← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 12 OF 152

Sashe 12

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

ajiyar zuciya gam ta,rike tatausan hannusa kamshinsa nasakata jin bacci bai de ce mata komaiba wayar Dake cikin rikarta ce ta dau ringing tanaji,

taki yin motsi shiko sanin wayar sace ga miskilancin sa ya motsa baya magana ko kallonta baiba sai cije lips dinsa yake dan so yake ya Dana mata tarko ta wayarsa ankira har sau uku taki yin koda motsi bare ta fito da

wayar shiko ko kallo bata ishesaba hannusa ya janye daga nata ya matsa gefe har, suka iso gida bai ce mata kalaba, a harbar gidan suka sabko hannuta ya rike har part din yinma ta kofar baya parlon,

ba kowa sai dayan anata hayaniya zaunarta yayi zashi kiran yinma sai gata ta shigo zata daukan Abu " ya na ganku badai an tashiba kallon Ramlat

yayi cikin sa,a suna hada ido ya mata kwakwaran kashe da sauri ta kawar da kanta " wai ba magana nakeba" yinma banida

lfy ne shine naca soja ya maidoni gida " yinma na tafi zan kai rumaisa gun Dinner " to dan Albarka naji dadin biyayyar da kamin murmushi yayi ya juya zai tafi Ramlat ta kwarara ihu "

wayyo yinma zan mutu wayyo gasunan zasu kasheni dan Allah mi na miki kiyi hakuri yanajin haka yasan iya shegena ko saurarasu bai ba ya ficewarsa yinma arikice ta nufeta ta rungumeta " nashiga uku suwaye ramla Kara kurma

ihun tayi " wlh itace ku tambayeta mi namata wlh kasheni zatayi Kafin kace me parlour cike da jama'a yada take kakafewa adu'a suka fara mata " jameela maza kirawo,

soja mushiga asibiti abin ba na wasa bane da gudu ta fito dede lokacin zasu Shiga mota da rumaisa " yaya kazo yinma nakiran gagawa sanin dalilun kiran yasa ransa ya Kara baci " muje ya ce da rumaisa yana gaba tana biye dashi har

parlour, " soja daukarta mushiga asibiti tanajin sunan soja ta bude idanta ai tana ganin Rumaisa ta Kara wani " ihun dan allah kiyi hakuri ki sakeni wayyo mummy kizo muyi ban kwana dan Allah rumaisa kiyi hakuri karki kasheni wayyo hanjina cikin kidima rumaisa ta kalli ramlat gaba daya jama'ar gun suka fara kallon rumaisa fashewa tayi

da kuka ta Duke kasa" wlh ni ba maiyya bace sukuma duk basu yadaba saboda sanin ramlat yan biyuce sukuma suna gane maye yinma ta kalli rumaisa

jikinta na rawa " please ki saketa dan Allah Abdallah ya kalli yinma " haba dan allah wanan wani irin abune haka yanzu yar mutane tazo tinda wani gari amma ku mata cin fuska haka hannu rumaisa ya

kama zasu fice, anty maimunatu ta buga masa tsawa " kutsaya wlh sai ta tsalakata idan ba ita bace shikenan sakin hannuta yayi " kiyi hakuri ni naja miki gabansu tazo tana rusa kuka suka gyara ramlat wace tayi suman karya,

tsalakata tayi har sau biyu zatayi na uku ramlat ta Mike zaune gaba daya suka dauki dikira da salamcewa Abdallah kansa saida ya kalli rumaisa bata tsayaba tafito tana kuka wiwi kaitsaye harabar gidan ta nufa Abdallah ya nufo gunta bai

mata magana ya kama hannuta yasata a mota yaje part din anty rahama yasa ta hado masu kayansu tana tambayar lafiya " anty ba lokaci

bari na dawo ya ficewarsa motar ya Shiga driver yaja suka tafi illham ya kira a waya tafito harabar hotel din gasuna tafe,

