Sashe 98
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Jawa ta zauna kusansa " my love zakayi missing din little Ramlat " injiwa kullum sai naje na gano lafiyarku " Ashe bazamuyi missing dinkaba " sosai ma Ramlat yaba baby ya Mike tashi tayi ta biyoshi har kofar parlo"my Heart ai baka dadeba ko " ea bazan dadeba kumcisa ya bata oya kiss me masa tayi shima ya mata " bye my zumana sai na dawo " bye my sojana Allah ya tsaremun kai " Amin maza koma kici gaba dama yarki wasa komawa tayi shikuma ya ficewasa da ta dawo parlon jawa batanan tayi zamanta tana kallo Jawa ta ware duk abinda sukeso tagama shirinya tsaf ta fito ta zauna kusan Ramlat " my love zakiyi missing dinmu ko
" wlh sosaima dukda tanajin haushin jawa akan kiyayyar da take nunamata saida taji kuka ya zomata ta kwantar da kanta kafadar jawa ta fashe da kuka wlh banajin dadi zaki tafi dan Allah kice yayana ya hanaku tafiya rumgumeta Jawa tayi ita da kanta duk tsanar Ramlat da takeji saida jikinta yayi sanyi saboda taga gaskiya karara idanu Ramlat amma ina i Sam yanzu idan ba taraba Ramlat da sojaba to ita mutuwa zatayi dan Allah kadai yasan bakin cikin tafiyar da zatayi ta barsu su biyu amma dayake tasan takan yaudara bazaka taba ganewaba lallaba Ramlat tayi tayi shiru " kiyi hakuri my love zai kaiki kuma duka kwana nawane zamu dawo jikinta ta janye saboda ker take kallon jawa bada zuciya daya take lallabata ba umma ta fito " Jawa tashi Ana jiranmu su inna talatu da Ancim suka fitar musu da kaya jawa ta rufo dakinta suka fito Ramlat ta rakosu har harabar gida tabawa jawa baby tayi murmushi " my jawa Allah yasa agama wanka lafiya sai munzo nida yayana murmushi tayi" to Allah ya kawoku lafiya suka shige mota direba yaja ya tafi Ramlat takoma gida " jawa fa tayi nisa atsanata amma
bakomai Allah zaimun maganinki dakuma ni kaina mutikar kika dawo baki canza haliba wlh nikaina daurewa nake Sam kinfice araina babu dawa kimarki kuma wlh nagama yada dake zamuyi zaman duniya de kawai parlo tayi zamanta tana kallo ta dauki wayarta takira soja bugo daya yayi picking " my sweetheart ykk ko jikine " my Heart please kabarni naje gida wlh nayi kewar yinmata da mai ran karfe dan Allah my Heart karkace A'A my babyna naga kamar bakyajin dadin jikinki " Haba my sojana kaga fa ni dayace my jawa sun tafi kayi hakuri natafi idan ka taso sai kabiya kadaukoni wlh lafiyata kalau yayana kawai kaine jiya bakamin da wasaba dariya yayi " shiru abunki matata nasani kina kokari sosai. kishirya ki tafi " nagode my mijina Allah yabiyaka da gidan Aljanna " Amin zan kiraki idan kin isa kiyi tuki asannu ko direba ya kaiki " my Heart ni zan tuka da kaina wlh lafiyata kalau " OK kibi asnnu bye " bye abun dadina kiss ya mata ta wayar ya tsinke kiran yana dariya itama dariya tayi ta tashi
ta haye sama ta shirya cikin wata tsadadar doguwar Riga mai masifar kyau bakace anyi mata adon duwatsu farare tayane kanta da mayafin rigar ta dauki jaka da ta kalmi ta dauki key din motarta wada awata biyuma bata tukaba soja baya barinta tuki ta sabko kasa tama su Ancim sallama ta fito cikin saa motar batada dati idan zaayi wanki Ana hadawa da ita budewa tayi ta shiga ta rufe tayi mata key ta fito daga rumfar motocin tanufo get tana honr wani soja ya bude mata ta bata wuta ta fice daga gidan acikin nutsuwa take tuki ta Saki kida ta kore sauti tana Kada kai har tazo gida da karfi take honr aka wangale mata get ta danna hancin motar ciki kai tsaye rumfar aje motoci ta shiga saboda
zata barta tabi soja parking tayi ta fito dayake daganan part d'insu yafi kusa nan ta shiga parlon ba kowa ta aje Jakarta tana kiran mummy sai gata ta fito " ke kuwa daga ina rumgumeta tayi " mummy daga gida mana ganiku nazo " to sakeni sakinta tayi suka zauna jiya ba tare muka yini ba ina su jawaheer " sun tafi gida mummy ina Rufaida " tana gidan yinma da fatan kuna zaune lafiya babu wata Matsala dan nafi jinki Akan Jawa dan ita duniya ta zauna lafiya
