Sashe 69
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
ta rike ta shagwabe " my sojana wlh doya fa akwai tauri ka taunamun ta fada tana Dora kanta kirjinsa murmushi yayi " oh my angel rigima abaki yasa ya tauna ya dagota ya hade bakinsu ya juye mata ta hadiye tana murmushi haka yayi ta mata dura hata naman kazar saida ya tauna mata har ta goshi dam sai dariya take " yayana kanajin yunwa kai ya daga mata zamanta ta gyara
ajikinsa ta dauko plate tana bashi abaki yanaci suna kallon juna suna murmushi har ya koshi ta wanke masa hannusa itama ta wanke abin miyar da ya bata bakinsa tasa bakinta tana lashewa har wajan habarsa take lasa gun baima taba miyaba ta dawo hancinsa ta kamo ta lumshe idanuta tana tsotsa tayi lamo jikinsa hannusa ya zura cikin rigarta yana murza na shanunta ahankali rada ya mata akunne " babyna kina mantar dani sosai
shanyayun idanuta ta bude ta kalleshi sakin hancin tayi tana dariya ta cire hannusa akirjinta ta sauka ajikinsa " yayana muje hannu ya bata ta kama suka fito parlo sakinsa tayi ta zauna kusan jawa " my dear kin cinye danwaken " wlh fa na cinye kinsan nafi sonsa Akan komai soja kusan jawa ya zauna " jawa bana hanaki cin danwakeba ya fada ya tsinkonta a hannu dariya tayi
" Allah my mazan famana Idan banciba to banajin dadi " jawa my suna kala kala yay kuma na koma mazan fama dariya Ramlat tayi " Allah my dear Susan yayi ko " sosaima mikewa yayi jawa tace" my mazan famana Dan Allah kaini mana gida naga baby " ok je kishirya dama inada niyar zuwa can cikin farin ciki ta tashi ta rumgumeshi tana Murna kiss ta bashi akumata ta cikashi ta tafi
ta shirya hannu yaba Ramlat tazo gareshi tashi tayi tana murmushi ta kama hannusa ya riketa suka hau sama tabashi tausayi duba da yada ta danne kishinta duk da gashinan a idanuta baro baro hankali suke tafiya rike da hannu juna har suka haye dakinsa suka Shiga ya canza kaya kwanciya tayi Saman gadonsa har yagama shiryawa cikin danyan Boyel
yayi masifa kyau ya fesa turuka ya taje kwantacciyar sumar kanshi ya Dora hula kallonsa Ramlat take kamar ta hadiye shi takeji tayi tayi ta danne abun ya faskarta idan ta tuna tafiya zasuyi su barta hawaye ne ke shatata saman fuskarta " my zumata Ana zaki kwanta har mu dawo kai ta daga masa ta nitsa kanta cikin pillow tana danne kukanta " Ya Salam gadon ya hayo ya dauketa ya rumgumeta
" abar kaunata menene kuma yi shirunki bari kuka ririkeshi tayi " yayana babu komai kainane yakemun ciwo ta fada tana cusa kanta kirjinshi bayanta ya shafa " wlh ba kanki yake ciwoba zafin kishi ne ke damunki my zumana kwantar da ita yayi shinma ya kwanta ya rumgumeta yana shafarta yana gaya mata maganganu masu dadi yana sakar mata kiss ta ko ina
yana mata wakar soyayya sai gata ta Saki ranta tana dariya ta rumgumeshi " my sojana katafi dani sosai " my Zumatyna kintafi dani sosai kominki na dabanne ina mahaukacin sonki saboda bakida riko kiyi hakuri gobe idan kin warke zan kaiki kiga baby ko kai ta daga tana shafa fuskarshi " my sojana tashi ku tafi kar ayi magrib Baku fitaba " OK bazakiyi kuka ba my bubuwana
shagwabewa tayi" wlh bazanyi ba my sojana abun sona jin dadina ganina farin cikina sanyin idanuna dariya sukayi atare " wayyo my angel kin kasheni ta ko ina tashi tayi ta sabko daga gadon ta bashi hannu ya kama ya sabko suka sabko kasa jawa ta gama shiri tana jiran soja sakin hannu soja tayi ta zauna kusan jawa " my dear kinyi kyau
.sosai wlh " nagode my lovelyna
amma ya kikabar mazan fama yayi irin wanan uban kyau haka dariya Ramlat tayi " to ai tare kuke zakiyi kokarin rufe masa idansa daga kallon kowace mace shida yakeda kamarki ya zai iya kallon wata kuma duk wace tayi kokarin kallonsa kiyi kokarin cirewa shegiya idon dama daya da hakoran gaba biyu dariya suka saka su duka ukun " my love kin fiye keta
" jawa oya lokaci na tafiya tashi tayi " my love sai mu dawo " Allah kawoku lafiya ki gaishemun da momyna kafin naje " babyna babu sallama ya fada yana bata hannu kafada ta makale tana dariya" yayana sai kun dawo murmushi yayi suka fice shida jawa Tv ta kunna tayi kwancita tana kallon tashar FA TV wata ta taco zararo zararo da wani shegen dinki Ramlat ta bushe da dariya " Allah wanan bazakiyi kasuwaba irin wanan Shiga Haka kallonta taci gaba dayi tana dariya
Suna fitowa harabar gida gun motocinvsuka nufa sécurity ya Budé masa " kubashi da kaina zanyi tuki mazaunin direbabya Shiga jawa ta shigo yawa motar Key yaja Aka Budé musu get ta fice Yana hawa Kan tati Yaba motar wuta " my love irin wanan gudu Haka " hhh kina tsorone Yan mata kwanciya tati samanshi " haba ina tare da gwarzon mazaje ina ni ina tsoro
