Sashe 52
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Normal da Sauri ta rikesa " my love da gaske kake" eh da gaske fashewa tayi da kuka ta rungume soja kamar ta koma cikinsa da Sauri ya janyeta " ban ganeba bakiso ta warkeba ne komai kike kuka cikin sauri ta Kara fadawa jikinsa" wallahi my love farin cikine yayimin yawa yar uwata ta warke dan Allah muje ka kaini na ganta yanzu ko hankalina ya kwanta
Kara matseta yayi jikinsa yana bubbuga bayanta " yi hakuri jawa yau banajin dadin jikina gobe nasan Dole zaakiramu kiyi hakurin gobe yanzu na shigo kenan ba inda zani ririkeshi tayi tana shafa bayansa ta Dora bakinta saman Nasa tana tsotsar lips dinsa kallonta yayi
Yana murmushi " bakinta ta zare " yayana ina Sonka dan Allah karka barni ta fashe da kuka baice mata komaiba ya Kara hade bakinsu Abu yayi nisa har aka shiga babbar haraka saida akayi kiran sallah la'asar suka sararawa juna sukayi wanka ya tafi masallaci
a parlour ta isko su shaffah suna kallon Tv zama tayi tana murmushi nabeela ta kalleta " anty ya naganki sai murmushi kike " uhum ba komai kawai jin dadine Ancim da Sauri ta fito daga kitchen " hajiya gani " yauwa kice inna talatu ta sambado miki danwake kar fa asamai dayawa" to bara namiki " ok yi Sauri wlh yunwa nakeji,
tamkar banci komaiba da Sauri ta koma kitchen shaffah tace" anty duk lodin da kikayi dazu " babynku bayason yunwa duk ba wain mugun ci nakeba " anty mufa gaskiya yau gida zamu marerecewa tayi " please ku bari sai gobe mutafi tare" gaskiya ah ah my sister zatayi missing dinmu gasji bata yada
Da kowa saini" ok bari yazo zan fada masa hirasu sukaci gaba dayi har aka kawo mata danwaken ta tanaci suna hira soja yashigo da sallama ya zauna kusa da ita ta kallesa tana murmushi " my love bismillah " jawa nafa hanaki cin abunan kullum " yi hakuri zan daina su shaffah gida sukeso su tafi kallonsu yayi " yanzu zaku tafi " eh " ok kushirya yanzu zansa akaiku mik'ewa
Sukayi suka shiga su shirya " yayana na fasa kaga na cire hannuna murmushi yayi Ancim ta kirawo ta dauki sauran ta tashi taje ta wanke hannuta ta zauna kusansa" yayana bazaka fitaba yau kenan " eh ina gida ta shaffah suka fito da jakarsu ya Mike suka fito jawa ta saka hijab ta biyosa lokacin har sunshiga motar ta karasu " ku gaida kowa da kowa sai nazo gobe, direba yaja suka tafi suko suka koma ciki, suna zuwa gida kowa part dinsu ta nufa
------------------- ------- -------------------
lokacin Ramlat tana part din Dada tana zuba mata tabara " Dadata baki shaba dariya mairan karfe ya kalleta" to bamu musha dariya " dazu da rana ne nida yar gidan Asiya gulma kunsan mai tacemin wai
zararra aikuwa na tsira mata allura mai dauke da sinadarin azaba " ke Ramlatu me kikawa safinatu Dada tace" wlh kunama ta saka mata ahannu " Ramlatu kirika hakuri da fan uwanki kusansa ta dawo tana dariya " wlh inada hakuri sosai tsoho ai inda bana hakuri to ai abin da yafi haka ba ita dayaba na tsirawa harda Mara kunyar sojafa " ke Astagfirullah karki,
Kara zaki hallaka " ikon Allah mik'ewa tayi nikam yau tinda sai bakuyi dani nayi gaba saboda nagayawa wani kucaki magana zan hallaka Tab Dadata bani Aron wayarki zan kira my Ahmed " ke ni bazaayi haka daniba jeki tafi ni bana baki wayata Kafa yi kokarin Tara iyalinka amata bayani dariya tayi " to my dadata nidai
bana fushi daku na tafi zan dawo ficewa tayi dabda zata fita sukaci Karo da shaffah akofa da safna rungumeta shaffah tayi tana dariya "wayyo my sister naji dadi wlh yaya bai fadamin da tin tini nazo nabeela ma rungumeta tayi tana kuka kallonsu tayi " oh ni Ramlat inaga Abu iriri agidanan sakinta sukayi ta kalli safna ta fashe da dariya" yadai yan mata ya kike,
" please sister kiyi hakuri ki shaffah min hannuna wlh har yanzu azaba yakemin duk da amun alluran ta fada tana kuka" ai bazai saukiba ayau Allah ban shafa miki Jan hannu shaffah tayi suka tafi da nabeela na dariya tabi bayansu safna ma binsu tayi har part dinsu Ramlat suna shiga safna taje gun anty rahama tana kuka"mummy dan Allah kice ta shafamin hannuna
Wlh zafi yakemin " me tamiki " kunama ta doramin " ke wlh bakida da kirki yar uwarki kika zalumta zo maza ki shafa mata hannu ko na saba. miki baki ta turo" mummy dan bakisan Mr taminba " eh tayi zauwa tayi ta tsaya" kawo hannu badan halinkiba beka mata hannu tayi