" wallahi mummy muna lafiya babu wata Matsala yanzuma da kuka muka rabu " baiwar Allah idan tayi hakuri kwana nawane zasu dawo Allah ya Kara hada kanku ya kauda shedan tsakaniku kurika hakuri da juna kishin yan uwantaka zafine dashi bare ku masu kusanci da juna sosai kuma shedan yafi saukin samun gurin zama arin masu dan,gantakarku saboda ya raba kan family amma idan kuka Dage da Addu'a tofa karyasa aganku arana Allah bazai taba bashi nasaraba bare Abdallah Adaline mutikar yana sane baza'ayi masa iskanci agidaba ki kaskantar da kanki kece karama Jawa batada Matsala jikin Ramlat yayi sanyi dan ta tabbatar shedan,ne yakeso yayi galaba akansu barema jawa da ta fara nisa Allah yasani bataso dalilinsu kan Family dinsu ya rabe ita ko soja bata fatan yaji tsakanita da jawa bare Family dinsu tashiga tunani sosai mummy,
ta tabata "Ramlat akwai matsalane dariya tayi" wallahi babu Matsala nasiyya ce ta Kara shigata kuma insha Allah ba Wanda zaiji kanmu da el uwata murmushi mummy tayi" Allah yayi muku Albarka " amin uwa ta gari mummy na tafi gun yinma " to Abubakar yazo yau da safe wai kinsan me " tonina zan sani " an matsa yafito da mata yayi aure yace Nusaiba yakeso dariya Ramlat tayi" amma Yajima baiyi aureba yarinya yar 14 year yakeso Papina zai bashine " kinci kaniyarki agun papi take mansoor ne idan yaga dama ya bashi ita " mummy matafi fitowa tayi ta nufi
part din yinma da sallama ta shigo parlon Rufaida mata yawo tsakiyar parlo " my dota sannu kewarki ta isheni karasowa tayi ta kwanta jikin yinma " yinmata ina kwana Nima inata kewarki wlh " ya jikinki Abdallah jiya da yakirani yace bakya jin dadin jikinki dazu da ya biyo yace kinyi sauki" yinma na warke ina brother na ance yazo " yana part dinsa baccin gajiya yake ina Jawa da yarki sun tafi ko " eh sun tafi dazu suka barn I da kewa shine na roki yayana ya barni nazo kanta ta shafa " kin kyauta najima ban gankiba tin haihuwar jawa tashi kici abinci " yinma banajin yunwa bari naje naga mai ran karfe, ta Mike ta tafi yinma tabita da kallo tana murmushi " dotana kamar cikine da ita duk ta rame Allah yasa itama cikine da ita naga dan Abdallah da Hassana Allah mai iko, Ramlat,
tana fita ta nufi part din Dada masu tsaron gidan sai kallonta suke suna magana kasa Kasa murmushi tayi" shegu masu barci da idanu daya zakuci uwakune saarku daya yanzu mugunta bata dame Niba da sai nasaka mai rabo shan wahala parlo ta shigo da sallama suna zaune shida Dada " kai ki koma na sakeki bana aure dake kusansa ta zauna " haba na kudin ya zamuyi haka da kai bayan kasan ina sonka " karya kike kinzo kima mijina wayo " Dadata ina kwana wlh kewarku ta dameni nace sai nazo " kin kyauta ina yan jego " suntafi tsoho yace " masha Allah Allah ya friar dash ruwan zafi lafiya " amin mai gida Dada jiya bansan tafiyarki ba " inafa zaki sani kin tisa miji gaba dariya Ramlat tayi " kai Dadata " hassana inaso kuci gaba da kaunar junaku keda el,uwaki dan Allah karku bari ashiga tsakaninku " insha Allah Dada babu Matsala mai
ran karfe yace" ai Abdullahi bazai bari hakan tafaru mutikar yasani kuma insha Allah hakan fazata faru a zuria taba Allah ya shige muku gaba ku dage da Addu'a shedan bazaiyi nasara akankuba Allah ya karamuku zaman lafiya da kaunar junanku " Amin mai gida jikinsa dada ta koma bari naji gumun tsohuwa " dagani karki karyani " barama naje naga safna da baby mikewa tayi ta tafi suna mata dariya part din su safna ta shiga
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Book 2* 🅿👉🏻1⃣5⃣&1⃣6⃣
*please Agurguje bayan wata daya*
....Zuwa wanna lokacin maganar soyewa tsakanin Ramlat da soja abun ba'acewa komai abin yafi karfin fadi abaki wata muguwar soyayya sokewa junasu ba dare ba rana jawa tana gida wanka amma hankalinta na garesu duk tabi ta rame ko yar k'ibar wanka da ake batayiba tamatsu kwana hudu ya ciki ta koma gidanta duk baya gari tasan kafin ta koma ya dawo Anty maimuna na gyarata cikin da waje amma tsabar kishin mijinta ya hana aga irin kyawun da tayi amma idan ka aje hankalinka zaka gane tayi kyau na musamma ta kara fari saide rama kullum cikin waya suke da Abdallah little Ramlat masha Allah ta warware tayi jiki duk kwana biyu Ramlat sai suntafi gurinsu kawai tana binsane dan ta kumsawa jawa bakin cikin tana ko kwasarsa duba da yada Ramlat ta murmure tayi jiki tayi fari Tass kirjinta ya kara ciki dam Ramlat wani irin kyau ne ta zuba cikin wata dayanan ga kulawa