Sashe 15
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
rana ta farko da wata diya mace ta hade fuskarta da tashi " my aljanina sai nakeji kamar zan rayu dakai hannuta ta cusa asumar kansa mai yalwar gashi my sona kominka irin na,
mutanene wlh zan iya rayuwa dakai ahaka kamshinka irin na mugun soja wlh wataran sa boda kai har banason daina kallonsa please acikin jansinku idan Ana aikun soja kaje kayi ta karasa fada cikeda shagwaba tana sunsuna fuskarsa wani irin
shock yaji tindaga dan yatsasa har zuwa tsakiyar kansa cikin Sauri ya janyeta ya tashi tsaye"
My angel kibari hakan ba kyau fa yanzu kiyi hakuri ki kwanta gobe zan kiraki kuka ta sa masa " ni karka tafi bangaji da kaiba please mijina,kuma ai kai ba mutum bane meyeto dan na taba fuskarka ido ya zaro, acikin,, duhun, gani yayi idan ya biye mata sai su kwana a haka, lalabata ya farayi yana shafa,
Gashin kanta yana gaya mata ma ganganu masu dadi itako ta xuba mishi sangarta iri iri da shagwaba har bacci ya kwasheta rufeta yayi da blanket yayi mata kiss saman goshinta yaja karan hancinta " ai wlh zaki kaniyarki daga gobe munyi hannu Riga ni da ke ya fice daga dakin yazo dede tsakiyar,
Parlour suka kicibis da Dada " kai daga ina kake da wanan tsohon daran " haba Dada yau nake cikin dakinki ina bacci ai najima " kaide soja kanason gadon gargajiya kishiyata ta hado dashi daga kaduna murmushi yayi ya ficewarsa,
Itama ta nufi makwan cinta gun Ramlat,, yana zuwa part dinsa,
yasaka kayan bacci ya haye bed " shegiya karamar Mara kunya da kinsa waye zuciyaki ta kamu da sonsa da tini kin nemi allah ya ciremiki domain baki muhali agunsa horon ya isa haka zan baki kici gaba da rayuwaki cikin salama bani bake daga gobe, yana cikin tunani har bacci yayi gaba dashi Asuba ta gari
---------------------------------------------------
Tinda tayi sallah asuba takoma bacci bata tashiba sai karfe goma shadaya na rana wanka tayi ta fito " Dada yunwa nakeji" to kici abinci mana " natafi gidanmu naci acan abdullateef ya kalleta " meyasa bazakici anaba hararasa tayi " nifa banason shishigi ehe ban saka azance naba " wlh yanzu zan tatakaki karamar yar iska
" nice kake zagi " wlh Abdul tashi tafiyaka ni banason rash in arziki mik'ewa yayi ya ficewa" Dada kinaji ya zageni ko to wlh yau zai na sakashi rawar boroso ficewa tayi kaitsaye part dinsu ta nufa man dinning taje taja kujera ta zauna ranta abace yake tashi tayi taki cin komai
Tashige bedroom anty rahama ta kalli papi " kagafa yarinyana ko gaisuwa babu " ai tinda kikaga bata min magana ba tofa wlh an tabata shaanin sai hakuri sufa abinsu kamar iskane zauwa ce yake " to allah
kyauta mikewa tayi tashige kitchen tana Shiga tayi kwanciyata tana kisima abuda zatama Abdul dan taga yana ta kurata, haka ta wuni back ba she cikin Bacon rai saide tayi tayi tayi mugunta allah bai bata ikoba koda Ahmed ya kirata sama sama sukayi hira
*********************************
Agurguje ta gama breakfast tashirya tafiya gun aiki " anty rumaisa ki ajeni makaranta " to illham yi Sauri mom tace" wai rumaisa saurin mekike yau baki ta lasu " wlh akwai abinda zanyi dariya uwar tayi in kin dawo naji bayani " anti muje fitowa sukayi,
