← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 67 OF 152

Sashe 67

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Soja basu farkaba sai karfe11:am shi ya fara tashi suna manne da juna kallon kyakyawar fuskata yayi tana baccinta hankali kwance cikinta ya shafa "my zumatyna tashi na miki wanka kici abinci janyeta yayi ajikinsa ya sabko yaje bathroom ya hada ruwan wanka yazo ya dauketa kayanta ya cire mata ya sakata cikin ruwan shima ya tube yabi bayanta ido ta bude ganinsa babu kaya yayi mutikar tsoratata kuka ta fara tana rokonsa " yayana dan Allah kayi

hakuri karka cutar dani yanzu nayi famin gurun " ni babu abinda zan miki wanka kadai zan miki wanka ya fara mata yanayi yana murzarta iya son ransa tun tana kuka har ta hakura tayi shiru ya wanketa Tass shima yayi taki yada ta kallesa bare tayi mugun gani da zai d'aura towel yace " zumata kalli wani Abu da sauri ta kallesa abun da tagani agaban sane yasa ta zaro ido wa'innahu sulaimana wa'innahu bismillahir Rahmanir Rahim jikinta na kyarrma ta fada duk ta rikice

ta tsorata tsakaninta da Allah towel ya daura ya dauketa cak ya fito da ita ya rumgumeta yana bubbuga bayanta " my zumata nine duk kikewa wanan adu'ar kuka tasaka " yaya don sonka da Annabi kayi hakuri wlh bansan kai ba mutum bane Ashe da gaske tabayar ajikinka take yaya kakejin dadin rayuwarka ahaka yanzu Hanna abun ka turamun agabana saboda bakaso naci gaba da

Rayuwa dan Allah ka maidani gida ni nahakura kuyi zamanku da jawa ita ta iya ni bana iyaba kwantar da ita yayi " zaki iya yanzu zan tusa dan kiyi Saurin sabawa kuka ta saki da karfi jikinta yana rawa " na tuba kayi hakuri wlh kana tisawa to alahira zan kwana KO nayi rai bazan moru ba " to nabi zan hakura yanzu amma kimun shiru banason kuka jikinta ya goge mata ya shafq mata mai ya zabo Riga karama iya guiwa mai shegen kyau ya saka mata shima ya shirya

Cikin kananan kaya ya feshesu da turaruka masu kamshi ya dauketa suka kamo hanyar parlo kwanciya tayi saman faffadan girjinsa tana shafa sharan fuskarsa ashagwabe ta kirasa" my sojana " oh my zumana baki tashi kirana sai kinga muna saukowa duk kibi kirikitani da salon shagwabarki har mu gangara ban saniba KO

baki ta turo" yayana ka amsamun mana wani Abu fa zan tambayeka please my sojana ta fada tana shafa kwantaccen sajansa " babyna kibari zamuyi magana matsoraciya kamar ba yanzu kika ida firgicewaba kin ha kayan aikinki kirjinsa ta doka " Allah yayana banaso kabari ta fada tana goga fuskarta atashi

dabda zasu sauka ya shideta ya kama hannuta " mukarasa akafarki tin bakisa mun fadiba yau kam rass take tafiya saboda yawan gasata da soja yakeyi kallonsa tayi " yayana kayi kyau sosai " ai banka zumataba dede lokacin suka Iso tsakiyar parlo jawa tana waya kusan jawa ya zauna ya zaunar dq Ramlat kusa dashi

my dear ina kwana jawa kates K'iran tayi tana murmushi " lapia my love ya jiki my love good murning da fatan ka tashi lapia murmushi yayi " kalau na tashi kefa? ya fada yana shafa cikinta ya babyna " nima lau nake muje kuci abinci tashi yayi ya kama hannu Ramlat suka nufi kan dining suka zauna jawa tayi serving dinsu ta hadawa Ramlat tea mai kauri sanin tana sonsa ta ajiye mata gabanta

"Thank u my dear sha ta fara tanasha tana cin suyayyan dankalin turawa tayi shiru sai jawa suke hira da soja suna dariya fakar idan jawa tayi ta meka hannu ta kasa ta lalubo cinyasa ta mulesa da sauri ya kalleta suna hada ido ta sada kanta taci gaba dashan tea dinta tana gamawa ta Mike tayi zamanta a parlo, tana tashi jawa ta matso jikin soja ta jingina da kafadasa " my love

baka tambayata tayi breakfast ko banba murmushi yayi ya tura hannusa cikin rigata ya shafi cikinta " ai nasan babyna bazai bari ki kai wanan lokacin batare da kinci abinci ba ya fada yana murza kirjinta ahankali rumgumarsa tayi " tana lumshe idanta" my love ina son salonka da kai kanka hannusa ya cire yana murmushi " da gaske kai ta daga masa hancinta ya lakata uwar gidana inama ina sanki dariya tayi ta dauki sauran tea dinsa ta shanye,

mik'ewa yayi ta tashi suka shigo parlo kusa da Ramlat ya zauna yana taba jikinta yaji babu zafi" babyna muje kisha magani fuska ta marerece " yayana dan Allah ka bari na zauna a parlo banajin bacci murmushi yayi ya janyota jikinsa yana bubbuga bayanta " magani zan baki sai ki dawo shiru tayi batace komai jawa tace" my love bara na dauko ka bata ana tinda batason hawa saman yanzu? " ok je ki dauko yana bedroom DINA tafiya tayi ta dauko Ramlat ta rumgume soja gam ta saka mashi kuka tana kiran sonansa " Ya Saman ym zumatyna menene yi hakuri

