← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 2 OF 152

Sashe 2

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

💃🏻💃🏻💃🏻rawa da girgiza zanyi gabanku injujuya Gaskiya naji dadin yada masoyan wanan book na ke bibiyata Akan na cigaba da gashi to masoyan rahma Ladingo na amshi rokon,ku insha allah za,aci gaba da gashi amma ba kullum ba zanyi typing dinsaba 🙏🏻🙏🏻nagode da kaunarku gareni Ana mugun tare🤝🏻🤝🏻😍🥰💘

Bismillahir Rahamanir Raheem

Page 5 & 6

......sa,karmasa abinda da ke hannunta a wuyansa dama da gaiyya ta Dora hannunta a wuyansa tana ganin ta dana masa tayi saurin barin jikinsa, ai kuwa tamkar sabkar aradu yaji abin dama da gaiyya ta Dora hannunta a wuyansa jiyayi tamkar antsira masa allura Amman dayake namijin duniyane ya dake Kafin yayi azamar damkota saboda abin na mugun shigarsa dariya ta bushe, da ita " my soja ina mugun jin tsoranka amma hakan ba zaisa na yafe maka bashin da kaciba wlh Ramlat bata yafiyar mugunta gwalo ta masa Tuni ta Ari ta kare aguje ta arta ko la akari batayi da irin kayan, da ke jikinta ta kofar baya tabi wace zata kaita har part d,inso,

cikin gagawa idan tasa,ke yasa aka kamota wlh sai buzunta gudu take iya karfinta tunda yake aduniya bai taba Shiga yanayin da ya Shiga yauba ranshi a yau yafi karfin, baci zufa ke ta keto, masa ta ko ina wata na'ura ya dan Kafin kaceme mutane sunkai biyar da bindigogi, cikeda izza yake basu umarni " maza maza kubi hanya mafi gagawa Kafin ramlat tashiga gidan kawu hamza ku tabbatar kun kamun ita ko amace ko araye " ok sir an gabama suka fice, 🤣🤣🤣 saide abinda basu saniba dede lokacin da yake basu umarni Tini ta fada uwar daki ta murza key sabode tafisu sanin hanyoyin gidan

---------------- -------------- ---------------

Wayarsa ya dauka yayi dealing wata lumber bugo daya aka yi picking " kazo yanzu kiran ya katse saboda irin zufar da ke keto masa

Baifi muntina goma,ba sai gashi " yallabai lfy hannunsa ya kama suka fito zuwa hospital d'in dake cikin, buzun bagaiyyah Family's estate d'in securities dinsa suna biye da su ya daga musu hannu suka tsaya cak

dubasa ya farayi saboda yada idonsa yayi jajir kasan ba lafiya sosai yayi mutikar mamaki Akan abun dariya yaso amma sai ya dake saboda sanin halinsa " soja ina kasamo kunama ta Dana,kama cizo a wuya banxa yayi masa tamkar ba dashi ya keba, allururi ya hada Wanda zai, karya dafin da zogin zafin " kwanta ka huta har zuwa jimawa baiyi musuba ya kwanta dan shi kadai yasan me yakeji adu'arsa Akawo masa Ramlat ayau kawai shine babban burinsa rashin samunta ayau zaifi dafin Kari kunamar,da

ta cijeshi zafi idansa ya lumshe bai jimaba bacci yayi awon gaba dashi saboda allura, baccin da ya hadamasa aciki

Bangaran Ramlat tunda ta shige bedroom d'inta tayi wanka ta canza kaya yanzu ma ba wani abun arziki ta sakaba rawa take ta Tika cikeda farin ciki sai karairaya take tana

