← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 121 OF 152

Sashe 121

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Safna da Aminu udan kaga yada suke kuka da juna bazaka taba cewa sunyi zaman doya da manjaba a da ba nabeela da shaffah cikinsu ya tsufa koda yaushe ana tsamanin haihuwa maman hajara ma kishiyar mamah itama haihuwa yau ko gobe masha Allah zuria'r bagaiyyah fah babu laifi s'aide muce Allah ya kara hada kawunan Family Abubakar ansanya auransa da nusaibar iyayensu sunce asa kawai tunda shekarunta shahudu Allah ne yabata mijinta dan uwanta ba'asan abinda Allah ya boyeba tsakanisu irin haka idan an hanasu juna ake b'atata dan daga kan safna sunce basa kara bari yarinya ta girma sosai kawai idan tasamu miji indai takai 14year to ayi mata aure, ta karasa karatunta a gidanta,

*********

Garin Adamawa yole da misalin karfe daya na rana Motocin sojawa kusan goma kana ganusu kasan daga filin daga suke duba daya duk idanusu sukayi jawur fuskokinsu babu walwala motocin suka shige cikin wata hadadiyar hotal sukayi parking wani murdede katone baki yazo ya budewa Abdallah mota ya fito fuskarsa sam babu walwala amma babu abinda ya canza game da girmansa da kwarjini da haiba saide yayi dan duhu kadan suranma duk suka fito saboda kaf dinsu Abdallah kejan ragamarsu duk da akwai dayawa acikinsu da suka girmeshi shiyasa suke bashi girmanshi na yana gaba dasu yana gaba suna biye dashi har suka shige cikin dama ansan da zuwansu suna shiga daga bakin kofa aka taresu cikin girmamawa mutumi ya gaisheda Abdallah ya bashi makullan dakunan dan shi dayane zai zauna adaki batare da kowaba sauran duk akwai abokin hadinsa key d'insa ya ware d'aki mai numba dari da talatin da uku murmushi yayi ya ciza lips d'insa kadan ya huce mutumin yamasa jagora har kofar dakin ya mbude ya shiga da bismillah wani soja yana biye dashi har ciki ya aje masa yar madedeciyar jaka mai kalar kakin soja ya fice key ya murzawa kofar ya cire kakin soja ya shige bathroom yakai awa daya cur aciki kafin ya fito daure da towel jikinsa ya goge ya bude jakar ya cire 3quoert ya saka da singileti ya fesa turare ya saka jallabiya ya tayar da sallah azuhur yana gamawa ya ciro sigari ya kunna yana bata hayaki saida yasha uku ajere ya kunna Ac ya cire jallabiya ya fada gado dan wani mugun bacci yakeji yana tunanin iyayansa da babynsa ko lafiyarta da jawa da little Ramlat har barawon bacci ya kwasheshi,

Misalin karfe tara na dare Zaune yake cikin hadadan parlon hotel din da yake, Laptop gabansa hannusa dauke da sigari yana sha ya dauki wayarsa ta wajan Ramlat yana murmushi K'iran yinma yayi lokaci Sunan parlo zaune Ramlat na kwance jikinta yinma na mata tausa duk ta rame sai uban fari da tayi baiwar Allah waina tayi damane da yinma ta kawota tinda yanzu sosai takecin abunci babu kakautawa wayar yinma ta dau ringing ta beka hannu ta dauko daga gefenta taga suna Abdallah ne cike da farin ciki ta daga ta kara akunne " aslm my son ina kashige haka " yinma wlh inda mukene babu Network kuma wayarma nake kashewa da fatan kowa lfy Alhmdllh kowa lfy ga kanwarka ta kara Ramlat wayar akunne cikin sanyin murya tace" yayana ina yini idanusa ya lumshe ya tura hannusa cikin sumar kansa can k'asa k'asa yace " my babyna my bugun zuciyata my zumatyna ykk najiki sanyi karai ko har yanzu bakyajin dadine " yayana " na'am baby kuka ta saka masa wiwi idanusa ya bude " ya salam babyna please karki dagamun hankali dama rashinki ya dameni please yi hakuri kiyi shiru yinma tana lallashinta ta cire wayar akunneta " to kasamun diyata kuka daga kira " yinma dan Allah ki rarasarmun ita insha Allah gobe muna tafe tayi kwanciyarta ana karma ta koma gida idan nazo zamu tafi tare dariya tayi " to Allah ya kaimu da rai da lafiya yakuma kareka da karewarsa " Ameen yinmata sai anjima ina jawa ko ita daya tazo " eh jawa na gidanta itama Nice na kawota baide ganeba yama yinma slm ya tsinke Kiran yana murmushi jawa ya k'ira bugo biyu ta daga cikin farin ciki " my jawana ykk ya gida " wayyo my love dadi zai kasheni kashigo garine " ban shigoba amma na kusa me kika ajemun " wlh komai ma yanzu yaushe zaka zo " gobe zan shigo insha Allah amma sai zuwa dare " Allah ya kaimu naji dadi my love Ramlat fa batanan " eh nasani yinma ta gayamun baki ta tab'e " ina little Ramlat tayi girma ko " wlh sosaima kuwa Allah ma yasa daga kazo tasami Kane dariya yayi" wow my jawana wlh da naji dadi inason yara sosai amma kinason ciki da baby yar wata uku dariya tayi " inaso Inde kwankane kullum ma kamun ciki dariya yayi yana shafa sumar kansa " OK nagode mtata ina wani aiki zan kiraki idan nasamu lokaci bye slm sukayi ya kashe wayar itako ta saki ihun dadi da murna soja gobe zaizo gari jibi insha Allah zan buga wasan karshe maicike da nasara tunda yace gobe zai shigo cikin dare gobe zan tsara komai karshanta ma sai nayi wani cikin na haihu wanan mairuwan yar tsanar bata yi waniba tunda da farko ma bata samu dawuri ba kuma yazo ya bare cikin farin ciki ta kwanta

