Sashe 14
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
tin da asuba da tayi sallah take kiran lumber akashe har rana tayi tsaki tayi ta murguda baki " aikin banza yo kar allah yasa ka bude wayar da mutane ya aka kare bare aljani nima na fita harakarka. wasa wasa yau har kwana. biyu tana jiran taga kiran aljani amma shiru tin tana basarwa har abun ya fara damunta amma haka ta hakura,
Cikin shirinta ta fito " mummy na tafi gidan umma saudat " to ki gaisheta idan kin sami hanya baki ta turo ta fice part kawunta ibrahim ta shiga cikin sa,a ya nan, " ah my dota yau kuma an tunani " kawuna inafa zuwa dan
allah so nake inje gidan ummata saudat daga can na biya gidan anty zakiyyah kawu wlh yau ba zan biya yawoba murmushi yayi " to tashi muje ai wanda zai hana bayanan saide karki Dade dan zuwa jima suna tafe kar muzama manyan
banza, " to ngd mum sai na dawo " au sai yanzu kika gani dariya tayi suka fice ranta fari kal suka fito harabar gidan motar ta tashiga yana bakin get " wlh idan kika Dade to gobe ba ruwana " allah kawo bazan Dade ba Ana wangale mata get taja aguje ta hau kan titi,
driving take cikin farin ciki wayarta tayi Kara cikin sauri tayi picking " my khaleel na fito fa kayi sauri ka sameni agidan ummata saudat kit ta kashe kiran tana isa akofar gidan tayi fakin ta fito ta shiga gidan aparlour tarda tan gidan da gudunta ta karaso " ummata ga
yarki tazo gaisheki" tab lalle kam yaushe rabonki " Ramlat kina shaaninki yaushe gamo hararata tayi " ai wlh Rashida na fiki kirki keda ko ganin Dada sai kin ga dama " ai kuwa har kinfi dota na baki zama tayi sukaci gaba da hira harda hira matar da soja yakeso maiyya ce har akayi sallah magrib da isha, tana nan wayarta na ringing ta mike " nikam na tafi da zanyi biya biye amma na fasa dare yayi " to ki fa gaishe da kowa da
kowa har waje Rashida ta rakota khaleel na cikin mota ta karaso " my khaleel mu kwatse acan kai ya daga mata tashiga motar ta sai ta cire manyan kayan tabar karamar rigar
jikinta taja motar ta kama hanyar gidan casu ta zuwa bata jiraba ta fito tana jiransa akofar,
yana zuwa suka shige Club din suna Shiva hall ya dau ihuu kowa cewa yake " I miss u Hatsabibiya yarinya mai tashe yarinya mai kyan sura da iya rawa sauran matan masu nuna hasada ko sai hararata suke hannu ta daga musu " mee too Nima nayi missing dinku sosai da sosai khaleel ko sai hanci yake budawa shi mai budurwa sai shan kamshi yake,
sanin lugunta aka saki kida wakar Nancy ajram ai kuwa jikinta har rawa yake tako Saki uban gashinta ya sabko har gadon bayanta tafara tikar sana,ar sai ihu ake watace ta shigo ita wai tayi gasa da Ramlat ai kafin aje ko ina har ta kayar da ita me kuwa yan duniya zasuyi in ba dariyaba
Saida tayi wajan rawa kala uku tikun ta je ta zauna tana hutawa
Samari na ta kawo hari amma ko kallo dan ita ayanzu khaleel dinma bata jinsa aranta kawai dan sai yana temaka mata ta dan Shana ne sai aka kusa tashi tace khaleel ya rakata gida har kusan kofar gida ya kawota honr tayi aka bude get
ta shige saida ta mayar da kayan jikinta yau saida taje har get din gidansu tayi parking ta fito wuff ta fada gida bata tsaya a parlour ba ta shige bedroom dinta wanka tayi tasaka kayan bacci tayi kwanciyata Ahmed ya kirata sun jima suna hira saboda yanzu sosai take kulaahi saboda irin tatalin da yake mata sai bacci ya fara fizgarta sukayi slm, can dare tana tsakar bacci taji ringing din waya daker ta bude ido ta dauka lumber da ta ganine tasata war tsakewa daga baccin picking tayi amma batayi magana ba " my angel lumshe idanta tayi cikeda wani irin yanayi da kuma shagwaba tace" my Aljanina meyasa kwana biyu ka gujeni
"my angel waye ya zageni ranar da nakira ki da sauri tace" wlh wasane yake maka yayana ne " ni banason karya ko bakisan mu mutanan boye muna ganin duk abinda ake ba sonki yake har ya saya miki waya kullum kuna waya ko" to my aljanina yi hakuri ai wlh na masa fada har
fa marinsa nayi wlh kaga yada ya rika kuka harda dukawa gabana na yafe masa saida na masa kwakwaran kashe ko ya sake zaginka yace wlh bazai sakeba shiko ban garansa dariya ce ta kamasa amma ya dake murya ya narke " my angel
iluv u so much lumshe idanta tayi jikinta ya Saki my angel ina sonki sosai amma tinda mutum kikeso dan uwanki shikenan zantafi daga yau bazan sake kiranki ba fashewa tayi da kuka" please kar barni kaine bugun zuciyata duk nasan ba ganinka zanyiba kabari idan zaamin aure sai mu rabu lokacin,
