← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 132 OF 152

Sashe 132

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read

Inda zan kaiki keda bakida lafiya kukan sangarta ta fara ta ririkeshi bangaran sojoji masu tsaron gidan ya kalla karaf suka hada idanu da wani matashin sabon soja Wanda tunda suka fito daga tafiya yace ya tsaya ya yaba da hankalinsa hararasa yayi kansa ya dauke tsoki yaja" baby kalli fah ana kallonmu ki sakeni mana mushiga ciki kara makaleshi tayi " wlh ni sai ka fita dani kwana nawa ina kulle adaki daukarta yayi ya rungume kamar baby ya nufi hanyar parlo da ita " my Ramlat inafa tausayin ki ne shiyasa nake raga miki muje nasaki bacci yanzu kafin na tafi wlh bazan barki ki fitaba kiyi kwanciyaki ki huta kofar ya tura ya shiga parlon jawa na zaune tana shayar da little Ramlat taga sun shigo nan kan kujera ya ya kwantar da ita shima ya kwanta sun matse guri gida sosai suna manne da juna" yayana " na'am my zumatyna yi shirunki gani kusanki bari nasaki baccin love yanzu ya fada yana lashe mata hawayen fuskarta ya dora hannusa saman kirjinta yana shafawa dan bani miyau nasha kinji matar Abdallah harshenta ta fito dashi yako kame caraf yana tsotsa yana murza nashanunta cikin nutsuwa suke kissing d'in juna sosai ya rikirkitata da salon wasansa jikinta duk yayi sanyi tafara lumshewa yawun da ya juye mata ta hadiye ta zare bakinta anashi tana hammar bacci ta kara shiga jikinsa tana gantsarewa yada yake murza mata kirjinta " my Sojana bakinsa yakai kunneta " na'am my kanwata menene ko kinaso ayi mai gaba dayane ya fada yana tura harshensa cikin

kunneta yana tsotsa muryata na rawa tace " yayana bacci nakeji bakinsa ya zare akunneta ya maida saman wuyanta yana lasa" ik bari yanzu zakiyi bacci mai dadi idanu ta lumshe tana sabke ajiyar zuciya ta ririkeshi gam ta tura hannu cikin rigarsa tana shafar gashin kirjinsa kara rikirkitata yayi da dan iskan salonsa cikin 5mnt tayi bacci tana rike dashi gam murmushi yayi ya dago kansa dan ya tashi zaune karaf suka hada idanu da jawa na kallonsa hawaye sharaf saman fuskarta janye Ramlat yayi daga jikinsa ya mike ransa amutikar bace ya nufota " dan ubanki me kike kallo kiyi kukan jinima ba na ruwaba wlh na sake ganinki a parlo sai kinyi Nadamar zuwanki duniya cikin rawar jiki ta Mike kafin ya Iso gareta Allah ya gyara saura kadan little Ramlat ta fado hakan da ya lurane ya rage sauri dan karta ilata masa y'a da gudu ta fada d'akinta ta banko kofar ta murza key juyowa yayi fuskarsa tam" uwar yan jaraba ko uban me take kallo nida matata zaki gane bakida wayo munafukar mace mai fuska biyu ya zauna saman kujera da Ramlat take kanta ya dora saman cinyarsa yana shafa kitson kanta ya tura hannusa cikin rigarta yana shafar kasan marata da dan tudun cikinta ya sunkuyo ya janye rigarta ya fito da harshensa yana lasar cibinta da ya bultso waje yana shafar cikin Allah ya jara beshi da son cikin itako baccinta take hankali kwance " babyna kiyi kwanciyaki a parlo ki more kiss ya mata a kumatunta ya janye kanta ya gyara mata kwanciyarta ya Mike

ya fice daga parlon Jawa tana shiga d'aki ta kwantar da baby tayi zaune darshin tana kuka cikin nadamar abinda ta aikata gashi yau agabanta Soja yake murzar Ramlat abinda da ko da wasa baya mata hakan " lalle na bata rawata da tsalle gashi yanzu bansa aya nakeba ko ya maidani ko bai maidaniba Allah natuba gareka Allah ka kawomun dauki son Abdallah ajinina yake Allah ka janyomin hankalin Abdallah gareni Allah ka huci zuciyarsa da gagawa kar sonsa ya kasheni wlh jinake kamar zan mutu Soja ka dawo gareni wlh zaka sameni mai nutsuwa da ladabi da biyayya zamu zauna lafiya kalau da Ramlat wlh ina sonta son zuciyane ya kaini ga aikata haka takai karshan maganar tana kuka wiwi Astagfirullah ya Allah Allah ka dubeni ni jawa ina mai nadama Allah kasa idan da mai irin halina ta dena ta kama mijinta da kishiyarta da zuciya daya gashi bansan makomataba mik'ewa tayi tashiga bathroom

