← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 6 OF 152

Sashe 6

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Yau gidan cike yake da jama'a ana ta hidimar bikin mutum biyu wanda gobane daurin aure Naseer, da kuma sulaiman yayan Ramlat, akalla tayi dinki sama da goma tasha kyau har ta gaji gashinta taje an canza masa kala an mata wani dan banzan kitso kana ganin kitson kasan ba karamar HATSABIBIYA bace xatayishi amma hakan bai hana yayi mata kyau ba tamkar kasaceta an mata Zane lalle Kafa fa hannu, wanda yayi mutikar mata kyau

Misalin karfe biyu na rana, wanka tayi ta shiya cikin wata guntuwar Riga wada ko guiwa bata zoba tsaki taja " yau har kwana uku banida waya allah sarki my khaleel I miss u yau zanyi iya yina muhadu zuwa dare, haniya taji tayi yawa a parlour su jaraba duk abin an cika guri da surutu bara natafi part din Dada na kwanta na huta dan wlh yau sai naje casu hijab ta saka a saman karamar rigarta ta fito, sai magana suke mata banza ta musu ta fice rabiya tace " yau ko yan iskan ne dariya suka suka ci gaba da harakarsu tsakar gidansu ma ba wanda ta kalla ta ficewarta direct part Dada ta nufa. Parlour shiru ba kowa " dad at a kina ina Laure ce ta fito daga kitchen " Dada ta fita fa sunafa bakine tana part Alhaji bata ce kalaba ta nufi dakin dayan Dada mai gadon gargajiya na rumfa ta cire hijab din ta haye tasaki rumfar gun yayi duhu tayi kwanciyarta dama ga gajiyar shegen kitson da aka mata nan danan bacci yayi gaba da ita
---
Mamah ina son komai ya tafi yada ya kamata bushewa tayi da dariya " haba yarnan ai wallahi insha allah sai hakata ta cinma ruwa kema taki ta cinma ai ni idan bana kaunar Abu to wlh sai naga bayansa ko ta halin kakane tashi kije kici gaba da sha aninki yanzu zan gun boka makasheta nazo yaushe. Zanbari ai sunyi Kadan yada naci nasara hanata zama wani Abu tin farko to yanzu hakance bushewa sukayi da dariya ta Mike ta fice cikin Sauri mota ta dauka ta fice daga gidan.....✍🏼

Daga Al'kalamin
ummu fareesa😘

Ladingo ce😉

✍🏼✍🏼✍🏼
‍♀HATSABIBIYAH🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
Yar mutan Niger🇳🇪

Ina godiya ga masoyan book dinan Alheri ya kaimuku a duk inda kuke kusani R Ladingo na yinku irin over dinan🌹🌹🌹

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿 👉🏻1⃣3⃣&1⃣4⃣

......Gudu, take tamkar zata tashi sama cikin abinda bai fi minti 50 ta isa wani gurgumin daji anesa tayi parking ta fito wani tsauni ta haye daga nesa take hango, dandazon mutane, anabin layi guri ta nema nesa kadan da jama'a gundun haduwa, da idon sani akalla tafi awa gida cur tana jira Kafin, ta samu ganin boka makasheta,

Kamar yada ta saba da baya da,baya ta Iso gunsa juyewa tayi talailayo uban zagi ta tamasa tikun ta shige dan dakin ta zauna gaban,sa zatayi magana yadaga mata hannu

" sanin kan kine ba aba makasheta labari sai dae ya bada kuskure na karshe da zaki Kara shine ki kuma zauwa kice zaki fadamin abunda ya kawoki bushewa yayi da wata mahaukaciyar dariya zaki samu duk abinda kikeso Abu biyu zasu gagaremu acikeda firgici tashe yakai la,anane makasheta meye wanan,

Wani dan qoqo dake rufe yawa maga kawai qoqon ya bude cikin maganarsa maradadi yace ta kalli qoqon kallon qoqon tayi ai cikeda firgici ta mike tsaye jikinta na rawa yakai laanane ka taimakeni bazanso haka ta faruba " to da sharadi zakizo na rika anfani dake har tsawon kwana uku idan kin amince zansan yada nayi cikeda rawar jiki tace" na amince biya bukatata yafi komai tinda mijina basani zaiyi muyi wani Abu da kaiba nan take suka fara masha,arsu,

yafi awa daya akanta susai tajigata ga tsamin da yake yace taje gobema tazo kudi ta aje masa da bata sanbama adadinsu jiki ba kwari tafito daga cikin dandakin sa ta Shiga motarya ta kama hanyar gari,

((((((((((((((((((( (((((((((((((((((((

Tin lokacin da Ramlat ta kwanta bata wuce 30 minute da fara bacci ba zazzabi ya rofe mai zafi amma saboda yada baccin yaci kar finta takasa tashi Tasha magani saboda gadon katon gaskene ga ta Saki rumfar duhu bata ganin komai pillow ta lalubo tajanyo guda biyu ta rungume taci gaba da baccin ta da duk lokacin da za,amata kitso mai zafi tofa sai tayi zazzabi amma saboda shegen taurin kai takeyi,

