Sashe 113
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
dadin hakan saboda yan baya har aka fice da Garba gidan maza yana cin alwashin iri iri akan Soja bayan sunfito shida Sadeeq suka tafi Office Abdallah tare da sojojin dake biye dashi suna bashi kariya da misalin karfe12:43 zaune suke a hadaddan Office d'in soja sai wani sanyi da kamshi kefita me dadi yana zaune saman lumtsumemiyar kujera da take gaban tablé d'in ya na aiki da Laptop sigari ahannusa yana bata hayaki baki da hanci captain ya kalleshi yana murmushi " Captain Abdallah bakada mutumci inaso inga ranar da Abbie zai kamaka kana zugar sigari ko Papi dan naga sunfi yawan saka idanu agidan murmushi yayi ya busa ya feso hayakin baki da hanci " kai kuwa fatanka kenan mugu kawai ai gwara ni ban latsa yar kowa bana shan barasa bana shan kwaya matana biyu nakece raini sun isheni rayuwa kuma matana ba kamar su o o ba yana masa gwalo dariya yayi " haba kaima ai amaryace yar yarinya hararasa yayi " wlh karya kake babbar ma sai yanzu ta shiga 24year karamar ko sa'ar budurwarka Nusaiba ce da ta kika ya fada yana masa gwalo " wlh bakada mutumci ai ni Nusaiba na fah ni na rabu da ita tunda face batasona tunda su biyu zan aura shikenan kowa yabi hanyarsa fitsararace sai rashin kunya da shagwaba niko banasan mace mai shagwaba " captain kaide kayi asara to me za'ayi da macan da babu shagwaba to ai kawar babyna ce kako San halinta wlh kusan halinsu daya
ka nace sai yar 27year to Allah ya kaimu musha biki ya bushe da dariya " banason rashin mutumci wlh haka nakesin Aneesata saliha baiwar Allah knocking kofar aka yi Sadeeq ya bada izinin shigowa murdawa akayi aka shigo da sallama cikin sanyin murya ta gaishesu kallon inda takema soja baiba sadeeq ne ya amsa mata dukawa tayi gaban sadeeq tana hawaye da idanu ya tsareta yaga ikon Allah " captain dan Allah katayani rokon Abdallah wlh banida niyar cutar dashi ina sonsa da zuciya daya wata yar na'ura naga Soja ya danna ko 2mnt ba'ayiba wani murdadan Soja ya shigo babu alamun wasa afuskarsa yazo gaban Soja ya Sara masa ransa amutikar bacce ya fara magana " kasan Allah Jamal mutikar kuka sake barin wanan tashigo mun Office ya kada yatsotsin hannusa ya ciza lips d'insa " angama Oga ya komo kanta ya buga mata tsawa" ke tashi mutafi jikinta na rawa ta kalli Sadeeq tana kuka tausayi tabashi yace" lateefa kije insha Allah zan nemeki karki damu kai ta daga sojanan ya tisa keyarta suka fice tsaki yaja ya duba wayarsa idanu yazaro " oh my babyna har karfe daya dede mikewa yayi da sasssarafa dan baisan lokaci yaja hakaba ya kwashi wayoyinsa sadeeq yace" Soja kabani lokaci muyi magana hannu ya daga masa" banida lokaci gun matata zani batada lafiya
zanje na dubota na dawo wlh inada aiyuka masu yawa karkamun maganar sakaranan akwai nufinsu akaina " wlh yarinya tana sonka gaba Abdallah kayi jahadima cikin masifa jijiyoyin kansa duk sun Mike yace wlh banason iskanci sadeeq ai kaima namiji kuma kakai Asoka so ka aureta amna ni wlh bata cikin tsarin matan da nakeso kuma idan ba haukaba mata biyu ne dani fah uban me zanyi da wata mace gabanan kuma bana fatan kaddara da zan sake sani wani aure yawu ya zubar Allah zamu samu Matsala idan kasake mi zancan wata mace ma ba wanan balagazarba koma mai kamun kaice ya fara tafiya cikeda, kuzari da jarumta murmushi yayi " Allah huci zuciyarka munanan watarana labari zaisha banban da ra'ayinka saboda bakasan kaddaraka ba kundinka na hannu Allah dan Adam baya yankewa kansa rayuwa da hukunci sai abunda Allah ya yankema bawansa tsaki ya masa " ai saikayi dan Jaraba kawai, dariya yayi ya Mike yabi bayansa suka fito tare ya murzawa kofar Office d'in key suka jera har waje sojan dake tsaye kusan motar ya bude musu suka shiga driver yaja tawagarsu nabiye dasu gidan sadeeq suka biya suka ajesa dan shi yau baya aiki hutu yake tukun suka fice kiranta yayi kusan so biyar bata dagaba " baiwar Allah ko bacci takeyi number habeeb yayi dailing bugo daya ya daga " Allah ya shiryeka yau kawana biyu cur bakira ba ziyara dariya yayi" kasan Allah Soja bakada mutumci jiyama saida nakiraka kaki dagawa kuma bana garine shiyasa amma gobe zan dawo" Allah ya kawoka lafiya suna hira har aka suka Iso gida akofar gida yace driver yayi parking yanzu zai fito ba dadewa zaiyiba parking yayi suka da kansa ya bude ya fito kafin ya Iso get har sun bude masa karamar kofa ya shige gidan sojoji masu tsaron gidan sai gaisheshi suke yana daga musu hannu dan haka kawai yana shigowa yaji gabansa na mugun faduwa da sassarfa ya karasa shigewa ya Isa kofar parlo ya murda yaji abude ya danna kansa parlon da sallama Jawa