Rumgumarta yayi sosai ya kamo fuskata yana shanye hawayen ya tsotsi lips dinta kadan ya mata rada akunne ya sakar mata kiss a kunnata yana mata cakulkulo sai gata tana dariya " my sojana dan Allah kabari wlh babu dadi bari yayi tana mai da numfashi tana kallonsa murmushi dauke a fuskata" yayana wlh kayi abunka? " zumata kinki yada mu koma bangaramu KO fuska ta shagwabe tana turo baki

takun jawa taji tana fitowa da sauri ta janye daga jikinta soja ta zauna Ashe duk abinda suke su talatu mai aiki sun labe suna kallo ta kofar kitchen Ancim tace" ina gaskiya gidana iskaci yayi yawa babu wani aiki sai matse matse daga uwar gidan har amarya wlh yafiye zama dan iska " ke wlh mu kama kanmu wanan duk rada ya kamaki kina lekonsa kashinmu ya bushe dan haka dukda munajin dadin kallon wasansu

Na binni Dole zamu yi hakuri kar murasa aikinmu daga yau karki kara kirawoni dan hakan bai daceba in ba jarababa yaushe zaka sha bakin wani tsamima ya isheka dariya Ancim tayi saide sun makaro Ashe jawa tazo ta dauki faro mara sanyi duk tajisu basu gantaba gefensu tabi ta da dauko ruwan ta fito sai lokacin suka lura da ita jikinsu har rawa yake suka koma bakin aiki ruwan ta kawo

ya balli magani ya bata tasha ya tashi yaje ya shiryo cikin wata dakekiyar shadda ya kallesu " ni natafi bariki zanje naga wainar da ake toyawa kuma inada wani aiki kadan " to yayamu Allah kiyaye hanya Ramlat ta kalesa tana marerece fuska murmushi yayi ya bata hannu alamun tazo kafada ta makale tana raurau da ido jawa tace" my love magana fa yake miki juyowa tayi ta kalli jawa tana kwakwabe fuska ta rike hannuta" my dear please ki hanashi ya fita ahaka

Kalli fa kyan da yayi ko kinfi so a kalle mana mijinmu dariya jawa tayi " to my love bari naga KO zan iya hakan amma ki rufe idan inajin nauyinki " wlh babu komai kiyi KO menene ai mijinkine hannayansa ya nade saman kirjinsa yaga ikon Allah meye jawa za tayi mikewa tayi ta tsaya gabansa hawaye na kwaranya daga idanuta ta fada kirjinsa tasaki kuka " haba my love ya zakaci kwalliya haka kafita kabar matanka cikin maraicinka wasu mata su kalleka awaje wlh bazamu yadaba kyawunka yayi yawa

yau murmushi shin, mugunta yayi aransa yace my zumatyna bari na gyara miki zama tinda ke kika nemi hakan da sauri ya Rumgume jawa yana bubbuga bayanta" my jawana yi shiru mi nene na kuku bakyaso na tafi da kwalliya Ko kai ta daga fuskata ya kamo ya hade bakinsu ya bata sumba mai zafi ido Ramlat ta zaro bakinsa ya zare ya maida kunneta yana mata magana batasan meya ke gaya mataba amma dagani Abu mai dadi yake fada mata duba da yada ta kara shigewa jikinsa tana murmushi duk ilahirin jikin Ramlat rawa yake gabanta na wan irin bugawa da karfi duba da yada soja da jawa suke makale da juna suna zuba

Love gaba daya ta rasa nutsuwarta amma sanin itace sila yasa ta dake tana kallon TV tayi watsi da alamarinsu saida suka gaji dan kansu suka saki juna hannu jawa ya kama suka zauna kusa da Ramlat " my babyna muje to ki zabamun kayan da bazasu mun kyauba sai na saka murmushi tayi ta kalli jawa" my dear kije ki shiryasa na amince miki " A,A

gaskiya tashi ki sani farin ciki kamar yada nasaki yanzu ya fasa fita da kwalliya tashi ki masa shinrin yan kauye kinji my lovelyna " to an gama my dear mikewa Ramlat tayi tayi gaba dama hanyar barin parlon take nema da sauri take taka matakalar bene tana sauri kafin ya iskota tana shiga parlonta zata rufe kofa ya shigo da sauri ya rikota " zumana muje ki shiryani shiru tai masa yayi yayi tamasa magana taki daga karshe ta samasa rikitaccen kuka tana dukan kirjinsa " dan girman Allah Abdallah ka maidani gidanmu dab nake da mutuwa a yanzu

wlh zuciyata bata iya daukan wani abubuwan mutuwa zanyi ta fada tana Rumgumarsa tana ririkeshi wayyo Allah yayana ya zanyi da rayuwata zuciyata ciwo takemun gashi ina son my jawa sosai wlh daga ranar da ta gane ina kishinta naji kunyar duniya ba yar kadanba gwara ni na hakura dakai Alan na tabka abin kunya taganoni wayyo my soja meyasa kasakamun Sonka azuciyata a kwana biyu kacal gabaki daya hankalinsa ya tashi daukarta yayi kamar baby ya nufi bedroom dinta ya kwantar da ita saman bed ya kwanta yayi mata rumfa da faffadan kirjinsa
Chapter 67 · 0% Book details