← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 104 OF 152

Sashe 104

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Matseta yayi jikinsa yana daddana mata jikinta da murzata " washhh my love " yi haku my love zaki daina jin zafi idanuta, ta lumshe yaci gaba da manmatsa mata jikinta yana murzata har lokaci yaja wajan karfe goma ya janyeta jikinsa tayi bacci ya rufeta da blanket ya leka little Ramlat a dan gadonta idonta biyu yatsarta abaki tana tsotsa murmushi yayi ya dauketa yarinya kirki kin tashi kiss ya mata ya shiga bathroom yayi mata wanka ya shiryata cikin Riga da wando

jajaye yan kanti ya fice da ita ya rufowa Jawa kofar a parlour ya zauna yayi K'iran Ancim tazo cike da ladabi ya bata little Ramlat " ki kula da ita har mom dinta ta tashi batajin dadin jikinta, " to yallabai ta tafi da ita bangaransu tashi yayi yaje kan Dining ya hada tea mai kauri yasha zuciyasa fal tunanin Ramlat yaje yasake shiri cikin dakekiyar shadda ruwan orange yayi kyau matuka yasa farin gilashi ya fesa turare ya fice daga gidan, tin da safe da tayi wanka yinma ta hado mata, breakfast mai rai da lafiya taci sosai yinma taji dadi yada cikin baya sata tsurkuci kin cin abinci ta bata magani tasha ta koma bacci ta rungume Dada yinma tayi ta musu dariya ta koma gida mai ran karfe yazo suna zaune suna hira sai wajan karfe goma ya shiga gida karfe 11:am

Soja ya shigo hospital direct room din da aka kwantar da Ramlat yashiga da sallama ya murda kofar yashiga su dada suna zaune harda Anty Rahma da su mamah da safna ya gaishesu suka amsa Dada tace" Soja duk gajiyace sai yanzu doctor yace idan kazo kaje murmushi ya fice ganin Ramlat na bacci Office din doctor ya shiga yana zaune suka gaisa" yauwa Soja dama akan sallama matarka ne so dan Allah. abata kulawa kar abari damuwa tamata yawa arika bata kulawa yanzu na duba bata matsala jininta ya sabka yanzu normal take " Nagode doctor hannusa yasa Aljihu ya ba doctor hannu suyi sallama ya saka masa key din motar jibgegiyarta idanu ya zaro " Soja ban fa ganeba murmushi dauke kan fuskarsa yana shafa sajan fuskarsa " wlh tukuicinkane ai kafima karfin yakan rungumeshi doctor yayi " Nagode Allah ya sabketa lafiya yasa ta haihu yan uku dadi kamar zai kashe soja " Amin doctor

Nagode ya sakeshi ya fito doctor Fahada yana cikeda mamakin wanan kyauta yanzu shine mutum na ukku da suka masa kyautar mota saide na haihuwane yana komawa ya taras ba kowa sai Dada ta fara hada kaya " to ni nashiga gida sai kunshigo ko bai baka sallama ba murmushi yayi " ambani amma bazan tashetaba sai ta tashi da kanta dariya tayi ta bude kofa ta fita yaje ya murza key ya Haye gadon ya rungumeta " my heartbeat tashi motsi ta fara hannusa ya dora saman cikinta yana, shafawa da, murzawa ya zura harshensa kunneta yana, lasa idanu ta bude

ta shagwabe " Yayana " na'am my zumatyna ya jikinki narkewa tayi jikinsa " da sauki my sojana imun tausa " yanzu kuwa bani Zuma nasha kadan kallonsa tayi tana lumshe idanuta ta fito da harshenta yayi caraf yakamo yana tsotsa yasa hannuwansa duka biyu yana murzamata jikinta nishi take fitarwa asannu yada takejin dadin tausar ta sa hannuwanta tana shafa fuskarsa da gashin kansa tana tsotsar bakinsa cikin kwarewa ta dan tara masa yawu kadan ya fara tsotsewa hannusa ya dora saman nonota saida tsikar jikinsa ta Mike yada yaji ya kara cika dam kan nonota yayi wani dan tsini da sauri ya janye hannusa tunawa ba lokacinta bane itako tunda ya dora hannu taji kaikayi sotake ya mulmula mata bakinta yaci gaba da tsotsa yanajin wani azababan dadi na ratsashi sun jima yacire bakinsa gudun fadawa halaka saboda ba bakinta bane hakan ya isa lumshewa tayi ta rikeshi tana hawaye cikin sanyi murya takirasa" yayana haka kawai yaji hawaye na zubo masa ya rungumeta" kiyi hakuri bugun zuciyata kinji kanta ta tura kirjinsa tana shakar kamshinsa kinson kamshina ko kai ta daga ya goge hawayen fuskarsa karta gani yaci gaba da danna mata jikinta my babyna ilove u " ilove u more my sojana

ta janyo hannusa tanaso ta dora kirjinta alamun ya shafa mata ya janye ya kamo fuskarta ya zuba mata idanu " matata kiyi hakuri sai gobe karmu fada halaka kinji " bakomi yayana na hakura tausayinta yake sosai yarasa meyake masa dadi rungumeta yayi yana bubbuga bayanta tayi lamo kirjinsa " my sojana ka kawomun turaranka " zan baki ida' munje gida " yayana kayi hakuri kabarni na kwana gun yinma ko mummy gobe sai kazo ka kaini gidana murmushi yayi zakiyi farin ciki idan na barki kai ta daga OK to tashi mutafi nima farin cikinki nakeso murmushi

