← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 45 OF 152

Sashe 45

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

akwance ya sameta ya karaso bakin gadon ya zauna " jawa me yasameki ko bakida lfy Dama na fada da safe nace bakida lafiya tashi tayi zaune tana murmushi " wlh my love lfy ta kalau kawai tunanin kewarkace murmushi yayi ya janyota jikinsa yana shafa bayanta " to kiyi hakurin ki ai kamar gobe zan dawo kijin jawata kai ta daga ta shige jikinsa tanajin sonsa tamkar zai kasheta " jawa kuzau lfy har nadawo karfa ki biyewa my angel kinsa ba lafiya gareta ba

Zata yada dake kinsan ita yanzu gani take kamar nine dadynta shaffah mummy ku lalabata sai kuzauna lafiya banaso ta tamamin ke kinga safna da ta matsa mata wlh jigbar wulakanci Tasha ido jawa ta zaro bushewa yayi da dariya itako cikeda mamaki take kallonsa dan asaninta soja magana ma sai yaga dama dan ko dan zaman da sukayi idan ya tada to fa basa hira sosai

Fuskarta ya shafa " yadai tan mata irin wanan kallo haka murmushi ta shafi fuskarsa tana kallon kwayar idonsa" my love wallahi kaidin ne kafiye kyau dayawa bakinta ta kai man NASA ta tsotsa bai hanataba saida ta gaji dan kanta ta Saki tana kallonsa murmushi yayi

" kin koshi natafi kai ta daga ta janye daga jikinsa mik'ewa yayi itama ta Mike tsaye tana murmushi " anya jawa lafiyaki kuwa nagafa kwana biyu kin rame Kodai nayi ajiya fuskarta ta rube ta fice da gudu kai ya girgiza ya fito parlour ya kallesu " to natafi kufa kula da Ramlat magani Akan lokacin baki suka hada" Allah kiyaye hanya jawa ta biyosa har kofar parlour tana

Daga masa hannu har ya bace mata dawowa tayi parlon idanta yacika da kwalla su shaffah sukayi ta lalashinta har ta Saki jiki suna hira " wai ina my love nabeela tace " inaga fa tana bedroom din yaya Abdallah gaban jawa ya fadi amma sai ta dake tayi murmushi shaffah tace" ai knsan maganin nasata bacci sosai nasan tana masa rigima bacci ya dauketa shikuma ya kaita can ya kwantar tinda ko agida mafi akasari shike shimfideta tayi

Bacci hira sukaci gaba dayi Abdallah ko direct Filin jirgi suka nufa Wanda dama anshirya komai na tafiya ko cikeken mintina talatin basuyiba babban jirginsu na sojoji ya daga yayi sararin samaniya,

Lokacin da safna ta shigo part dinsu ajigate ta shigo dan ta daku sosai mamah suna zaune da saude suna tan gulmarsu Akan an aurawa soja mahaukaciya ga diyansu masu hankali anki aura masa dan Ana musu bakin ciki jikin mamah ta fada tana kuka zabura tayi" ke safeena hatsari kika kuma shine dan ubanki bazaki shiga asibitiba sai kizo gida tashi maza muje asibiti ahalan motar ta fuskarki tabi " mamah ba

Hatsari bane Ramlat ce ta dakeni kuma soja ya sata yana tsaye ingijeta tayi daga jikinta tana huci" amma Allah wadaranki safeena albasa batayi halin ruwaba ni ina Asiyata wlh da masa nake dakuwa kuma komin girman

kato sai na kaishi kasa in nakasa na murder sandar girmansa amma ke har kitsaya mutum dan Adam yayi miki irin wanan duka haka ko kunya baki jiba Ramlat din da kin bata wanan shekara da wata biyar ahaife amma kika tsaya ta canza miki kama ido saude ta zaro " Asiya kici kinci duniya Kafin kaddara ta hau kan munniru😂 " a ba duniya naciba lahira naci ke in Ana neman yar duniya akazo kanki ai antsaya,

Ai kaddara kan mansoor tahau gakina har yau ba da sai na riko wayasani ko ayin yawon dandi an zubar da diyan atiti" yanzu Asiya ni kikewa tonon silili mik'ewa tayi to nagode ta fice safna ta kalli mamah " mamah yanzu inna saude kikewa tonon silili " kinci ubanki nayi din kema ai gashinan an miki tonon sililin ta jibgi banza kuma wlh taci bashi shegiya mai sufar aljannai

Gwara naje gun makasheta ya ida haukatata tashiga duniya wallahi na tsani Yarinya tin tana karama haryau ban taba sonta ba mik'ewa safna tayi tashige uwar daka tana dariya zaa

ramamata abinda Ramlat ta mata,,, tana shiga ta kira Aminu awaya yana dagawa tace" my hadu a part dinka wlh kishirwa nakeji amma sai na shiga asibiti na fito wanan. Aljanar duk ta yageni sai kace mayya dariya yayi ya kashe wayar, itako ta Mike tayi wanka ta tafi hospital,

---------------------------------------------------
Ramlat bata tashiba sai karfe biyu ta bude idanta tana duba idan zataga soja yaye blanket din tayi ta zuro kafafunta ta sabko tana karewa dakin kallo kamshi na ratsata kofar daya da taga ta bude tashige bathroom ne tacire kayan jikinta

Ta kunna shower ta tsaya tsakiya ruwan na zubuwa tsakiyar kanta tana dariya tajima sosai Kafin tayi wanka ta daura towel ta fito da kayanta ahannu gaban mirror ta tsaye ta goge gashinta da jikinta ta shafa maiyukan sa masu kamshi wardrobe dinsa ta bude tana duba kaya bata samuba

