← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 146 OF 152

Sashe 146

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Sojoji yau fah babu sauki sai harba bundiga suke sama irin de idan suna Sabga zaune suke jawahir na mita su tashi mana lokaci yayi kar Soja yabiyo sau tunda ya turo kira tun dazo bata Rufe bakiba sai gashi ya shigo aikuwa kowa ya Mike ya kama gabansa ya kalli Ramlat " baby love rainanine kikayi ko " Allah ya baka hakuri muje dariya jawa tayi Ramlat ta dauki baby girl Soja ya dauki mazan ya kalli jawa " my love ina little Ramlat " wlh tun fah d'azu Nusaiba ta fita da ita ko suna can waje " OK tashi mu tafi dariya tayi " kuje ganinan ficewa yayi Ramlat tace" ki tashi mana wai Aunty jawa meye ke damunki yau " kije karkuma yayi miki fada mana mik'ewa tayi suka fito tare ta nufi d'akinta ta dauko gif d'in da zataba Ramlat da 'ya'yanta Ramlat ko ta

fita waje ta nufi gun Soja kusansa ta zauna yaran suna hannun Habeeb da Sadeeq ya amshi little jawahir ya kalleta dab da juna suke sunajin numfashin junansu"my bugun zuciyata wlh inajin zafin fitowarki haka duk da kinsa babban mayafi bakiga jawa tasa hijab kalar kayanba baki ta zumburo ta tsareshi da idanu k'asa yayi da murya " baby love nine da fushi ba keba zan danne zuciyatane dan kina uwar biki amma raina bayaso hannsyensa ta kamo duka biyu sunan kallon juna ko sun mance jama'ace sama da mutum dari ke kewaye dasu oho" Ya Abdallah bari naje nasaka hijabin to karkayi fushi kaji ta fada tana murza hannusa tayi narai narai da idanu " OK karkiyi kuka na hakura ai ba'a ganin jikinki sakarmun hannu Ana kallonmu da

Sauri ta Saki tana mai jin kunya dan har ga Allah ta manta ihu sukaji Ana musu na tafawa RAF RAF RAF kanta ta sada " baby love kina kunya kanta ta daga OK zo kiji wani Abu matsawa tayi daga kusansa tafe take da manyan kwalaye biyu da ledoji biyu idanuta na lumshewa bata ko ganin kirki har ta karaso gunsu Soja ya kalli jawa yace"my love meye wanan ina wai kika tafi dukawa tayi ta ajiye kwalayan gaban Ramlat ta Mike tsaye kawai sai ji kake dimm ta yanke jiki ta fadi K'asa asume jini na fita ta hancinta da bakinta wani irin uban ihu Ramlat ta kurma tayi kanta tana jijigata arikice Abdallah ya

Mike da baby ahannusa yaba na kusansa da baisan kowayeba yayi kan jawa yana fadin " innalillahi wa'inna ilaihinr raji'un ya matsar da Ramlat wacce take kuka kamar ranta zai fita gaba daya jama'a sun kewayesu kowa hankalinsa atashe ciccibar jawahir yayi Ramlat na biye dasu kowa hankalinsa atashe Duk sun bi bayansu kafin ya isa gun motama an bude masa ya shimfide abaya ya shiga Ramlat ta fado motar kamar anjehota bai hana ta bin suba saboda bayada nutsuwa kafin sauran su iso tuni direba yaja mota sai wata suka shiga hankalinsu tashe tun ba maimunatu ba sosai direba yake gudu yana rungume da Ramlat sharnsa daya sharan daya na rungume da jawa wacce babu alamar rai"kiyi shiru kibar kukan Allah zai bata lafiya batayi shiruba ta rage kukan de har suka iso hospital mota na tsayawa ya bude kofa ya fitar da Ramlat ya fito ya ciccibi Jawa sukayi ciki da ita inda aka tareshi da gadon marasa lafiya aka kwantar da ita aka nufi emergency da ita don har yanzu jinin fita

yake Soja sai kai kome yakeyi yana Ad'ur Allah yasa ba zuciyarta bace keda Matsala Ramlat na biye da Soja hankalinta amugun tashe Dole ya janyota jikinsa ya rungume ya kasa magana bayanta kawai yake bubbugawa har yan gidansu suka iso kusan mutum ashirin suka tsaitsaya suna jimami sai ga yinma ma hankalinta atashe take tambayasu meye ya sami jawahir Soja shi bema San me zaiceba abun yayi masa yawa ga Ramlat ta adabeshi da kuka tanacewa Soja yayi wani Abu kar wani Abu ya sami el uwarta bayanta kawai yake bubbugawa kowa tausayi suka bashi dan kallo daya zaka musu kasan hankalinsu atashe yake little Ramlat ce ta fara kuka wiwi tana bayan Nusaiba kanwar Ramlat Soja yace" Nusaiba kawota Nan yunwa takeji suntota tayi

