Sashe 34
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Kallon Ramlat yayi cikin shaukin sonta ya rike hannuta " my angel jeki amiki wanka kizo in baki abinci kallonsa tayi ta Kara irike hannusa tana " Abbie doctor janta yayi har bedroom din shaffah ya kira shaffah tajata tana tirjewa saida ya Daka mata tsawa tikun ta shiga
Tana hawaye saida shaffah ta tube baki daya ai kuwa itama ta tube tana dariya yada tags shower na zuba duk yada shaffah tayi haka Ramlat takeyi saida taga ta wanku tass ta bata towel yada tayi itama haka tayi suka fito ta goge jikinta itama ta goge tashafa mai
itama ta shafa ta bude wardrobe ta ciro kaya itama haka tayi duk yada shaffah tayi haka takeyi murmushi shaffah tayi " my sister kinyi kyau Allah ha baki lafiya hannuta ta kamo suka fito parlour Abbie yace" hassana zo nan ya bega mata hannu da gane da ita yake da gudu ta karaso wanan soja ta rikeshi Papi yace "ikon Allah,
To wai yanzu yaya zaayi araba su idan zai tafi gidansa Dada tace " Allah natuba yo kai ina kaga maraba ana kudai bamu kwana biyu dole zamu yanke hukunci da babanku gobe ya dawowa daga Niger kuma idan ya yanke hukuncin dan Allah inaso asabi dan Albarka da zai ce baiba kuga bacin rai tin ba
kaiba mustapha kafi kowa taurin rai kai ko Amadu kake kowa kaje jibi kuzo da iyayanka mik'ewa yayi yana godiya ua tafi dan yasan dada tasa a aura masa babynsa kan Dinnig yajata abinci ya zuba ya dauki apoon ya tsakuro yakai bakinsa murmushi tayi itama tayi yada yayi tare sukeci duk bawai shinkafa ta damesa bane yasan idan ya daina ci to bazata ciba
Saida ya tabbatar ta koshi ya aje spoon din itama ta aje gora ruwa ya dauka ya kafa baki ya aje itama dauka tayi ta kafa baki saida ta kusa shanyewa ta aje tana ajeya tajinkina jikinsa ta sakalo hannuta wuyansa tana shafa fuskarsa gashin kanta ya shafa yana magana a
hankali" my angel mai yasa kika tashi awata duniya daban fuskarta ya kamo ya kura mata ito itama shi take kallo tana murmushi " My Ramla ilove u ina sonki dayawa ina kaunarki bazan taba bari arabamuba duk da banza ya zaki amsheniba duk ranar da kika dawo normal
Kallonsa tayi " Abbie doctor ilove u murmushi yayi ya bata hannu suka tafa ta rungumesa tana dariya tana cewa Abbie doctor ilove u tin karfi ta fada saida yan parlour sukaji Abbie ya tasu ya zo gunsu " kai wlh soja kafita a idona kai wato banza ta samu aganinka zata soka dan batasan kowaba sai kai ko shine kake koya mata kalaman soyayya ke tashi daganan tsawa ya daka mata
Fashewa tayi da kuka jikinta na karkarwa Papi yazo" Abbie kayi musu afuwa ai ba laifinsa bane ke shaffah so ki jata ko ta yada dake janta tayi tana tirjewa saida Abdallah ya tashi tikun ta yada tabi shaffah " masa kuje ki gwada mata sallah kai kuma fice tafi gidanka in taki cin abinci a nemeka ficewa yayi badan ya soba itako tabi shaffah tana kuka toilet tajata
Tayi alwala itama tayi tazo ta shimfida abin sallah ta tayar da sallah awaje tarika karatun sallah cikin ikon Allah duk abida shaffah ta fadi itama sai ta fada haka tayi tayi har saida ta fara koya Karin su koma parlour nanfa tace batasan zancanba tarikice sai neman Abbie take,
Daket shaffah ta lalabata ta zauna lokacin parlour ba kowa duk sun tafi sai nabeela da safna suna mata magana amma ko kallonsu taki sai kuka take Kasa kasa tana kiran Abbie, har dare Abdallah najira akirasa amma shiru shikuma na tsoran Abbie sai wanan goma Abbie ya kirasa ai jikinsa na rawa yatafi jawa tayi tayi tabisa yace gwara ta zauna dan abin
bacinrai zata gani sai hakuri tayi ta zauna yana shiga parlor tana ganinsa ta ruga da gudu ta rungumesa ta fashe da kuka janyo hannuta yayi suka zauna shaffa ta dauko abincin ya fara bata abaki tanaci tana dariya saida ta koshi yabata magani da Dr fahad ya kawo da yanma Tasha bata jimaba ta fara gyangyadi ta jingina ajikinsa
Dubawar dazaiyi parlour ba kowa duk sun tafi makwanci murmushi yayi ya dauketa cak kamar baby ya nufi dakin shaffah batanan tana toilet shimfideta yayi ya lulubeta da bargo yayi mata kiss a goshi ya fita bai tsayaba ya shiga mota suka nufi gida yana zuwa jawa na jiransa a parlour " yaya ya jikin my love " da sauki mai kike
Bakiyi bacci ba murmushi tayi ya shige bedroom dinsa binsa tayi ya shiga bathroom kwanciyata tayi da fito bai mata magana ba ya saka kayan bacci yayi bacci ya hayo gado ya kwanta nesa da ita matsowa tayi ta shige jikinsa baidai yi maganaba ya matseta gam jikinsa basu jimaba bacci ya daukesu danshi dama a gajiye yake Asuba ta gari,
Please kuyi maleji wlh yau Ladingon sai ahankali
