Sashe 134
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
nauyi sosai Allah ya sabke mun ke lfy " Ameen yayana daukarni daukarta yayi suka karaso saman kujera ya zauna yana rungume da ita a jikinsa yana shafa katoton cikinta yaji yana motsi " da kyau babyna cigaba da motsi kafafunta yake tausa mata duk sun kumbura Kara rungumesa tayi tana tsotsar hancinsa tana shafa sumar kansa " my sweet heart bakijin ciwon komai jikinki bakinta ta zare daga hancinsa ta turo baki tana shafa fuskarshi " my sojana dan Allah kaini gida na kwan biyu banje ba fah kwaikwayon maganar ta yayi yana Jan karan hancinta " OK zan kaiki bari ayi sallah magrib rungumeshi nayi ina dariya " nagode Sojana kayimun tausa kalli yanda na kumbura fah " shiru babyna gashi ina miki tausa sannu kanwata Allah sabke mun ke lfy wlh cikin ki yayi girma kwarai "Amin yaya Abdallah na fada ina dariya " my zumana yau kuwa zaki iya dani ido daya na kashe masa " kaje gun jawahir wlh na bar mata har na haihu baki ya buge mun yana hararata kifa kaina nayi kirjinsa " wlh sai nafadawa yinma ka dokeni na fada ina tsotsar wuyansa idanusa ya lumshe yana shafar gashin kaina " my babyna tashi muje na rage zafi face d'inmu na had'e ina lasar idanusa
Kara mukaji kofar d'akin jawa atare muka dago muka kalli gurin jawa ce ta fito aduduge tana dafe ciki Ramlat ta tashi daga jikin Soja cikin sauri Soja yace " ke kibi asannu garin aikin banza karki jiyata kanki ina ke ina zabura haka ban kulashi ba nayi gun jawa " jawahir lafiyarki kuwa na karaso na kamata "wayyo Allah my love kutemaka mun cikina yake ciwo tin safe d'a zuma dauriya ce na fito makayi hira ta fada idanuta na lumshe rungumeta Ramlat tayi " sannu bari yanzu kuje asibiti " my love nagode ta fada numfashinta na neman daukewa Lema taji ta shafo da Sauri ta kalli hannuta taga jini " wayyo Allah Ramlat ta fada tana kuka ita bata lura da jawahir ta suma sakinta tayi ta
nufo gun Soja taga wayam dakinsa ta nufa yana tsaye ya fara cire kaya ta fada jikinsa tana kuka arikice ya rungumoni" babyna uban me ta miki kuma har aje samun ke haihuwa lokaci baiba me ya kaiki gunta ya fada yana shafa bayana kara rungomesa nayi nace" yayana bata mun komaiba batada lfy ne muje kakaita asibiti wlh batada lfy sosai jini ma take zubarwa kadan kadan " jini kuma janyosa nayi muka fito gun jawahir wace ta suma dan azabar ciwon ciki dukowa yayi ya kare mata kallo tsaf yayi mamaki to jinin me take zubarwa " je kirawo Ancim ta rike little Ramlat dan bazan bar kiba kema ba lafiya bace dake da dan saurina na nufi ban garansu Ancim tare mukazo Abdallah yace ta dauko baby ta kulata har sudawo d'akinsa Ramlat ta nufa tasako hijab ta fito lokacin Abdallah har ya dauko kaya ya canzawa jawahir Sunkuyawa yayi ya cuccibeta ya rungumota suka fito " kinga babyna kibi asannu kina wani rawar jiki har kije ki fadi asannu na rika tafiya dan karya mun masifa har na iskosu ya shimfide jawa bayan mota shima yana bayan tana shiga driver yaja suka tafi " babyna zo kiji dumun mijinki ya janyoni jikinsa ya rungume kuka na fara saboda jawahir tabani tausayi na kirasa " yayana face ya had'e " kinsan Allah Ramlat zan bata miki rai to cikina kikeso na mayar da ita ba gamu a hanyar hospital ba shiru nayi na tsayar da kukan nayi lamo jikinsa ina jinsa ya fara masifa ban sake motsiba har yayi shiru yana min tausa mai dadi har bacci ya fara fosgata naji tsayuwar motar mu ta iso hospital... ✍🏻
Rahma ce ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
*Book 2* 🅿👉🏻4⃣3⃣&4⃣4⃣
...driver na parking ya shafi fuskar Ramlat my babyna tashi mun zo jikinta ta janye ta bude motar ta fito fitowa yayi ya cicccibi jawahir sukayi cikin hospital suna shiga aka taresu da gadon marasa lfy ya kwantar da ita akayi emergency aduba meke damunta din bata ko motsi jini na fita kadan kadan kuka Ramlat ta fara Runguleta yayi " babyna yi shiru please kema ai ba lfy bace dake insha Allah zatayi sauki hannuta ya kama suka zauna ya rungumeta jikinsa yana lallashinta shiru tayi tayi lamo jikinsa ta kamo yatsar hannusa yasa abakinta tana tsotsa dan ya lura idan tana damu tanason tsotsar yatsarsa " my sweety ana kallonmu fah shiru tayi masa tana tsotsar abinta kansa ya girgiza yana bubbuga bayanta kusan awa biyu suna zaune sai sallah magrib kade da suka tashi sukayi wata Dr ta fito ita da wata nurse Soja baima santaba bakuwace janye Ramlat yayi " baby tsaya muji lafiyar ta ya Mike Dr ta Iso gunsu " yallabai matarka ce Jawahir nurse d'in da suke tare tace " Dr matansane ai asibitin suce " ayya sorry ban saniba ea ya jikinta