" Jawa kinfiye zuga ko dariya tayi " wlh ba zuga bane mijin Macé biyu " kin rage mace hudu de " j'ai wlh sai na fadawa m'y Ramlat " hhh kece ya kamata ki d'au mataki kin manta amana ta Bali ki kwakwalewa duk Wace ta kalleni ido Haka sukayi ta hira har suka ISO kofar gidan su jawa a kofar makeken gidan du jawa yayi parking " to mage Yan sun jiki dagani munzo dagashi tayi tana dariya ya Budé kofa ya fitowa itama ta fito suka jera har cikin gidan
Basu zame ko ina sai cikin Parlour momy na zaune suka shigo da sallama da gudu jawa ta fada cinyar momy tana dariya soja zama yayi " dalla Malala karki karyamun uwa " kabarta dai ko kunya bataji ina dotana ban da gantaba karkuce kunbbarmun ita agida jawa tace" momy batada lafiya sai gobe yayamu zai kawota kallon soja tayi" my son Hakane " eh ummata Hakane " ok neman kashetane kuke shiyasa
kuka barota ita Daya batada lafiya " tafa ki sauki momy soja gaisheta yayi " ina tiwis " suna islamyya mikewa yayi " ummata n'a taci sai dare " to ka gaida yinma ko bazaka Can zan tafi jawa ta tashi momy n'a tafi naga baby dawa yake kama " jeki Zaki gani Rita tace" bazaka kaga danaba " eh bazanjeba n'a tafiyata kishiyar bayan sallah isha, zan dawo " Allah kiyaye Mazan fama " Amin jawa zan kamakine kwana biyu kinga makwancina ko dariya tayi ta gyara shirin guduwa tace" my love makwancin yaushe ta
kwasa da gudu murmushi yayi ya ficewarsa part d'in jaleel ta shiga parlo ta shigo babu kowa ta shiga uwar daka suna zaune da jama'a Yan barka ta shigo da sallama " ah su jawa amare " kujiki da maida ni baya mu ai iyayan amarene dariya sukayi ta zauna ta amshi baby sak babashi " wow Dana kayi fa " jawa ina Ramlat" wlh batajin dadi sai gobe zai kawota " kode yayi aiki " to ni ina zan sani tinda ba fadamun za suyiba kuma ba agoshinsu zan ganiba
Dariya Yan dakin sukayi " lallefa amma idan cikakiyar budurwace dole Zaki gani harara Wace ta fada tayi" cikakiyar makuwa amma ai ba abun da ya shafeni bane dan Haka abar maganar ayi wata susuka sani hirasu suka ci gaba dayi Saida Aka Kira sallah Magrib kowa ya kama gabansa, Can gida Yan gyaran dakin amarya munnir Sun zo tin Yanma Sun gyara mata dakinta mamah ta tsigesu Tass wata har zata biyata wata mai sunan Rabi tace " kun tuna mai gidan yace duk abinda zata Mana karmu kulata tanada larura hauka ihuu ta kwarara tana neman mabigi Allah yabaki lafiya tace suka gama aikinsu
Suka rufe mata kofarta suka tafi bayan sallah Magrib Abdallah ya ya fito daga barikin sojoji ya nufi gidansu jawa akofa ya tsaya ya kirata awaya amma bata dagaba tana zaune aparlo " jawa inaso kiji toraon Allah azamanki da yar uwarki karki yada shedan ta shiga tsakanuku nasan halinki itama nasan halinta akwaita son Yan uwanta mutikar baki fito da wani mugun haliba to Hassan bazakiyi taba samun marsala da itaba
Dan Haka kece babba kofa ba uwar gidaba gaba kike da ita ashekaru dan Haka ki kama girmanki ki zama mai kauda kanki daga garesu zakici ribar rayuwar auranki " momy insha Allah zan kiyaye kara kiranta yayi ta Mike momy n'a tafi " Kira gaishe mun da dotana " zataji part d'in safara'u ta shiga tayibmata sallama
Akofar get ta samesa Yana cikin mota budewa tayi ta shigo tana murmushi " n'a jima face ya hade Yaki kallonta yanda Taga ya dawo Abdallah sa sak tsoransa ya dawo mata ta sada kanta " yayamu dan Allah kayi hakuri banga kiranba sai a na hudu nagani
" Ok ki kiyaye banason raini na K'iraki har sau hudu baki dagaba karki kuma wanan Yana Daya daga cikin abin da nafi tsana arayuwata " kayafemin mijina bazan Karaba " Kai ya daga yaci gaba da driving hanyar maitama ya dauka ya Saki kida wakar sobta sojoji ya kunna sigari Yana Bata hayaki ya Budé Gilles d'in motar Yana fitar da hayaki waje kallonsa take cike da shaukin sonsa yada yake fitar da hayaki sigari baki da hanci kallonta yayi yana murmushi" ya daga mata gira ya de Yan matana ko na burgeki sada kanta tayi batace komaiba
Saboda gani take har yanzu bai huceba saide abinda Bata saniba soja bayada riko hakan da tayi ya bashi haushi sai yayi tunanin tayi fushi dan ya mata fada Kan ta kiyaye abinda bayaso shiyasa tayi banza dashi yana mata magana shima kawai ya shareta yaci gaba da tukinsa Yana shan sigarin sa har sukazo bai mata maganar itama Bata masaba honr yayi Aka wangame musu babban get ta danna hancin motar cikin gida yana parking ya fito ta biyo