← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 139 OF 152

Sashe 139

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

bana karawa kinji kai ta daga sakinta yayi ya tashi ya saka singilet da wando iya guiwa ya fesa turare ya kama hannuta suka fito parlo jawa ta shirya abunci duk ta zuba man dining suka tafi yaja mata kujera ya zaunar da ita da kanta taci shima yanaci suna hira sama sama da jawa yana tambata little Ramlat tace yay da wuri tayi bacci suna gamawa suka dawo saman kujeru sukayi zamansu laptop ya kunna yana aiki jawa suna hira sama sama da Ramlat dan tace bacci takeji ta jingina jikin Soja yana aikinsa sai karfe goma jawa ta Mike dan bacci takeji tayi musu sallama ta shiga d'akinta bai gamaba sai karfe shadaya ya kashe laptop ya matsar da karamin tebirin ya ciccibi Ramlat ya nufi bedroom d'insa dan yace bazai Kara barinta ta hau bene ba sai ta haihu yana shiga ya dorata gado yana kiciniyar cire mata jallabiya ta bude idanu " yayana Allah haka zan kwana " baby bari na cire miki kisha iska ko " no nakuya banaso Dole ya barta ya shiga bathroom ya fito yasaka kayan bacci ya gyara mata kwanciya ya fita d'akun jawa yaje tana kwance har bacci ya fara fizgarta taji bude kofarsa sallama yayi mata ya leka little Ramlat tana ta baccinta hannuta abaki cire hannu yayi yazo bakin gadon ya taba jikinta " ai baki jin ciwo ko ina ko bakinta na rawa tace " eh my love banaji kallo daya ya mata ya kauda kai " jawa ki

rage damuwa kinji " to insha Allah " gud sai da safe "Allah ya kaimu lfy ya fita ta koma ta kwanta tana murmushi dan bata tana zaton samun hakanma taji dadi tana tunani har bacci ya dauketa yana zuwa ya kashe wautar d'akin ya haye gadon yayi kwance ya janyota jikinsa yana matsa mata hannuta da cinyoyinta sai nishi takeyi alamar akwai gajiya atare da ita " babyna saboda rigima bazaki bari acire jallabiya ba Addu'ar bacci ya karanta ya shafa musu ya rungumeta ya lalubi bakinta yana tsotsa ahaka har bacci ya saceshi Asubah ta gari

*****************************************
*Bayan kwana biyar*

kullum Ramlat da Soja tare suke kwana amma baya mata komai jawa ta Kara nutsuwa sosai tana girmama Ramlat tamkar itace gabanta tawarke rasa jinin ya tsaya har ta fara sallah ita da soja ba laifi suna hira amma har yau baiyi romance d'intaba yana de bata kulawa tunda tariga tace tabawa Ramlat shi har ta haihu so bawani kebewa sokeba gashi baya samun zama sosai Abu daya ayanzu yake damun jawahir son Abdallah yayi mata yawa tarasa ya zatayi kuma shima ya lura da hakan yada idan tana kusansa zuciyarta ke yawan bugawa shiyasa yake kwantar da murya yace ta aje hankalinta sai ta amsa da to

***
Misalin karfe 9:00am ya gama shirinsa cikin kakin Soja sai zuba kamshi yana daura agogo mai masifar kyau da tsada kallonta yayi babyna ya na ganki wata irin mikewa tayi tazo ta rungumeshi " my sojana " ma'am farin cikina bakijin dadi ko kai ta daga " amma ba sosai ba please my sojana ka kaini gida gun yinmata kaji my heart rungumeta yayi " OK zan kaiki ko na fasa zuwa kadunar ne " katafi ai ba haihuwa baceba ta fadi tana dariyar karfin hali ganin tana dariya yaji sanyi aransa kaya ya canza mata Riga da Zane na shadda ya saka mata rigar babban dinkine ya fesheta da turare ya kaita gaban mirror ya taje mata gashinta ya daureshi da ribbons

ya juyota suna fuskantar juna ya rike kafadunta tayi murmushi shima murmushi yayi " matata kinyi kyau sosai dan bani kiss ya duko da fuskarshi ta tallbo kansa ta had'e bakinsu tana kissing d'insa cikin dauriya dan Sam batajin dadi sakinsa tayi tana maida numfashi " my Sojana mutafi hannuta ya kamo suka fito jawa na zaune ta gaishesa " jawa je ki shirya mutafi gida murmushi tayi ta bashi little Ramlat ta tafi ta shirya " baby bari na hado miki tea " no my Sojana bari idan munje zansha acan zuwa yayi ya hada tea yasha ya hado mata itama dake ya rungumeta ya bata abaki Tasha kadan dan wani idan ya tsinketa sai taji kamar tayi ihu amma ta dake jawa tana fitowa sukama su Ancim slm suka tafi yana rike da hannu Ramlat har mota dukansu suna baya direba yaja suka tafi kwanci tayi jikn soja ta boye kanta a kirjinsa tanajin wata irin azaba

