Sashe 61
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Rungumeta tayi " my dotana daga. ina nashigesu ba dai gudowa kikayi soja da jawa suka shigo da sallama " wai lafiya kuwa daga ina kuke jawa ta duka tana gaishe da yinma tamasa tana kallonta tabata hannu kusan yinma ta zauna daughter daga ina kuke soja ya zauna jikin yinma ya Dora kansa cinyata yana ture Ramlat " yinma ina Abbi " sunfita tin safe lafiya ina kiranka dazu baka daukaba me kuka jawa ya koya miki karya ko kanta ta sada" yinma bafa kin dauka nayiba kinga wace ta boye wayar ido ramlat ta zaro ta tsinkesa tayi awuya " yinmata kiga yah Abdallah yana tsinkona ko " ah tasani ta bugesa
a keya wani irin zalumcine ka isko yarinya a cinyar uwarta ka daketa dariya Ramlat tayi ta leko fuskarsa suna hada ido tamasa gwalo nunu yamata da ido zan kamaki agida kunuwanta biyu ta kama tana marerece fuska alamar yayi hakuri kafada ya make alamar yaki baki ta murguda ta yimasa nuni karma ya hakura dariya jawa tayi " A,A fa my love kunya taji ta rufe fuska Dan batasan angansu ba yinma ma tana lure dasu murmushi tayi
Ranta fari tass kana kallon yaran kasan suna mutikar kaunar junasu hannu ya zura hijabinta ya mintsileta mik'ewa tayi tana turo baki" yinmata natafi nagaida Dadata da mummy " da izinin wa zaki? " aikuwa sai ta tafi meyasa da kuka fito jeki abinki dariya tayi tamasa gwalo " my dear na tafi ko kina zuwa kallon soja tayi Yamata nuni tace bata zuwa,
kanta ta sada tana murmushi yinma tace" au bazaki tafiba kenan ya hanaki hannu yasaka hijabin jawa ya lalubo hannuta yana murzawa ya tsareta da rikitattun idanunsa kasancewar do gone bazaka taba lura da hannusa acikiba" my love ki tafi fa
dariya yinma tayi " my dota jeki ki dawo ya hanata murmushi tayi ta ficewata aikuwa zakaka tsiya kwanciyata zanyi part dinsu ta fara zuwa babu kowa a parlour sai rufaida kwance daukarta tayi tana shilawa mummy ce ta fito daga kitchen, " me zangani ni Rahma dariya Ramlat tayi " yarki mana mummy ina kwana zance ko ina
Yini saboda lokacin sallah a azuhur ya kusa " me nifa bansan raini daga gidan ubanwa kike? ayya my mummy arika hakuri damu ki kwantas da hankalinki ba guduwa nayiba fa daga hospital muke antyna ce ba lafiya shine fa na biyu nakwashi albarka iyaye ta karasa magana tana ajiye rugaida ta rungumi mummy,
Allah ya shiryeki dan taga alamar garau take shiyasa take iya shege aranta tace amma ban godewa soja da bai koya mata hankaliba Abdallah me ya shigo da sallama shida jawa " soja wai Daga ina kukene jawa takaraso ta gaisheta " lafiya dota ya jikinki " da sauki zama soja gaishe da mummy yayi
ya zauna suka taba hira ramlat sai hararnsa take mik'ewa tayi " mummy na tafi gidan Dada kiyi girki da rabona dariya jawa tayi tabita ta game fushi tayi da ita tana kiranta kin juyowa tayi har suka kai part din Dada cikin saa a parlour ta iske hada mai ran karfe jikin Dada ta fada tana dariya " ke hassana daga ina kike au harda jawa zama tayi
kusan tsoho mai ran karfe ta gaishesu " daga ina kuke jawa tace" munzo gaishekune my love hushi kikemin baki ta turo " to bakebace kika tabani amma na hakura ai bana iya fushi dake " to nagode soja ya shigo suka gaisa yace su tashi sutafi
gida baki ya murguda ta gyara kwancinta jawa ta mike " my love afuwa tashi mutafi tashi tayi " dadata sai gobe idan na kawo muku yini dariya sukayi da mai ran karfe" Allah ya kaimu hannuta jawa ta mama
suka fito lokacin ha yashiga mota yana jiransu dede harabar gida sukaci Karo da mamah ita da safna sun dawo daga gari Ramlat ta taresu " mamah ina yini sister ya kike shine ko kije kai amarya jiyako " ayya wlh naje maybe baki luraba ne " to yaishe zaki kawomin wuni wlh mi ina sonki " ai tsoran yaya
Abdallah nake jawa yafiya ta tayi " shareshi kawai gidansa ko nawa mamah haushi ya cika mata ciki tana hannu safna suka tafi motar ta nufo tana kalle kallen abinda zata tsokana duk abinda take soja yana kallonta yana murmushi ta dabda shiga mota ta hango Aminu alabe yana waya gindin uwar mangwaro can ta nufa tana dariya " wlh yau sai kaci kaniyarka kwarton banza mai
bata y'ay'an mutane watace zai yaudara bari na lalaba na masa allura gargajiya tin dazu nake nema maraba da ita Wanda nayi dansu na kasa cutar dasu kaine mai rabo da sauri soja ya kalli inda ta nufa ahankali ta lalaba kusa dashi hankalinsa yayi nisa a wayar da yake ta Dora masa a wuya tana dorawa ta shige rigarsa ta koma baya tana dariya Kafin ya tantance