Tayi ya janyeta daga jikinsa ya sabko ya dauketa ya ajeta kasa ya saka mata hijabinta ya kwashe maguguna ya kama hannuta ya bude kofar suka fito harabar asibitin sai kallonsa ake sun dace da juna tsaf cikin gida suka nufa " yayana kaci abinci kowa murmushi yayi " naci kanwata murmushi tayi " ina my jawa da babyna wlh nayi missing dinta tanacan tana tsotsar yatsa ko " my zumana kamar kinsani murmushi tayi ta kara damke hannu soja anata murmushi yayi suka nufi part din yinma suka shiga tana parlo azaune kusanta Ramlat ta zauna " yinma ina kwana murmushi tayi ka makara sai yanzu kazo " najima cikin hospital " daughter ya jikin " nayi sauki yinma ana zan kwana " yauwa hakan yayi sai ki warware Abdallah ina jawa da Ramlat " suna gida batajin dadi " ayya Allah bata lfy zama yayi suna hira yajima sosai kafin yama yinma sallama ya tafi Ramlat ta rakoshi har gun mota tana zuba masa shagwaba ya kawo mata turaransa ya lallabata tace ya kawo ai Dole zai dawo gareta tukun ta koma part dinsu ta tafi

Jawa bata farkaba sai karfe 12:am ta laluma soja bayanan taja tsaki" jaraba ai dama nasan sai ya yaudareni da salonsa ya sakani bacci ya tafi saikace ita kadai ta taba ciki yaushe zanyada tunda fara safiya nabar mijina sakaka nayawo My Abdallah ina sonka sosai Kamar yada kake nunamun so da kulawa danma anshiga rayuwarmu tsaki taja ta tashi taje tayi wanka ta shirya ta fito parlo kan dining taci abinda ta keso ta kira Ancim ta kawo mata little Ramlat ta zauna parlo tana shayar da ita ta tsura mata idanu babu wani banbanci kama da take da Ramlat tsaki taja duk kinbi kin zugeni da tsotsa

Ramlat tinda ta tafi part d'insu bata koma part din yinma ba sai da marece kuma Anti Ramlat ta fada mata duk abinda taji Jawa na fadi a part dada tana labe tana waya bata gantaba ta mata kashedin ko da wasa karta kuskura ta nuna mata taci gaba da zama da ita zuciya daya shedan ne yakeson rusa masu zama tayi ta Adu'a karta kuskura ta fadawa wani jawa nason rabata da soja kota wata siga tayi hakuri zata tayasu da Adu'a Allah ya dedetasu abun yayi mutikar girgiza Anti Rahma da ace wani ya gaya mata Jawa ta fadi haka sai wanwan kawa Wanda ya fada mari.itama bata boye ma mummy komaiba abinda taji Jawa tana fadi ranar sunah hakuri ta bata komai zai huce tadage da Addu'a shedan ne

Abdallah tunda ya fita yana gurin Garbz suna bincike bai samu zuwa gidaba sai karfe biyar Jawa najin tsayiwar motocinsu ta shige dakin ta kwanta tana shayar da little Ramlat bangaransa yaje yayi wanka yasa kanunu kaya ya nufi dakin jawa tana kwance gadin ya hayo " my jawa jikinne " nayi sauki d'azu da nakiraki naji muryaki ta dan shake " nayi dama ina my love da jiki da babymu murmushi yayi tayi sauki janye baby yayi daga shan nono babyna muje parlo ya sabko jawa ta fito ta bitosu tana turi baki kusansa ta zauna" my love muje ka kaini Nagano my love " bari ayi sallah magrib kema da bakyajin dadi " na warke ai jikinsa ta jingina yataba yaji babu zafi " jawa, babyna Saurin girma zatayi dariya tayi tana taba kumcin babyn"kaci abinci kuwa murmushi yayi " wlh

Sadeeq yajani gidansa naci suna hira har aka kiran sallah magrib yabata little Ramlat yaje yayi Alwalla ya tafi masallaci yace ta shirya kafin ya dawo tashi tayi taje tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin Riga Abaya doguwa baka ta shirya little Ramlat ta kaita gun Ancim lokacin ana Kiran sallah isha'i tayi sallah tana gamawa ta fito parlo bata jima da zamaba soja yashigo

Yace ta tashi su tafi ta amso baby yaje ya daukowa Ramlat turare suka tafi a mota take tambayasa mai zaiyi da turare " kanwarki zan kaiwa murmushi tayi " Allah sarki baiwar Allah to muzo da ita mana ta kwanta jikinka ai tafi samun kamshin murmushi yayi ya janyota jikinsa " kibarta ita tace tanason kwana can dan yau daya babu komai nagode My love murmushi tayi " bakomai mijina ai yiwa kaine suna hirasu cike da nishadi har suka Iso direct part din yinma suka shiga suna parlo azaune Dada ta shigo duba Ramlat ta isko tayi bacci jawa, kusan yinma taje ta suka ta gaishesu " yinma ina Ramlat " wlh tayi bacci tana sallah isha'i maganin nasakata bacci
Chapter 104 · 0% Book details