← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 124 OF 152

Sashe 124

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

get ta bude dan Abbie ya rufe daya shigo ficewa tayi duk girman gidan shiru babu kowa ana bacci safe motocin hudu ta gani Wanda Soja ke fita dasu daji murmushi tayi " wlh yayana yazo da gudu ta nufi part din get abude ta danna ciki har yanzu gudun takeyi saida tazo kofar parlo ta tsaya ta murda kofar ta shiga Yayana kana ina dan Allah zoka ga yada kanwarka tayi ramar rashinka tafiya taji bayanta ta juyo ta ganshi hannayensa harde akirjinsa yana murmushi da gudu tanufeshi ya ware mata hannayensa ta fada saman faffadan kirjinsa ta fashe da kuka haba my sojana rashinka ya kusa kasheni kalli yada duk na rame ga babynka nabani wahala juyi ya farayi da ita cikin farin cikin ganinta " oh my god my babyna ba ganiba wallahi naji dadin ganinki please kibari kar nima nayi kuka hijab d'in yacire mata wow my yar babyna kullum yar baby kike zama ya fada yana sunsunata yana bata sumba ta ko ina nerkemasa tayi tana shafar wuyansa tana bashi sumba awuyansa cikin wani dan iskan Salo yake juyi da ita tsakiyar parlon. tako biye masa cikin sigar iya rawarta take sarafashi kamar yada yake sarafata abin sai Wanda yagani k'asa yayi da muryashi yace" my zumatyna kin hadu ta ko ina duk magana da yake cikin kunneta yake mata yanayi yana lasar kunneta yana shafarta jikinta yaji ya kara wani irin taushi ga fitunana kamshi ya dauketa cak ya nufi bakin kofar ya murza key ya rungumeta yanaji wani fitunana kamshi nafita daga jikinta sama ya haura da ita atsakiyar dakin ya direta yamata wata wawar runguma yana juyata yana magana " my zumana wlh kinyi mugun kyau sosai rungumesa tayi gam tana sabke ajiyar zuciya daukarta yayi ya direta saman gado " yayana nayi kewarka sosai wlh hannayanta ya kama yana murzawa " wow kunshi yayi mun kyau sosai ni kikayiwa kai ta daga ya kwantota jikinsa ya shafi kanta " baby kitso yayi kyau gani yayi dukanta ta sauya saide rama amma komai nata ya kara kyau tsaf my sweety heart nayi kewarki sosai " my heart nima wlh rungumeta yayi yana sabke ajiyar zuciya bakinsa ya dora saman wuyanta yana sumbatarta cikin nutsuwa ashahwab'e tace "yayana " na'am my babyn yayanta ya fada yana shafarta cikinta yaga ya bultsu bakamar yada yake shafeba " baby mekikaci da safe akunnesa tayi masa rada muryata can k'asa tace" nasha tea naci kwai murmushi yayi " OK mu kwanta ajima su yinma su tashi nayi musu Salma mutafi gida dan aiki namu sai agida ko mun fara ana bazamu karasaba kwanci yayi ya dorata k'irjinsa tayi daidaya yaja musu blanket " yayana tausamun jikina kanta ya tabllabo suna kallon juna " OK dan bani zumuwa na tsotsa kadan harshenta ta fito dashi caraf ya cafke yana tsotsa kama masa tayi sosai suke tsotsar bakin junansu kana gani kasan sun jima basu haduba bakajin komai sai musayar yawunsu kusan 5 minute ya cire bakinsa anata dan karya kasa control din kansa idanuta alumshe tace" yayana tausa shima ashahwab'e mata yayi yace My Ramlat nima tausa nakeso yau duk kinrikitani jikinki wani irin kamshi yakeyi ga taushi kitashi mutafi gidamun kinji kanwata narke masa tayi bakinta saman wuyansa tana tsotsa sai nishi yakeyi hannusa kasan marata yana murzawa shi mamakin dan tumbin da tayi yakeyi ita bajikiba tayi bare ace kiba tayi saima rama da tayi kara murza dan tudin cikin yayi yasa hannusa dan kwalmin cibinta sai mika takeyi " yayana " my bugun zuciyata ilove you kinji " ilove you more my sojana kamun tausa inajin dadi wayarsace tayi kara kin motsawa yayi saida aka kira sau uku Ramlat ta janye jikinta ta tashi ta sabko daga gadon sai yanzu yaga yar guntuwar rigar dake jikinta sosai cikinta ya bultsu " my babyna masha Allah yanzu kin koyi cin Asubah ko wayar ta daukome ta bashi ta hayo gadon ta kwanta jikinsa ta lumshe idanuta lokacin Kiran ya kara katsewa ya duba yaga jawace murmushi yayi yayi dailing number ta bugo daya ta daga " hello my jawana ya KK wlh na ISO tun Asubah gani da kanwarki batajin dadin jikinta amma anjima zamu Iso gida su yinma nakejira su fito ya fada yana tausawa Ramlat jikinta dagowa tayi tana ririkeshi ta kwakwab'e fuska tana tura kanta kirjinsa matseta yayi yana shafarta ya tallabo kanta da hannusa daya suna kallon juna fuskarta tayi sharkaf da hawaye kara matsuta yayi ya janye wayar daga kunnesa ya kara tallabota ya fito da harshensa yana lashe mata hawayen saida ya tsotsesu tas ya maida wayar kunnesa suna magana shagwabemasa tayi " yayana da hannu yamata haka🤫 baki ta zumburo gaba ya duko da kansa ya kamo lips d'inta ya tsotsa ya saki yatsarsa ta kamo yasa bakinta tana tsotsa duk suna cikin magana da jawane " ok yanzu ina little Ramlat daga can yaji ta fashe da kuka" a dan rikice yace"my jawa menene cizo Ramlat ta gantsara masa ayatsa yadan saka kara kome ta cemasa oho naga yazaro idanu cikin firgici ya janye Ramlat jikinsa ya tsinke wayar " baby tashi mutafi gida baby Ramlat babu lafiya atsorace ta Mike har ta fara kuka kayansa yaska wayoyinsa ya kwashe ya kamo hannu Ramlat suka sabko parlo yasa mata hijabinta " babyna please kiyi hakuri kibar kukan dan Allah kinji hannuta ya kama ya Iso ya bude kofar yana rike da hannuta suka fito hankalinsa atashe ga Ramlat namasa kuka ya fada mata meyasami babynta shiru yayi dan baima tsaya yaji karshen ciwon meke damun yarsaba yada yajiyo kukan yarinya yafi daga masa hankali gajawa ma na kuka kofar get ya rufe suka nufi part d'insu yinma dan bazai iya tafiya batare da ya gaishesuba shi yama Mance satar hanya yasa Ramlat tayi suka danno parlon yinma suna tsaye ita da Abbie neman Ramlat hankalinsu tashe dan duk taje inda take tunanin samunta bata gantaba tagansu rike da hannu juna sun shigo... ✍🏻

