← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 93 OF 152

Sashe 93

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

" na'am matar yayanta fadamun Wanda ya tabamunke cikin shagwaba tace" yayana babu Wanda ya tabani "wlh karya kike tin jiya nake ga'inki wata iri harfa da kunamu kikayi amma kin kasa cutara da kowa ninefa na reneki da hannuna tin kina jaririya nafi kowa sanni halinki Antyce kawai zata gwadamun halinki oya fadamun Narke masa tayi tana shafa fuskarsa ta marerece " yayana kayada dani babu Wanda ya tabani mafarkine nayi wata tazo tamun kashe nafita rayuwarka tafini sonka ni da rana tsaka na ganka nasoka itako da sonka, aka haifeta tace nabarmata kai tana sonka " ubanta zataci ko wacece ai da saiki cemata kinfita sona wlh ko wacece karya take tin kina karama nake gani tsantsar kaunata a idanunki ko idanu bakya yada mu hada duk da ba shiri mukeba bakya jure hada idanu dani har girmanki ta kai idan ina miki azaba nake cewa ki kalli kwayar idanuna to bakya jure wa sai kin kwanta saman kirjina kin lumshe idanuki nan kade kike samun nutsuwa wace shegiya zatace tafiki sona ki yada ko azahirine bare a mafarki

Har zaki damu kanki wlh da awaje sai na hukuntata rumgumeshi tayi gam tana lasar fuskarsa " yayana wlh ina kaunarka ji nake kamar zan mutu bakinta ya rufe mata " karki damu ai ko ace azahirine bai kamata mace ta razanaki akan abinda kike soba bare mafarki kamata yayi ki nuna mata kedin zuciyarki Abdallah ne babu waninda zaki iay komai akansa kuma zuciyarki Abdallah takeso fiyeda ita kuma shima haka yake sonki to koda tanada niyyar baiyyana azahiri to zata fasa ama sai kika bari ta fece amafarkin baki ramaba ya fada yana murmushi kukan shagwaba ta saka masa tana dukan kirjinshi saida yasha fama kafin tayi shiru Habeeb ya kirasa awaya sun Iso shida captain sadeeq " my babyna kwanta ki hutu karfa ki fito sai da rana jikinki ya gama yin sauki nayi baki zan fita bari na turo miki dada baki ta turo " yayana na warke yanzu zan fita daukarta yayi ya kaita bathroom yasake mata wanka ya nadita a towel

ya goge mata jikinta ya shafa mata mai ta tsatsara kwalliya ta zabi wani arnan leshi mai masifar kyau da tsada kudinsa ya linka kudin anko sau uku ta saka soja ya raba gashinta gida biyu ya dauré mata suka dawo gaba ta murza dauri ta saka takalmi da ta dauki jaka " masha Allah matar yayanta kyawunki yayi yawa amma ban yada ki fita harabar gidaba wlh idan kin fita ban yafeba idanu ta zaro ta rumgumesa " yi hakuri yayana wlh bazan fitaba goyani mutafi dukawa yayi ta hau bayansa suka fito dakinsa suka shiga ya zaunar da ita a parlo yashiga bedroom " my sojana nazo " no ki zauna lokaci zamu bata idan muna tare murmushi tana danna wayarta bai jimaba sosai ya fito wani danyan boyal Abdallah yayi kyau matuka mikewa Ramlat tayi tana dariya " wayo my sojana nima ina bakin cikin fita ahaka gidanfa har da yan mata please karufamun asiri rumgumeta yayi " wlh my Ramlat mata basa gabana yi hakuri

kwalelensu mijinku ne ku kade keda jawa ko kai ta daga " OK oya hau mutafi bayansa ta Haye ya goyata suka fito ta kwantar da kanta abayansa tana shafa wuyansa " my zumana ba magana dariya tayi ta dora bakinta awuyansa tana tsotsa hannuta saman fuskarsa tana shafa sajansa har suka kusa sabkowa ya sabkota ta rumgumesa cikin shagwaba tace" yayana zanyi missing dinka kuguta ya rike suna kallon juna " my sweet babyna duk lokacin da kikaji kewar mijinki yayanki ki kirani nan dakina na kasa zanzo na ganki murmushi tayi " nagode my sojana bakinsu ya hade ya sakar mata kiss na tsakiyar baki ya cire bakinsa dariya tayi " yayana ka taho da yawu lashewa yayi yana murmushi nima sai na rama rankofowa yayi ta hade bakinsu ta sakar masa kiss din itama ta taho da yawun ta lashe suka sakarwa juna murmushi sakinsa tayi suka jero har parlo ya cika da jama'a mummy ta ta gani soja ya gaishe da yan parlon ya fice da gudu ta karasa ta fada jikin mummy tana dariya " mummy Ashe kinzo " ni dagani ba Dole nazoba sunah yata guda mamah tace" dota ya jiki Dada tace kina cikin zazzabi kikeyi" kusanta ta dawo " mamah ina kwana ya safna " suna lafiya Dada tace" shalele babu magana zazzabin har ya warke dariya tayi " dadata na warke magani nasha Anty Rahma sai kallon yarya take ranta fari Tass yada taga ta sake tayi jiki hankalinta kwance ga nutsuwa dadata bari na shiga cikin na dawo gun mummy ta dawo Rufaida nata wasanta daukarta tayi kanwata muje kiga little Ramlat mai kama damu zuwaira tayi dariya " wlh fah mai kama daku " lah mamata bamu gaisaba " mun gaisa kafin ki fara rashin lafiya yarinya kamar mai aljannai tafice fa lafiyata lau amma y'an mintina kadan saida aka kaita dakinta agoye babu lafiya kai mummy ta girgiza dariya Ramlat

