Sashe 37
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
"Yinma nagaji bacci kawai nakeji ina maganin yinma ina Abbi yau sai cicijewa yakemin dariya tayi "yana bangaransa maganin ta basa da ruwa ya ballo batayi musuba ta daga baki ya saka mata ya bata ruwa ta shanye mik'ewa yayi " yinma rabani da ita wlh kaina yake ciwo murmushi tayi " aikuwa kasan bazata yadaba riketa tayi
Ya kalli jawa " to madam tashi mutafi" yaya ka lalabata mana tayi bacci karfa mutafi ta fara rigima " muje bazatayi ba sallama yama yinma suka fito sai turo baki take Jan hannuta yinma tayi ta nufi dakinsu shaffah na kwance idanta ya mata major alamun taci kuka tanajin mutsi tayi kamar tana bacci " to maza kwanta kinga yar uwaki tayi bacci kwanci
Tayi tana turo baki hawaye na shatata afuskarta yinma ta girgiza kai ta fice " my dota in kinyi hakuri ai yazama naki bakin yaune amma ina zai kaiki yanzu Allah ya baki lafiya, dayake maganin yana saurin sata bacci bata jimaba bacci ya dauketa hawayenta sharafa
fuska shaffah ta juyo tana kallonta" haba sister ya zakimin haka duk da nasan bayin ki bane amma kece sila mungina soyayyamu da yaya anwar amma yanzu ta tashi abanza kaddaraki ta hauni yanzu yaya zanyi da raina gashi shima basoba yake fashewa tayi da kuka saida tayi mai isarta ta hakura ta kwanta ta kashe wayarta dan taga kiran da anwar ke mata, suna zuwa gida
Kowa ya nufi bangaransa soja wanka yayi bai tsaya shafa mai ba ya saka kayan bacci ya karawa Ac guda ya fada saman bed, saboda kansa keyi masa ciwo GA bacci daya keji jawa ma tana wanka tasaka kayan bacci tayi kwancinta tana tunanin ko Soja yazo amma shiru bai zoba kasa dangana tayi ta Mike ta nufi bangaransa
Tana shiga taga yayi bacci ahankali ta karaso har jikin gadon ta haye ido ta zuba mishi tana kallonsa jitake tamkar ta lashesa dan so kanta ta dora saman faffadan girjinsa mai yalwar gashi tasa hannuta tana shafa fuskarsa Hawaye na fita daga idanta yanajinta amma yayi shiru kamar mai bacci saboda kansa ke masa ciwo bayason doguwar magana shiyasa yabaro angel dinsa bai lalasheta ba
Tajima tana shafa fuskarsa tana kuka gobe ya warhaka ya sami abar sonsa amatsayin mstarsa jikinsa ta shige har bacci ya dauketa saida yaji baccinta yayi nisa ya gyara mata kwanciya ya rungumeta bai jimaba bacci ya daukesa,
---------------------------------------------------
Washe gari tinda wuri yayi shirin zuwa gida cikin wata dakekiyar shaddah kalar ruwan madara sai kyalli yake yana zuba kamshi misalin karfe goma sha daya na safe yana zaune a parlour jawa ce tashigo parlour kallonta yayi " yau lafiya ki kinyi bacci sosai ko ba kyajin dadine murmushi tayi " eh cikina ke dan murdawa hannu ya bata alamar tazo zauwa tayi ya janyota jikinsa ya zura hannusa kasan marata yana shafawa idanta ta lumshe saboda taji dadin yada ya danna mata gun saboda ciwon gun yake mata" ko zaki farane
