Sashe 120
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
kowa na sabgar gabansa sai karfe tara soja ya shigo gidan da sallama ya shigo parlon Ramlat najinsa tayi burus tayi wani shegen zama Wanda hakan yasa anagani komai nata jawa Ta Mike da gudu ta taresa ta rungume murmushi ya rungume yana cikeda mamaki dama tanada wando ikon Allah yace yana danne dariyasa " my love sannu da zuwa " yau my jawa ya gida idanusa suka kai kan Ramlat Wanda numfashinsa ya kusa daukewa janye jawa yayi suka karaso parlon yaga har yanzu taki kallonsa kusanta ya zauna " ke baki iya sannu da zuwaba kallonsa tayi ta fado jikinsa ta shagwab'e " my sojana ban fa gankaba sannu da zuwa wani irin Abu yakeji janye jikinta tayi " yayana dan Allah kasayomun ice cream wlh raina keso sosai mikewa yayi " bana saya kuka tasa ta Mike ta rumgumesa ta baya " Allah sai kasayomun babynka ya keso ai ta fadi tana hargitsamasa lisafi " OK sakarni naje nayi wanka nazo nasiyo miki kice de ke kikeso wani baby kuma sakinsa tayi ya nufi dakinsa itako ta nufi dining ta zauna ta zubi sakwara da tasaka akayiwa Soja ta zuba taci ba kadanba tayi dam jawa tunda ta zauna agurin bata motsaba dama ita rigada taci abuncinta kafin tayi wanka bai jimaba ya fito ya kalli jawa " my jawa natafi nazo kinji murmushi tayi ko nazo nayi rakiya " ahakan zakiyi rakiya je kisa abaya kizo ai Ramlat najin haka ta ce wlh itama sai antafi da ita " to kiyi zamanku ku dika ya ficewarsa kafin jawa tafito koda ta fito wayam bayana " ai yatafi ya zanbarki kufita bandani tamata gwalo batace mata komaiba ta cire abayar ta mayar d'aki ta
dawo " ai ni bana fada da mahaukaciya inji jawa zumbur Ramlat ta Mike ranta ya baci mutika jawa nacikin magana taji wani irin mari dama da hagun Ramlat ta sharara mata shi ta damki wuyanta " bari na nunamiki haukana yanzu tunda babu wani sauran mutumci ta ingiza saman kujera ta Haye ruwan cikinta dan ranta ya gama baci idanuta sun rufe sam Ramlat ta tsani kacemata mahukaci jibgar jawa take baki bagani dama da haushinta fal aranta saida taci mata uwa son ranta ta dagta ta zuba mata kunamu biyu arigarta tana hawaye tayi hanyar bene ihu jawa takeyi tazama kamar mahaukaciya daga bangaran su Ancim sukaji ihu sai gasu sun nufo parlon da gudu sukaga fuskar jawa tayi jajir sai kuka takeyi ta tsalle kamata sukayi suna tambayata ko lfy rigata take nunawa suka shiga zazagawa sai ga kunama ai inna talatu da gudu tabar gun dan bata son kunama Ancim ce ta tsaya ta kara zazaga rigar sai ga wata ta fado "gasuna kikira oga ya kasje nide baruwana tayi tafiyarta jikinsa jawa karkarwa yake zufa ta ko ina ta wanke mata fuska tarasa inda zata ranta sai karkarwa takeya Da slm ya shigo parlon yaga jawa ahargitse ya ISO gunta " meye yasameki haka kuka ta fara" dan Allah Soja muje amun Allura kunamace ta cijeni har biyu Ramlat ce ta sakamun idanu ya zaro " ganin kunamun nayawo " me kika mata banceba karki kulata fitinace yau take ji