-----
Zaune yake acikin hadadan parlour sa yana waya cikeda nutsuwa kana ganinsa kasan soyayya yake amma amaganar daker yake mayarwa " Rumaisa, kindai San ni banason hayaniyane kuma yau gidan cike yake da jama'a gashi ba aiki ina Hutu kibari sai gobe kizo kiyini a kaduna kikefa ba cikin abuja ba yanzu ki barni zanje na kwanta na huta kafin ayi sallah la'asar luv u too bye tisnke kiran ya knocking kofar akayi,

mike'wa yayi ya nufi kofar masu gyaran ne suka iso wasu sojoji guda uku na biye dasu kallonsu yayi tamkar baya son yake magana " ku kula dasu sosai har su gama fitowa yayi ya fara tabiya cikin harabar gidan ya fito ko ina akwai matakan tsaro sosai, saboda yau akwai jama'a sosai sojoji biyu ne biye dashi cikin Bacin rai ya daga musu hannu" acikin gidan muma bazan hutaba " sorry sir baya sukayi tsoki ya ja direct part din dada ya nufa can ne kawai bazai samu jama'a diyawaba,

Da sallama ya shigo parlour shiru ba kowa " yauwa haka yayi bara naje na kwanta nahuta kai tsaye dakin Dada mai gadon gargajiya wanda dama tumikar yana gari in yaji shawar kwanciya ya kanzo ya kwanta ya huta saboda yanason harakar gargajiya,

Shiyasa yake kula Rumaisa saboda yarinya ta rike gargaji bata shigar watseawa yau satinsu da haduwa a kaduna kalli daya yamata yaji ta kwanta masa har cikin ransa itama hakance jitake kamar tacinyesa dan tsananin sosa amma ta taki babbar sa,a yana kulata jifa jifa duk shi yaganta ta masa amma kafin ya kira ta so daya ta kirasa so goma,

Shigowa yayi uwar daka ya karasa bakin, gadon kwanciyasa yayi inda ba asaki rumfarba saboda bayason duhu, wayarsa ya kashe dan kar ma a kirasa ya lumshe idansa dan yanaji wani kamshi mai shegen dadi bai jimaba bacci yayi awon gaba dashi, itako cikin baccin zazzabi yayi karfi

ga sanyi da takeji sai karkarwa take, saboda wani irin sanyi takeji cikin baccin ta mirgino har karshen labulan da yake tsakaninta da Abdallah, wanda ta janye shi arashin sani yazama sun game gu daya ga karkarwa sanyi da take neman gumi take ta zata follow ne ta Kara mirginawa jikinsa tashige ta Dora kanta girjinsa tana karkarwa sanyi, cikin baci yaji mutum saman girjinsa ido ya bude cikeda firgici " innahlillahi wainnailaihin rajiun hankadata yayi gefe ya diro daga gadon aikuwa wlh yau kasheki shine mafi sauki yar iska yanzu iskancin baki ya kai ki biyoni ki hada jiki dani,

itako bata san ba ma yanayi dan zuwa yanzu lumfashinta kusan nema daukewa yake saboda zafin zazzabi damkota yayi ya wurgota Kasa amma sai mi gani yayi tana makerkyata sanyi ko idonta bata iya dagawa, dugowa yayi ya taba jikinta zafi kamar wuta hakoranta sai haduwa suke waje daya idanunsa masu mutikar haske ya zuba mata shi sai yuma ya ga tsantsar kamar da suke da ita saboda yasha jin anacewa kamarsu daya shi da ita hata dimple dinsu iri dayane Abu biyu ya ban bantasu yafita fari da Mayan idanu saboda ita kanan ido gareta saide sunyi mutikar yimata kyau " wlh ina bakin cikin kasancewarki jinina kuma dan kaniyarki ki rasa wa zaki biyo a kamani sai ni kalli kitson arnan da ke kanki yar iska wlh sai kin tsefesa gobe ke ga karuwa ko

Shegiya gara ki mutu anan ba wanda ya sani yar iska mai zuwa yawon banza kinci arzikin zazzabi yau da nakoya miki hankali amma kinci bashi saboda nasan wahalar sa dan jaraba hata da zazzabin ma irin nawa ta kwaso, zan temakeki kiwarke nabaki horo mai tsanani,

dogawa yayi ya saka tatausan hannunsa ya dauketa cak ya ya baby ya shimfideta kan gadon yasata cikin jikinsa saboda yasan mutikar bata sami gumiba tofa zazzabin ba zai sabka ba itako yada takejin gumin jikinsa na ratsata ta Kara shigewa jikinsa sai karkarwa ga ni,imatacan kamshinsa na ratsatsa kanta ta cusa cikin fafadan girjinsa mai yalwar gashin tana shakar kamshinsa sosai gumin jikinsa keratsata hankali tafara jin sanyi jikinta na ragewa amma saboda masifar tsoran da take kar yagane taji sauki ta Kara narke masa ajiki,

aranta take cewa dama jikin maza haka yakeda taushi da kamshi harda na mugunan hannuta saka cikin tatausan hannunsa ta riike, gam guminsa na ratsata ga taushin hannu tamakar auduga aranta tace mugun banza ai wlh sai na moreka, kusan minti 20 yaji zafin ya dauke har zufa take keto mata ya tureta

" shegiya jarababiya to ba dan iska nakiba sabka yayi daga gadon kuma gobe kijirayi hukuncina akanki wlh sai kinyi ciwon da yafi wanan ayanzu idan na horeki bazaki ji zafiba saboda bakya hankalinki yar isaka karuwar gida tsaki yayi fice daga cikin dakin, murmushi tayi " kai shege dan iska ni tin dazu zazzabi ya barni ai wlh da yau ka kuskura ka tabani allah sai kayi wata baka gani matsuracin banza bawani temakona kade ga iya shegen da nasu in maka ai wlh nafika iya shege soja uban kinibibi yanzu ma nabarkane saboda ka ceci rayuwata yau da banaje casuba bari nabisu asannu karma banji saukiba to yanzu ina zanga wayata gaskiya soja allah ya tsinema dan iska kawai
Hada irima dakai ai jarabane,
Chapter 6 · 0% Book details