haraba gida suka Shiva mota taja suka tafi suna hira " anty nafa gano matsalarki allah, bada sa, a " amin har kofar makaranta ta ajeta taja ta tafiya
Danja ta tsayar dasu sai gawani Almajiri zai kai shakara goma sha uku cikin rawar jiki ta leko,
ta bashi sadaka bayan tayi kokari sun hada ido ta bashi danja ta Saki wuta aguje taje motar ta tafi, tana isa hospital din ta kama aiki saboda yau akwai marasa lafiya sosai tana
Cikin kwanciyar hankali take aikinta sai kace an mata albishir da gidan aljanna iyayan yara sai albarka suke samata saboda tanada kirki idan anyi rasuwa ta kama kuka kenan har sai taba mutane tausayi saboda akwaita tausayi tamkar ba likita ba shiyasa takeda farin jini

Zaune yake cikin babban office dinsa dake cikin Villa yana waya sai juyi yake cikin lumtsumemiyar kujera yana busa sigari yana fitar da hayaki tabaki ta hanci idanunsa alumshe suke yana waya" yahaba habeeb ni na isa nayi aure baka kasarnan kadai yi Sauri kazo yau saura kwana 33 days fa to ngd sai kazo ok bye,
yana kashewa yaga miscall har 5 na Rumaisa kiranta yayi sunjima sosai suna hira kafin suyi slm kiran Ramlat yayi bugo daya tayi picking kawai sai yaji ta saka masa kuka" my angel keda wa " cikeda shagwaba,
tace" ba agidaba suka taba Abdul yacemin yar iska kuma yau nayi nayi na masa mugunta allah baiban ikoba please my aljanina kazo yanzu ka ramamin kaji idanunsa ya lumshe ya zuko sigari ya ya fesar da hayakin " me kika masa baki ta,
turo kamar yana ganinta " ni ban masa komaiba kawai ina zaune ya shigo Dad at a batana wai in be banason Ahmad na fasa auransa shi sai ya aureni kawai dan nace masa haba neman aure kan aure haramun ne shinefa ya rika kwasamin Mari saida naga wutar lahira,
Baisan lokacin da dariya ta kwace masaba " my angel ya wuta lahira take cikin kuka tace"my aljanina dariya kakemin wayyo allah nashiga uku babu mai sona ni Ramlat cikin wata irin murya" ya kirata wacetakusa zaucewa wutar,
sonsa ta kara ruruwa cikin zuciyata lumshe idanta tayi " my angel meyasa kikace ba mai sonki bayan gani aljaninki,
dariya danayi kin sani dariya ni bancika dariya amma ke kai tsaye yau kika sani dariya to yi hakuri zan Rama, miki dukan da yayi miki, kuma yau inaso kai tsaye kije gidan soja na sato,
miki wayarki dake gunsa tsawon wata uku kiduba inda kika barta tin farko zaki ganta agun amma kema ki aje masa tasa cikeda jin tsoro " my,
aljanina wlh tsoransa nake dukana yakeyi kuma idan na mayar masa da wayasa da wace zaka dinga kirana kode so kake
Karabu dani " my angel kije kiyi Abunda nasaki idan kinaso naci gaba da kiranki in ba hakaba to zan daina kiranki kwata kwata na karya Layin " to zanyi kasatomin mukulan gidan " karki damu sai yana cikima zaki kuma bazai gankiba
ido ta zaro " da gaske kake my aljanina kai amma nagode wlh yau har sai na zuzuguresa Mara kunya banza Ashe akwai ubansa a iya shege idanu ya zero amma ya dake" ok kije da misalin karfe Tara lokacin yana,
parlour cikin murna tace" I love you my alnjan aikin ka na kyau
