← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 76 OF 152

Sashe 76

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read

da sauri ya hayo saman gadon ya dauketa ya Rumgumeta tsamtsam" Allah sarki my habibtyna kinanan kuka ta saka masa " my sojana " na'am my zumatyna menene yi hakuri ba gani nazoba duk inda kikakai adamuwa nafiki shiga wlh aikine babba agabana nawani mutum nine keda alhakin gano tabbacin abunda ake zarginza abarikin sojoji Dole sai natsaya kai da fata kafin komai yazo karshe kara shigewa jikinsa tayi tayi lamo ta daina kukan yanaga haka ya dauketa sukayi bathroom ya cire mata jallabiyar jikinta yana dariya shower ya sakar musu tana manne jikinsa yamata wanka cikeda sangarta tace" yayana nayifa wanka " wanan na soyayyane yanayi yana murza kirjinta ahankali tana lumshemasa " my sojana " na'am my angel bari muji dadinmu tin safe rabomu da juna tsakiya shower ya maidosu ta rikeshi yana shashafata ahankali itama shafasa ta fara tana sabke ajiyar zuciya sunjima sosai seda ya tabbatar batada sauran damuwar rashinsa da tayi sukayi wanka ya daukota KO towel bai nada mataba sai susunewa take jikinsa ashagwabe tace" yayana sanyi nakeji jikinta ya goge mata ya shafa mata maiyukansa masu kamshi " my zumatyna abuna ya tsonemun ido bari na sha kadan rikota yayi ya dora bakinsa saman dukiyar fulaninta daya yana tsotsa lumshewa tayi " my sojana wlh akwai dan zafi zafi dadi dadi yana dan jima kadan yasaki yana murmushi " my babyna komai naki gardine dariya tayi tana rufe fuskarta "

yayana kaini nasaka kaya tashi yayi ya zabo wasu kaya madu shegen kyau wandosu iya guiwa yasa ya fesa turaruka ya daura mata towel ya goyata abayansa ya fito da ita bangaranta ya kaita ya zabo mata Riga da skirt iya guiwa skirt din Riga ta wuce cibi kadan yasamata ya goyota suka kamo hanyat parlo sai dariya take " my sojana hannuta ta sakalo wuyansa ta tura harshenta cikin kunnensa tana lasa tana sakar masa kiss murmushi yayi"my Ramlat zan kamakine zuwa anjima dariya tayi ta makalkaleshi " dan Allah yayana na tuba " my Ramlat ina phone dinki gashin kansa ta shafo ta turo baki " to yayana ba kaibane kaki kirana nayi fushi na barta adakin Auntyna fa rada tayi masa akunne " banaso sai yanzu zakimun sannu da zuwa " haba my jinin jikina haba sanyin idaniyata kayi hakuri ka amasamun mana murmushi yayi" to na hakura babyna saida sukazo jikin bangon parlour ya sabkota ya kama hannuta suka karaso parlon sakinsa tayi ta ta isa gun jawa