Rahma ce ummu fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Aslm yan group Real Ladingo dan Allah inaso kufitar da wanan pagen ga wasu grp grp saboda idan da mai munafurci ma ta karanta tasan ramin karya korarene wlh duk abunda zakayi idan akwai makirci to fah dolane sai Allah ya tona maka asiri saboda karya fure take bata y'a'ya Allah karabamu da aikin da nasani Ameen shi kade na yarda ayadashi nagode 👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻3⃣7⃣&3⃣8⃣

...Ramlat kif kif take tana cicira kananu idanuta ta takoma bayan Soja ta labe ashagwab'e tace" yayana kacemusu kaina ka kirani na kaima tea kukan borin kunya ta fara tana labe bayan Soja ta rike masa Riga "yayana kafada musu mana baki yinma ta rike tana ga ikon Allah saboda har yanzu hannusu rike da juna k'asa yayi da murya yanda ita daya zataji yace" baby kiyi shiru bari nafada musu sakarmun Riga sakin rigar tayi hannuta yasaki ya matso kusansu yinma " yinma ina kwana da fatan kun tashi cikin koshin lafiya " sannu Abdallah marar kunya shine zaka sidado kazo ka dauke yarinya ba lfy garetaba ka kaita part d'inka dariya Abbie yayi dan yagano Ramlat kunya ce tasa ta boye bayan Abdallah " yinma kuyi hakuri yanzu ne fah ba jimawa nakirata takawomin tea kaina yake ciwo kosha banyiba jawa ta kirani Ramlat karama batada lafiya " ayya meyasameta amma karya kake ba yanzuba Ramlat tabar gidanan "yinma zamu tafi dan hankalina ba akwance yakeba Abbie yace " to yimaza katafi kuzo hospital jeka ka dawo Ramlatuna zauna ya dawo fuska kwakwab'e

"Abbie babyna zani nagani " to karkiyi kuka kutafi yinma da idanu take kallonsu bedroom ta nufa cikin gagawa ta canza kaya tasaka doguwar rigar bakace mai ratsin blue ta fesa turare babu abun da ta dauka sai wayarta ta fito tana yafa gyalan rigar tayi masifar kyau rigar irin mai bin jikice kallo daya Soja ya mata yaja tsaki dan su yinma nanan yayi shiru karsuce jarabar sa tayi yawa sallama yawa su yinma da Abbie ya fice Ramlat tazo ta rumgume yinma " yinmata sai nadawo ko " to sai kindawo dota dariya tayi taje gurin Abbie " Abbiena sai nadawo " Allah ya kiyaye Ramlatuna dariya tayi ta fice tana fito taji an fisgota an hadata da bango ihu ta fasa" imun shiru saboda tasabar kin rainani shine zaki fito haka babu hijabi duk dirka dirkan k'artin gidanan su kalleki wallahi ki koma kisako hijab ko rankin yayi mugun baci sai huci yakeyi ya matseta daket take numfashi" yayana yi hakuri dan Allah karka dokeni

banida lafiya sakeni naje na dauko hijabi sakinta yayi yanajan tsaki duk ta tsorata da yanayinsa tayi ciki da gudu bata tsaya parlo ba ta nufi bedroom su yinma nabinta da kallo sai gata ta fito da uban hijab ajikinta " yinma sai anjimaku ta fice " kasan Allah Abdallah ne ya korota haka ganin yada duk ta firgice murmushi yayi " susuka sani mutum da matarshi dariya sukayi tana fita bata ganshiba sai cikin mota ta samesa yana bayan mota shigowa tayi driver yaja suka tafi kallonsa tayi ya wani dauke kai yana cin magani kanta ta kwantar akafadarshi " yayana to meye na fushin nafa sako hijab babu Wanda ya kalleni fuskarshi ta kamo ta tsareshi da kwayar idanuta dan Sam bazata yada su shiga gida awanan halinba jawa tayi mata dariya
Chapter 124 · 0% Book details