Sashe 128
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
...kara matse mata wuya yayi saida idanuta suka furfuto sosai mari ko ba adadi kafin me fuskarta tayi suntum jibgarta yayi ba dawasaba saida yayi mata lilis tsamin da yajiye yasa ya kalli saman gado ya toshe hancinsa da hannu daya ya fisgota kasa da hannu guda ya wurgota kofar bathroom ya hankadata ta bugu da bango goshinta ya fashe tasaki ihu da dashashiyar muryata wata uwar tsawa ya daka mata wace tasa ta ida sakin sauran fitsarinta " dan ubanki ki hadiye kukanki yanzu na kuma canza miki kamani
shuri tayi azaba nacinta wlh da wani ya tareni da cewar ke zaki aikata haka sai namasa azabar da sai yayi dama uwarsa bata haifesaba aduniya wlh sai na dandana miki azaba mafi muni kafin kibar gidana, na baki mintina kafin na waiwayeki ki kwashe kayan tsaminki ki wanke tas kafin ni Abdallah na saki jawahir saki daya muguwar mace mai fuska biyu bana fatan Allah ya sake hadamu duk da haka zan jure na azabtar dake kafin kibarmun gidana wlh natsaneki banason ganinki bakin kwana ukku zan azabtar dake kawai dan kar nayi abun da ran Family zai baci uku tana cika ki gagauta barmun gidana muguwa kawai wace batada imani har kika iya kashe rai kina famar raba Sunnar ma'aiki yawo ya zubar ya fice daga dakin duk da tana cikin mawuyacin hali hankalinta yayi kololuwar tashi da taji ya saketa tajide da farko yace Dole zata gidansu amma bata
Taba zaton zai iya sakin taba cikin muryata da ta dishe ta ta fara kukan nadama da son zuciyarta ya jawo mata" wayyo na cuci kai wayyo Soja tayaya zan iya rayuwa babu kai dan Allah karufamun asiri narantse da Allah daga yau nacanza halina wlh bazan kumaba wayyo Aunti kausar kin cuceni kin rabani da farin cikina harda zugarki tayi tasiri akaina duk ni na matsa miki tun tana iya maganar har ta kasa tana fitar da numfashi asannu har idanuta ya rufe ruf numfashinta ya dauke ta suma da zawon ajikinta Soja yana fita ya nufi kitchen su Ancim basunan bangaransu ya nufa ya tsaya daga nesa ya kwadawa Ancim kira sai gata da gudu kokarin dedeta nutsuwarsa yayi har k'asa ta duk'a tana gaishesa " Ancim kirawo inna talatu mik'ewa tayi ta tafi sai gasu cikin girmamawa suka gaisa yace" inna inaso kuje gida ku huta kwana ukku zan nemeku insha Allah cikin girmamawa sukayi godiya dan dama sunada biki jibi ku shirya da anyi sallah Asubah zansa driver ya kaiku " mungode yallabai Allah ya k'ara girma " babu komai yace ya ficewarsa ya Haye saman bene dan jiyake yanajin tsami a hancinsa bedroom d'insa ya shiga yayi wanka ya janza kaya 3quoer ya saka da shart fara ya fesa turare ya duba bashida sigari ana tsoki yayi ya dauki wayoyinsa ya sabko kasa a parlo ya zauna jijiyoyin kansa sunyi rado rado ranshi amutikar bace yanaji kamar ya mata saki ukku dan yana tsoron su Abbie ne kawai yabarta adaya
duk da yasan bazai maida taba mik'ewa yayi ya nufo bedroom d'insa inda su Ramlat suke dan ya dauki sigari yasha ko yaji dama kofar ya morda yashigo tana kwance Rumgume da little Ramlat idanuta har sun kumbura dan kuka kallo daya yama ya kauda kansa ya had'e face ya duba gun da yake aje sigarin ya dauki abinsa da idanu take binsa taga zai fice bai ko kalletaba cike da tsoro cikin dashashiyar muryata ta kirasa" yayana bacci nakeji na tafi d'akina bai juyoba ya bata amsa" nan makabartace da bazaki kwantaba bai sake maganaba ya ficewarsa harabar gida ya fita kusan wasu flower har kamshi sukeyi yayi zamansa kan wasu kujero farare na roba ya kunna sigarinsa yana zugarta baki da hanci yana feso hayaki yana kallon sojoji masu tsaron gidan suna kaikomo suna hirasu da dariya tsaki yaja" wlh ku tamuku dadima duniyar saida yasha kara kusan gome ajere kafin ya huta wayarsa ta dauki ringing screen d'in wayar ya kalla yayi picking ya kara akunne " hello habeeb ya KK ya shirye shirye wlh tunda na dawone ban zaunaba kasa Sadeeq sai masifa ya kemun" hhhh wlh Soja zanmaka rashin mutumci lokacin kafin nayi lata ka dameni yanzu gashi aure saura kwana biyr amma banga uwar da ka tsinana ba, lips d'insa ya ciza da karfi yana girgiza kafa " haba Habeebullah karmuyi haka dakai kayimun Afuwa wlh a zafi nake wanine ua taboni amma nayi hakuri zan bulo zuwa gobe da yamma insha Allah " OK babu damuwa wlh dama naji muryaka a kaushashe Soja arika hakuri irin aikinku saida hakuri " OK komai hira sukaci gaba dayi sunjima sosai kafin suyi slm agogon hannusa ya duba saida yayi mamakin dare yayi haka karfe11:00pm tsaki yaja ya kara shan kara biyu na sigari ya Mike ya nufi ciki yana shiga ya nufi d'akin jawahir tun kafin ya shiga ya tushe hancinsa ya bude kofar ya shiga yaga tananan inda ya barta amma bata ko motsi
