← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 50 OF 152

Sashe 50

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

R luv din kuce😍

✍🏼✍🏼✍🏼
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*?RAMLAT💖💖*

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*Auzubillahi minalshedanir Rajim Bismillahir Rahamanir Rahim Ya Allah karaba duk marubuta da sharin masheranta Allah duk mai nufin wani da shairi ka mayar masa da aniyarsa dan Alfaramar Annabi muhammadu S. A.W*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

🅿👉🏻6⃣9⃣&7⃣0⃣

..." Ahmad ni zakuci amana kai da Shaffah, lallai duniya abin tsoroce " Ramlat ki saurareni basu miki bayanin komaiba ne. Kitt ta kashe wayar ta ajeta gefe ta rufe idanunta hawaye na zuba zabura tayi ta tashi ta fito,

Parlour ranta amutikar bace idanuta sunyi jajur idan kamata kallo daya bazakayi fatan kumu kallontaba mummy ta kalleta" kekuma kedawa.? " mummy ina Papina.? " ya tafi gurin aiki me yafaru tunawa tayi tabar Abbi nanan aguje ta fita ta nufi

part din yinma dedai kofar parlour tayi Karo da Abbi zai fita fashewa tayi da kuka rain ce Abbi ya kamota" hassana meya faru kamota yayi suka dawo parlour " Abbi dan Allah ina so ku aurawa Ahmed shaffah wlh natsanesa bana sonsa ni yanzu khaleel nakeso yau duk inda yake zan nemosa ayimana aure.?" Subahanallah wani aure

Kuma za'amiki wayarsa ya ciro agaban rigarsa lumber Papi ya danna bugo daya ya daga" Hamza kazo yanzu bari aikin bai jira amsaba yakashe ya k'ira Abdallah yana dauka yace masa " maza kadawo yanzu kiran yan uwa ya fara harda mata Kafin wani lokacin duk sun hallara adakin

taron harda Ahmed da iyayansa suna jiran tsoho mai ran karfe ya iso da sallama ya shigo ya zauna akujera girmansa " *ALHAMDULILLAH* Dama nasan ranar nan natafe Ramlatu zonan mik'ewa tayi tanufi gun tsoho dede inda Ahmed yake zaune tabi da gangan ta take masa Kafa cikeda mugunta amma ya daure yaki ko kallonta gudun

fadawa halak ta isa gunsa ta zauna " yauwa inaso ki bani hankalinki nan duk abinda kikaga ya faru da mutum to akwai kaddarasa auranku da Abdallah Allah ya kaddara ta wanan hanyar kadai zai faru dan haka bazanja da ikon Allah ba shiyasan mai ya boye a auranku labarin abinda ya faru da ita gabaki daya ya kwashe ya fada mata har auransu da Abdallah yana kawowa wajan auransu da soja ta Dora hannu akai ta kurma ihuu " wayyo Allah kin kasheni,

Shikenan tawa ta kare dukawa tayi gaban tsoho tana kuka kamar ranta zai fita dan Allah kamar yada kuka daurashi kusa ya sakeni yanzu agaban kowa tinda dama larurace tasa to Alhmdllh na warke kuraba aurenan dan samun kwanciyar hankin kowa.? ajiyar zuciya ya sabke " da hakan nayanke idan kin dawo haiyacinki kin nuna bakyaso Araba amma yanzu

Najanye wanan kodiri hakuri zakiyi ya kalli iyayan Ahemd inaso kukawo abinda ya sauwaka nanda kwana biyar gabaki daya su uku zaayi biki zasu tare agidan mazajensu ya kalli Hamza ina so ka tsawatarwa yarka wanan aure ba na Saki bane dan haka na sallami kowa ku koma baking aikinku mik'ewa yayi ya fice,