" ai wlh yau da inada hanyar fita waje da na hada kwarkwarya liyafa na hada party anyi casu saboda my soja yana cikin wani hali dan nasan yau ba bacci kwashewa tayi da dariya ta fada saman bed tana maida numfashi, wayarta ta fara ringing kallonta takai wajen wayar murmushi dauke kan face dinta ta hannu tasa ta dauko wayar tayi picking Takara a a kunnata" wayyo allah my khaleel wlh yau nayi babban lefi ba hanyar fita. muyi hakuri sai wani lokacin I love u my khaleel bye ta kasha wayar baki daya ta lumshe idanta tana neman hanyar zuwa gidan hajiya Dada dan sanin kantane yanzu ya saka asamata ido akamo masa ita tsaki taja aikin banza ai kin hofi wlh yanzu ma na fara zuwa part d'inka mutikar baka gari allah sai naje yauma ranace ta baci ka kamani dede lokacin ake buga kofarta ido ta zaro " ke Ramlat ki bude wai uwar me kike aciki ajiyar xuciya ta safke amma bata yada da mummy taba dan tasan bakinsu daya da mugun soja " mummy nifa wlh bazan bodeba kida ta kunna takore sauti ta Shiga shaaninta

********** ********** *********

Asalinsu alhaji usman Mani buzun bagajyya haifafan agadez ne dake cikin Niger buzayen asaline, gaba da bata allah yayi musu kyau jajur dash tashi ko dama ba,acewa komai sabofa shi suka gada shikadai ne agurin iyayansa gaba da baya tinda ga haihuwarsa Mani da hauwa allah bai kara basu haihuwaba ya taso cikin gata da kulawa yasamu karatun addini da na boko dede gwar gwado Mani kasuwancinsa shine saiyar da manyan dabobi babu inda abaa san saba daga niger zuwa Nigeria chadi Cameron Mali Ghana da dai sauransu sai de kaf acikin mutanansa ba Wanda jinunsu yafi haduwa kamar alhaji hambali na allah Wanda ke zaune a Nigeria suna kaunar junansu sosai shi ya bashi shawara Akan ya komo Nigeria yaci gaba da kasuwan cinsa da ya so ya kiya amma da yayi shawara da yan uwansa sai suka aminta ai duk karuwaca

To wanan shine mafarin komo, warsu Nigeria garin kaduna usman yaci gaba da karatunsa allah ya albarkaci dukiyar Mani tana bungasa har matarsa ta bashi shawara ya Kara aure ko allah yasa asami rabon haihuwa yace ai da dayama garine in allah ya rayashi, to haka raguwa tayi ta tafiya har usman ya gimar ya kammala karatunsa ya mama ai ki iyayan sa suka matsa masa Akan aure yace to shi yar gidan kawunsa musa yake so ta niger farin ciki sukayi sosai ba bata lokaci suka rankaya niger,

Rashida da akazo mata da magana bata ki tayiba ta amince akasa ka rana biki, rashida itama buzuwa ce fir kyakyawa ce sosai diyar kanan Mani ce ranar biki tazo akasha biki aka dau amarya aka tafi da ita Nigeria zama suke mai, cike da kaunar junansu bayan shekara biyu da auransu allah ya basu haihuwa fa namiji Wanda yaci sunan mustapha

ya samu bata sosai gun iyaynsa da kakaninsa ashekaran Mani ya sai wani tafka tafkan filaye a abuja

Tinda ganan haihuwa ta budewa rashida takara haihuwar namiji mai sunan munnir sai saudat sai Ibrahim sai jafar sai hamza sai mansur

sai maimunatu sai zuwaira sai autansu maaruf daga kansane haihuwa ta tsaya shekaru sunyi ta tafiya tsufa ya cinma hauwa da Mani wanda suke rungume da jikukinsu cikin so da kauna

Har zuwa girman su mustapah shi ya fara aure inda shima yar uwashice buzuwa ya aura amma Ana Kaduna suke da zama ita da iyayanta najaatu macace mai karamci da sanin ya kamata gata da son jama'a bayan shekara daya da auransu ta haifo santalelan danta namiji yaci sunan Naseer shakara munnir shima yayi aure ya auri asiya anan kaduna to ba laifi tanada kirki shekara na zagayowa ta haihu namiji aka samasa suna nuradin bayan shekara biyu najaatu ta Kara,

haihuwa namiji kyakyawa ajin farko kyaun yaron baya faduwa a baki ai kuwa gaba daya family kamar acinyesa saboda kyansa ranar suna yaci sunan Abdullahi