ya gane suma tayi frige d'inta ya nufa cikin sa'a ya tara da gora ruwa guda mai masifar sanyi dan akwaita son ruwa mai sanyi budewa ya kwarara mata firgigit ta zabura tana sabke numfashi ta fashe da kuka " imun shiru gum ta yi da bakinta tana rawar sanyi saida ya kwarare mata ruwan baki daya ajikinta tsawa, ya daka mata " tashi maza ki wanke wanan kayan Tas kuma kitashi tun Asubu kece zakiyi komai na gidanan har abunci masu tsaron gida wlh na waiwayeki karfe bakwai baki gama komaiba har shara guga da komai zakici ubanki da rarafe tayi bakin gado harbata yayi da kafa Mike maza haka ta Mike tana tangadi ta cire zanan gadon tashiga bathroom tacire kayan jikinta tana nishi ficewa yayi daga d'akin ya nufi bedroom d'insa ya isko Ramlat rungume da yarta suna bacci saide karkawa sanyi take duk da rabin jikinta arufe bakin gadon ya karaso ya tabaji jikinta zafi gum zazzabi bakinta har karkarwa yakeyi kansa ya dafe " Ya Salam ficewa yayi da sauri ya Haye sama ya dauko magani ya dauko mata rigar bacci ya dawo kitchen ya shiga ya dauko cup ya jika magani a parlo ya aje ya shiga d'akin jawa ko kallon hanyar bathroom baiba bare yaga abunda takeyi ya dauko gadon little Ramlat ya fito gadon ya fara kaiwa ya aje yazo ya dauki maganin ya koma
ahankali ya janye little Ramlat ya kaita gadonta ya kwantar itama cikinta da gani tanajin yunwa bathroom yashiga hado ruwa mai zafi a bokiti ya fito towel ya dauka ya aje yaje ya dauko cup ya hauro gadon daukarta yayi ya rungumeta sai nishi take tana rawar sanyi tallabo kanta yayi " my Ramlat bude idanuki kisha magani budewa tayi dan dama baccin sama samane zazzabi ya hanata tsorone take ya mata tsawa shiyasa tayi kamar tana bacci cup d'in ya kafa mata abaki kallonsa tayi face ya had'e da sauri ta fara sha saida ta shanye tas yacire cup d'in daga bakinta ya cire mata kayan jikinta daga ita sai breziya da pant ya barta ya matso kusa da bakin gado ya dauki bokitin ya ajiye bakin gadon ya tsoma towel yana tausa mata ajikinta idanuta ta lumshe tana nishi " Yayana " menene kai ta girgiza tasanya hannuta daya saman fuskarshi tana shafawa " my sojana ina sonka karkayi fushi dani kaji yayana shiru yayi yaci gaba gasa mata jikinta sosai zafin,
Ya rage har ta fara zufa maganin na aiki ruwan zafi na aiki da idanu take binsa har ya gama ya matsar da ruwan zafin ya zubawa cikinta idanu yada ya fito tamkar yayi wata shida sai yau da batada kaya yaga girman cikin sosai jikinta hannuwansa duka biyu ya dora saman cikin yana shafawa yanajin son abin cikin fiye da komai kallonsa de takeyi ya jima yana shafar cikin kafi ya janye hannusa ya janyeta jikinsa ya Mike ya sabko daga gadon kayanta da yakawo ya saka mata ya dauki turaransa ya fesa mata ya kwantar da ita ya lulubeta " yayana mukwana lafiya ta fada tana shashekar kuka dan zatonta gun jawa zai kwana kallonta yayi " Ramlat kiyimun shiru ko nabaki rabonki nace dake wani gu zan kwana ne kikemun kuka shiru tayi tana goge jawayenta tana sabke ajiyar zuciya ta lumshe idanuta ficewa yayi daga d'akin yaje ya hadowa little Ramlat madarata da ake bata Wanda yarinya bata fiya shaba saboda jawa nada ruwan nono sosai wuyar parlo ya kashe da Tv yana shigowa ya murza key akofar parlo ya shigo bedroom dauko baby yayi tana baccinta dan yasa koda zuwa jimawane zata tashi saboda yunwa ahankali yake raudata aikuwa ta bude idanu tana kallonsa yatsarta ta saka baki tana tsotsa murmushi yayi ya cire ya tsar aikuwa ta fashe da kuka biberon d'in ya dauka ya kafa mata abaki tako amsa tana tsotsa Ramlat tashi tayi zaune ta matso jikin soja ta kwantar da kanta saman kafadarshi tana kallonsu " Yayana ka kaita tasha nono mana " naki bana kaita shiru tayi tana turo baki ta koma ta kwanta dan taga yau asama yake sosai saida tashe takoshi dam sai gyatsa take jijigata ya fara ya dorata kafadarsa yana shafa kanta bata jimaba bacci ya dauketa
tashi yayi ya kwantar da ita saman gadonta ya rufeta ya dauko bokitin da towel yashiga bathroom ya watso ruwa ya fito dauré da towel jikinsa na digar ruwa ya goge ya bude wardrobe ya ciro rigar bacci ya saka ya fesa turare yaje yayima little Ramlat Addu'a ya shafeta ya hayo gadon ya kashe wutar d'akin ya kwanta ya janyota jikinsa ya rungumeta gam yana karanto Adu'ar bacci kara shigewa jikinsa tayi ashagwab'e tace " Yayana amma yau ai ba kwana na bane kodan banida lfy " my Ramlat kiyimun shiru Oya bacci dare yayi sosai shiru tayi ta tura kanta k'irjinshi" to kayimun tausa kadan please yayana hannusa ya dora saman cikinta yana shafawa yana dan dadana mata jikinta, suna rungume da juna har sukayi bacci Soja sam zuciyarsa bata masa dadi haka dai bacci ya daukeshi,