Birgima tafara tana ihuu" wallahi bana sonsa na tsanesa bazanyi zaman aure dashiba tazama tamkar nahaukaciya ran anty rahma yayi kololuwar baci ta nufi gunta tashiga jibgarta baji ba gani yinma tazo ta kwaceta ta jata suka tafi shashanta jawa nabiye dasu ita abinma dariya ya bata suna

Zuwa yinma tashiga lalabata tayi shiru cikin kuka tace " yinmata kinga amun auran dole ko dede lokacin soja ya shigo ya zauna kusan jawa " ke bakitaya bada hakuri.? murmushi tayi " ai sonake sai ta huce yanzu acike take yinma takalesu" nifa banason dibar albarka wato jawa harke zaki biye masa ko.? Kanta ta sada

" yinma yi hakuri bakomai naceba Ramlat ko kallo basu ishetaba kukanta take mik'ewa yayi" yinma Allah ya bada ta mai bara jawa rakani mana mik'ewa tayi tabi bayansa yinma ta kallesu " hamm zakusani ne wlh dota kiyi hakuri kuma iyayanki biyayya kinji nasani baki sonsa kitare agidan

na koya miki dubara da zai rabu dake kinji cikin sauki kawo kunneki kiji rada ta mata .? dagowa tayi" dagaske yinmata kai ta daga mata " maza tashi kije kiba mummy hakuri kin bata mata rai dayawa mik'ewa tayi tana dariya tatafi yinma kiran wayar hajiya lallah mai gyaran Amare tayi ta sheda mata komai take tabaro niger ta

Zo za,ayi bikin yara uku Family buzun bagaiyyah, akofar parlour ta gansu atsaye jawa ta rike hannusa tana magana" wlh my love cikina ciwo yakemin hannusa ya Dora saman cikin " ayya babyna kabi momy asannu rabawa tayi zata wuce jawa tace" my love ina zuwa murmushi ta sakar mata" my dear wlh wanka zani nayi

Zan dan fita shan iska ko zakine ai baisan lokacin da yasaki jawaba ya kamota ya hadata bango " da izinin ubanwa zaki fita da igiyar aurena.? Hannusa ta wawura ta gantsara masa cizo ta ingijeshi tana huci " wlh wahainiyarka ta kiyayi ramata zan kirta maka rashin mutunci karubuta ka aje ranar da zanshiga rubeben gidanka ranar bazan kwana da alkakai din aurankaba kai ko kunya bakaji ka kalli idona kace ni matarka ce nama kama da auran irinku bazawaran maza tsaki taja ta kalli jawa tayi murmushi " my dear

Na tafi na shirya nufota yayi ya kamata da gudu ta fice hushi ya kama jawa ta kallesa" my love kayi hakuri zata hakura murmushi yayi ya lakaci hancinta" na gode jawa da kulawarki gareni rungumesa tayi tana murmushi " bakomai mijin mace biyu janyeta yayi

" ok na koma gun aiki sai dare zanzo na daukeki kilura da yarinyana tana fita ki kirani kai ta daga masa ya fice tadawo parlour ba kowa ta shige dakin shaffah ta iske tana waya tayi kwanciyata Ramlat nazuwa part dinsu aparlo ta iske mummy da su anty maimuna" lah momyna yaushe kikazo wlh ban gankiba.? " ai dole zanzo naga

dotana zuwaira tace" au ni bakya tank ko " mamana yi hakuri duk na ganku yanzu " Alhmdllh kam tinda Allah ya baki lafiya gaban mummy ta tazo ta tsugunna " mummy kiyi hakuri karkiyi fushi dani kiyafemin ni yanzu na shiryu nafasa na yarda murmushi tayi cikeda min dadi" yauwa hassana yar Albarka na yafe miki rungumeta tayi tana dariya"

nagode mummy tashi tayi ta nufi bedroom d'inta ta fada saman gado ta fashe da kuka" wlh natsaneka soja sai na gasamaka aya ahannu sai ka rabudani ta Dole mai zanci da sauran wata wlh Allah ya kiyaye ni miji sabo dal nakeso Aledarsa ba bazawariba dolema ka sakeni bana sonka
Natsaneka Dole ma my rabu