Soja yana fita ya kira direban gida yace maza yaje ya dauko su Ancim shikuma ya shiga mota direbansa yaja suka dauki hanyar maitama suna zuwa part d'in yinma yashiga bata parlo zama yayi yana duba hadadan tsadadan agogon hannusa karfe goma " yinmata kizo ga danki yazo da sallama tashigo parlon " ah mazan fama yaushe kashigo kusansa ta zauna kansa ya kwantar acinyarta " yinmata ina kwana ashema bakina " ina nan cikin asibiti tin safe Nabeela ce ta haihu ta sami danta namiji " wow masha Allah kice kusan tare ita da yar uwarta shaffah " wai tsaya ka ko gayama su Ramlat shaffah ta haihu jiya kuma na fadama fa kansa ya soso " Allah yinma yarinyar batada lafiya bata iya yawo arana dukansa tayi " kaci gidanku Abdallah dagani to dariya yayi " yinma kiyi hakuri insha Allah zan kaita yau da dare " ka kaita ko ka kaisu face ya had'e " haba yinma haka fa Aunty tinda safe taje " nayi hakuri naka na kane amma Jawahir tayi wayon banza ban taba tunanin zata cutarmun da dotana ba amma ba komai ka sasuta mata nagodewa Allah da baka saketaba saide ka jamata tsana gun dada nade roketa karta fallasata naka nakane murmushi yayi yana shafa sumar kansa ya mike " yinma ai wlh shiyasa nakeson dadata batason mugun mutum mai fuska biyu sam " nide Nice mahaifiyarka na rokeka kayi hakuri kabarta da kunyarta taci darajar yarta da mahaifiyarta mace mai karamci da son yan uwa " yinma natafi gun Dada mugaisa " tana hospital kaje kaga diyarka suna d'aki mai lamba 15 sunkuyowa yayima yinma kiss " mamana na tafi kimun Addu'a dariya tayi ta zungureshi akai " ai kullum cikin maka Adu'a nake Abdallah Allah ya tsaremun kai ya rabaka da shairrin masu shairri ya rabaka da mahassada yabaka rinjaye kan makiyanka insha Allahu kullum kaina agabansu " wayyo ni d'an gatan yinmata Ameen natafi " to ka kawo mun yata gobe namata tausa murmushi yayi ya fice daga parlon direct cikin hospital ya nufa d'akin da yinma ta fada masa ya tsaya kofar ya bubbuga bai jimaba aka bude Aunty zuwaira ce " mamana ina kwana murmushi tayi ta matsa masa ya shigo kusan dada ya zauna " Soja kaine Nabeela ya kalla wace take ta famar bacci " dadata ina kwana yaron ta bashi ya tofa masa Addu'a ya bata ku gaisheta idan ta tashi ya Mike Dada tace" kai Abdaullahi muje kofar zamuyi magana zuwaira taba yaron ya fito yana biye da ita " Dada ya akayi ya fada yana murmushi fuska ta yamutsa tana taunar goro tace" k'aniyarka akayi ina uwar gidanka mai fuska biyu muguwar mace wlh idan maimunatu taji wanan lbr uwarta zataci dariya yayi" tana gaisheki tace nayi miki kiss ukku" Abdallah wlh idan kukamun iya sehge sai na fallasa komai " Hamm ai kiyi hakuri kawai abarta da kunyarta ai namata horo dariya tayi " ka gaishemun Ramlat baiwar Allah ya jikinta " da sauki ni natafi "Allah ya kaika lafiya ya tsare yace "Ameen ya tafiyasa

itako ta koma ciki Safna ce da Aminu suka daga part d'insu fito zasu shiga cikin hospital ta kalli Aminu " my honey mushiga gida nabar Ni'imatu gun mamah murmushi yayi ya rike hannuta suka shiga akofar parlo sukayi kicibus da mamah da kawu munnir sun riko hajara na nakuda zasu shiga hospital hanya suka basu suka fice Safna tace" my honey kaga fah masha Allah gidan namu sai haihuwa akeyi murmushi yayi " saura ke insha Allah dariya sukayi sukabi bayansu a harabar gida sukayi kicibis dasu Naseer da sulaiman da matansu kowace na goye da danta Naseer yana murmushi yace" ah malam Aminu zakin love dake Naseer Allah yayishi da tsokana dariya sulaiman yayi " Aminu na Safna iyayan kauna dariya duka sukayi dan yanzu Aminu yagane tsokanarsa suke ya daina fushi safna ta gaishe da su Naseer Khairat tace" hospital zaku shiga nuratu tace" aikuwa de kinsani can zasu tare suka jero gwanin shawa su da mazajansu har cikin hosfital to hajara Allah ya sabkeki lafiya Soja yana fita direct mambila suka nufa bai jimaba acan ya tafi Office 'dinsa da yake villa domun gabtar da wasu abubuwa masu mahimmaci' Ramlat bata tashiba sai karfe sha biyu Karan wayarta ne ya tasheta daket ta bude idanu ta dauki wayar tayi picking ta kara kunne "hello yayana " my bugun zuciyar Abdallah ykk y babyna da fatan babu jarababban zazzabin da ya damarmun matata ko shagwab'ewa tayi " to yayana ba kaibane kamun wayo kasani bacci mai tsayi sai kayi ta bani zazafan love kana sakani bacci murmushi yayi ya gyara kwanciyarsa saman kujera da ke Office d'insa yana lumshe idanusa hannusa ya tura cikin sumar kansa yana shafawa " my Sojana sai kamun shiru kuma Allah zanyi kuka fah ta fada ashagwab'e k'asa yayi da murya cikin cool voice
Chapter 132 · 0% Book details