Kashe wayar yayi yana ciza baki" hmm daga yau kam na huta bari yau naga iya gudun ki yarinya rashinsani ne yasa kike duk abinda kike Sakara banza yaushe zakirika waya da jinni amma ki zauna kalau mahaukaciya kawai
*********************************
Misalin karfe takwas da rabi na dare zaune take a parlour yinma tin magrib takasa ta tsare tana jiran soja ya dawo yau taci kaniyarsa tinda Aljaninta ya sata sai farin ciki take " dota ya naga bakinki yaki rufuwa keda kika wuni kina fushi bushewa tayi da dariya" wlh yinma wani aikine zanyi mai cike da nasara,
Shaffah ta kalleta" sister aikin meye wanan " kibari zan gayamiki ba yanzuba da sallama ya shigo parlour " maxan fama yau kayi dare jikinta yaje ya zauna ya Dora,
kasan saman cinyata " yinma bayan natashi mambila muka fice akwai waso sababin sojina name dubasune tinda ya fara,
magana take kallonsa itada tanason ganinsa da kakin soja saitaji kamar ta hadeshi " sannu Abdallah allah ya kare min kai "
amin yinma jibi zanyi tafiya wace zankai kusan maku uku gobe zan kira hadiza zanbar komai ahannuta ita da abubakar zasu tafi Dubai su hado komai " to masha allah yayi kyau gaban Ramlat ne yayi,
muguwar faduwa zamansa ya gyara ya dago.da niyar ma shaffah magana Ashe saitin juna suke da ramlat karaf idanunsu ya sark'e da juna hararata yayi da Sauri ta kawar da kanta dan bata iya kallon kwayar idonsa
sakin tsaki yayi" yarinya sai kace mayya wlh na tsani kallo " soja banason rashin arziki mai tace maka cikin sanyi murya tace" yinma kibarshi zan Rama kuma wlh kasan maiyar,
mikewa yayi da gudu tayo kan yinma tana ihuu " ai wlh gaskiya nafada yinma kinaji kina gani zakawo mana mugun iri gida ko " allah yinma yarinya nan zan ilatata fa rungume ramlat tayi" kinga yi shiru ba, my dota ba,
ruwanki, shi yasani kukan munafici ta fara " allah yinma ni bana son Rumaisa nan " zakici uwarki wlh yar iska ai kema maiyace tinda, kinaso, idan ba asonki jarababi ki, boye wanan,
abin Dake idanunki kallonsa yinma tayi cikeda mamaki dan tasan Abdallah bai fiya son magana ba amma ramlat nasakasa yin magana maitsawo " wlh kaima,
soja bakada aiki da kabiyewa dota wasafa take ai tinda kace kaji ka gani to allah ya Sanya alheri yanzu de je kaci abinci " ke tashi ki hada ki kaimin part,
Dina ficewasa yayi" my dota kifa fita daga harakar soja kar yaci zalinki bayan idona baki ta turo" allah yinma ni na tsani Rumaisa " to muyi hakuri in ma maiyace kanta zataci ba muba
Hada komai tayi saman tire ta tafi ta kai masa ta dawo mik'ewa ramlat tayi " yinma natafi wlh bacci nakeji " to dota kigaida rahama yau bamu haduba bushewa tayi da dariya
" yinma mummy tsohon cikine da ita sai tsama duk ta adabemu da fada"kinci gidanku zubawa tayi da gudu saida ta kusa part din soja ta tsaya gabanta na mugun bugawa kiran Aljani tayi bugo daya ya daga cikeda shagwaba tace" my aljanina wlh tsoro nakeji yanzu fa na gama masa rash in kunya gaban yinma kar aje ya ganni wlh allah kadai zai kubutar dani please kayamin gaskiya bazai ganniba
Duk abinda zanyi har zungura da zan masa " eh kije kawai bani nasakiba " yau my lovelina amshi wanan💋💋💋takashe wayar tana dariya " ranar dubu ta barawo rana daya tamai kaya yau ranar mai kayace soja sai kaci kaniyarka sai na maka raga