To daga haihuwar Abdallah aure ya bude a gidan a bayan auran saudat da shekaru biyu akasa ka auran mutum hudu saboda kasancewar haihuwar su ba nisa tsakani
Ibrahim jafar hamza mansur gaba daya aka saka auransu,

lokacin Abdallah nada shekara biyu amma tindaga lokacin zaka gane yaron idan ya girma zaa zuba miskilanci saboda ko irin dariyar naman bayayi ta yara,

Lokacin biki da yazo angangaje ba laifi saide biki yayi lami saboda ranar daurin aure matar da, hamza zai aura ta rasu ai kuwa haukane bai yiba saboda yana mugun son Ramlat saida yayi jinya sosai Kafin ya dawo daide, saida aka hada da rokon allah ya dawo haiyacinsa saide fa yace shi bazai taba aureba darker aka shawo kansa amma yace sai mai sunan ramlat lallabashi sukayi aka hadashi da rahma diyar abokin usman saboda tanada hankali da nutsuwa daker ya amince, da sharadin daga ya sami, ya mace zai saka mata sunan ramlat suka ce eh sun aminta tikun ya amince akayi bikin,

Bayan, aure Kafin wani lokaci ta mantar, dashi Ramlat suka Gina zamansu cikin so da kaunar junasu, bayan shekaru biyu ta haiho namiji har fara yake yaso ace macace, yasa sunan

Ramlat amma allah baiyiba
haka rayuwa, tayi ta tafi har rahma ta sake haihuwa mace amma batazo da raiba har kuka hamza yayi,

Tofa Abu kamar wasa rahma haihu tayi tayi har suku duka mata amma babu rai hankalinsu yayi mutikar tashi kuma sahekarane allah yayiwa Mani rasuwa sun Shiga tashin hankali mutika amma ya zasuyi da ikon allah,

********* ********** **********

Bayan, shakaru biyar da mutuwar Mani hauwa ma tace ga garinku, nan allah ya amshi abunsa, sunyi kukan rashin kakarsu mai sonsu usman ko yayi kukan rashin mahaifiyarsa

Alokacin, kaf yayan usman buzun bagaiya babu wanda bashida aure duk matan auren wurine sukayi idan ka ganshi bakace ya aura da yara hudu bama bare yara goma kowa na gidansa na aure

Alokacin, ne ya tatara kan iyallansa yace zasu komaa abuja da zama sunyi farin cikin hakan lokacin ne rahma ta kuma samun ciki. Sosai take bata wahala haka tayi ta fam, kullum cikin kuka dan tasan karshen zancan, cikin ikon allah ta haihu lafiya abinda ta Haifa sunzo a raye yarane mata, ta Haifa har biyu kyawawa sankowa ai abin nema yasamu hamza ya rasa yada zai sa kansa dan dadi yau gashi da yara mata tiwis family sunyi murna susai, saide Kafin sunah dayar tace ga garinku nan ta koma ga, allah

Hamza Kuka yarikayi kamar yaro sai rahama ce ke lallashin, tikun ya hakura ranar sunan ya sakama yarinya hassana amma kuma yace Ramlat wancan sunan na ta gwai takane amma sunanta Ramlat da Ramlat ko ta tashi tanada wata uku da haihuwa,

alokacin ne
Abdallah yanada 11years amma yana mutikar son zama da anty rahama idan har baya school to yana gidan antinsa rahama saboda jininsu tafi haduwa Akan sauran Matan saide Sam jininsa bai hadu da ramlat ba duk da tana jaririya amma yanajin tsanarta aransa wai yanzu haka ita ta kashe abukiyar. Haihuwarta dan kar su rayu tare shiyasa kwata kwata bayason jaririyar ko ya sata, gaba yana zaginta wanan, daga ganinta muguwace za,ayi kujifa tin yanzu idanunta kirikiri atsaye

Lokacine suka tare a,
Chapter 2 · 0% Book details