Sashe 57
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Take magana ahankali" my soja kabari banaso yatsar yacire abakinsa ya tallabo fuskarta ya hade face d'insu yana goga hancinta saman nata" my sweet babyna me kikeso to baki ta turo " ni bana son komai. " to ni inaso bakinta ya laluba yana tsotsar lips dinta ahankali ta kamo tattausan labbansa tana
tsotsa hannuta daya ta dora saman kwantacciyar sumar kansa tana shafawa wani irin kissing mai cike da tsananin so fa shaukin juna sukewa junansu hawaye na fitowa daga duka idanusu batare da sun saniba basu san an Iso hotel dinba saida sukaji tsayawar mota da sauri ta cire bakinta anashi tana maida numfashi har yanzu hawaye ke fitowa daga idanuwansu fuskata ya kamo yana sharemata hawayen " my angel idan nace kina sona sai ki kafa rigima kice A'A
ya tsura mata rikitatun idanusa yana jiran amsa kanta ta sada ta fashe da kuka " wlh nidai kana zalumtata gashi kazo ka yaudareni ka shanyemin janbakina nafasa bana shiga mayar dani gida kuma sai narama nima " yi hakuri ai bakin yaune Ko kin fasa tafiya gidan gobe amma yau babu rawa kina rawa shikenan agidana zaki zauna da sauri ta kallesa tana hawaye " wlh na hakura in dai zaka mayar
dani gidanmu gobe yi shirunki Mrs Abdallah bakida matsala idan kinkiyaye bari na shafa miki wani janbakin karamar Jakarta ya bude ya fito da Janbaki ya tallabota jikinsa ya shafa mata ya gyara mata fuskarta tsaff " my sweety babyna kynyi kyau ina sonki baki taro tana yamutsa fuska tana rike cikinta
motar aka kwankwasa murmushi dauke afuskarsa ya bude motar kadan jawa ta leko " my love abamu Amarya Ko fitowa yayi yana murmushi jawa taba Ramlat hannu ta fito lokacin duk sauran amare sun shige ciki ahankali suka jero sauran na take musu baya har
cikin hall d'in cike da mutane makil sai ihu ake kida na tashi abin gwanin burgewa Mc sai cewa yake gafa Wanda ake jira sun ISO jama'a ataba musu aikuwa gaba daya hall yadauki tabi ana ihu
gun zamansu aka musu jagora kujeru ukune ajere matansa sun sakashi tsakiya jama'a sai ihu suke kida na tashi ahankali
Ramlat ta kamo hannu soja tana cije baki a shagwab'e tace" my soja idanta ya ciko da kwalla da sauri ya rike hannuta yana murzawa " my sweet babyna menene bakida lafiya ne?...✍🏻
Rahma ummu fareesa ce😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*?HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*?RAMLAT💖💖*
*?KAINUWA WRITERS✍🏻*
*?ASSOCIATION*🤝🏻
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻7⃣7⃣&7⃣8⃣
...."cikina yake ciwo please my soja kabarni na dan taka rawa zai daina ciwo? " wallahi my angel bazakiyi rawaba daga shigowarmu sai kiyi rawa hannuta ta janye anasa " awayyo Allah cikina zan mutu soja kataimaka kakaini gida arikice ya riketa " sosai yake miki ciwo kai ta daga tana hawaye mikar da ita yayi" muje
hospital jawa ta tashi " my love meyake damunta" jawa ki zauna yanzu zamu dawo Ramlat batada lafiya hannuta ya rike suna tafiya ahankali har suka fita daga cikin hall din motar da sukazo aciki ya bude ya zaunar da ita agaba ya zagaya ya shiga ya mata key,
