Sashe 4
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
......tarota, mustapah yayi yana girgizata" Ramlat lfy ajiyar zuciya ta safke, dariya tayi saboda tarkon da. ta hadawa soja abbi kainane yake ciwo " abbi please inaso tafiya shashan Dada, yinma tace " ikon allah, anya ramla yau bakiyi tabo abinda yafi karfinkiba kece mai cewa arakaki part din Dada, dariya sukayi" ai wlh ni ban yada da itaba baki ta turo " allah ban taba kowaba ni harakar wa nake shiga yinma ta kama hannunta " to zo muje part dinmu " ihuu tayi ta bure gefa daya " yinma allah bangaran Dada kadai nakeso inko baza,a rakaniba shikenan hanya bedroom d'inta tayi tana daga hannunta tana wani irin Abu " kallon junansu suka cikeda tsoro " mustapah ya yabita hannunta ya kamo " muje mai dota acan xaki kwana kai tadaga " abbi zan dauko wayata bedroom d'inta ta shige bata jimaba ta fito dauke kaya sunkai kala biyar " to muje dukansu tan parlon dariya suka musu kowa ya kama gabansa,
*******
tinda suka fito hankalinta kwance, saboda tasan babu wanda ya isa ya tabata haka part din dada ko zata shekara acan. Abdallah yayi kadan ya taba Ramlat har ciki ya kaita usman na zaune suna hira da sallama yashigo yana janye da ita jikin dada taje " shalelena daga ina kike murmushi tayi" wlh yau inason kwana da dadata ne " au dada ki kade " haba mijin ai kai na daban ne " to nakoma dama rakiya nayo dariya sukayi " ai mungani yau sangarta akanka ta motsa hassana ce zatanemi dan rakiya zuwa nan murmushi yayi ya fice usman yace" matar fadi gaskiya wa kika tabo harda kike tsora ku hadu kika gudu nan baki ta turo tana matse kyawawan kananan idanta" allah ni ban taba kowaba mike'wa tayi tashige cikin bedroom din dada " duk takare akawai abun da tayi amma nayi mutikar mamkin waye wanda ya tsorata min shalelena" kude kuka sani ai kinsan halin jikarki sai adu'a mikewa sukayi kowa yanufi ma kwancinsa,
--------------- --------------- --------------
Yau kwanan Ramalat shida a part din dada ta ki yada ta koma shashan su saboda tsoran haduwa da Abdallah wanda abinda bata saniba tin washe garin abin yayi tafiya da mukarabansa zuwa Lagus wanda sai dauki tsawon maku biyu sai masu tsaron estate family bagaiyya sokabari suko bai basu umarnin kamataba tunda baya gari,
********** ********* **********
zaune suke a parlour dada" wlh yau sai an hada meeting Akan nida bakin, mugu amumu tsakani dashi yafita harakata bani bashi tinda ta fara magana kallonta suke " wai dama kina nufin saboda soja kika boye Ana " kaga nuradeen ban shiga haraka kaba to murmushi safna tayi " sister ai soja baya gari yau kusan kwana tara zabura tayi tsaye " allah da gaske kike wlh safna idan kikamun karya kinsan banida mutumci, murmushi tayi " wlh dagaske nake lokacin da zazu tafi ina part din yinma kuma naji yana cewa 2 weekend za suyi rawa ta fara dajuyi tin karfinta ko minti daya bata karaba ta nufi part dinsu toilet dinta tashige tayi wanaka kwaliya ta tsantsara ba laifi tasa kayan mutumci yau lekowa tayi parlon ai kuwa taga duk suna parlon harda sulaiman tsaki taja tanufi kitchen kamar wanda zata dauki wani Abu wuf tabi kofar baya wace zata kaita harabar gidan
motarta ta shige figarta tayi da karfin gaske kafima takaraso soja dake tsaron kofar ya wangale mata gate aguje ta fice tuki take cikin farin wakar flavour takeji ta kure sauti saibin wakar take wayarta ce tayi ringing bata tsaya kallon ko wayeba tayi picking " hello, albishirin ka my khaleel nafaso gari wlh kazo ka sameni gidan anty jameela karfe 8:00pm kiranta katse taci gaba da driving
------
Zaune yake cikin wani hadadan parlour katamin wandone jikinsa da da singlet gashin girjinsa duk awake kasancewarsa mai murdadan jiki gashi bagashi ba karamiba kana ganinsa kaga soja asojama babban soja busa sigari yake idanunsa a lumshe hayakin ya fesowa baki da hanci kana ganinsa kasan hankalinsa kwance yake wayarsa ce tayi ringing yanaji amma yaki bude idansa bare yaga ko waye mai kiransa kira ake har wajan su uku tsaki yayi ya bude, manyan lumsasun idanunsa ya Kali screen din wayar picking yayi " sir Ana son ganinka yanzu a garin oyo tarone maimahimanci " ok ya katse kiran waya yakira bugu daya a ka daga " kushirya tafiya oyo yanzu katse kiran yayi mike'wa yayi ya shige ciku domun shiryawa
