Sashe 110
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
yayana bata matsala zamuyi zaman lfy da ita jawa wani mugun kallo takebin Ramlat dashi cikeda tsanarta da haushinta murmushi Abdallah yayi ya daga kafadu alamar babu matsala " OK baby babu damuwa tunda haka kikeso zan sota duk wasane sai k'irjinta ya buga da hankalinta ya tashi amma ta dauré taki nunawa ta kalli jawa wace ta tsira mata idanu cike da masifa jawa ta fara fada " ke Ramlat da hankalinki kikecewa soja ya karomana wata to wlh dan ubanta saide ta mutu baya sonta kwalelenta da idanu soja yabi jawa yada ta rufe idanu tana ma Ramlat masifa abinda bai taba ganiba murmushi yayi " aikuwa sai nasota abin ya tsayawa Ramlat amakoshi ta matso kusan soja " my sojana rikemin babyna nayi serving dinku ya amshi baby tayi serving dinsu ta amshi baby ta zauna kusan jawa my dear ya jikinki ta fada tana tabata murmushi tayi" nafa ji sauki my love amma wlh kinsa duk hankalina ya tashi dariya Ramlat tayi "ai agaba mana tukun to yanzu de Allha ya Kara sauki ta kalli soja ta shagwab'e " yayana kallonta yayi " kanwata ya akayi " nazo nabaka abaki kai ya daga mata kujera kusansa ta dawo tasaka hannuta tana bashi abaki jawa saida ta kusa kware Ramlat tace " jawa ko nazo na bakine dariya tayi " kibashi ni na koshima haka tayi ta bashi abinci abaki tana rungume da little Ramlat har ya koshi ta kafa rigima sai ya lashe mata hannuta Dole ya lasheshi tass tana dariya " wlh yayana ka cijeni ni ban my jawa rikemun yata na rama ta dorawa Jawa babyna ta d'are saman sa tana kukan sangarta ita sai ta rama murmushi ya tashi yana mata gwalo
Ya janyeta jikinsa kukan sangarta ta saka masa ta tashi tana binsa yaga so take ta kunno masa wuta dayawa da gudu ya nufi kofar parlo " natafi gidansu Nusaiba kame tun daga yau ya bude kofa yana dariya ya fice ya murza key daga waje Allah yasa wayoyinsa suna Aljihunsa parking space ya nufa da hannu yama security dinsa biyu nuni suzo da gudu sukazo driver dinsa yazo ya bude masa wata Arniyar Jeep baka sudik ya shige ya Fito da waya yana magana security suka shiga suna tambayarsa sukade zasu fita kai ya daga musu driver yace" Oga ina kuka nufa duk yaga shigarsa mafi akasari idan yasaka irin kayanan to baya wuce zuwa barikinsu na sojoji hakan ce ko ta faru yace" Mambila "OK Oga yace yaja motar suka nufi hanyar get aka bude musu kofa suka fice
Ramlat kofar tazo tana kukan sangarta ta murda taji a rufe gam koma parlo tayi jikinta duk ciwo yakemata ga zazzabi kamar ba yanzu Abdallah ya bata maganiba Jawa da idanu ta kebinta tazo gun Ramlat ta zauna kusanta " dan Allah my love kiyafemun abinda namiki wlh shairrin shaidan ne ina kaunarki da zuciya daya dariya Ramlat dan kallo daya tama jawa ta gano ba gaskiya ba ta fadi wani ha incin ta kulla murmushi tayi " hmmm Jawa kenan ai babu komai zan biki duk da yada kikazo mun naji nayafe miki Allah bamu zaman lfy saide ki sani kin zubar da gimarki awajena kuka munafurci ta saki " wlh Ramlat bazan sakeba kishine ya rufemun idanu amma yanzu komai ya wuce bazan sake ba kuma dan Allah maganar Nusaiba da gaske kike tanason Abdallah " eh tana sonsa saime ai badan mu kadai aka yi shiba kuma ni zan
Masa jagora sai ya aureta kinga sai kiji dadin kara tsanata da dalili wlh jawa kinbani mamaki akan namiji kike nunamun tsantsar kiyayya mikewa Ramlat tayi ta dorawa jawa yarta ta fara tafiya cikeda nutsuwa ko ina na jikinta motsi yakeyi ta karya kwana ta fara taka matatakalara bene Jawa jitake kamar ta kasheta dan haushi harma wata mace zata kawo masa gida kenan bata sonsa ayanzu murmushi tayi " wlh wanan ma wata damace ta nasamu tana rungume da little Ramlat ta shiga dakinta ta dauko wayarta ta kira Aunty kausar suna magana " antina kinsa shegiyar yarinyar ta ganoni nan dai ta zana mata dawowarsu daga hospital irin iskancin da Ramlat tayi da yada ta janye hankalin soja duk ya rikice da budurwar da ta masa kawarta kuma yace yana sonta bansan me tacemataba naga tana dariya harda rikeci tace OK angama amma fa kinbada shawara Saide ina tsoron kar a gane ko me tace oho tayi de dariya ta katse K'iran,
Ramlat tana shiga dakin ta kwanta tana rawar sanyi zazzabi ya rufeta sosai ga damuwar karfa Abdallah yaje gidansu nusaiba yace shima yana sonta duk tana tabbacin nusaiab bazata ci amanar taba cikin blanket ta shige tana karkarwa. Sanyi ga gabobin jikinta suna tamna ko ina ciwo yakemata sai hawaye take zubarwa hakoranta suna gamuwa guri daya
