Sashe 108
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 7 min read
Abdallah na fita yaje mota ya dauki wayarsa ya shiga gidansu part d'insa ya shiga tsaf agyare kamar yananan a parlo ya zauna ya kunna Ac yayi dailing d'in number Ramlat,
Bugo daya tayi picking " my Heart I miss u ya mai jiki " my bugun zuciyata ya kike ya karfin jiki " Alhmdllh ya my jawa " wlh taji sauki cikin ikon Allah kafin muzo ciwon ya saketa da kanta tashiga cikin Dr ya duba hajijiya ce ke damuta da shakuwa gaban Ramlat ya fadi aranta tace anzo gurin zargina ya tabbata amma zatasha mamaki yau zamu fara wasan insha Allah " kai amma naji dadi sosai Allah ya Kara lafiya " amin babyna maza jeki dauko magani kisha lokaci yayi karfe daya na rana akesha shagwabewa tayi " my Heart " na'am my zumatyna mekikeso " ni kai nakeso fah dariya yayi " wlh kin gama samuna yanzu de ihakuri ki sha maganinki please my habibityna shafamun cikinki yanzu murmushi tasaki duk da tanajin zazzabin ta daure bazata nunaba ta tayar masa da hankali ta Dora hannuta saman cikin ta shafa " my sojana na shafa bari naje nasha maganin sai kun dawo " OK ina yarki " gata tana bacci my sojana bye murmushi yayi kafin yayi magana ta tsinke kiran dariya yayi lokacin Ana kiran sallah
Ya Mike ya shiga yayi alwala ya tafi masallaci, Ramlat ko sama ta haye taje Tasha magani tayi zaune a parlonta tana dariya " Ashe jawahir kin mance asalin Ramlat to insha Allah wasan yau zai fara duk da banida lfy zan daure na nuna miki baki iyawa da Hassana Ramlat Allah yana gani ina sonki namiki hakurin da zan iya Dole na aje sonki agefe na nunamiki asalin kissar ba ta munafurciba murmushi dauke kan fuskarta ta mike ta fara tafiya cikin wani shegen taku ta sabko kassa ta shiga kitchen, Abdallah yana futowa daga masalaci ya shiga part din yinma a parlo ya iskosu idanu ya ware" yaronan yaushe ka shigo gari yaje kusan yinma ya zauna ya Dora kansa cinyata " yinmata ina yini kansa ta shafa " Abdallah ina diyata Allah yasa yau ta tashi da lafiya " Alhmdllh yinma sai dayar diyataki tana tana cikin hospital An samata drip " subahanallah meyasa Meta dagani na dubota " haujijiya take damuta amma da sauki yinma kubamu takalmi wlh ko takalmi babu mukazo " to dagani kai wai baka girmane tashi zaune yayi ta Mike ya kalli Abubakar
dayake masa magana"my bro yanzu fa zani gidanka ance mutuniyata babu lafiya Ashe harda uwar gidan murmushi yayi " wlh Abubakar idan ba aure kayiba to bazamu shiryaba kansa ya Sosa " zanyi insah Allah tunda an hanani auran Nusaiba zan hakura amma tana gama jss 3 zanyi ta biyu da ita yanzuma maganar nazo na samu wace zan aura" to yafima de masha Allah Ashe nakusa aurar da kai murmushi yayi kakira Ramlat mana " ai yanzu zantafi bari na leko jawa sai na fice dagacan murmushi Soja yayi ya tura hannusa cikin kwantacciyar sumar kansa yana shafawa " OK sai ka dawo Nusaiba ce ta shigo parlon da slm Soja ya kalleta yana murmushi " ah matar zo nan damage tun tana karama haka yakece mata da ita kade yake wasa kaf yaran estate dinsu kunya taji ta sannu kai ta matsa kusansa ta gaidashi Abubakar har ya Mike ya koma ya zauna yana mamakin girman yarinya tafi su Ramlat saurin girma idan ka ganta zakayi zaton takai 16 year kashinta abude yake ita kamarsu daya da 'ya'yan mamah tamkar itace ta haifeta shiyasa kullum tana part dinsu face ya hade " ke zonan baki ganniba baki iya gaisuwaba " bata zuwa kuji shi harda hade mata fuska Nusaiba daga ina kike " dama gidan Anty Ramlat zani direba zai kaini yinma tace kananan inzo idan katashi ka tafi dani murmushi yayi ya kalli Abubakar " to kaji gatanan gidan yayata zata kuje tare ku dawo tare ko zaki kwana acan " A,A gobe akwai school " OK ka tashi koshiga kaga jawa sai ku wuce Amana ko magana daya karka kuskura kamata babban kwabo kawai murmushi yayi ya Mike suka tafi kansa ya girgiza ya Mike part din Dada ya tafi ya gaya mata jawa bata jin Dadi amma da sauki tare suka shiga hospital din