A bangaran su Ahmed tin lokacin da soja ya fita da Ramlat cikin Sauri Ahmed ya,

nufi gun Naseer. please abokina taimaka wanan yarinya ya kuke da ita wlh tinda na ganta Sonta ya shiga zuciyata kamosa yayi " please waziri zauna kanwarmuce

bata jine shiyasa ba a barinta fitowa ka kwantar da hankalin,ka zan hadaku, yanzu soja ransa a abace yake, ba zai saurare kaba maybe tayi masa laifine tin da kaga bai tsayaba,

duk abinda ake khaleel na labe sai zaro ido yake yanaga sun fita ya Mike daga gun boyan yanufo gun Ahmed, yana zuwa,

ya shakesa " kai wlh ka fita daga harakar yarinyarna ko na ilataka shima shakarsa yayi " kai kasan ko ni wanene kana irin wanan shigar har mace zata soka kajira nanda kwana biyu kacal wlh sai ta mance da babinka arayuwarta Naseer ne

ya Shiga tsakaninsu " haba kukuwa fada saboda mace kuyi hakuri kahleel jeka ficewa yayi ransa a bace, koda ya fito direct, gidansu ya nufa ransa,

bace, wanene khaleel khaleel Dane ga alhaji zubairu dan,yaro
Su biyune gun iyayansa shida kanwarsa Shukura mahaifinsu rikeken dan siyasane yanada,

kudi sosai khaleel tin yana yaro haka yakeda rashin ji to abinda ya Kara masa rashin jinsa tinda aka kashi kasar waje karatu saide baya zina amma akwai

son mata haka saide yana taba shaye shaye amma tinda ya gama karatunsa yadawo gida ya hadu da ramlat to abin da sauki saboda yana sonta sosai, haka zasuyi ta yawon bin Club har lokacin da soja ya samusu ta kunkumi, sai yau da suka hadu,

*********************************

Wanene Ahmed umar waziri Ahmed Dane ga umar waziri sunan waziri mahaifinsa ya samesane tin yana yaro lokacin bai iya cewa wazobiya ba sai yanajewa waziriya shine sunan ya bishi ba dan sun hada da,

sarauta bane asalinsu yan maidugurine harakar kasuwancine ya kawosu abuja wanda yanzu haka kanfanunin mahaifinsa sama da biyar a cikin abuja kade su hudune gun iyayansu biyu maza biyu mata Mayan suka suna gida jansu dagashi sai kanin sa sameer,

-------------- ----------- --------------

Suna isa illham na tsaye tana jirandu kallon ta yayi" kijira sakammako wlh sai na ramamiki tuzarcin da tamiki ba wai dan nafi sonki bane ah ah sai don na kamanta adalci saboda gobe kar ta yi ma wasu bare ke da kikazo ta dalilina yanzu zaku tafi gida kijirani zan,

nemeki bayan na fahimtar dasu ko nasa ta fahimtar dasu ta azaba kirike sirrinmu tsakanina dakene fuskarta ta guge " bakomai hubbina mamakin tabasa yada batayi fushiba hakan yayi masa dadi " kireke wanan aranki ni nakine insha allah, illham ce ta karaso jikin motar,
fitowa yayi, " shiga gida zaku tafi matata batajin dadi tace gida zata, dariya tayi" to Allah ya Kara lfy sallama sukayi yabata kudi akadan sun tisa dubu dari da kyar, ta amsa driver yaja suka tafi shikuma ya Shiga,

motar daya suka tafi dan jiyake bayajin dadin jikinsa ga zuciyarsa na masa zafi kamar Ana hura masa wuta ya ma rasa me ke masa dadi yau arayuwarsa jiyake kamar yabar garin suna zuwa gida ya nufi part dinsa