Amma kikaki ji ko to yanaga fuskarki duk tayi jajir ko harda kashi kikatsaya karamar kwanwarki ta baki cikin kuka tace" bata bugeniba gun kare cizon kunama ne dan tanajin kunyar tace dukanta tayi ledar ice cream ya ajiye ya shiga dakin jawa ya dauko mata abaya da hijab yasaka mata ya dauko little Ramlat yana hannuta suka fito daket ke takawa dan cizon ya shigeta sosai jikinta sai karkarwa yakeyi da kansa yana motar suka tafi hospital d'in Ramlat tana hawa sama saida taci kuka taje ta wanko fuskarta tasake kwalliya tana murmushi kamar ba yanzu ta gama kuka " wlh gobe kicemin mahaukaciya ai ko Soja da Rumaisa sun san halina ba'a cemun mahaukaciya akwana lfy bareke fitowa tayi fuskarta wasai taci karo da ledar ice cream tako dauki abunta ta zauna tanasha tana murmushi "nasan an tafi asibita amata Allura bature bayan tasha ta gargajiya saida tasha ice cream roba biyu tayi. nat ta mike ta tafi kitchen ta aje sauran a frige ta fito taci gaba da kallon Tv sai karfe goma sha daya sukazo tana zaune suka shigo kin kallonsu ma tayi har suka karaso parlon suka zauna soja yace" Ramlat meyasa kika sakama el uwaki kunama banason hakafa ni agidana babu rashin zama lfy wlh zan baku mamaki ku dukanku idanu ta zaro ta Mike tsaye ta dora hannuwa akai " yanzu yaya Abdallah saboda Allah ko wanine yacema zan sakawa jawahir kunama ai kayi gardama ta isa gareshi ta zauna cinyarsa ta sakalo hannayenta ta wuyansa suna shakar numfashi juna ta marerece My sojana inafa wasa da abuna sai cewa tayi wai na dora mata tana shawar cizon kunama nace wlh bazan dora mataba tafara kuka so kasan banasan kukanta sai na NASA mata niko dan Allah yayana nida ita waye mai laifi jawa ta kalleta cike da takaici zatayi magana Soja ya daga mata hannu " haba jawa ya zakiyi haka da girmanki to yanzu ai kinji cizon gobe sai kice ta saka miki ya janye Ramlat jikinsa ya Mike
Ya yaje kan dining yana ganin cimarsa ce bacin ransa ya nema ya rasa jawa ta taso ta biyoshi tayi serving d'insa " amma jawa naji dadi sosai Ramlat dagacan tace " wlh Nice NASA akayi ma to " wai jawa kai ta daga ta zuzuba masa ta zauna kusansa ya gama aranta tana cewa zan kamane daga kai har ita Hamm parlo suka dawo jawa ta saki ranta duk da tanajin zafin cizon kunamar duk da anyi mata Allura ranta ta saki suna hira Ramlat ta Mike tazo ta rungume jawa " my dear sai dafe dan Allah kiyafemun duk da kekika matsa kina kuka nasami murmushi tayi bakomai ai ke sahibace bakya laifi sakinta Ramlat tayi tana dan banzan murmushi " my Heart saida safe " kinsha magani kuwa " wlh nasha " OK ganina kai ta daga ta wuce ta Haye sama mikewa yayi " yarinya tashi kiyi shirin kwanciya dariya tayi ta mike shikuma ya nufi sama kofar dakinsa ya tura ya shiga kamshin dadi ya bugi hancinsa murmushi yayi" baby Ramlana uwar iya rigima wanka yashiga yayi ya shirya cikin kayan bacci ya fesa turare ya fito ya nufi dakin Ramlat tana hayowa ta murzawa kofar key saboda wani mugun kishi takeji yau sam bataso yazo ya jagulata ya barta yayi ta buga kofar taki budewa tasowa tayi tana kuka tazo bakin kofar cikin kuka tace" please Ya Abdallah kaje kawai basai na budeba wlh idan mun hadu yanzu ayanda nakejin ka araina bazan iya barinka ba ka barni kuma hakan zai kaimu ga hallaka yayana ina sonka