Ahmed ya koyamin sonsa kaji my aljanina " to zan duba my angel kalamai yayi ta gaya mata maisa mutum ya zauce asoyayya sosai ta shiga cikin wani hali jitake da da hanyar ganinsa to fa yau da sai ta gansa shagwaba tayi ta zuba masa yana lalabata har tayi bacci lumfashi take sabkewa,
hankali kwance acan bangaran mai kiran baki ya ciza ya kashe wayar baki dayanta dan dama anfanin ta kiranta na musamman,
--------------------------------------------------
tin daga ranar ramlat ta Kara shamuwa da aljaninta labarin soja ba wanda bata bashi har irin azabar da yake mata tayi ta tsinewa soja gaban aljaninta daga ta fara zagi yake daka mata tsawa duk sai ta tsorata tana bashi hakuri sai tayi fushi kuma sai ya lalabata su shirya
Yau kusan kwana goma soja baya gari shiyasa take iskacinta da fita yawo gari amma gidan ya uwanta take zuwa rawa kam tin ranar bata komaba
yau tin safe taje gyaran gashi kace wani abin kirki zatayi Anje an canza masa kala amma da marece tayi wankata tsaf tasa raga farata tanada dan hannu dantsan hannun ansa kaushu,
taci damara abin abin dariya kiran Aljaninta tayi bugo daya ya daga " my angel ykk bakita turo cikeda shagwaba " my Aljanina kwaliya cefa nayi yanzu wlh nayi kyau " my angel dauki pic ki turomin nagani yanzu " to my sona yanzu kuwa tsaye ta Mike tarika daukar hotona masu kyau sosai tayi kyau tilar hancin takarawa fuskarta kyau ta tura masa Ana take ya yaba sosai" my angel zan kiraki yanzu muna dabda shigowa gari ido ta Fido " my Aljanina kunada garine kashe wayar yayi baki daya murmushi tayi Ashe suka suna da gari aikuwa watarana sai yazo ya kaini
zaune take a parlour su ta Mike kamar an tsin keta ko gyalen rigar bata tsaya daukaba wayoyinta biyu duka a hannunta ta ficewarta part yinma ta nufa,
Parlour tashigo yinma na zaune tana kallon Tv tashar sunnah tv kusanta ta zauna" dota daga ina ko dan kwali babu akanki" yinma ina zaune fa na tunaki rabona dake yau kwana biyu dariya shafffah tayi " mutanan ne basu kawo kiba " yinma ce ta fita harakata suwaye mutane
Da sallama ya shigo parlour saida gabanta ya fadi tana tunanin ina tasan irin wanan murya " mazan fama sannu karasowa yayi ya zauna barinta na dama " yinma wlh nagaji sosai " to kaje nayi wanka kazo kaci abinci idanuta ta dago ta kallesa yada kakin soja yayi masifar masa kyau " yaya
Abdallah sannu da zuwa banza ya mata tamkar bai jiba jikin yinma tashige ta lumshe idanta " yinma kinga na gaishe da soja ya kyaleni ko amma da shafa ta
gaishesa ya masa sai tasa kuka" gaba dotana menene na kuka kema ba sai ki fasa gaishesa ba dagowa tayi ta sake kallonsa amma shi baima
San tana gunba dan ko kallo wayar tace ta dau ringing da sauri ta tashi daga jikin yinma picking tayi " hello kan dinning
ta nufa Ahmed ya kk ya gari tana magana tana bubude kulolin abinci da niya ta shiga buburkita abincin dan tasan wanda aka ajewa ai kuwa,
bazaka ciba mugun banza mai bakin hali tana waya tana tabe tabe bata San duk ta zubar da abincinba dukansa a dinning table kuma taci gaba da hirata
Wanin irin gigitacan Mari taji an
mata ajere har guda hudu saida wayar ta fadi Kafin ta dawo haiyacinta an shaketa an kifa kanta...... ✍🏼
Daga Al'Kalamin
Rahma ummu fareesa😘
R luv dinku ce🥰
✍🏼✍🏼✍🏼
?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
Gaskiya bana gajiya da mika godiyata ga masoyan Hatsabibiya Ramlat comments dinku nami dadi sosai shiyasa nima nake zagewa domin na faranta muku 💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻2⃣7⃣&2⃣8⃣
.....kansa, ya dafe da hannusa daya dan shi mutum ne wanda bayason Matsala sai gashi tana son kunno, masa kai alokacin da baiyi, zatoba zama yayi ya kara damke hannuta " my angel,
kiyi shiru nasan kina sona ba yauba bajiya ina ganin sona akwayar, idanki amma kiyi, hakuri Dole zaki auri mutum dan uwanki tsakanina dake ba aure, ni aljanine ke mutumce,
Akwai tseraiya mai nisan gaske kimin Alkawalin zaki cireni aranki da sunan so insha allah zanci gaba da kiranki muna gaisawa lokacin zuwa lokacin banaso na zama silar saka wani
cikin Matsala tinda ya fara magana ta tsayar da kukan tana sauraransa saboda tagano wani Abu a game da aljaninta janye hannuta tayi daga NASA ta goge fuskarta " my aljanina kai cikin aljanai ma kanada imani da zuciya mai kyau,
Amma wlh na rantsama da Allah ina Sonka sosai dukda jansun,mu ba dayaba fuskarsa ta kamo tana shafawa ta hade face dinsu suna shagar numfashin junansu cikin wata kasalalar muyar tace" my aljanina yanzu shikenan bazamu kasance inuwa daya ba gaba daya ilahirin jikinsa karkarwa ya fara saboda yaune,