Haka aka gama dinner aka tashi ba Abdallah ba ramlat,

Da misalin karfe 8:30 pm na dare aka kawo amare kowace part dinta tsaf ta tsaru abin gwanin shawa mahaifinsu ya kashe musu kudi sosai an zuba musu kayan daki, tinda ramlat ta kulla iya shegenta har dare tana part din yinma tayi wanka ta saka rigar shaffah da kadan ta dara guiwa taci abinci tayi sallah misalin kafe goma na dare,

Suna parlour ita shaffah da yinma tana hamma, da wani shegen abin hanci da tasaka ahancinta" tashi kuje ku kwanta dede lokacin ya shigo da sallama fuskarsa babu alamun rahama gaishe da yinma yayi " soja bakayi baciba kaida kace bakajin dadin jikinka
Zama yayi a kujera dake kusa da yinma aransa yake cewa" Ana ganin yarinya zata lalace dubi wanan Shiga irinta karuwan india" yinma bana jine
Muryass da kamshinsa ya adabi hancinta yasata dagowa ta kalleshi

shiko ko kallon inda take baiba" ke tashi ki hadomin coffee da Sauri shaffah ta Mike ta nufi kitchen jikin yinma tashige ta lumshe idanunta tanajin dadin turaransa " dota tashi kije ki kwanta idanta ta bude ta sake,

kallon Abdallah wanda bai masan allah yayi ruwanta ba agun hakan taji ranta babu dadi shaffah na kawo masa coffee ya amsa ya fara sha ahankali tamkar baya so jitayi ranta nason coffee din hannusa amma ba hali mik'ewa tayi " shaffah tashi muje mu kwanta

kiss tama yinma a goshi da gangan tayi da baya baya kamar jirine ke dibarta zata fadawa soja shi dama tinda ta Mike yaji bai yada da itaba ya shirya tsaf tana dunfaro gun ya Mike dim ta fadi saman carpet ya zuba mata ruwan coffee mai

zafi ta kurma ihu tana kuka " ayya daughter sannu har yanzu bata ida sakinkiba ko tsaki yaja yabar parlour baki daya kasa fadar ya konata tayi " shaffah kamata kuje ta kwanta riketa

tayi suka shige cikin bedroom sai tsinewa soja take va guiwarta na mata zafi ga ya konata sannu take ta mata suka kwanta tana tsinewa soja har bacci ya dauketa. Asuba ta gari. Washe gari,

tin da safe mamah ta shirya zuwa gun boka makasheta yau bakowa agunsa har tayi mamakin rashin mutanan yau dai watsewarce sukayi wanda shine na karshe ya duba ya gano wani Abu amma dake bayada yada zaiyi yace mata

taje karta Kara zauwa sai bayan kwana shida kan lokacin ya hada duk wani tikunsa cikin farin ciki ta nufo gida bukatarta na daf da ci niko nace ta Allah ba takuba, Allah Kasa mufi karfin zuciyarmu,

*********************************

Yau har tsawon kwana hudu da tarewa amare Abdallah na hadawa Ramlat tarko mai zafin gaske itako a haukanta ya rabu da itane take cin karanta babu babbaka agidan kullum tana bangaran amare tana iyayi sulaiman hanata zuwa part dinsa yayi ta hadasa da papi ya masa tass wai dan ya samuma
zai mata wula kanci

kusan kwana, uku Ana kiranta da tayi picking sai taji data murya mai masifar dadi kuma bakin hello ake ce mata sai akashe ba jira tayi magana haka kawai ta tsinci kanta da son murya mutumin idan ta kira

baa dagawa text ta tura masa kar a kuma kira ba lumber ta bace ok aka mai do mata kwana daya da wuni guda taji shiru sai taji batajin dadi amma ta daure bata kiraba kusan magrib kiran ya shigo tana ganin lumber cikin rawar jiki tayi
picking cikin rikitata murya ya suma magana wace tasakata kasala " my angel ya kk yana magana yana hura mata iska tacikin wayar lumshe idanta tayi tana saurarun dadadar muryasa hello my angel ajiyar zuciya ta
Chapter 12 · 0% Book details