Sashe 148
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Yau da misalin karfe takwas na dare Abbie ya hada sauran yan uwa harda Soja da Abubakar dan yace bazai komaba sai yaga yayansa Soja ya sami nutsuwa suka tafi hospital cikin sa'a Dr Fahad ya fito daga room da Ramlat take kwance ya gansu cike da mamaki yake kallonsu dan tunda ta kwanta basu zuwa suna gurin zaman makoki ya kallesu " Daddy sannuku ya hakuri Alhmdllh dama Kiran Soja zanyi yanzu Abbie yace" Dr mu ba yara bane kuma ba jahilaiba bane munada tauhidi dan haka mun amshi kaddara don Allah yarinyar nan idan tabi el uwata ta bamu gawarta ka hana kowa yaganta tunda ta suma yau kwana hudu wlh mun Amshi kaddara kabamu gawarta kawai kwalla fall idanu papi yake kallon Dr baide yi magana ba Dr yace" Daddy kiyi hakuri wlh da ranta bata mutuba yanzu haka daga d'akin da take na fito Alhmdllh. ta farka bayan sallah isha mukaji na'urorin jikinta sun dauki ruri naje na duba numfashinta ya dawo daide ta farka tana Kiran jawahir da yayanta muka saka mata driv da maguguna don ta samu nutsuwa yanzu bacci ta keyi kuzo muje ku ganta ya nuna Abdallah kai zaka iya tsayawa ta farka domin ka lallasheta tunda Wanda ya mutu de baya dawowa hawayen fuskarshi ya share suka dunguma ciki tana kwance fuskarta ta fada
"Masha Allah Alhmdllh ala kulli halin Hassana Allah ya kara lafiya papima dadi yasa yaje ya rungumeta yana godiyar Allah dan har ga Allah ya zata Ramlat ta mutu boye musune akeyi mansoor ma Adu'a suka mata da kawu munnir su Ibrahim da jafar kowa damuwarsu ta rasu mai ran karfema zuwa yayi ya rungumeta yana hamdalah don zatonsu itama ta rasune Soja yana gefe atsaye har suka gama Abbie yace da Soja" Abdallah ka tsaya ku kwana tare ka lallabata karka nuna mata kaima kana cikin matsala domin samun lafiyarta su naseer da Abubakar zasuci gaba da amsar gaisuwa har zuwa goben sallameku daurewa yayi ya furtama Abbie " to Abbie insha Allah na Mika lamurana ga Allah " yauwa mazan fama Allah yayi maka Albarka "Ameen sallama suka mashi suka tafi domin fadawa matan gida Ramlat ta farka sai fatan samun lafiya bakin gadon yazo ya zauna ya zuba mata idanu kansa ya kwantar saman kirjinta yana hawaye" Ramlat Allah ya bamu hakuri kinji wlh nafiki damuwa da rashinta murika yimata Adu'a kema na tsorata da lamarinki wlh nazata kin bi el uwaki ne rungumeta yayi gam ya rufe idanusa yana sabke ajiyar zuciya cikin ikon Allah bai jimaba bacci ya daukeshi yana rungume da Ramlat yana ta sabke ajiyar zuciya itako baccinta takeyi tana fitar da numfashi da sauri sauri can wajan karfe goma shadaya Dr ya dawo domin dubata yaga Soja yana manne da ita yana bacci tausayi ya bashi dan yarame sosai drip din ya cire mata ya kare ya kuma saka wani yasata lokacin karewasa ya fice
***
har yanzu Soja bai mutsaba dan rabo da yayi baccin awa biyu tun kafin jawahir ta mutu sai yau haka itama bata motsaba sha biyu da rabi na dare Dr ya dawo ya cire mata drip ya tashi Soja idanusa ya bude ya kalli Dr murmushi Dr yama Soja ya had'e face dan yanzu baima san ya akeyin. Murmushi ba " sorry Soja tashi ka rufo kofar dare yayi sosai mik'ewa yayi yabi Dr shi ya fice shikuma ya rufo kofar ya dawo ya hau gadon ya kwata ya rungumeta gam ya tusa kansa k'irjinta idanusa arufe numfashi yake fitarwa, da sauri sauri motsi ta fara saboda ya matseta gam ya sassauta rikon da yayi mata amma ya kasa komawa bacci har karfe biyu na dare janyeta yayi daga jikinsa ya sabko ya shiga toilet ya sakarma kansa shower yajima sosai sai sabke ajiyar zuciya yake Alwalla ya dauro ya goge jikinsa a toilet din yasa jallabiyasa ya fito ya shimfida dadduma ya tayar da sallah raka'a hudu yayi ya fara kwararo Addu'a idanusa yana fitar da hawaye yana nema ma jawahir rahamar ubangijinta yana yawanta kukansa saboda yasan jawahir ta mutu da tsanini Sonsa azuciyarta bai tashi ba saida aka kira sallah anjima can ya Mike yayi Raka'atanin fajri nan ma yajima yana Adu'a kafin ya Mike ya tafi masallaci yin sallah