da kishinka amma na yau abun yafi karfina katafi kawai dan Allah ta fada tana faduwa bakin kofar dakin kansa ya dafe" my babyna yi hakuri ki bude dan Allah kinji ai bazan barkiba a jikin damuwa duk da ni kin jefani a damuwa bude kiga abun da nakawo miki kinji Mrs Abdallah tashi tayi ta bude kofar ta fada jikinsa tana kuka daukarta yayi suka shiga bedroom ya zauna bakin gado yana rungume da ita " kiyi hakuri jibi muna tare karki bari kishi ya damar mun ke ya tallabo kanta amshi yawu kisha kadan kinji kallinsa tayi cike da tsantsar kaunarsa tana lumshe idanu " zaki sha kadan kai ta daga tana turo masa bakinta kara tallabo kanta yayi to amshi kisha ya had'e bakinsu suna tsotsar juna yana bata wani zazafan kiss 1mnt ya cire bakinsa yana lallabata da maganganu masu dadi har tayi shiru ya kwantar da ita yana dadana mata jikinta yana mata tausa sosai takejin dadin tausar " yayana" na'am baby "jikinna wlh ko ina ciwo yakemun " OK Oya yi barcinki babyna yaci GABA da mata tausa ko 4mnt bata yiba tayi bacci ya lulubeta da blanket ya kashe wutar dakin ya fuce ya rufo mata kofar lokacin da yazo jawa har ta kwanta ranta fari Tas
yana shigowa ya kashe wutar dakin ya Haye gadon ya janyota jikinsa " jawa mqi cizon kunama ya fada yana murmushi kuka shagwaba tasamasa da haushinta" to yi shiru bana sake fadaba gobe kice tasamiki kunama ya fada yana lalubarata ya had'e bakinsu kamar mai jira ta amshe suka fara kissing din junasu dama wutar shawarsa arure take babu bata lokaci bayan sunsha love ya saita hanya ya fara kashe arna ya fara aiki baji ba gani jawa tun tanaji taji ya fara sambatu da kuka taji shiru saide yana dan shan yaji yana dan nishi itako dadi ya kaimata tuni ta fara kuka tana sambatu da fada masa maganganu soyayya tana my love ci gaba dadi amsa daya yake bata "to my love yi shiru zakifi jin dadi kinji batayi shirun ba saima kara sautin kukan tayi dan sosai yana kaimata gun da takeso sai sambatu takeyi to Asuba ta gari
Ramlat sosai baccinta takeyi ta rungume pillow da soja ya rungumamata,
****************************************
*Please agurguje bayan wata daya da sati biyu*
bayan wanan lokaci abubuwa dayawa sun faru harda haihuwar matar sulaiman yayan Ramlat da tafiyar da su soja sukayi tin ranar da yafita dakin jawa aka kirasa da Asuba tafiyar gagawa tasamu kuma shine jagaban tafiyar duk baisuba haka ya shirya cikin gagawa yama matansa sallama yaje gidansu agagauce sukayi sallama yau kena tafiyar soja kusan kwana Arba'in da biyu cuf kuma bai wuce so uku yayi waya da matansaba saboda inda suke babu Network Ramlat tayi kuka har tagaji gashi ba lafiyar kirkice da itaba jawa ta damu duk tasan yana haka har fiye da wata biyuma amma taji babu dadi aranta yinma ce da taga ramar Ramlat tayi yawa tazo ta tafi da ita gida tace jawa ta kuka da gidan har kuka abar mata Ramlat zata kulata yinma tace abun zai miki yawa ga renon yarinya ga na Ramlat ga tunanin miji tabari kawai dama abakine take fadi dadi taji sosai da Ramlat tabar gidan sukaci GABA da kulla makircinsu ita da Kausar niko nace ai sai kibari kiga dawowar mijinki lfy tukun ko