Mutafi hospital kunya ta kamata ta sunne kanta agirninsa tana girgiza kai cigaba yayi da shafa mata Marata saboda yada yaga tanajin dadin hakan " yanzu da sauki ko kai ta daga masa hannusa ya cire ta janye jikinta" tashi ki shirya mutafi gida kai ta girgiza" yau ina gida ko ka manta ni uwar gidace ta fada tana. Murmushi kai ya girgiza
Ya Mike " ok ni na tafi sai nadawo anjima kai ta daga ya fice daga parlour yana fitowa sojojin Dake tsaron gida suka shiga gaishesa aka bude masa mota ya shige driver yaja suka tafi, yana fita ta zube aparlour
ta Dora hannu akai tana ruzgar kuka tana bugs kanta saman kujera sosai hankalinta atashe yake dan tasan ba makawa yau sai an daura auran Ramlat da mijinta gashi taga halamun Ramlat kanta son soja take kuma tanada kishi Amanda duk da bata hankalinta to ina GA ta dawo hankalinta kuka take sosai tarasa abinda yake mata dadi arayuwata Abu daya yake sawa taji sanyi soja baya wulakanta ta saida tayi mai isarta ta tashi tashige bedroom
lokacin da sukazo shabiyu na rana tayi masallacin dake manne da gidajan har mutane sun fara taruwa masu zauwa juma'a dawuri suna shigowa cikin gidan part din yinma ya nufa yana shiga parlour bakowa sai shaffah da Ramlat tana kwance kan doguwar kujera tana bacci shaffah ta gaishesa " ke taci
abinci " eh taci daket saida mummy tazo ta tsareta rai ya hade " yauma ta daketa ko" ah ah bata daketaba " ok Tasha magani " eh Tasha kwanciya ya gyara. Mata yayi mata kiss agoshi ya ficewasa part dinsa yayi kwanciyasa yana jiran karfe daya ta idasa yashiga masallaci, ganin bacci nadon dibarsa ya Mike ya fito harabar
gidan duk jama'a ne halamu sun bada Ana gala sallah zaadaura auransa da Ramlat duk da ba wani komaiba zaayi amma duk mata dasuke aure awaje duk sunzo sulaiman ya nufosa " ran ango ya Dade kaji dan gata awata daya da tan kwanaki an baka mata biyu,
naseer yace" ganemin hanya anwar ya karado ranshi duk abace kallonsa soja yayi" kai meye zaka so kana cin magani kukuma da kuke cewa mata biyu wa ya hanaku kuma ku Kara mana baki suka hada" a wanan sai ku mazajan yaki murmushi yayi bai Kara cewa komaiba abokan aikin sane suka karaso harda babban su
rankata kaff dan akalla motocine kusan guda goma wai danma yaki fadawa kowa sai su parking sukayi sun jeru reras cikin girmamawa ya taresu sukayi musabaha akafa suka nufi masallaci domoin gabatar da sallah tare da yan tsaronsu jama'ar titin sai kallonsu suke, har suka shige cikin masallaci
Cikin gida Ramlat baccinta take hankali kwance bata wainar da ake toyawaba yinma be ta shigo " ke shaffah tashi ki shirya maza keda safna ku tafi gidan jawa ku tayata fira na kira jameela ita da hadiza zasuzo domin su kwantar mata da hankali Nabeela ce ta shigo da sallama "yauwa nabeela ku tafi
gidan jawa dan Allah karku barta cikin damuwa kuyi masa kar uwar rigima ta tashi tace binki zatayi mik'ewa tayi taje ta shiryo taje takira safna suka tafi yinma ko tana zaune tana kallon Ramlat tana tausaya mata halin da take ciki....
