Sashe 24
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
nazama cikakar likita congratulation my sister " thanks my brother tsaki taja " kai wanan jarabar da zafi take ina dalili duk ancika min kunne da jarabar surutu " wlh dota idan zai dakeki bazan yi maganaba cikefa shagwaba tace" allah yinma nifa da Tv
nake bakya jin volume yayi yawane a tv mai jarabar surutu, wlh nide duk wanda ya rabani da my aljani allah had as a da cutar ibola idanu su shaffah suka zaro dan ta basu mamaki dariya yinma tayi " dota anya bakida aljannai mik'ewa yayi" yinma sai da safe " to Allah ya tashemu lfy my son allah
kareka da dukan sherin abin ki" ameen yinmata ya fice " ramlat tashi mutafi hararata tayi " bazanje dakeba kowa yabi hanyasa mik'ewa tayi allah karki biyoni ni bari in bi ta dama ke kibi ta hagum yinma goodnight ta ficewarta da gudu " jawa karfa ki biyewa dota shirmenta
yayi yawa " lah yinma ai ba komai nima da nasan hanya saima na rigata zuwa na tafi ta fice tana dariya Ramlat tana zuwa daide kofar Baya taji an damko mata wuya an kifa mata Mari an hadata da bango cike da firgici ta bode baki zata kwarara ihu cikin Sauri ya had'e bakinsu amma bai mata wani abuba ya zuba mata Ido yau gani yake tafi koda yaushe kyau
ga kitson kanta yayi masifar yin kyau kallonsa tayi tana girgiza kanta kar ya mata wani Abu labbanta ya kamo yana gangan tsasu da hakori cikeda mugunta tin tana hawaye har tadaina ta lumshe idanta tanajin azabar zafi saida yaga sun kumbura miyau din da ya taru bakinsa ya tallabo kanta nufinsa ya dura mata ta karfi abin mamaki sai yaga dakanta take hadewa cikin nutsuwa tana lumshe idanta ba ko kyankyami sai da tabatar tashan tass ya cire
bakinsa anata batare da ya mata wani Abu da sunan yaji dadiba ya hankadata ta fadi fashewa tayi da kuka" ai ni wlh kin zamemin annoba shegiya mayya yanzu me kika tsinta acikin miyan baki da kika hadiye ke wai wace IRIN mutum ce nine kika zaga dan ina magana da yar uwata mik'ewa tayi ta zanbaceshi ta kwada masa takalmin kafarta afuska
ta zuba da gudu" yo dan tana yar uwaka Dole sai kunyi magana nima ai yar uwakace ko bakaga nidakai kamarmu dayaba itama gulmace tasa take mama dani amma ai ni baka hira dani IRIN ta yan uwa to in kunyi gulmata wlh ban yafeba daga kai har ita mugu azalumi allah ya isa wuta zaka bal bal kuma nasha miyanka ko gobe ka bani miyan bakinka allah sai nashnye tass ai zaki naji ni da zaki akwai alaka mai karfi taci gaba da gudunta saboda tasan yana kamata tofa sai kwanan lahira wlh kasheta zaiyi Kafin kace me sai gata a part dinsu bata tsayaba sai cikin bedroom dinta ta danna sakata ta haye saman bed tana maida numfashi " ai dani kake zancen mugun banza alquraan ya takalmi hhhhh naci bulus gobe bayada lokaci hidima ta masa yawa bare yace zaimin tsomnn Lipton hhhhh
Shikuma saboda Bacin rai ko ganin kirki bayayi amma yasan maganinta kai ya Kada ya dauki takalman ya nufi part d'insa " lake yarinya baki gama gane Abdallah kinyi kuskure babba, namiji ma hannusa bai taba zuwa. Jikinaba zakiyi bayani,
jawa nafitowa ta kofar gaba tazo daide kwanar dazata shiga part dinsu kamar daga sama aka bugeta kafin tayi ihu anshaka mata wani bakin kyalle a take ta fadi sumammyya..... ✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼Rawa da girgiza zanyi gabanku in jujuya nai,muku Albishir comments dinku na sigani
Wanan shafi na sadaukar dashi GA Rahma ummu Fareesa novels, Aunty Nusaibah Novels Ladingo novels2, Xumunt@ Novell@ Kainuwa Writers Association, kainuwa fan's tin daga 1 har 10 Asma Baffa fan's
Da sauran da ban anbataba nasadaukar muku da wanan Page kyauta saboda kun cancanci haka Allah yabar kauna wlh ina mugun yinku💘😘😘😘😘😘😘😘😘😘😘
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻3⃣7⃣&3⃣8⃣
Daukarta yayi cak biyun na biye dashi suka bi ta cikin shifkoki suna ficewa har sukazo karshan geta suka wuff suka fice motarsu a bayan gida suka nasata bayan mota wani baki shirnene shike Jan motar kana ganinsa kaga Mara imani
Gudu suke shararawa a kan titi awa daya da yan muntina ta kawosu kaduna suna isowa suka kirata dama tana zaman jiransu tana ganin kiran tayi picking cikin rawar " hello kuna ina Alhmdllh ganinan yanzu kit ta tisnke kiran ta Mike ta dauki key din motarta ta fice
Tuki, take cike da farin ciki muradinta yabiya tana zuwa tayi honr aka bude mata get, tashiga gidan tana parking ta fito, da gudu, ta nufi parlour " yauwa aikinku yayi kyau tana ina " gatana wlh ta bamu wuya Kafin munfi awa uku muna jiranta kallon idan take tayi,