***
Zaune suke a parlour " Ramlat wai meyasa ke bakyajin magana arayuwar ki yanzu warhaka kike shirin fita da kato yawo to. A yaushe ki koma gida " kinga anty jameela wlh kema zan rufe alkata dake baki ta murguda idan natafi kwana zanyi acan ko" to allah baki hakuri kanwata wai ya zance dinkunana kingafa yau saura kwana goma bikin Naseer da sulaiman kuma kince ya gama dinkin amma baki kawo minba" ai zan kawo Nima amara girjin bikin bai gamunba allah sa sai an gama bikin wanan mugun zai dawo lokacin ya Matan bashinsa da yake kaina dariya jameela tayi" wlh nikam baruwana kunfi kusa amma allah boyi muryarki karkiyi kuskuran cemasa mugu a gabansa to wai ma meyayi miki shida ba harakar kowa yake shigaba " ban,saniba wayarta ce tayi ringing, picking tayi " kazo to ganinan mike'wa tayi, anty na fece sai nakawo miki din kinki, jawahir zakizo muje yawo "eh zanje zaki sai min ice cream dariya jameela tayi" aikuwa da kinsha har kinyi bayani murmushi tayi ta dau Jakarta ta fice
acikin motarsa ta gansa karasowa tayi" malam kana nufin nabar motata wlh saide mugamu acan kofar Club mushiga tare murmushi ya sakar mata " ok kade ya cemata sanin idan yayi musu zata iya fasawa motar ta tashiga ta bata wuta bin bayanta yarika yi har suka iso gidan casun parking yayi ya fito wow nace saboda gaskiya gayan ya hadu iya hadu matashine da bazai huce shekaru 27year, ba yayin da gimbiyarsa keda 21year gashinan ya masa kala sai yayi masa kyau zuwa yayi ya bude mata kofar motar tafito da wata shegiyar Riga mai masifar kyau tacire manyan kayan acikin mota jerawa sukayi har ciki sona shigo hall din ya dau ihu ina ga hadadun masoya kuma gwanayan rawa sun Iso kasancewar duk akasarin masu zuwa wanan club ba wanda bai sansuba ba tare da bata lokaciba Ramlat ta fara cashewa tana juyi aikuwa maza sukayo caa akanta sai zuba mata makudan kudi suke wani hadadan gaye maiji da nera da hatsabibanci irin nata ya nufu inda take cikeda isa lokacin khaleel ya Saki hannunta ankirasa a waya ya koma gefe inda ba jama'a sosai gadan gadan ya nufota yana isowa ya mata kyakyawar runguma ya fara juyi rawa da ita cikin kwarewa tinda take bata tana tsintar kanta cikin yanayin da ta tsinci kantaba yau ba abuda yafi Kara bata mata rai irin warin tabar da tashga take ta fara kwara amai tamkar zata amayar da hanjin cikinta rikita yayi saida ta gama yana mata sannu cike da zafin zuciya ta fizge jikinta tana maida numfashita kwasheshi tayi da maruka har, uku ta nunasa da yatsarta tana huci idanta, sunyi jajir tamkar jini zai zubo " kai karamin dan iska ni nama kalar macan da zaka taba jikinta ko an fadamaka iya,shege ya kawoni club, wlh ka rubuta ka aje sai na maka rashin mutumci a nan gaba yawu ta tsarta masa ta fice daga hall din baki daya sauran yan Mayan da yake wulakantawa sai murna suke hatsabibiya ta burgesu murmushi yayi yashafo yawun fa ta tofa masa ya Kada kansa yayi waje, ko da ta fito bata tsaya neman khaleel ba tashige motarta tanufi, gida
gudu take sosai ranta a mutikar bace allah ne ya kawota gida lfy direct part din su tashiga bakowa a parlon bedroom d'inta ta shiga saman bed ta fada fashewa tayi da kuka tarasa mai ke damunta zuciyarta zafi take mata, mike'wa tayi ta nufi bathroom wanka tayi ta dauro alwala tinawa tayi tayi sallolinta agidan jameela kwanciyarta tayi tana karanto adu'ar bacci tana kallon kiran awayarta taki dagawa ta lumshe idanunta, ba jimawa bacci ya dauketa,
---------------- ----------------- ----------------
tindaga ranar bata Kara fitaba har tsawon kwana biyar wanda ya rage saura kwana biyar auran gifansu sai iskancin kala kala acikin gida take musu
jiya da ta tafi Party shukura
kawarta sun zuba iya shegensu kamar ba gobe har wani yabiyota ta amince wlh yana sonta da aure aikuwa yaga ruwan balai idan kanason baccin ranta to kace zaka aureta abinda yasama take shiri da khaleel bai taba mata zancen aureba
Tana part din dada ta Mike cike da farin ciki take cewa " wlh na tuna Tab ai wlh sai namore tinda mugaye basa gari ba ranar dawowa dariya dada tayi" allah kawo miki sauki shalelena ni bangane zancekiba murmushi tayi " ai bazaki ganeba ficewa tayi da gudunta
part din yinma tayi parlon ba kowa bedroom din shaffah ta shiga batanan tunawa tayi bata taso daga makarantaba. " shashan yinma ta nufa parlon shiru man ma dube dube ta fara sai tace ta aje wani Abu aikuwa saman wani karamun table taga wasu hadadun makullai dariya tayi" yaro bakada wayo guda biyu tacira saboda sunada yawa ba lallai ka lura da an ciraba, dam ta mayar dasu maajiyarsu ta fice har tabar part din bata hadu da kowaba kaitsaye ta nufi part din,