Bangaran Soja kukan da Ramlat tayi duk ya daga masa hankali ya kasa cigaba da aiki ya kira wayarta tana nade cikin blanket tana sharara bacci yayi ta kiranta wayar a cikin muet take sai haske kawai take bazata jiba ya kira kusan so goma bata dagaba ya kashe yaci GABA da aikinsa sai tsakiyar dare ya kwanta cike da tausayinta dan yasan rashinsane yasata shiga wani yanayi " my bugun zuciyata gobe zan baki kulawa na tarairayeki nabaki so da kauna sosai nasaki farin ciki sosai insha Allah agobe zan sake jefa kwallo araga yana ta tunanita har bacci ya daukeshi Asubah ta gari bari mujira gobe muga kalar wainar da Jawa zata toya... ✍🏻

😂😂😂Aradu comments da sharhi idan basumin ba sai zuwa laraba zakujini insha Allah

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻3⃣5⃣&3⃣6⃣

.....Washe gari yinma tasa aka krtawo mai kitso da kunshi tace gatana zuwa darana yanzu wasu amare takewa duk da Ramlat bata jin dadi yinma tanaso ta gyarata itako tanacan tana bacci tin da ta fito da sasafe tashe tea ta koma bacci so biyu yinma nazowa tashinta tayi breakfast tace ai baccin bai ishetaba sai misalin karfe goma da rabi ta tashi tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga mara yauni ta raba gashinta gida biyu ta daureshi wayarta ta dauka tana dannawa taga Kiran Soja sama da guda goma shagwab'ewa tayi kamar yana gabanta ta fito parlo dan yunwa takeji bazata iya firaba yinma na zaune ita da mama da Mummy suna hira ta fito

jikin yinma ta zauna " yinmata ina kwana rungumeta tayi tana murmushi " lafiya ya jikinki " mummyna ina kwana mamah ina kwana dariya mamah tayi " kintashi lfy ya jiki wanan kishiyar ko miji idan ya fito sai na ramamiki mummy de murmushi tayi " yinma yunwa nakeji mikar da ita tayi " wlh yinma kekike sangartata dayawa " Rahma wanan magana babu ruwanki idan uwa bataji da kukan yartaba da kukan wa zataji ta kama hannu Ramlat suka nufi dining taja mata kujera ta zauna ta zuba mata farfesun kan ragon sai turiri yake kamshi natashi dan yanzu kullum sai an dafa mata idan bataciba har kuka takeyi shiyasa Abbie bata bari ya gabce agidan har yawu take hadiya ko gama zubawa yinma batayiba tasa hannu tafara ci tausayi

taba yinma dan haka tayi masifar son farfesun kan rago da cikin Abdallah ci kawai take ko zafin bataji " dotana ki hada da bread tunda ba waina kai ta daga tanaci yinma ta dawo parlo suna hirasu tana cikin ci Soja ya kirata baki ta turo ta dauki wayar tayi picking ta Kara kunnata bakinta cike da nama " hello yayana please kabari na gama inafa cin namane dariya yayi ya gyara kwanciyarsa " oh my baby yau waina nawa kikaci kukan shagwaba ta fara masa " kabarni naci kaji yayana" OK da kin gama ki kirani yanzu zamuyi wani dan meeting anjima zamu taso " toh zan kiraka kiss ya sakar mata ta wayar ya tsinke kiran taci gaba da cin abinta saida tayi Nat ta Mike taje kitchen ta wanko hannuta ta bude frige ta dauki drinks mai sanyi ta dawo parlo saman cinyar mummy ta zauna" mummy tashi muje gidanki dan Allah kiyimun tausa kinji " ke dagani banason shirme Rufaida ta fara ture Ramlat tana kuka yinma ta janyeta " haba dota me zai kaiki inda ake kwabarki kusan yinma ta zauna tanashan lemota " dota ki gyara kanki za'azo amiki kitso yanzu kai ta daga tana shanye lemonta ta Mike su anti Rahma sukama yinma slm kowace tayi bangaranta Ramlat bedroom ta shiga ta gyara gashinta ta fada saman bed tana danna wayarta tana murmushi

Bari muleka Adamawa, AUN Hotel Yola bye pass
Chapter 121 · 0% Book details