lokacin da suka zo saura kadan drip din ya Kare amma tana bacci yinma tana zaune kusanta Dada tace" ikon Allah matan Abdallah duk ba lafiya Allah ya Kara lafiya yinma tace" Ameen suna zaune har drip din ya kare aka ciremata amma tana bacci yinma tace karya tasheta ya bari ta tashi da kanta sai su tafi gida kai ya daga mata suka tafi shikuma ya kwanta gefen jawa yana rike da hannuta yana dafe kansa ya lumshe idanusa, bacci he ya daukeshi itama bacci take saboda an hada magunguna cikin drip drip din, nace oh lfy ki kalau ki janyowa kanki adirka miki magunguna kina baccin wuya🤣
Abubakar tafe suke Amota yana Jan hankalin garshi Alan karta yada tayi saurayi shine mijinta idan ta Kara girma shi zai aureta da to take binsa kawai dan mummy ta mata kashan koma wanene ayanzu yamata zancan yana sonta Marta kuskura ta yada fomun bata isaba to bamgaran saude ma marikiyata kullum zancanta kenan ita isa gidan kai tsaye sojoji masu tsaron gidan suka barshi ya shiga su sanshi ga kuma kama da yake da Abdallah sai yayi knocking din kofar kusan so uku aka bude Ramlat baki ta Saki tana kallonsa " tab lallai yay nidin mai sa'a hanya ta basu suka shigo ta rufe kofar kamar ta sani tasaka hijab zama sukayi suka gaisa ta kira Ancim ta kawo musu ruwa da lemo da kayak motsa baki nusaiba ta gaisheta dariya Ramlat tayi " kema yanzu har kinkai yawo da saurayi ko " Allah Aunty yaya Abdallah yace ya kawoni fa murmushi yayi " kinmbarta mana a nine na fito dake little Ramlat ta bashi ya amsa yana mata wasa ta zurma yatsarta abaki tana tsotsa Abubakar yace" kin batamun yarinya komai baki takeyi dariya tayi" ai dole uwa ai ba wasa ba cire mata hannu yayi abaki tako zumduma ihun kuka da Sauri Ramlat ta amsheta ta mayar mata abunta taci gaba da tsotsa " ai zaka bata haraka kuka zata kafamun duk batajin yunwa yanzu na gama darka mata madarata
" to yanzu dai ya jikinki ya babymu murmushi tayi " duk muna lfy ya garinku dan Allah ka daure kayi aure karka jirayi kwaila dariya yayi " to yaya Abdallah naji " yanzu de muje kuci abinci " wlh yinma ta cika mun ciki na dam dariya tayi sukaci gaba da hirasu sai bayan la'asar suka tafi tacewa nusaiba ta dawo a weekend bayan tafiyasu ta haye sama ta watsa tuwa saboda yada takejin zazzabi to da tayi wanka taji dadi tayi sallah ta dan kwanta tana rungume da Ramlat
Bangaran su jawa Ana k'iran sallah la'asar Soja ya farka ya shiga toilet yayi alwalla ya tafi masallaci yana fita jawa ta bude idanuta saboda lokacin da zai tashi ta farka murmushi dauke kan fuskarta ta duro daga gadon ta shiga toilet tayi wanka ta dauro alwala tayi sallah har azuhur da batayi ta Rama tana mai istigifari tajima tana Adu'a ta Mike tana murmushi "Ramlat yau soja yamiki wuyar gani saima muje gida yanzu zaki ga iskanci tana zama Soja ya shigo yaga har tayi sallah mikewa tayi ta taresa da gudu rungumeta yayi yana murmushi " my jawana sannu kin tashi ya jikin " my love da sauki mutafi gida kanta ya shafa yaja hannuta jikin gado inda yinma ta aje takalmi ya dauko ya samata " Oya mutafi maguguna da da ya amso ya dauka suka fito taga ya nufi mota " my love bazamu yima su yinma ban kwanaba murmushi yayi " namusu muje yanza yarinyata na bukatar nono Tasha bayan mota suka shiga driver yaja motar suka tafi tana kwance jikinsa yana shafa kanta suna hira har sukazo gida
kofar parlon soja ya murda yana rikeda hannu jawa tace masa tanajin jiri kadan amma yaji kofar gam arufe saida yayi knocking har sau uku kafin bude wani azababban kamshine ya doki hancin soja saida ya lumshe idanusa bai gama dawowa yaji cikin sansanyar murya mai taushin gaske ance " sannuku da zuwa bismillah ku shigo shigowa sukayi dan ta labe bayan kofar basa ganinta suna shigowa sun fara tafiya da sassarfa ta nufo gunsu ba kallacin sojaba da yake namiji jawa kanta jikinta saida ya dauki rawa tsabar bakin cikin da ya rufe mata idanu baki da hanci soja ya Saki yana kallon zumatynsa aransa yace" wlh Ramlat yarinyace Karama sai yau yarintata ta Kara fitowa ikon Allah yarinyanan Allah yayi mata azababban kyau da sura mai kyawu ashe maganar ta fito waje baisaniba jawa taji kamar ta shakeshi dan zatonta afili yayi da gangan yau kuma shigar baya ta tuna gashin kanta ta Saki har gadon bayanta ta rabashi abiyu rabi gaba dayansa ta saka masa koloran wato ta canza masa kala irin lokacin da take hatsabibiyarta rigace yar ficiciya ko cibi bata kaiba sai dan guntun wando iyakarsa Rabin cinyarta sai sheki takeyi subul subul