Ko mainene ya shiga rigasa har ta harbeshi so biyu da Sauri ya yada wayasa yana zazaga Riga dede lokacin soja ya Iso ya gane tsiyar da ta shukawa Aminu kamota yayi ya rungume yana dariya " my angel kinfiye mugunta kalli yada kika sakasa ya zama kamar zarare Kara rungumesa tayi tana turo baki " my soja ai shine bashi da kirki
.sakinsa tayi taja hannusa suka nufi mota sukabar Aminu sai aikin kai komo yake da yaga,
abun bayayi da gudu ya nufi part dinsu,, saida shiga ya zauna ya bata hannu ta kama tashigo tanzuna driver yaja suka tafi atsakiya su yake " my love ina kikaje?" Wlh in gayamiki wata yar mugunta nayi ta bushe da dariya " to ki fadamin " naki " jawa kawo kunnaki kiji na fadamiki tinda kunaso ku batani da surutu dariya tayi ta rankwafo jikinsa tabasa kunne
yamata rada dariya tayi ta dago tana kallon Ramlat" my love kinyi tsiya fashewa tayi da kuka da Sauri soja ya janyota jikinsa jawa tarike hannuta " my love me yafaru " to bakubane kuke gulmata Kara matseta yayi yana bubbuga bayanta dariya jawa tayi " bafa gulmarki mukayiba ya fadamun muguntar da
kikayine murmushi soja yayi yasaka hannusa cikin hijabinta yana shafarta ahankali idanta ta lumshe" babyna rigima tamiki yawa ko baki taro tana Kara shigewa jikinsa jawa tace" wlh tin dazu danaga idanta yayi ja nace tofa akwai tsiya kallon jawa yayi " kefa kin iya zuga dariya tayi tana kallonsa dan yayi mata kyau mutika Ido daya ya kashe kanta ta dora akafadarsa tana shafa lalausar gashin kansa mata Ramlat shiru ta musu tayi lamo akirjin soja ta rufe idanta kamar mai bacci tanajin dadin shafar da soja yake mata shida jawa suke hirasu har sukazo gida..... ✍🏻
Ayi manege😎
Rahma ummu fareesa ce🥰
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻8⃣3⃣&8⃣4⃣
.....lokacin da sukazo Ana sallah azuhur suna shigowa parlour jawa takallesu " nashiga nayi sallah Ramlat tabita " my dear nima agunki zanyi sallah da sauri soja ya kamota yana zungurata akai " kema jeki gidanki kiyi murmushi jawa tayi bata juyoba tace" my love baaraba hanta da jini kabarta muyi tare bata jira amsaba tashige dakinta soja naga tashige cak ya dauki babynsa yayi sama da ita luf tayi kwancinta akirjinsa" my soja kabarni ni akasa zanyi sallah " naki na barki kibari sai
Komai ya kammala kya rika zama a bangarena na kasa dariya tayi ta cusa kanta akirjinsa " my soja menene zai kammala " my angel kibari na karasa ko bakisan zamu fadiba shiru tayi tana shakar kamshinsa " my soja banida yauni kamar yar roba ko bai cemata komaiba saida ya shiga
har cikin bedroom d'insa da ita ya zaunar da ita bakin gado ya cire mata hijabi ya ajiye ya mikar da ita " shiga kiyo alwala kiyi sallah " ni dakina zan tafi bathroom yashiga ya dauro Alwala kintse dariya da tazo masa yayi ya hade face " ke tashi kiyi Alwala mik'ewa tayi tana turo baki ta shiga bathroom masallaci ya tafi
tana fitowa taga bayana ta dauki hijab dinta ta nufi bangaranta tayi sallah tacire doguwa riga jikinta tasake wanka tasaka riga mai shegen kyau iya guiwa ce ta fesa turaruka masu kamshi amma batayi kwalliya ba hakan sai yasa tayi mutikar yin kyau
Saman bed ta fada tana shafa cikinta yunwa takeji sosai amma baccin da takeji ya hanata fitowa taci abinci cikin blanket tashige bata jimaba bacci ya dauketa,, Abdallah na dawowa daga masallaci jawa tana zaune a parlour suna hira da Ancim sai dariya take saboda labarin abin dariyar da ta bata soja ya zauna kusa da jawa Ancim ta tashi ta tafi,
" au my love baka nan nafa dauka kana ciki baice komaiba ya matsu kusanta ya dora hannusa cikinta yana shafawa " ya babyna da fatan yaci abinci yanda yake murzamata kasan marata da lokon cibinta yasa duk taji wani iri gashi ya tsareta da manyan idanusa yana murmushi " my love muje kaci,
abinci ta fada tana janye hannusa tashi yayi " je ki hadama bari na fito da kanwarki " kai wlh da nayi laifi KO dai naje na kirata da kaina " kije ki hada Allah yasa batayi bacci ba ya fada yana tafiya dariya tayi " yallabai a fito lafiya murmushi yayi ya Haye sama,
kofar parlonta abude ya shigo da sallama bata nan ya nufi bedroom dinta a hankali ya ya morda kofar ya shiho kamshi ya bugi hancinya da sanyi Ac bakin gadon ya ISO tana cikin blanket arufe ruf saman garon ya hau ya janye blanket din tana sharara baccinta hankali kwance murmushi yayi " uwar rigi fuskata ya shafa ya tura hannusa cikin rigarta ya shafi