Sashe 145
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
idanuwanta ta bude ta kallesa sonsa na ragargaza mata zuciya bakinta ya cafke yana bata zazafan kiss suna kallon juna da idanusu suna tsotsar bakin juna kusan 5 minute ta cire bakinta anashi ta janye idanuta daga kallonsa cikin sanyin murya tace" yayana kayi kyau sosai irin wannan daukan wanka haka murmushi yayi " ai ban kaikiba ko baby love murmushi tayi ta janya daga jikinsa " my Sojana zan koma yanzu Dada zata shiga cigiya " babyna bazaki bani ko da tea na shaba? shagwabewa tayi ta shimfide diyar ta zauna sama cinyarsa ta rike kafadunsa " my Sojana wlh har na tausayama ta fada tana kwantar da kanta saman kafadarsa ta fara hawaye " no babyna to meye na kuka wlh banida lokacin zamane kuma wlh my jawana tana kula dani sosai yi shiru bari kuka ko kinaso nima nayi.? kai ta girgiza fuskarta ya kamo ya shanye hawayen yayi mata rada akunne ta fara dariya tana dukansa akirjinsa"Ya Abdallah,na wlh ina tsananin kaunarka " Nima haka bakigaba sai yanzu da na ganki naji sanyi a raina Oya je kikawoma mijinki tea ya kurba bakinta ta Dora saman hancinsa tana tsotsa tana shafar wuyansa magana yayi a k'asan makoshi " Ashhhh my heartbeat kibarni haka kina kunna min zafi makalkaleshi tayi tana tsotsar hancinsa son ranta shiru yayi mata ya zuba mata idanu cike da tsantsar kaunarta jiyake sonta kamar zai kasheshi saida ta gaji dan kanta ta sakeshi tana dariya " My Yayana
wlh Sonka nake sosai murmushi yayi " baby love je kikawomin tea " to kadan goyani don Allah my Sojana kajiko ta fada tana kwanciya gadon bayansa mik'ewa yayi da ita yana zagaya d'aki tana dariya " yauwa dokin malam yi gudu mana sabkota yayi " ninema dokin to na fasa kukan sangarta ta saka masa ta rungumeshi " Allah My Sojana sai ka goyani bayanka dadi wlh ta fada tana makalkaleshi dariya yayi ya dauketa cak daide nan jawahir ta dafe bango ta fice daga d'akin Wanda su basu san da tazoba ma daket ta nufi d'akinta ko gani batayi da kyau tana shiga ta fashe da kuka " wayyo Allah na na shiga ukku ni jawahir Allah kaciremun kishin Ramlat araina wlh inason el.uwata amma son ya Abdallah ayanzu yafi karfin zuciyata bansan ya zanyiba ya Allah ka amshi raina na huta da nakuma abun da Abdallah zai tsaneni tari ta fara ta rike sharan da zuciyarta take tana tari tun karfi daket ta Mike ta shiga bathroom dan tasan baza'a rasa jiniba tana zuwa kuwa jini hanci da baki fanfo ta kunna tasha ruwan toilet tarin ya lafa ta wanke furkarta ta fito ta kwanta tana maida numfashi kusan 15 minute tayi akwance tana karanto Addu'a sosai taji nutsuwa ta Mike ta fito ta ko kofar d'akin bata kallaba ta wuce har lokacin tanajin dariyar Ramlat " gaskiya my heartbeat kin fiya wayo nagaji dayawa jeki kawomun tea d'in mana
tafiya zanyi muzo da baqina " yi hakuri Sojana kaji bari naje na hadimaka da gudu tayi isa bakin kofar ta leka ahankali karaf suka hada idanu da Dada yara ahannuta suna tsala kuka me Soja zaiyi idan ba dariyaba dan yana kallonsu ta cc tv camera isuwa gunta tayi tana masifa " wlh Ramlatu kibi asannu wlh dolema yau Ana gama suna zamubar gidanan idan ba jarababa yaune kika fito gida tun
ba kowa har ya far cika da mutane " to wai me nayi bashida lafiya tea zan dauko masa yaran ta amasa tana jijigawa janta tayi " wlh bazaki kaimasaba jarababbu wuce muje idan yar ta matsa masa da kuka zai kawota Dole ta hakura suka shige ciki jawahir na zaune taci uban kwalliya ta sai less dinsu na anko Dada tace" ke jawa tashi maza ki kaiwa mijinki tea Ramlat ta kalla ta ajiye yaran tazo ta rungume jawahir " wow my Auntyna kinyi kyau mutika wlh murmushi tayi ta kara rungume Ramlat" nagode my love amma ban kaikiba tashi kinko ganki " my Aunty'na Ya Abdallah nason tea Dada ta hanani na kai masa murmushi tayi" ayya to bari na kai masa ta Mike little Ramlat ta ajiye wacce itama tayi mata kwalliya less din irin na jikin jawa ne Ramlat ta kalli jawa atsorace saboda jinin da yake fitowa daga hancinta arikice ta rungume jawa tana goge mata " my dear hab'o kikeyi baki saniba ta fada idanuta na kawo kwalla jawa ta goge mata fuskarta " haba my love hab'o kawai kikewa kuka kibari dan Allah jawa ta fadi itama tana fashewa da kuka ta rungume Ramlat suna kuka wiwi Wallahi idan ka kallesu zayi tunanin iyayan sune suka mutu alokacin su Aunty maimuna salalami suke dan sunga abun iskancine kawai dan tana hab'o shine zasu tusa mutane gaba suna kuka Dada dariya tamusu " kuko Allah ya shiryeku to ku zauna idan kin gama kukan hab'on sai taje taba mijinku abinda zaici sakin juna sukayi kowa na gogewa dan uwansa