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutan Niger🇳🇪
*🤣🤣🤣Sauran kadan jinin wayata yahau saboda kira angudu ba atsiraba ahe gwarama na maido asalin lumber dina😆😆😆daga zuwa hutu kwana hudu rakkane fa yau ko satin banyiba*
*AGASKIYA WALLAHI BAN TABA TUNANIN SON DA AKEWA HATSABIBIYA RAMLAT YAKAI YAWAN HAKABA BABU ABINDA ZANCE SAIDAI NACE ALLAH YABAR KAUNA MASOYAN HATSABIBIYA RAMLAT INA GODIYA SOSAI DA ADDU'ARKU GARENI ALLAH YA BIYA MANA BUKATUMU NA ALKHAIRI BAKI DAYA MASU KIRANA NAGODE DA KULAWARKU WANDA BAN AMSA MUKUBA AFUWA LADINGO NAYINKU OVER💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻5⃣1⃣&5⃣2⃣
.....bayan, sunyii sallah asuba suka koma bacci karfe bakwai nasafe jawa ta farka ta nufi bangaranta tafi tayi wanka ta nufi kitchen ta ta Dora breakfast har ta kammala ta jera a dinning, table soja bai farkaba,
zuwa tayi ta tasheshi baccin sa yake hankali kwance saman bed din ta hayo ahankali ta bubbuga bayansa " yaya ka tashi ranafa tayi har karfe tara fa ahankali ya bude idonsa ya kalleta tashi yayi ya shiga bathroom yayi wanka lokacin
Da yafito har jawa ta fita goge jikinsa yayi da towel agagauce ya shirya cikin shadda kalar ruwan sararin samaniya ganin lokaci ya tafi yana tuna angel dinsa fitowa yayi parlour jawa na zaune kan dinning ya nufa jawa ta hada masan tea mai kauri yasha yaci soyayan dankalin turawa kadan,
Ya Mike " ni natafi gida " yaya Nima ina zuwa nagano my love please karkace ah ah tausayi ta bashi yace" ok je dauko gyalanki da Sauri ta tafi ta dauko mayafi suka fito tare a harabar gidan sojayawa na shawagi suna ganin ogansu suka nufi motarsa suka bude musu kofa gidan baya ya zauna
Itama tashiga ta zauna kusa dashi driver yaja suka tafi jingina kanta tayi akafadarsa har suka zo baice mata kalaba, itama shiru tayi driver nayin parking tafito shima ya fito da gudu ta nufi part din anty Rahama dan tunaninta Ramlat nacan shikuma direct part din yinma ya nufa da sallama,
Ya shigo parlour yinma ta amsa " yauwa soja ai gwara da kazo kaga munyi munyi da Ramlat taci Abinci taki sai kuka take rahama har ta hasala ta daketa kaga tayi fushi tana daki kwance kuma nasan sarai kai take nema Allah mai iko in badan halin laruraba yaushe,
Hassana take yada ku zauna inuwa dayama " yinma yanzu saboda Allah yarinya tana cikin larura amma shine anty ta doke yanzu tana ina " tana daki je ka lalabota dakin shaffah ya shiga ransa abace tsaye yayi a bakin kofar dakin yana kallonta cikeda tausayinta doguwar rigace kalar pink ajikinta tayi mutikar mata kyau an daure mata gashinta da ribbon tana kwance ta kifa kanta saman pillow karasowa
Yayi bakin gadon ya zauna ahankali yasaka tatausan hannusa ya dagota sai yaga tana bacci ahankali yake shafa fuskarta " my Ramlat tashi gani nazo bakinsa ya kawo saitin kunneta yana kiranta ahankali yana shafa lalausan gashin kanta ahankali ta bude idanta ta kalli Abdallah tana ganisa
Ta turo baki tana son yin kuka " please my angel yi hakuri karkiyi kuka kinji abar kaunata jikinsa ta shige ta kamo hannusa tana dorawa kan fuskarta tana turo baki shafa gefan fuskarta yayi gu yayi ja ransa ya sosu" antyna ta dokeki ko yi hakuri abar KAUNA janyeta yayi daga jikinsa ya dauketa cak kamar baby ya ajeta kasa kyalkyalewa tayi da dariya ta tsale tamakar yar karamar yarinya tana daga hannu ya Kara dagata murmushi yayi yana girgiza kai" Abbie I love u,
" I love u too my Ramlat muje na baki abinci hannuta ya kamo suka fito lokacin jawa na parlour tana ganinsu ta nufesu " my love sannu ya jiki hannu ta meka da niyar rungumarta taja baya ta koma bayan Abdallah ta rungumesa ta baya kallon jawa yayi " kiyi hakuri yanzu bazata
Yada dakeba ahankali idan ta warware zata yada dake kuka jawa ta fara " Allah sarki my love Allah ya baki lfy janyo Ramlat yayi daga bayansa ya kamo hannu jawa yana cewa ta bar kukan Ramlat ta kura musu ido hannu Abdallah dake rike da hannu jawa ta buge hannu jawa dake rike da na soja tana turo baki murmushi yayi " my angel bakiso na rike hannu matata jawa kiyi fa hakuri ba ahaicinta take ba murmushi tayi,
" ba komai ai nasani, my love amma zakiyi kishi ko kodai kina son yaya kema murmushi yayi ya girgiza kai " jawa ita yanzu ina tasan so muje ki hada mata tea Jan hannu Ramlat yayi suka nufi dinning yaja mata kujera ta zauna jawa tazo tayi serving dinta zata zauna ya kalleta " jawa je ki zauna kinga banaso tana shirmenta agabanki har kiji kishinta aranki, murmushi tayi" wlh yayana bakomai amma bari na tafi kanaga sai hararata take, my love Allah baki lfy wlh ina sonki, murmushi yayi " jawa inaga kimarki a idona sosai nagode