ya amsheta Ramlat ta amsheta " bari na bata nono Tasha hannuta Soja ya kama suka zauna ta janye rigarta tana shayar da little Ramlat sosai takesha dan tun da rana rabonta da nono gaba daya jama'ar gurin cike suke da tausayin su Soja idanu ya zuba musu yana tuna mafarkin da yayi hankalinsa ya tashi yace" Ya Allah ka dubemu kai kake da damar komai alokacin da kaso ubangiji ka dubemu kowa kallonsa ya keyi Ramlat ta fashe da kuka ta fada jikinsa gabanta nabugawa da karfi sai da su yinma suka lallabasu suyi hakuri zata warke tace ina aka bari jarirai sai lokacin ma suka tuna bayan lokaci mai tsawo
Dr Fahad ya fito hankalinsa atashe sai zufa yake sharewa saman goshinta gaba ki dayansu suka nufi gunsa Soja yace" Dr ta farka kansa akasa yace " kuma saboda Allah tun da safe kunga tana aman jini baki da hanci meye ya hana ku kawota hospital tun lokacin zuciyarta bata idasa bugawaba wlh munyi munyi Amma ina tun kafin ma ku kawotama lokacinta ya rigada yayi sai de nace muku Ubangiji ya bamun hakuri. Allah ya amsheta ta amsa kiran mahaliccinta wani gigitaccen ihu Ramlat ta kawarara tayi luuuuu daga ita har babyn da take shayarwa Soja ya tarota ta zube jikinsa asume yinma ta amshi little Ramlat gabaki dayansu kalmar shahada sukeyi masu kuka nayi wani irin uban kukane ya kufcema Soja tin karfisa ya Saki kuka ya rungume Ramlat gam jikinsa nurse buyi Dr ya kirawo sukazo su amshi Ramlat aje abata temakon gagawa wata irin Tsawa Soja ya buga masu wacce takusa sasu sakin fitsari Kara Rungumeta yayi gam yana kuka mai cin rai jikinsa ko ina kerrrma yake yi...✍🏻

*😭😭😭 wlh Nima hawayene nakeyi duk Wanda na bata masa rai awanan pege don Allah yayi hakuri nagaji da cicire labarin ne Dole zan karasashi yanda na tsarashi Allah ya jikanki da rahama jawahir*

Rahma ce ummu Fareesa😘

*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
Yar mutan Niger🇳🇪

*Bismillahir* *Rahamanir* *Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻5⃣1⃣&5⃣2⃣

Yinma ce ta nufo gunsa dan tasan ayanzu fada bazai masaba Dole lallashine kamashi tayi muryata na rawa " Abdullahi yi hakuri adubata karta shiga wani hali kayi hakuri magana tama nurse su kazo daket yinma ta banbare Ramlat jikin Soja aka shiga da ita ciki ta rungumeshi ita kanta kuka ta keyi shi yana kuka ita nayi jama'ar gurin nayi anty maimunatu k'asa ta zauna dirshin bakinta dauke da Addu'a jikinta na rawa shaffah na tsaye sai gani sukayi ta yanke jiki ta fadi asume safna faduwa tayi asume dan abun ya tabasu sosai yanzu awa daya da ta wuce suna cikin wasa da dariya ace ta mutu gaba daya hankalin mutane ya Kara tashi Anty Rahma ce suka shigo da su Papi da Abbie duba jikin jawahir labari ya riskesu tana aman jini yada sukaga mutane da irin kukan da yinma suke da Abdallah ga safna da shaffa an kwashesu anyi ciki dasu jikin Anty Rahma ya bata babu lafiya zamewa kasa tayi dirshan tana binsu da idanu Soja yama yinma magana cikin kuka " yinmata ku kaini gun jawa inason ganinta

"Abdallah kayi hakuri " nide kukaini gun gawarta please Abbie ya karaso gunsu " Abdallah ta Allah ce ta tabbata ko kai yinma ta daga masa tayi magana aka kirawo Dr yana zuwa tace " Dr yanaso akaishi gun matarsa ta janyeshi jikinta Dr fahada ya kama hannusa suka shiga su Abbie da papi na biye dasu suna shiga Soja ya tsirawa gawar jawa idanu an rufeta da farin kyalle ya isa bakin gadon ya janye kyallen jikinta ya fada yana kuka ya rungumeta gam" haba jawahir ya zakimun haka saboda Allah daran jiya ya mukayi dake munce muna tare har karshan rayuwarmu munyi alkawari dake amma kika sab'a wlh ina sonki kuma jiya kincemun kin yada da son da nakeyi miki dari bisa dari da yada na sarafaki da irin yada namiki kuka keda kanki kika bani hakuri nayi shiru kikace Alhmdllh yau kin tabatar da ina kaunarki zamu rayu inuwa daya har karshan rayuwarmu to my jawana meye ya bugarmun da zuciyarki

Wacce irin damuwace kika kasa fadama yayanki mijinki yanzu kinmun adalci kenan my love little Ramlat dani kin maidamu marayu kullum sai na fadamiki ki ajiye hankalinki wlh ina sonki dan Allah jawahir matata ki tashi bari nayi kissing dinki irin na jiya da muka kwana munayi please ki daure ki motsa wlh ina bukatarki kinji my love tun dazu little Ramlat ma kuka takeyi fuskarshi ya Dora saman tata ya Dora bakinsa anata yana tsotsa yana shafar kanta ko jinin da yake saman bakinta bai damuba Dole yinma ta janyeshi dan d'akin ya cika dam har mahaifin jawahir ya karaso Kuka ya fashe dashi " yinma dan Allah kar ayi saurin binneta zata farko bata mutuba wlh nabata ajiyata acikinta naji hakan ajikina suna raye karku binnemu matata da abinda yake cikinta don Allah Abbie ya rungumeshi yana lallashinsa ya janyeshi suka fita, Ramlat ko Dr Fahad yana csn yana bata temakon gagawa domin ta farfado fiye da awa daya amma shiru bata farko ba dan tayi doguwar suma sai ahankali Dole suka fito aka jona mata na'urori da duk abinda ya kamata yana fitowa su yinma suka tareshi Soja idanu kawai ya zuba musu yanaji duk abinda Dr yake fadi jikinsa rawa kawai yakeyi wannan
Chapter 146 · 0% Book details