Sukabar hotel din kanta ta dora saman kafadarsa ya janyota jikinsa yatura hannusa daya kasan marata yana shafawa dayan yana driving idanta ta lumshe tayi lamo jikinsa" ya cikin naki da sauki kai ta daga
yaci gaba da shafa mata cikinta da marata tayi shiru abinta dan sosai takejin dadin hakan sai cusa kanta take agirjinsa ashagwab'e tace" my sojana. " yane my Ramlana cikine kai ta girgiza masa " mukoma gun dinner din ya fasa ciwo ya gangara yayi parking ya rungumeta yana
shafa bayanta " my sweet babyna bari na kaiki adubaki sai ki kwanta kihuta tinda bakida lafiya jawa taci kanba cinki fashe masa tayi da kuka ta kwace jikinta tana dukansa agirjinsa riketa yayi " to yi shiru mana rungumeta yayi yana bubbuga bayanta yakai bakinsa dede kunnata " my angel kinada kishi sosai kiss ya sakar mata akunne ta Kara ririkeshi tana sabke ajiyar zuviya tana kukan shagwaba ba hawaye
" my soja mutafi na warke " OK Dan bani kiss fuskarsa ta kamo ta masa kiss agoshi da lips d'insa ta sakeshi ta koma gun zamanta murmushi yama motar key yajuya suka koma hotel din lokacin da sukazo Ana tsaka da casu angwaye da amare da abokai sai ruwan kudi ake musu Ahmed idan kagansa bazakace auran hadi bane bare Shareef uban gaiyya na nabeela
wasu ko na ciye ciye da tande tande kida mai tsuma zuciya na tashi yana rikeda hannuta zasu koma gun zamansu jawa ta rike hannusa " haba ango ina zaku kawai kuzo ku cashe kuyanka cake kuji dadinku murmushi yayi suka shigo gun rawar yana rikeda Ramlat gudun karya yayi
sake tashiga rawa ahankali yake takawa yana rike da hannuta jawa ta dage sai liki take musu gurin kowa sun Burgesu Mc sai wasasu yake, Abokanin soja sun taso sai liki suke musu Ramlat jikinta sai mazari yake tafara takawa yana ganin haka ya janyeta suka bar gun jawa tace " ango saura cake gashi jama'a duk sun
kewaye gun anutse suka iso yana rike da hannu Ramlat ya yanko ya saka mata abaki ta amsa amma saida ta hado da yatsarsa ta gantsara masa cizo gun yadauki ihu Ana tafa musu itama ta yanko ta Dan shagwab'e nufinta ya Dan duko cak ya dauketa ta saka masa abaki aka Kara daukan ihu ya direta da hannu ya yafito jawa
wada tuni idanta ya fara kawo kwalla amma ba kowaba zai gane hakan cake din ya yanko ya bata ta amsa tana dariya amma shi bata bashiba suka koma gun zamansu akaci gaba da harakoki jawa tabada tarihin amayar da labarin irin abin dariyata Nusaiba ta dora itama
Ba Wanda bai daraba Habeeb ma haka ya bada na soja dagana ya Dora musu da yar Nasiya ta zaman rayuwa Naseer ma yayan soja nasiya yayi musu Akan ya kasance mai adalci saboda gudun fadawa halaka sossi jikinsa yayi sanyi
bangaran su Ahmed da Shareef haka abun yake anyi raha ankuma yimusu nasiya kowa ya rike matarsa da kyau agaskiya kowa yaji dadin zuwa dinner dinna abun gwanin shawa da dadi anci ansha kowa sai sun barka kawayan amare sun cashe sosai an musu barin kudi har bayan magrib basu tashiba, Ana masallacin hotel din jama'a me fita sunayin sallah
jama'a sai Kara bulbulowa suke Ramlat tacika tayi fam soja ya hanata rawa hannusa ta kamo tana marerece" my Abdallah kamin afuwa naje nayi rawa daya kawai zanyi please my mijina. murmushi yayi " Mrs Abdallah wallahi bazakiyi rawa ba yau hannuta ta janye tana murguda baki yo sai me karma kabari kuma wlh gobe gari na