Please ahada da da hakuri ayi manegi🤪
✍🏼✍🏼✍🏼Nice taku Ladingo ummu Fareesa😘
*?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutan Niger🇳🇪
*🤣🤣🤣Sauran kadan jinin wayata yahau saboda kira angudu ba atsiraba ahe gwarama na maido asalin lumber dina😆😆😆daga zuwa hutu kwana hudu rakkane fa yau ko satin banyiba*
*AGASKIYA WALLAHI BAN TABA TUNANIN SON DA AKEWA HATSABIBIYA RAMLAT YAKAI YAWAN HAKABA BABU ABINDA ZANCE SAIDAI NACE ALLAH YABAR KAUNA MASOYAN HATSABIBIYA RAMLAT INA GODIYA SOSAI DA ADDU'ARKU GARENI ALLAH YA BIYA MANA BUKATUMU NA ALKHAIRI BAKI DAYA MASU KIRANA NAGODE DA KULAWARKU WANDA BAN AMSA MUKUBA AFUWA LADINGO NAYINKU OVER💐💐💐💐💐💐💐💐💐💐*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻5⃣1⃣&5⃣2⃣
.....bayan, sunyii sallah asuba suka koma bacci karfe bakwai nasafe jawa ta farka ta nufi bangaranta tafi tayi wanka ta nufi kitchen ta ta Dora breakfast har ta kammala ta jera a dinning, table soja bai farkaba,
zuwa tayi ta tasheshi baccin sa yake hankali kwance saman bed din ta hayo ahankali ta bubbuga bayansa " yaya ka tashi ranafa tayi har karfe tara fa ahankali ya bude idonsa ya kalleta tashi yayi ya shiga bathroom yayi wanka lokacin
Da yafito har jawa ta fita goge jikinsa yayi da towel agagauce ya shirya cikin shadda kalar ruwan sararin samaniya ganin lokaci ya tafi yana tuna angel dinsa fitowa yayi parlour jawa na zaune kan dinning ya nufa jawa ta hada masan tea mai kauri yasha yaci soyayan dankalin turawa kadan,
Ya Mike " ni natafi gida " yaya Nima ina zuwa nagano my love please karkace ah ah tausayi ta bashi yace" ok je dauko gyalanki da Sauri ta tafi ta dauko mayafi suka fito tare a harabar gidan sojayawa na shawagi suna ganin ogansu suka nufi motarsa suka bude musu kofa gidan baya ya zauna
Itama tashiga ta zauna kusa dashi driver yaja suka tafi jingina kanta tayi akafadarsa har suka zo baice mata kalaba, itama shiru tayi driver nayin parking tafito shima ya fito da gudu ta nufi part din anty Rahama dan tunaninta Ramlat nacan shikuma direct part din yinma ya nufa da sallama,
Ya shigo parlour yinma ta amsa " yauwa soja ai gwara da kazo kaga munyi munyi da Ramlat taci Abinci taki sai kuka take rahama har ta hasala ta daketa kaga tayi fushi tana daki kwance kuma nasan sarai kai take nema Allah mai iko in badan halin laruraba yaushe,
Hassana take yada ku zauna inuwa dayama " yinma yanzu saboda Allah yarinya tana cikin larura amma shine anty ta doke yanzu tana ina " tana daki je ka lalabota dakin shaffah ya shiga ransa abace tsaye yayi a bakin kofar dakin yana kallonta cikeda tausayinta doguwar rigace kalar pink ajikinta tayi mutikar mata kyau an daure mata gashinta da ribbon tana kwance ta kifa kanta saman pillow karasowa
Yayi bakin gadon ya zauna ahankali yasaka tatausan hannusa ya dagota sai yaga tana bacci ahankali yake shafa fuskarta " my Ramlat tashi gani nazo bakinsa ya kawo saitin kunneta yana kiranta ahankali yana shafa lalausan gashin kanta ahankali ta bude idanta ta kalli Abdallah tana ganisa
Ta turo baki tana son yin kuka " please my angel yi hakuri karkiyi kuka kinji abar kaunata jikinsa ta shige ta kamo hannusa tana dorawa kan fuskarta tana turo baki shafa gefan fuskarta yayi gu yayi ja ransa ya sosu" antyna ta dokeki ko yi hakuri abar KAUNA janyeta yayi daga jikinsa ya dauketa cak kamar baby ya ajeta kasa kyalkyalewa tayi da dariya ta tsale tamakar yar karamar yarinya tana daga hannu ya Kara dagata murmushi yayi yana girgiza kai" Abbie I love u,