← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 123 OF 152

Sashe 123

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 4 min read

Karfe hudu da rabi dede na Asubah motocinsu Soja suka diro garin Abuja direct maitama suka nufa gidansu Abdallah suka direshi shida mukarabansa sauran sukaja motoci kowa burinsa yayi sallah kidansa Wanda suke bariki burinsu sugansu sunyi tsinke mambila part dinsa ya nufa yaransama sunufi masaukinsu tunawa yayi key na part d'in yinma kai ya dafe dan bayaso aganshi yanzu da har yayi wanka ya kalli sojan da yake rike da jakarsa " ka aje zan shiga da ita maza je kayi wanka kafin lokacin sallah yana fada mashi ya wuce part yinma get arufo kai ya dafe yaciro wayarsa yakira Ramlat tanata ringing bata dagaba har yagaji da k'ira yinma ya kira lokacin ta tashi dan ita karfe hudu take tashi bugo biyu ta daga " slm Abdullahi barka dazuwa "yauwa yinmata key nakeso nazo kofar get arufe " to bari na daukoma ta Mike tana katse Kiran ta fito dayan parlon ta daukoshi saman dan karamin table ta fito tsakar gida ta bude get yana tsaye bata ganisa sosai " shigo mana " yinma bari naje kar na makara sallah inaso nayi wanka kafin lokaci yayi murmushi tayi ta bashi makullan ya amsa ya yajuya itama ta koma yana zuwa yabude ya dauki jakarsa ya shiga har tsakar gidan tsaf duk duhu ya gane anyi gyara har ya isa kofar parlon ya saka makullan ya bude parlon yashiha da bismillah kamshi ya dako hancinsa murmushi yayi " Allah sarki yinmata kofar ya rufo ya Haye bene nama saida yasaka key ya bude tsaf ko ina agyara kakin soja tacire agagaguce yashiga bathroom yayi wanka ya dauro Alwalla ya fito daure da towel wardrobe yabude dan sauran kayansa ya janyo jallaabiya yasaka ya bude jakarsa ya ciro turare ya fesa ya fice masallaci, a babban get ya hadu da su Papi yayi masa sannu da zuwa suka tafi lokacin Abbie yana masallacin, bayan angama sallah tare suka

fito kusan su bakwai yan cikin gidan kowa sai sannu da zuwa yakema Abbie ya rugume " Abbie nayi missing naka sosai munnir tace ja'iri mufa sakin Abbie yayi ya rumgumeshi " ku dikaku nake nufi dariya Papi yayi yasaki munnir ya rungume Papi " Apapimun nayi missing dinku dariya sukayi yasakesa ya koma gun mai ran karfe shima ya rungumesa " dan Jan tsofo buzun bagaiyyah Ashe kananan daguwa Abbie yamasa " Mustapha kabarni da ja'iri sakinsa yayi suka jero har gida kowa ya kama hanyar part dinsa Soja yanaso ya shiga yaga babynsa yana tsoron yinma ta korosa ga baccin da yakeji fal idanusa part d'insa ya wuce ya rufo kofa ya haya sama ya cire jallabiya ya saka rigar bacci yayi kawanciyasa

Bai jimaba bacci yayi awon gaba dashi Ramlat lokacin da ta farka har an idar da sallah ta Mike take bathroom ta sallah wanka ta zuba turaren da mummy ta bata wani irin fitunana kamshi takeyi ga jikinta yayi wani irin sheki da santsi ta fitowa ta tsaya gaban mirror ta kalli kanta yada ta zuba masifar kyau da yada take sheki ga kitso da kunshi ya fito da ita kwaskwas murmushi tayi tasaka Riga doguwa da hijab ta tayar da sallah, ko da ta gama tajima zaune ta Adu'a komi takecewa oho saida gari yayi haske ta Mike tana shafa cikinta " babyna yunwa ko fitowa tayi ta nufi kitchen tabawa naciki tana aiki ta shigo" mama ina kwana " lfy lou Ramlatu antashi gafa ruwan zafi can nakai kan dining " to fan soyamun kwai ko uku ma tana tsaye ta soya mata ta mata tana godiya ta fito parlo kan dining ta nufa ta yada tea mai dan banzan kauri ta Cira ledar Breda tanaci tana hadawa da tea saida tacinye kwan duka ta shanye tea dinta ta Mike tana gyatsa tana nufi bedroom dinta toilet ta shiga ta wanko bakinta ta cire doguwar rigar ta dauko karama ta bacci sai ta murje jikinta da mai ta saka rigar ta Haye gado gabanta ya fada da ta tuno da yayanta wayarta ta janye taga yayi ta kiranta da Asuba "wayyo my Heart kana ina ne number sa ta danna tajima tana ringing tana dabda katsewa ya daga " hello my bugun zuciyata " yayana dan Allah kazo gun matarka ina bukatarka fah meyasa kacemun yau zakazo da Asuba gashi har gari ya waye ban gankaba ta fada tana kuka harda shasheka " ya salam baby yi hakuri waye yacemaki banzoba yanzu ki tulawa gado kaya kirufe da blanket kamar kina ciki maza yi dam yada babu Wanda zaiganki ki fitowarki kizo part d'ina mijinki nanan cikin farin ciki bata tsaya komaiba ta dora hijab saman guntuwar rigarta ta kara fesa turare tama manta da yace ta Tula kaya saman gado ta bude kofar dam tana leke babu kowa janyo kofar tayi sadaf sadaf ta keto ta tsakar parlo ta wuce da gudu ta fito harabar gida
Chapter 123 · 0% Book details