Ta shafa ai kamar an Kara azabar " wayyo mummy ta karamin wata " wlh karya take ni shafawa nayi " kiyi hakuri ai zai bari tinda ta shafa miki, bedroom dinsu ta shige shaffah ta biyota sukaci gaba da hira amma bata mata zancan komai
Ba saboda yinma ta hanata,,, har dare soja na gida bai fitaba gashi yanaso yaga Ramlat ko yaji sanyi aransa amma jawa duk tabi ta shige masa ba yanda ya iya haka ya hakura sanni idan yajema ba abin arziki zai hadasuba haka ya hakura har lokacin bacci yayi suka kwanta amma bai mata komai ba saboda kwata kwata hankalinsa agun Ramlat Asuba ta gari
*********** ****** ***********
*Washe gari* Bayan sunyi sallah asuba bacci suka koma sai karfe takwas da rabi suka tashi yace mata ta shirya ya kaita gida daga can ya wuce gun aiki cikin kakin sojoji ya sharya tsaf sai zuba kamshi yake yana tsaye gaban mirror yana tace kwantacciyar sumasa baka wuluk sai sheki take ta fito daga bathroom daure da towel ta karaso ta rungumesa ta baya tana dariya murmushi yayi
Ya kalleta ta madubi " ya dai ko na miki kyau ne " eh wlh sosai kazama saurayi juyo da ita yayi " au da tsohone to yi Sauri ki saka kayankin mu tafi wardrobe dinta ta bude ta zaro abaya dogowa baka mai ratsin blue ta goge jikinta ta shafa mai ta saka ta yane kanta da gyalen rigar ta fesa tayi murmushi " bakace nayi kyau
Ba hannuta yaja suka fito man dinning suka nufa yaja kujera ya zaunar da ita shima ya zauna tea ya hada yasha " oya kiyi breakfast my tafi ko natagi bakizuwa itama tea ta hada ta fara kenan cikinta ya wuntsula ta Mike da guru ta nufi toilet
Tana ta kwarara amia kamar ta amayar da hanjinta rikota yayi yana mata sannu ta gama ya wanke mata fuskarta ya daukota cak ya nufi dakinta ya kwantar da ita saman bed ya zauna ya Dora kanta saman cinyasa hawaye take tana rike dashi " sannu jawa baiwar Allah babyna na baki wahala ko kai ta daga " ok nagane baki son Shan tea yana yawan Saki amai ko
kai ta daga " eh yayana yanzu danwake kadai kemin dadi tana Kara shigewa jikinsa kanta ya shafa " to zaamiki mutafi gida ko zaki zauna " ah ah mutafi mikar da ita yayi ya dauke ya ajeta akasa yaja hannuta suka fito ya yafa mata gyalenta ya kirawo inna talatu " muntafi gida ku kula sosai aba maaikata abincinsu " to adawo lafiya Allah ya bata lfy
fitowa sukayi yana rikeda hannuta har suka fito harabar gida security dinsa ya bude masa mota suka shige yaja motar kwantar da kanta tayi saman kafadarsa yana mata sannu har suka zo gida motar nayi parking ya bode ya fito itama ta fito suka jera har part din yinma da sallama suka shigo duk suna dinning suna dinner " zauna
bari nasaka amiki danwaken ko kai ta daga tana murmushi gunsu yazo yaja kujera ya zauna yana gaishesu Ramlat tana zuba zuba da tagansa tana tsaki tayi shiru yinma tace" ina kabari dotana " ai tare muke gatanan a parlour danwake take so " to bari ahada mata" tabawa da saurita karaso " yauwa ki hada danwake yanzu dafatan kawai komai ko" eh hajiya akwai " to je ki hada kai bazakaci komaiba ko kaci agida
" eh naci Abbi ya kallesa " to kayi kokari kazo da zaran anyi sallah la'asar " to zanzo mik'ewa Ramlat tayi yinma tace" my dota badai kin koshiba baki ta turo" Allah yinma ni abincin ya fita raina na koshi dariya Abbi yayi " hassana iyayan rigima dariya tayi ta nufi parlour dogowar rigace ajikinta kalar ruwan goro amma ta dan kamata yau ta daure kanta da dankwalin rigar azaune ta isko jawa tana murmushi ta nufota
Ta fada kusanta tana dariya " my dear I miss u kwana biyu jinake kamar na shekara rungumeta jawa tayi tana dariya " my love congratulation nayi farin ciki sosai da samun lafiyaki dariya tayi" kai my dear saikace na shekara jiyanefa kawai ido jawa ta zaro har zatayi magana sai ta kyale Abdallah ne yashigo yana waya,
ya zauna kusa da jawa Ramlat ta sakin jawa tayi kicin kicin da fuska ta Mike " my dear bari nazo " to karki Dade murmushi
Tayi ta shige dakin shafa tayi kwancinta tana Jan tsaki " kuji iskanci ko ina sai ya Nuna matarsace aikin banza aikin wofi ni natsaneka ko zama inda kake banaso wayar jawa ta dauka dake aje saman bed tana dannawa kawai taji mutum ya rungumeta ihuu ta Saki tin karfi yayi Sauri ya had'e bakinsu ya kamo harshenta yana tsotsa
ido ta zaro ta gantsara masa cizo mai shegen zafi kuma daidai kan najiya ba shiri ya Saki bakinta fashewa tayi da kuka wallahi Idan bakayi wasaba sai nakai ka koto Allah da gaske nake wanan iskancin har ina kai meye nufinka akaina so kake ka batamin rayuwa kokuma yada ka fada ni karuwace iskan cinne zakayi