hawaye Ramlat tace da jawa" matar yayamun jeki da babyna yayana yaga shirinta dariya sukayi atare daukarta tayi suka fito duk abun da suke yana ganinsu abun ya bashi mamaki saboda hab'o suke kuka haka amma dada ta bashi haushi da takewa matansa dariya zuwa tayi ta hado masa tea mai kauri Wanda yaji kanafari acikin cup gilles ta zuba ta nufi d'akin da slm ta shigo yana amsa waya ta aje little Ramlat ta janyo dan karamin tebir ta dora rarafo little Ramlat tayi ta kama, kafar soja tayi tsaye jawa, kusansa ta, zauna har ya gama waya ya dauki little Ramlat yana mata wasa tana dariya
" my love yau sangarta ku keda Ramlat ta motsa inafa ganinku duk abunda kukeyi ya fara yana janyota jikinsa murmushi tayi " kawai fa dan taga ina hab'o nefa fuskarta ya kamo yana leka hancinta " to ai Nima ban taba ganin kinyiba zancan ta basar ta dauko tea tana bashi abaki yana sha little Ramlat ta sabka daga jikinsa tana wasanta ya rungume jawa tana bashi tea dan yaga kamar tanada damuwa har ya shanye tea d'in lalubarta ya fara yana Mata rada akunne tana murmushi ta rungumeshi gam tana sabke numfashi Wanda yanyinsa ya fara canzawa sosai yake rikirkitata da kalamai masu zafi har tasaki ranta tana dariya kafin ya saketa " gaskiya my love kinyi kyau sosai fah murmushi tayi " nagode my heartbeat " jawa zan tafi nazo da baki kinsan fah har.da taro suka hadamun tamjar aure amma nace musu ayi acikin gida girman gidanan ya isa maza da mata kowa ya walala dariya tayi " wlh ya isa zamuyi kokarin karama duk Wanda zai zo gun bikinmu na sunah dariya yayi " thanks my love zan tafi sai nazo " Allah ya tsaremana kai "Ameen kiss ya mata ya dauki gilashinsa ya manna a idanusa jawa jitake kamar ta hanashi fita saboda tsananin sonsa da kishinsa daurewa tayi bata nuna masaba little
Ramlat ya dauka yayi mata kiss " my love na tafi babyna sai mundawo dariya tayi " to sai kun dawo ta dauki little jawahir tare suka fito ya murzawa kofarsa key ta koma d'akin Ramlat shikuma ya fice da little Ramlat lokacin da jawahir taje d'akin Ramlat dinkinsu na material ya iso Safara'u ce ta zo dashi taji dadi sosai Ramlat har ta saka nata Suna Nabeela ma duk shine ajikinsu har su hadeeza kanne soja jawa tabisu da kallo " Tab ai kuwa baza'ayi ba Niba bari naje nasaka dada cewa akayi saida yamma shaffah tace " min canza shawara jeki kisa dariya tayi tana kallon Ramlat " my love Aradu kin hade dan Allah karki cire sai yayamu ya gani " to je ki saka mugani wlh namatsu kisa kizo muyi hotuna dariya tayi ta fice taje ta shirya tsaf yayi mata masifar kyau ita da kanta ta sani pic ta dauka ta turawa Soja lokacin na tare da bakinsa bai samu damar dubawaba tayi ta jira shiru ta tashi ta fito ta nufi d'akin Ramlat zuciyarta baby dadi ihu suka rinkayi saboda tayi kyau sosai ba karya Ramlat ta rungumeta sai pic suke iri iri d'aki yacika da jama'a yan uwansu da kawayan su jameela da su Nabeela su shaffah kai abun ba acewa komai. haka bangaran manya ma duk sunsha anko less suka saka gidan yacika dam dan ko makwabta ba'a barsu a bayaba tunda soja ya fita tare yake da bakinsa sai darana suka zo gidansa Wanda yake cike da Al'ummah musulumi wajan gida da bai cike yake da Sojoji an bazasu ta ko ina saboda tsaro
******
Misalin karfe biyu na rana fadin cikar taron sunan yan ukku bata lokaci ragona da shanu de ba wani Abuba an yankasu launikan abunci iri iri aka sarafa an kawata runfuna da kujero far are masu masifar kyau cikin harabar gidan gashi daman gidan ko ina Flowers ne gwanin kyau Soja na tare da bakinsa cikin wata wata tapkekiyar rumfarsu ta shan iska ankawata gurin da kwalliya nan aka kawo musu abunvinsu da kayan mutsa baki da nasha duk inda ka gilma jama'ace kashi kashi ke kwasar gara ta abunci su Naseer ma bangaransu daban can cikima mata an baje Ana lodi jaws de shiru da ita haka ta daure ta Saki niki taci abunci cikin yan uwanta sai shewa akeyi Ana dariya Ramlat sosai ta sake Ana wasa da dariya duk tanajin faduwar gaba batasan daliliba sai Addu'a takeyi bayan sallahr la'asar filin gida yayi makil da jama'a maza da mata yanzu atamfa ce suka saka har Ramlat har jawa dukansu sunyi urban kyau na ban mamaki Soja idan kaga yada ya dauki wanka yanzu kananu kaya yasa ka