Wuni guda cur har dare Ramlat tana daki taki ta fito bakin ciki nacinta saida papinta ya lalabata ta fito taci abinci kadan idanuta duk sun kumbura nasiya yayi ta mata har ta sabko soja bai sami damar zauwaba sai karfe 9:00pm na dare yazo ya dauki jawa suka tafi gida jawa yauma tayi iya kokari tasa Abdallah farin ciki sosai sun gurji junansu

************ ****** ************
*Bayan kwana uku*

Masha Allah yan mata sai gyarasu ake cikida da wajansu musamman aka dauka hajiya lallah tindaga maradi Niger sai bakan musu magani ake da musu tusmin ciki da waje sunyi kyau mutika sunkara fari Ramlat ko duk ta rame saidai ta Kara kyau sosai Tin daga ranar da tasan matsayinta agun soja ta boyewa Abdallah ta fasa zuwa part din yinma da Dada amma yanzu bata batasa kananun kaya in a bedroom dintaba ta to she duk wata hanya da zai sa su hadu

barema ya ganta jawa ko tana kokarin janye hankalinsa daga tunani kuma tayi nasara sai zuba luv suke kamar ba gobe duk da zuciyasa na gun Ramlat yaune ake kawo kayan su ukun

Nabeela Ramlat Shaffah gobane kamun Amare amma duk basuyi gaiyyaba saboda tsoho ya saka abin da gagawa da misalin karfe biyar ya marece aka kawo kayansu Dama na soja tinda safe anty Saudat suka kawo aka ajesu akewayan yinma masha Allah

Abdallah ya kashe nera ba karya akwati set uku shake da akaya Ashe tin ranar da aka daura musu aure da Ramlat yasaka akayo masa odarsu babu abinda babu tsayawa Zane bata lokacine dangi sai son barka suke Nabeela akwati set biyu itama Tasha kaya shaffah ma set biyune kaya kamar baaso aka zuba mata

yan uwa sai murna suke yara sunyi goshi mamah sai zaro ido take ta matsa jikin anty maimunatu " wai maimuna duba kiga kayan Ramlat jawa ko rabinsa bata samuba.? " yo sai mi ko bakiga yada mata sauran yazoba ranar daurin auransa da watane har ankai

kaya kuma ai duka 'ya'yan mune wlh Asiya kiyi kokarin tuba tin Karin lokacin ya koremiki wlh yaya munnir ya gamamu da jaraba mik'ewa tayi tabar mata gun jawa nagefe azune Ashe ta gansu saidai bataji mai takecewaba ta matso jikin mamh " mamah lafiya naga kamar momy na fada badai

kayan sunyi kadanba dan kinsa my love Dina yar gaban goshin momy ce.? Tagumi tayi" wlh kingafa cewa nayi kayan sunyi yawa ke ko rabinsa baki samuba shinefa shiru tayi ta canza fuska mamah na ganin haka tayi murmushi a boye, amma fa kuyi hakuri ganinayi dukan ku yan uwane bai kamata Ana banban ciba saboda gudun fitina zuwairat ce ta hangosu ta nufi gun " ke jawa

me kike cikin manya maza tashi shiga fun tan uwanki mik'ewa tayi jikinta yayi sanyi tashiga dakin Ramlat suna zauna zamta tayi safna tace" ah uwar gidan soja yadai " lafiya kalau my love ba magana.? " wlh banajin dadine shiyasa kika ganni haka wanan jarababban auran saifa na kashesa ina dalili

" haba my love mijinamu ne jaraba " dalla can kece kike hauka akansa baniba yoni ko maza sun Kare mai zan dashi sauran me zan da bazawari safna bushewa tayi da dariya tana taba hannu " wlh sister bakida mutunci " ai bakiga komaiba safna kibari sai jibi
Chapter 50 · 0% Book details