ta zauna " my love kinbarni ni daya ko hannuta ta Rike " ki yafemun wlh banaso nayi abun da zan batamiki yar uwata ina sonki da kaunarki fiyeda tunaninki lokacin Dana shiga daga kwanci in huta bacci ya daukeni soja ya zauna kusa da jawa murmushi tayi" my love barka da zuwa " banaso saida kika gama hiraki da yar uwarki hannusa ta riko " tuba nake kaina bisa wuya my love kitayani bashi hakuri murmushi tayi tana kallon hanusu rike da juna hannuta jawa ta cire daga na soja ta rike anata gama tana murzawa suna hada ido da ita yagano tsinanan kishinsa acikin idanuta Wanda bai taba ganiba " please yayamu kayi hakuri ka amsawa my dear meye laifinta dan ta maka sannu da zuwa " wasafa nake mata na amsa sakinsa tayi ta juyo gun jawa " to kinji wasa yake miki ya amsa dariya jawa tayi " wlh my love kinfiye rigima da kin zata gaskene kai Ramlat ta daga amma batayi maganaba ta dora kanta kafadar jawa tana sabke ajiyar zuciya " my dear muje kuci abinci " kefa bazaki ciba " naci kadan tashi sukayi suka nufi dining kujera ta jama jawa ta zauna ta jama Soja ma ya zau tayi serving dinsu kafin ita sunaci suna hira sama sama saboda Abdallah idan yanacin abinci baya magana sai ya koshi " babyna yauma kece kikayi kirki murmushi tayi" yayana baniba ce my dear kallon jawa yayi yana tambarta da ido dariya tayi" ai kasan my love bata karya hakane dariya Ramlat tayi " kai amma naji dadin kirkinan duk da ban fiye son farfeson dankalin turawaba amma yau yamun dadi my jawa Allah yabiyaki sai nabaki tukuici ya fadi yana lakatar hancin jawa da sauri Ramlat ta kaleshi ranta amutikar bace zatayi magana sai ta fasa ta Mike "ah my love kin koshine " eh banajin yunwa yan sam " ayya sannu Ko bakida lafiya kafada ta daga ta ficewarta parlo tayi zamanta tana kallo basu jimaba suka dawo cikin parlon tana kallonta KO kallo basu ishetaba wayarta ta dauka ta k'ira Nusaiba suna hira har ta sake tana dariya ta Mike da wayar akunneta ta kama hanyar hawa sama " my love ba dai kwanciya zakiyaba " juyowa tayi " a haba saikace kasa zan fito yanzu akwai abun da zan dauko ta juya ta tafiyata Soja Laptop ya kunna ya fara aiki suna hira sama sama da jawa Ramlat ta jima kafin ta fito kusan jawa ta, zauna " my dear na dawo " nazata kin kwanta ai da sai naje na tasoki murmushi tayi tana danna wayarta " kinga Kiran da akayi ta miki Ko kallon sharan soja tayi akayi katari ya dago suka hada idanu baki ta turo shiko ya harareta ya mata nui zan kamaki ne ai baki ta murguda ta kauda kanta " e my dear nagani ji yayi yana shawar shan sigari rabon da yasha tin da yanma kafin yazo gidansa mikewa yayi ya nufi hanyar fita " my love ina zuwa da darenan " mantuwa nayi cikin mota ficewa yayi sukaci gaba da hirasu yajima kafin ya dawo sai kusan shadaya ya gama aikinsa ya kashe Laptop ya kalli Ramlat kai ta kauda jawa ta Mike " nifa bacci nzkeji na barku lafiya ta shigewarta dakinta matsowa yayi kusanta " ke ni saanki ne baki ta turo " yo ni nashiga harakarkane ni nama tafiyata hannusa ya beka ya damkota ta zuba da gudu yana kiranta taki tsayawa ta hayewarta sama kai ya girgiza " my Zumana akwai rigima da kishin tashi yayi ya shiga dakin jawa ta fito daga wanka tarbota yayi" uwar gidana baki kwantaba murmushi tayi " yanzu ashigowata har na kwanta janta yayi ya ciro mata rigar bacci ya goge mata jikinta yasaka mata yana shafa cikinta da yafara fitowa " wow my babyna kayi kazo wlh inason baby sosai Rumgumeta yayi yana lasar wuyanta yana mata Rada akunne my jawana kibani baby biyu wlh inason cikinan sosai hannusa ya tura cikin rigarta yana shafa cikinta da kasan marata ya gangaro kirjinta yana mulmulawa ahankali da karfi ta rumgumesa " wshhh my mazan famana karka rikitani mana kana tafiya dani sosai ina mugu mugun sonka my Abdallahna bakinsu ya hade yana murzata saida yaga tanason zauce masa ya saketa yana murmushi my jawana zo ki kwanta daukarta yayi ya shimfideta ya janye rigar ya mannawa cikin kiss ya lulubeta ya duka yana mata rada fashewa tayi da dariya " wlh my love kana wuta sosai fa murmushi yayi " gud jawa kiyi bacci mail kyau bye ya kashe mata wutar dakin ya rufo mata kofa yanufi saman

saida ya biya bangarsnsa yasake shirin bacci ya nufi bangaran Ramlat ta hade cikin kayan bacci masu masifar kyau rigar iya cibi skirt din bashida maraba da pant dakin sai uban kamshi yake zubawa tsayawa yayi ya kulle ko ina ya nufi bedroom ta nade cikin blanket gadon ya hau ya janye blanket din " wayyo my zumatyna irin wanan kyau haka daukarta yayi ya rumgumeta yana sunsunata yana lasarta narke masa tayi " my jinin jikina " na'am Numfashina menene nine ko kai ta daga tana shafa kirjinsa bakinsa ya Dora akunnata yana tsotsa ya tsaya yana mata rada " sojanki yana sonki da kaunarki kibar damuwa kinji my zumatyna kai ta daga tashi yayi tana kafadarshi ya rufo kofar bedroom ya kashe wutar dakin ya haura saman gadon ya kwanta ya dorata saman faffadan kirjinshi tako bararaje tayi kwancinta fuskarta ya kamo ya hade face dinsu yana mata maganganu masu dadi yana yawo da hannusa jikinta itama shafarsa take cikin shagwabarta tana kiran sunansa Wanda hakan bakaramun kashemasa duk wata gaba datake jikinsa tayiba shima muzata ya fara yana kiranata tana amsawa " na'am my bugon zuciyata haka suka haukacewa junansu dayaga dagashi har ita sun kasa dena kiran junasu ya hade bakinsu suka shiga musayar yawu Wanda sukajin yafi komai dadin sha aduniya bakinsa ya cire "my zumata inajin dadin yawunki sosai " nima haka my sojana bakinsu ya sake hadewa sukaci gaba da muzar junansu abun har ya wuce fadata dan yau Romantic din na dabanne yafi na kullum duk yau bai kusancetaba amma bai hanasu kuka da junasu sunyi kukansu sun lalashi junansu da kalamomi masu dadi suka rumgume juna har bacci yayi awon gaba dasu,, Asuba ta gari

*****
Chapter 76 · 0% Book details