Safna ta kamo bakin zaran gun Ameen amarcinsu suke sha kamar ba gobe duk wana tijara da yake mata ya daina tanda ya fada gidan dadi shikam abin mamaki yake bashi yada yakeninta zamzam itako ta dâge sai faranta masa takeyi tunda dama tanason abinta dan rayuwa su shafa da mijinta tana burgeta haka Nabeela da mijinta uwa uba Soja da matansa shiyasa itama ke kokari ta burge mijinta saide lokaci dayawa idan ta kalli yarta azama yar titi ta haifa sai tayi ta kuka. tana nadama abunda sukayi da Aminu
Soja suna zuwa bariki ya nufi dakin horo gurin Garba tanko Cikin takunsa na isa da kasaita aka bude masa dakin da yake ya shiga fuskarsa dauke da murmushi ya tura hannusa guda cikin sumar kansa yana shafawa yana kallon yada babban mutum kamar Garba Tanko ace ya dawo haka sabida zalumunci irin NASA gashi yayi biyu babu ba aiki ba mutumci idanu jama'a ya bi soja da harara " wlh kajirayi abinda zai sameka nan kusa bana yafiya har cin mutumcin da kama yata sai anbimata hakkinta" Allah ya baka sa'a Tanko ni ba wanan yake tafe da niba wata takarda Soja ya fito da ita daga Aljihunsa yana ba Garba baisan ko ta mecece ba yana amsa ya cicirata dariya Abdallah yayi yana tafa hannuwansa " gud
bakda matsala sai Allah ya kaimu goben ya fito da sigari Aljihunsa ya kunna yana bata hayaki baki da hanci ya fito daga cikin dakin kenan sukayi karo da Lateefa yar gidan Garba kusan suman tsaye tayi yada Soja yayi mata masifar kyau da 3quoert din jikinsa ingijeta yayi ya kifa mata mari ya nunata da yatsa baiyi magana ba yamata nuni jikinsa ba irin na mata irinsu bane ya huceta tana dafe da kunci dan Allah yana gani mugun sonsa take har cikin ranta da zuciya daya sam bataji zafin marinba da gudu ta shiga gun Garba tana kuka ta fada jikinsa" dan Allah daddy ka temakeni wallahi inaso captain Abdallah bagaiyyah kayi wani Abu wlh tun ranar danaje Office dinsa narasa nutsuwata tureta yayi " dan ubanki makiyina kikeso Wanda ya tsamoni daga cikin iyaluna ya rabani da aikina da duk wani jin dadin rayuwa yasa mutumcina ya zube a idanun duniya shine ke zakice kinaso wlh idan kika sake fadar wanan maganar ko a inane banyafe mikiba tashi kibani waje wace ta kasa cikawa mahaifinta gurinsa jikinta na rawa ta fice tana kuka shikuma aka rufe gun da yake
lokacin da ta fito Abdallah suna tsaye da captain Sadeeq suna magana ta bisa da kallo hawaye sharkaf afuskarta ta bude mota ta shiga ta fisgeta da karfi sadeeq yace" Soja yade wanan fa kamar ta kamu " dallah malam zo mutafi katon gwaro kaida habeeb wlh kunji kunya kuna samun diyan mutane kuna lasar nabati ko duk de nasan halinku ba lalai bane ku aikata zina amma kuna rage zafi to ku daina gashi har babyna zatamun haihuwa ta biyu agidana kuna yawon iskanci dukansa sadeeq yayi abaya " haba Soja harda gori to yanzu muje gidana kaga irin kayan da nake sayawa Aneesa ta murmushi yayi aka bude musu motar soja suka shige baya " to ai baka saniba nifa Aneesa nake jira so Alhmdllh sun gama zangon karshe yanzu de nan da wata uku wlh nazama ango habeeb kuwa ai zai rigani kafasan komai akansa kawai ka shaki iskane kamana gori kuma da kakecewa haka menene banida na mai mata ince har kuku gareni mai kirki mata kuwa gasunan gida da bariki sai nazaba dukansa Soja yayi " wlh
ni ba ruwana duk Wanda yaci yar wani to sai anci tasa kabi asannu ai gwara ma da Nusaiba takika dariya yayi" Ba fa kina tayiba kawai tace batason mai macane niko bazan iya barin Aneesa ba duk da Nusaiba yarinyace karama ga kayan aiki tafi Aneesa komai to gaskiya bazan iya barin Aneesa ba shiyasa na barta ta samu mara mata ta aura kai tsaye gidan Sadeeq suka nufa suna hirasu suna zuwa ana k'iran sallah magrib sukayi Alwalla suka tafi masallaci Ramlat K'iran
Sallah magrib ne yasa ta tashi daket ta shiga bathroom ta watso ruwa duk da tanajin sanyi ta dauro Alwalla ta fito tasaka abaya ta shimfida dadduma ta tayar da sallah magrib tana gamawa ta kwanta a gurin har aka kira sallah isha daket ta Mike tayi kamar Soja ya sani suna gama sallah suka fito bai tsayaba akayi isha'i suka shiga ciki yana zama a parlo ya k'iraa Jawa wayarta a kashe mamaki yayi dan bata kashe waya Ramlat ya k'ira tana ringing ba'a dagaba sai a na uku ta Mike daket ta dauki wayar tayi picking ta kara kunneta " hello yayana muryata a sark'e " bugun zuciyata yanajiki haka kuka ta saka masa " Subahanallah wlh bakida lfy mikewa yayi sadeeq yana magana bai saurare shiba ya fice da sauri security d'insa suka bude masa kofa ya shiga mota babyna kiyi hakuri ganini