ta amsa ta taresa murmushi yayi " my jawa ykk kin tashi dariya tayi ta rungumeshi " eh na tashi tun yaushi ya aiki " Alhmdllh ina my Ramlat " gatacan gun Ancim ta goyata wai baby na burgeta murmushi yayi ya janyeta " bari na dubo kanwarki batajin dadi ta fito bayan tafiyata " eh ta fito bata jimaba da komawa tace batajin dadi amma naga tasha magani sai mita take ita cikin wuya yakebata tagaji kallonta yayi " magani kuma bayan Wanda na bata ai Wanda takeshe na rana ya kare sai nasafe sai na dare " nide naga tasha murmushi yayi " natafi na dubata ya kama hanyar bene tabisa da harara tayi murmushi ta zauna tana jiran fitowarsu yana hawa dakinta ya nufa saboda yaga kofarsa arufo mafi akasari idan tana dakinsa bata rufo kofa murda kofar yayi ya shiga parlo batana " my babyna zogani na dawo ya nufi bedroom d'inta ya shiga wayam batana murmushi yayi tana dakina ya fito ya rufo mata kofar ya nufi bangaransa ya murda ya shiga dama yasan bazai sameta parlo ba ya wuce bedroom " matar Soja ganifa nazo amma idan bacci kike na koma ya labe yana fadi yaji shiru shigowa yayi da waka dauke bakinsa, ai abunda ya cikaro da shine a tsakiyar dakin yasa jikinsa daukan kerrrma baki daya yaji kansa na juyawa abinda ya iya fada shine " innalillahi wai'innah ilaihin rajiu'un ya karasa gunta da gudu ya zubo gabanta babu alamar rai jikinta my Ramlat menene haka yaushe zaki huta yaushe zaki zauna lafiya ya fada hawaye na fita idanusa yaga yada jini ya bata mata kayan jikinta gaba daya yama rasa mezaiyi da gagawa ya cire rigara mai jini ya ya hango wace ya ciremata jiya ya dauko ya saka mata ya sumgumeta ya fice da ita
Jawa na zaune taganshi hankalinsa atashe mikewa tayi" nashiga ukku my love meya sameta " wlh ban saniba ko maganin da kikace ta shane kuka jawa ta saki " ai dama saida na hanata jiyama da kaji ina mata kuka wlh maganar ce Muke ina lallashinta amma ta kiya dan Allah my love karka gayawa kowa banaso sonanta ya baci a Family dinmu kai ya kada ya fice biyoshi tayi tana kuka " Jawa ki koma har zuwa jimawa zan kiraki ki zo idan bukatar hakan ta tashi komawa tayi parking spèce ya nufa da kanshi ya sata mota ya shiga sunata mishi magana amma babu Wanda ya kalla saboda zuciyarsa amugun bace take hankalinsa a tashe yake mutika da karfi yaja motar ganin yanayi tukin da sojan bude get yasa ya bude cikin sauri ya fice daga gidan motocin biyu da yazo dasu na kofar gida suna jiransa suka bi motar da kallon mamaki masu tsaronsa bayansa sukabi suma da mahaukacin gudu tuki kawai yake amma zuciyasa shikadai yasan yada ya kejinta hannu yasa ya janyota jikinsa ya rungumeta gam idanusa na fitar da kwalla " my baby me kika aikata gareni ya Allah kasa mafarki nakeyi ba gaskiyaba ne dan bansa hukuncin da zan yanke mataba kara matseta yayi jikinsa yana shafa kanta Ramlat ina tsananin sonki da kaunarki amma hakan baya nufin na kasa daukan matakin da kowa bazaiyi tunaninsa ba akan wanana cikin da Allah kade yasan irin son da nakemasa ya fada yana shafa cikinta ya Allah ka dubi Abdallah da idanu Rahma kasa cikina bai fitaba daga jikin abar kaunataba yana ta sambatu har yazo hospital ta wacan kofar ta hospital ya shiga har ciki yayi parking ya kashe motar ya bude ya fito da ita tana rumgume jikinsa har yanzu jini take zubarwa yana shiga aka amshe cikin gagawa spécial room aka kaita Dr Ameera ce take bata temakon gagawa awa guda tayi cur akanta amma bata farfadoba tayi kokarin tsayar da
jinin s'aide Dole da gagawa sai an mata Karin jini drip ta d'aura ma Wanda yasha maguguna ta fito tana cike da mamaki tana bude kofar Soja na gurin sai kai komo yakeyi tarata yayi "Dr ya ake cikine " moje zanma bayani yanzu de Abu na farko muna bukatar jini da gagawa kafin drip din jikinta ya kare biyota yayi suka shiga Office ta zauna ta cire gilashin idanuta " Abdallah matarka tana jin jiki dan wlh badan kwanata agaba ba to wanan maganin zai iya halakar da ita saboda yayi karfi dayawa yama aka kabarta tasha bayan kunsa na zubar da cikine wani mugun kallo ya watsa mata ransa abace ai sai ta shiga nutsuwarta " yanzu inaso ki fadamun cikin ya zube ko yananan " agaskiya iya bincikena ciki ya zube babu shi kako ga jini da ta zubar yanzu bukatarmu asamata jini shi zai bada temakon gagawa ta farfado don har yanzu bata farfadoba cikin kidima yace " OK muje ki dauka jinimu iri dayane batayi magana ta Mike suka nufi dakin daukar jini nan da nan aka duka ya jima kwance kafin ya fito cikin sa'a tana zuwa drip saura kadan ya idasa tana tsaye ya kare shigowa Abdallah yayi zauna can nesa da su ta saka mata jini ta fice ta rufo musu kofar