Ido tazaro ta kifawa ogan Mari " kunci kan uwarku shegu kartin banza wanan ce na aikeku ku dauko 🙆🏻wayyo allah kun kasheni shikenan asirina ya Tonu ban cika sharadi allah ya isa tsakanina daku kunji sarai abinda nace muku itace cikin sharadina ta yau shine na gobe bayan daurin aure jikinta na rawa ta kirayi mom bugo daya
Ta gada " fashewa tayi da kuka mom wlh Sharadin dodon my bai cikaba kuma kinji abinda cace mana Akan family din yau ne suke bukatar shan jininta kuma Dole sai tashigo kaduna gashi sun kawo mana wata sharadin karfe ukun darene ido mom ta zaro " wayyo munshiga uku mun lalace ya zamuyi tsaya ganinan yanzu mik'ewa tayi jiki na rawa ta fito ta dauki mota
Har ta iso jikinta karkarwa yake daife isuwarta Jawa ta farfado tana kallonsu cikeda tsoro take kallon Rumaisa " anty ina ne nan juyowar da zatayi taga wani Abu bakikirin ba sufar kama tsirara haihuwar uwasa Rumaisa ta nufi gunsa ta fadi gabansa muna" neman afuwarka, munyi kuskure, ataimakemu a amshi jinin wanan Akan wacan zuwa gaba, zamu kawo maka Ramlat ina so nida uwata da kanwata mufi
kowa kudi da suna afadin Nigeria bushewa yayi da mahaukaciyar dariya gaba daya gidan ya dauka wani irin sauti, tashi tayi tazo ta kamo hannu jawa wace idan ka zaga jikinta ba mini ko daya saboda tsoro, tana zauwa gaban bakar halitar nan ta kafawa jawa hakori sai GA jini tafara lasa " kasha kaji wlh jininta nada dadi itako tuni,
jawa ta suma dan firgici hannu ya mika da niyar taba jawa amma cikin ikon Allah Kafin ya tabata ya zubo agurin saboda lokacin shan jinin Ramlat yayi wani irin ruwa yake tisyaya daga jikinsa atake mom ta zubo tana kwarara aman bakin jini kartin mazanan na ganin haka suka kwasa aguje dan su duk mutanan da suke kawo musu basu taba ganin wanan halitaba ta yawo tsirara hannunta ta Dora akai " wayyo mom kin
zaluncemu nida yar uwata baicin kin koya mana maita GA shiga kongiyaral tsafi domin muyi arzikin da babu irinsa dama tinda akace sai jini mutum biyu kuma tan gida daya nace miki my bari amma kika matsa ai ga irinta nan ni ban San me zai sameniba bare illham da take gida gashi wanan ta ganni amma ni nasan dubara da zanyi wlh sai na auri soja yo sai me Ashe tin lokacin da kartin da suka fita da gudu
Su Abdallah suna labe ta window suna ganin abunda ke faruwa gaba daya suka damke su cikin dakin Abdallah ya shigo tsaye yayi yana kallon Rumaisa cikeda mamaki tana ganinsa ta rikice ta gigice hankalinta ya gushe" habibi bark na fadimaka gaskiya ni mayyace naci sama da mutum arbain yara hospital din muma duk ni nake cinyesu
Kuma kaima da kanwarka musu mu salwantar fa rayuwarku saboda jiniku nada karfi sosai amma yanzu na tuba kar ka fasa aurena kaji habibi kallon wanan halita yake Mara kyan gani yaga uwar ayashe akasa gun jawa ya ya duka gabanta yasa hannu ya dauke cak ya Kali wanan sojan guda" sir an gama ficewa yayi da jawa a
hannunsa ya nufi mota shimfideta yayi ya bude ruwan gora mai sanyi ya kwarara mata ta sabke ajiyar zuciya tasaki ihu " wayyo allah zasu kasheni rungumeta yayi yana bubbuga bayanta " yi shiru jawa nine murya da tajine yasa tayi shiru" yaya wlh cinye zasuyi kaini gida gun momy please " kai ja motar mutafi " ko sir jayayi suka fito sauran motocin na biye da su
Suka kamo hanyar Abuja kwantar da ita yayi kan kujera motar ya dora kanta a kan cinyasa ban garan Rumaisa ko hauka jajir take GA uwar nan a yashe gawa any in mutuwa Mara kyau tisa sauran sukayi gaba aka nufi police station fake kusa su ajesu oga zai nemesu sugi bincike Akan ahalin gidan Alhaji lawali dan azare zai dawo abuja yaji yada akeci ki
*********** ****** ***********
Sai wajejan karfe hudu da rabi na asuba suka shigo abuja suna isowa ya nufi cikin hospital fa Jawa aka mata allura dafin cizon da ta mata yajanyo hannuta suka nufi part din yinma zama yayi aparlour
" ya kira wayar yinma cikin sa,a ta tashi zatagi alwala taga kiran tayi picking " my son lfy a tsohon daranan " yinma kifito yanzo cikin rawar jiki tafito wayar a hannuta " Abdallah lfy kuwa ke jawa daga ina kike wayar hannusa ya begawa yinma ta amsa ta fara kallon abin alajabi dabas ta fada saman kujera " innah lillahi wa innailaihin rajuun Fashewa tayi
da kuka yanzu soja da wanna masifar ce zaka kawo mana gida allah sarki my dota Ashe da ita suka samu burinsu ya cika su kasheta allah baiyiba da sauran kwananta agaba jawa sannu allah yasa kema da kwananki agaba taso kizo,