wayewa sai ka maidani gidanmu Dan ni Sam bakayi minba amatsayin miji duk maganar da suke ahankali sukeyi ko jawa bataji murmushi yayi " ai inke bakyaso akwai masu so banza ta masa tajuya wani barin tana turo baki sai yada jama'a bazasu fahimci sunada Matsala dashiba,,, hhhh Ramlat ashema da wayonki,, aikarfe 8:00pm aka tashi kowa ya kama gabansa,
amare ankwashesu anyi gida ashiryasu jawa zata shiga motar su nusaiba kawar ramlat anty hadeeza ta korata motar Abdallah sun sakashi atsakiya
Ramlat dama acike take fam soja ya hanata rawa jawa ta jingina jikin soja " my love wlh nagaji sosai bacci nakeji kanta ya shafa" sannu ko zamu ajeki gidane kai ta girgiza tana rufe idanta hannu Ramlat ta Dora wuyan soja ta mintsinesa tin karfi da Sauri ya juyo sharanta,
tunaninsa mutuniyarce ta saka masa awuya Dan yaji zafin tsinkon da tayi masa hannu yasa agun yana lalube babu komai ya kalleta tacika tayi famfam kiriss take jira ta kwakwabe fuska zata saka masa kuka kai ya girgiza mata ya kamo yajinginata da barin jikinsa yana shafa fuskarta jawa idanta arufe batasan me sukeba saboda bacci takeji sosai
rankwafowa yayi ya Dora bakinsa saman kunnata yana mata rada hannusa na shafa wuyanta" my sweet heart menene karkiyi kukafa kinga bamu kadai bane yi hakuri anjima idan ankawoki zan rarasheki lasar kunna yafara yana hura mata isakar bakinsa shiru tayi tana sabke ajiyar zuciya tunawa da tayi bafa ita,
Kadai bace matarsa a motar da sauri ta janye jikinta ta gyara zamanta Dan karta batawa yar uwata rai murmushi yayi yana jinjina mata kai ta kauda Dan tanajin zafin yada jawa duk tabi tashige jikinsa ko Dan jin yauni babu,, kuji ramlat da wani zance mace da mijinta,
har suka zo kofar gida Ramlat bata Kara kallonsu ba mota na parking jawa ta bude idanuta ramlat bata jira komaiba ta bode motar ta fice jawa ta koma jikin soja ta kwanta" my love kaini gida yunwa nakeji,
"kin fasa tsayawa.? " to mai ya rage ai yanzu zasu kawota " ok direba mutafi gida motar ya tada suka kama hanyar gida, Ramlat direct part dinsu ta nufa dama ita ake jira Nabeela har anshiryata mummy tasata tayi wanka da wani ruwan turare mai masifar kamshi tan fitowa
ta mata turare da hayaki ta tsugunna tana gamawa ta bata wani mai tashafa akazo akayi mata kwalliya iya karshan kyau ramlat ta kai ayau nusaiba tace" wlh kawata ayau soja bazai iya barinkiba ba maganar sasauciba idanuta ta zaro jikinta yayi sanyi anty maimuna tazo ta jata" muje papi zai miki nasyya fitowa sukayi parlo ta zauna akasa gaban papi da mummy " Hassana dan Allah
inaso kibi mijinki da sauda kafa inayi bari na bari ku zauna lafiya da yar uwaki kiji tsoron Allah azamanta kewar auranki sanna yashiga ma nabeela ita ramlat kuka take tin karfinta tafa ga da gadaske gidan zata bari mummy ma ta dora musu da subi mazansu sauda kafa " ke nabeela banda matsala dake.
Ramlat ce matsala karki yada soja ya kawomin kashanki gidanan kisan da aure ba abun wasa bane kiji tsoron Allah azamanta kewarku da mijinki da kishiyaki kara sautin kukan tayi" wayyo cikina banida lafiya abari sai gobe akaini wlh mummy kunyi saukin mun aure