to bismillah mushiga daga ciki an bata kula ta musamman Ramlat ya kamo suka biyo Dr Asiya har Office suka zauna ta kalli Ramlat "sannu y kokari Allah raba lfy Ashe kune masu asibitin ni bakuwace shiyasa ban saniba " babu komai ya jikinta " to agaskiya matarka tana bukatar kulawa damuwa tayi mata yawa wlh gashi tanason wani Abu nayi kokarin kallashinta ta fadama dan wlh zuciyarta ta fara kumbura yanzu haka jinita ya hau sanadiyar haka cikin dake jikinta har tsawon wata ukku ya zube idanu ya zaro ya Mike tsaye jikinsa na rawa " Dr cikina ajikinta ya zube " kwarai kuwa ya zube zaman yayi dabas ya dafe kansa " Dr iya binciken ki meye tasha wanda ya zubarmun da cikina " wallahi batasha komaiba tsananin damuwace da zullumin da take ciki ga yawan faduwar gaba da takeyi yanzu de ku lallabata kuji damuwarta wlh itama ta farfadowa abinda ta fara tambaya Kenan Allah cikinta yana lfy danace
ya zube wlh taci kuka sosai tace natason cikin Sosai hakuri zakuyi Allah ya kawo mai an fani rubuce rubuce tayi ta bashi gashi ku amso magunguna yanzu namata allurai Nasaka. mata drip ta samu bacci ta kalli Ramlat "anyi miki awon karshe kuwa dan nasan kina dab da haihuwa " amun yau kusan sati daya sunce sati hudu yayi saura murmushi Dr tayi "Anya
kuwa zakiyi sati biyu gabanan mik'ewa Abdallah yayi ya tashi Ramlat " Dr muje ki kaimu gun jawar tashi tayi suka fito tare yana rike da hannuta room d'in da aka kwantar jawa suka shiga tana bacci da drip dauré jikinta bakin gadon ya zauna ya zaunar da Ramlat kusansa hannu jawa ta kamo tana hawaye " jawahir sannu baiwar Allah wlh naji ciwon zubewar cikinki Allah ya baki mai zama fita Dr tayi ta rufo musu kofar " baby yi shiru mana nine ya kamata nayi kuka don naji son cikin sosai wlh naji zafin fitar cikin ina mugun son yara dayawa amma meyasa tasan tana dauke da cikina taki fadamun jikinsa Ramlat ta shige ta shagwab'e " to yayana ba kaibane baka sakar mata fuska tanajin tsoro " OK naji amma ai duk da haka sai ta fadamun nasan inada wani Karin dan da zaizo duniya bayan naki tashi muje ki gaida yinma ki kwanta ki huta zan dawo na kuka da ita har ta farka kamata yayi suka tashi ya rike hannuta suka fito yana kofar ya rufe yana rike da hannuta suka fito harabar asibitin
Suka dauki hanyar gida ta baya yabi da ita " yayana wlh nagaji goyani " My Ramlat goyo kuma ta ina zaki goyu ya fada yana murmushi kukan sangarta saka masa tana ririkeshi " Allah tunda kayimun dariya sai ka daukeni rikeshi gama tayi tana kuka wiwi tamkar ya duketa " oh my god my zumatyna din Allah kiyi hakuri saman hanya fah Muke kalli an fara kallonmu yi hakuri baby mukarasa ciki a kafarmu zan goyaki anjima yi shiru bari kukan kar yinma tace wani Abu na miki daket ya samu tayi shiru ya banbareta jikinsa ya kamo hannuta suka karasa shiga gidan part d'in Dada suka shiga cikin parlo suka shigo Dada na zaune tana lazimi da carbi a hannuta tana ja kusanta ya zaunar da Ramlat shima ya zauna " to kukuma daga ina kana yawo da ita katon ciki haka masha Allah sai ta haihu a hanya ko murmushi " wlh hospital mukazo shine na kawota ku gaisa jikin Dada ta dawo ta shagwab'e " to meye kamar kinyi kukama " Dada dukana yayi yanzu kuma yaki goyani " wlh baki rabo da shirme ta yaya zai goyaki ahaka to ko babu cikima ta yaya zai goyaki me likita ya cemuku " Dada jawace muka kawo fah wlh cikina wata ukku ya Zube Allah abun ya dameni sosai " Subahanallahi garin yaya Allah yasa ba maganin ta shaba " ah ah Allah ne ya kawo inni likita da maganine ai da daga nan asibiti munyi