Duk na mazane jallabyyasa ta saka ta fesa turarukansa ta fito babban parlour suna zaune jawa kallonta take cikeda mamaki gashi tanajin babu dadi aranta tace ko dai sun raya sunna Kafin ya tafine kauda shedan tayi azuciyata shaffah tace" my sister kinyi sallah kai ta girgiza tana bega hannu ta bata hijab bata tayi ta amsa ta komawarta bedroom din soja

Tayi sallah ta haye gadonsa yunwa ta fara damunta ta Mike ta fito kaya shaffah ta bata" je kisaka kaya kizo kici abinci amsa tayi taje ta saka ta fito man dining taje kujera taja ta zauna shaffah ta zuba mata abinci taci sosai shaffah na dariya " yau kinji abinci sosai my sister mik'ewa tayi ta zo ta zauna jawa sai binta take da kallo juyowar da Ramlat zatayi suka hada ido da jawa baki

Ta turo dariya jawa tayi " my love mai namiki duk kin tsaneni dariya su nabeela sukayi " wlh bata tsane kiba kawai dan larurace ta sowa tayi ta dawo kusan ta ta zauna ta rike hannuta " my love please karkiyi kishi dani wallah ina kaunarki sosai kuma bana kishinki duk nasan irin sonda my love ke miki kuma kema kina sonsa Nima kuma ina sonsa ita dai Ramlat kallonta take tana turo

Baki dariya suka musu haka suka kasance har dare tare sukayi girkinsu sukaci har lokacin kwanci Ramlat bataga soja ta fara matse ido tana kiran Abbi shaffah da jawa sukayi ta lalabata dakin soja ta tafi tayi kwanci bata jimaba bacci yayi gaba da ita jawa tazo ta lulubeta ta tofa mata adu'a

Ta tafi dakinta ita da su shaffah su suna day an bedroom din tayi tayi su kwanta tare sunki sai hakura tayi tayi kwanciyata tana kiran lumber soja amma akashe har bacci ya dauketa,

*********************************

*BAYAN KWANA HUDU*

Yau har kwana hudu da tafiyar soja su Ramlat Ana gidan jawa yanzu ta dan saba da jawa sosai suke tsula tsiyasu sai su sakawa Ramlat wakar India ko larabawa tana cashewa suyi ta dariya amma ko bakin kofa basu tana fitaba yinma ta turo masu aiki har biyu daya ta dan manyanta da ko matashiyace

Inna talatu itace mai girki har na sojoji masu tsaron gida Ancinm ko itace mai gyaran gida da sauran ayuka in suna rawar Ancinm tayi ta dariya ita da inna talatu kullum Abdallah sai ya kira jawa sun gaisa yace taba Ramlat waya daga taji soja ta saka masa kuka tana kiransa sai yayi ta lalabata yana sakar mata kiss ta waya daket take shiru shiyasa yace ya daina kira

Sai ya dawo yana tadawa angel ahankali, Ahmed waya suke da shaffah tace yayi hakuri har yayasu ya dawo idan sun komai suci gaba da hirasu mamah an komai gun boka makasheta da malam mai zamani amma har yau shiru bukata bata biyaba sai tsine musu take tana Allah ya isa tana nadamar kanta da taba boka Amma har yanzu takin ta game Annabi ya kaura safna ko sheke ayarsu suke aboye itada Aminu dan kawu jafar,,,

******
yau tin safe jawa ta tashi da zazzabi mai zafi ajikinta sai rawar sanyi take daket ta fito parlour Ramlat na ganinta ta nufo ta rike ta tana fadin sunan da jawa take gaya mata" my love ta fadi tana hawaye dan jiya shiru bai kiraba itako ta saba da hira da yake mata kallonta tayi tana zama " my love bari ajima wayasa akashe

Dariya inna talatu tayi tana jera abinci a man dinning " gaskiya jawa kanwarki akwai rigima yaude da halama bazamu kalli rawaba murmushi jawa tayi ta mik'ewa tazo ta hada tea mai kauri ta zauna tana sha Ramlat na tsaye ta tisa jawa gaba harda kuka su nabeela ne suka fito mai zasuyi in ba dariya

Zuciya jawace ta fara tashi tamkar zatayi amai mik'ewa tayi tanufi toilet da gudu ai kuwa ta fara kwarara amai shaffah ta biyota tana mata sannu Ramlat tana tsahe tana kallonsu shaffah ta kamata ta taimaka mata ta wanke fuskarta da bakinta tariketa suka fito Ancim na musu sannu taje ta wanke toilet din dakinta ta rakata " ko mutafi asibiti kai ta girgiza mata

" zansha magani please shaffah kice Aacim sumin danwake ido shaffah tazaro " dan wake kuma. " eh kawai flawa akwai yaji azubomin man gyada please ayimin da gagawa sai naci nasha magani fitowa tayi ta fadamusu cikin rawar jiki suka Dora mata sukuma suka zauna man dinning suna breakfast sunyi sunyi Ramlat

Tazo tayi breakfast taking ta tisa jawa da rigima ta rasa yada zatsyi da ita gadhi ba lfy ce da itaba wayar ta dauka tayi dealing din lumber soja dede bugo biyu yayi picking kuka ta saka masa" Ya Salam jawa mai ya faru ne yi shiru ki gayamin haba matar soja oya gayamin meya faru " my love banida lafiya kuma gashi my love one ta tisani gaba da rigima duk inda nayi sai tabini tana kiran Abbie tana nemanka murmushi
Chapter 45 · 0% Book details