Bayanta yiyi wani irin amsawa da karfi ta ririke Soja Kara rungumeta yayi " baby yade kasa magana tayi ya dago kanta yaga tana wata irin zufa na keto mata amma dan dauri tace" yayana babu komaifa " no kanwata wlh bakida lfy kalli zufar da kikefa murmushi tayi ta shafi fuskarsa abun ya tsnketa kanta ta kifa kirjin soja ta rungumeshi gam cikin daga murya yacewa direba yayi gudu matarsa babu lafiya jawama yanda taga Ramlat tasan nakudace " yayamu wlh haihuwace nakudace hankalin soja ya Kara tashi ya rungumeta gam " my Ramlana tunjiya naga kina cije cije kinki fadamun gaskiya idanusa sun Kada sunyi jajur ririkeshi tayi gam shima riketa yayi gam yana shafa bayanta jikinsa har rawa yakeyi " yayana karka tada hankalinka kaji zaiyi magana yaji tana kilkila amai Kara rungumeta yayi har ta gama ya dagota yana goge mata fuskarta " sannu my bugun zuciyata duk ni naja miki kai ta girgiza ta rungumeshi gam tana ciza bakinta sai sannu yake mata yana shafa duk jikinta jawa sai hawaye take tana mata sannu hannuta Ramlat ta rike " jawa karku damu Allah na tare dani kunji wani aman ta fara ya Kara rungumeta tanayi akirjinsa hankalinsa yayi kololuwar tashi dede lokacin direba ya shigo da motar asibiti motar

na tsayawa ko parking direba bai gamaba Soja ya bude motar ya janyeta " jawa rikemun ita riketa tayi ya fita ya sunkuya ya ciccibeta yayi cikin da ita da gagawa aka amsheta dan ta gala baita sai amai take labour room aka nufa da ita Soja ya bisu aka hanshi shiga Dr Ameera tace" don Allah kayi hakuri Soja saboda idan tana ganinka bazatayi kokariba gashi haihuwar akusa take bata jira amsarsaba ta rufo kofar duk ilahirin jikinsa rawa yakeyi sai kaikomo yakeyi zufa na keto masa jawa tana fita daga mota tayi cikin gida part d'in yinma ta shiga ta fada mata arikice yinma ta dauki hijab ta fice gidan mamah ta shiga suka fito tare suka tafi cikin hospital jawa part Dada ta shiga suna zaune da mai ran karfe da Nusaiba dayake yau weekend ce ba school Dada tace" manyan mata daga ina gaishesu tayi mai ran karfe yace" jawahir daga ina ja'ira wlh da naji shegantakar da kikayi tun farko nine zansa Abdullahi yayi miki hukunci mai tsauri kin kusa bata zumuncin Allah " tsoho ayi hakuri yanzu muka kawo Ramlat tana cikin hospital mikewa Dada tayi " haihuwa " eh haihuwa ai Dada bata tsaba dama. Da hijabi ajikinta ta fice " jeki bita daga baya zan hadu dake badan na hana Dada ba wlh da kashinki da ya bushe gun Maimunatu godiya tayi masa ta fice tana mai kara nadama

Part din mummy ta nufa a parlo ta sameta ta gaya mata murmushi tayi " Allah ya sabketa lafiya kije ganinan kibar kuka jawa,Allah zai sabki el uwaki lfy kinji kai ta daga ta fice Alwalla mummy ta daro ta zauna da carbi a hannuta canko hospital

Soja kamar zai zauce saida yinma tayi masa, Jan idanu yaje part d'insa ya sake kaya, kananu ya, sake yazo da dadduma ya shimfida ya tada, sallah akalla yayi kusan awa biyu yana sallah hadi da Addu'a amma har yanzu babu wani labari wasa wasa har akayi azuhur shiru Ramlat bata haihuba akayi la'asar nanne fa hankalin Family bagaiyya ya tashi kowa sai Adu'a yake ma Ramlat Soja kallo daya zaka masa bama zaka yada kace zakayi masa, magana ga yinma ta hanashi shiga ciki shine Karin haushin NASA Ramlat kallo daya zaka mata tabaka mugun tausayi tajeme ta fita haiyacinta amma tayi dauri mutika amaine ya adabeta amma norse suna kuka da ita tayi mita a kirawo mata yayanta amma sunki sai Kiran sunansa takeyi yaya Abdallahna sai karfe biyar dede haihuwa tazo gadan gadan Dr Ameera da kanta take tsaye akanta sosai Ramlat takejin wuya

" Mrs Abdallah dauré kinga kai ya bado fah kiyi nishi dauré idanuta ta rufe tayi nishi sai ga zanka deden yaro jajir ya fado ba wata wata ya tsala kuka " Alhmdllh amma sai taga Ramlat na cige baki alamar azaba ta dubata " kai wlh ga wani kan dannan dauré kiyi nishi cikin gala baita tayi nishi sai ga kan wani yaron ya danno tana kara nishi ya fito Dr murmushi kawai takeyi na farin ciki shima ihun ya tsala bata gama tantan cewaba Ramlat taci GABA da nishi tana cije bakinta idanu dr ta zoro" Allah mai iko temaka mata tashiga iya dan Ramlat ta gala baita ko motsin kirki yanzu batayi da temakon Dr Ramlat ta kara yinkurawa sai ga yarinya zanka dediya mai kama da yan

uwanta sak babu banbanci tamkar soja yayi kakinsa ya aje itama tsala kukan tayi tana kokarin saka yatsarta baki Dr wata yar na'ura ta danna sai ga nurse biyu suka kwashe yaran suka tafi gyarasu ta dawo ta shiga gyara Ramlat dan ta galabaita sosai Dole su gyarata su saka mata drip da kanta ta gyara Ramlat wace tsabar wahalar da taci ko ganin
Chapter 139 · 0% Book details