tayi tana rike da Rufaida suka shiga dakin Jawa masha Allah akwai jama'a amma wasun baya sansuba tana shiga aka dau ihu sai yaba kwalliyarta ake fuskarta dauke da murmushi Jawa bata zuba surutu ta kalli Ramlat " my love yarki ta miki fushi murmushi Ramlat tayi ta kalli jawa ta basar " Ashe ko to ai gani nazo wlh banajin dadine sai yanzu daket yayana ya lallabani na fito aje rufaida tayi tana yawonta taje gun Jawa ta zauna sai taga jawa ta tsunke fuska bani little Ramlat watace ta beko mata tasha kwalliya tsaf kamarsu ta sake baiyana " da Ramlat diyar Ramlat Allah ya raya munke wlh ina sonki sosai da sosai sunan yayi daide dake yan bakin cikin sai suyi hauka dariya dakin ya kwasa itama Ramlat dariya tayi baby ta tsala kuka haba yarinya kirki kuka kuma bacin kina tare da iyayanki lips dinta ta samata abaki na kasa ta fara tsotsa shaffah tace" wlh little Ramlat akwai kinibibi duk fa, hira da muke batayi kukaba saida mai sunanta tazo banza ta Musa little Ramlat na tsotsar lips dinta Jawa tacika tayi fam amma bazaka taba gane hakanba saida Ramlat fara jin zafi ta cire lips dinta kuka tasa " Allah sarki kauna my dota yi shiru bari kisha mama Jawa amsata ki bata nono jawa kallon Ramlat tayi dan tasan bata kiranta da haka yi tayi kamar bata ganeba

Ta janyewa jawa Riga ta doro baby ta setata ta samata nono abaki tafara tsotsa ta kalli kausar tana murmushi " Antymu ina ina kwana murmushi tayi " lafiya lau amaryamu Ramlat ta kalli lu'uba " wlh yarinyar nan kin burgeni fa sai naji ina sonki dariya sukayi yan dakin shaffah tace " ko mu kamama yayamu yayi ta uku " dariya Ramlat tayi " ai namiji mujin mace hudune duk jarabar kishin mace da munafurcinta ai Dole mijinta yaso wata Jawa ta harari Ramlat " kai my love yanzu bakya kishi " haba jawa ni ina nasan ciwon kaina kishi sai kwararun mata Wanda suke tsananin son mijinsu irinku ni banda munafurci me na iya " wlh my love bakida munafurci " Allah ko kai jawa ta daga tana dariya dariya safara'u tayi " yau Ramlat surutu kikeji tashi tayi ta ta dauko Rufaida " ke uwar yawo dawo kusan Khairat ta zauna matar yaya kin tsufa nuratu tace" wlh sai ko na rigata haihuwa Jawa kawai bin Ramlat take da kallo aranta tanace "zakici gidanku anjima naga uwar da zaki saka harda Saki less mai tsada yau jitake kamar ta shaketa dan haushinta abinda bata saniba Ramlat da gangan ta dawo setin inda zasu rika kallon juna Ramlat tana kallonta da tsinin idanu taci gaba da hirata tana dariya tsaki Jawa taja afili anty kausar ta tsinketa duk tana lure dasu Ramlat tashiga dube dube" ikon Allah wacece bakin ciki ya mata yawa takasa boyewa ta fara fito dashi fili tsaki naji narasa wacece ta kalli Hadeeza anty kece dariya Jawa tayi " kai my love kin

raina yayarki nicefa da little Ramlat ta cijeni nayi tsaki " ayya sannu ai bansaniba da hakori kika haifeta har ta fara cizo hararata tayi tana murmushi " dadashi ne fa banza Ramlat ta mata taci gaba da hirata su jameela suka tashi Ramlat tace" ina zaku zamuje harabar gida rumfa shan iska " muje ina zuwa har ta Mike ta tuna soja ya hanata ta koma ta zauna ku tafi wlh yayana yace idan na fita daga kofar parlo bare har naje harabar gida bai yafemun ba kundai sansa da masifar kishi da sauri jawa ta kalle ranta na mata k'una dariya sukayi suka tafiyarsu har su nabeela kusan Jawa ta dawo ta kwanta ta kwanta saman cinyarta" Jawa wlh na gaji kamar nayi aiki safara'u tace " ko abun zazzabin ne bai sakeki ba " na ji sauki kanta jawa ta shafa sannu kinzo kinsa wanan less mai yauni ba Dole ki gajiba baki ta turo " to jawa ya zan Soja fa ya zabarmun ai ko yakai nauyin dala da gwauron dutse Dole zan saka ta fada tana kallon jawa murmushi jawa tayi Wanda kana kallonsa tafi kuka ciwo batce kimai Ramlat janye kanta tayi ta dora saman pillow wayarta tayi ringing tana dubawa taga nusaiba kawarta dagawa tayi " amma keman kin cika yar iska bazaki zo sunan diyata guda kuma mai sunana " Allah huci zuciyarki ai nashigo yanzu " OK ganinan fitowa amma bakin parlo shigo cikin " to ganinan tsinke Kiran tayi tana murmushi, ta Mike ta dauki Rufaida suka fito wayar jawace ta dau ringing da sauri ta duba
Chapter 93 · 0% Book details