***
Tare da yan gidansu suka fito daga masallaci yabi Abbie part d'insu zai daukowa Ramlat kawa Abbie na Kara masa nasiyya yayi tawakali jawahir ta mutu har abdan bazata dawoba yayi kokari yarike mata yarta Amana yabata tarbiyya mai kyau amsawa yayi yana godiya suka shiga har cikin parlo ya wuce d'akin shaffah yasan baza arasa kayaba wardrobe ya bude ya samu kaya kuwa dayawa ya dauki abaya da mayafi da Riga da zani na atamfa da hijab daya ya fito ya ajiye kayan aparlo yaje ya dauki key din part dinsa yaje ya sauya Jallabiya chocolate colour da rawani shima chocolate dine ko kallon turare baiba ya nade fuskarsa ya fito ya rufe part din ya koma kitchen ya shiga tabawa nan tana girkin breakfast baiyi magana ba dan yanzu bayason yinta Sam gaishesa tayi ya amsa yace" tea nakeso mai yawa da kauri dan Allah kiyi qoqari ki dafamun kayan cikin rago idan da akwai " akwai aishe aka data za'akai can gidan naku tun " OK zubamun parlo ya dawo ya zauna yayi tagumi har ta gama hada masa komai da komai tasaka cikin dan kwando ta kawo masa, ya amsa yayi godiya ya fice Abbie na kallonsa tausayin dan NASA yakeyi damuwa tamasa yawa baisan ya zaimasa ba yana fita ya shiga hospital din ya bude kofar yashiga har yanzu bacci takeyi kayan ya ajiye ya shiga toilet ya hada ruwan gumi ya fito
kanya ya jire mata kaf Ciccibarta yayi ya shiga toilet ya sakata cikin ruwan zafi idanu ta bude ta sabke su fuskar Abdallah bata ganin sa sosai ya nadeta da rawani yau yafito buzun sa na asali gaba da bayansa kuka ta fara " Ya Abdallah da gaske jawana ta mutu ko mafarki ne hawayen idanusa ya maida ya rufe mata baki yana kallonta da idanu yana nuni tayi shiru ba'a magana a toilet kukanta take tun karfi jikinta ya gasa mata sosai da ruwa masu zafi tukun yayi mata wanna tana kuka ya nadota a towel ya fito sautin kukan ta Kara cikin sanyi murya yace " please baby kiyi hakuri zan fada miki gaskiya bayan kinyi breakfast kinji jikinta ya goge mata ya saka mata Riga da zani ya d'aure mata kitsonta ya shiryata tsaf ya zauna ya janyo kayan ya dau tea ya janyota jikinsa tana hawaye da idanu ta ke binsa da kallon cup din ya kafa mata abaki ta girgiza kai shima kan ya girgiza Dole ta rike hannusa tanasha sosai Tasha ta janye cup din daga hannusa itama ta bashi bai musaba ya amsa yanasha saida ya shanye ta janye cup din daga bakinsa ya dauko kwano farfesun hanjin yana bata abaki kawai tana amsane saboda yanayin da ta ganshi aciki har taci sosai bashi tayi yaki amsa ta fashe da kuka " Yayana kayi hakuri kaci kaji Dole ya amsa yanaci badan yana soba sai dan ya kwantar mata da hankali saida taga yaci sosai ta janye jikinta ta sabko taje ta wanko hannuta ta dawo ta fada jikinsa rungumeta yayi gam yana sabke ajiyar zuciya cikin kuka tace" Yayana da gaske el uwata ta mutu cikin dakiya ya shiga mata bayanin komai harda kwanakin da jawa tayi a k'asa wani irin kukane Ramlat takeyi Wanda numfashinta yakusa daukeya ya matseta gam shima kukan yakeyi babu maiba wani hakuri acikinsu Soja yace" My Ramlat dan Allah ki rarasheni kibani kulawa kekadai kika ragemun ki lallabani ina bukatar kulawa karkiyi nisa dani kinji Kara rungumeshi tayi gam tana kuka tana shafa bayansa tana tausayin kansu dan tasan jawa jigon rayuwarsu gashi ta barsu lokacin da basu tab'a tunanin rabuwaba sun rungume juna gam sai kuka sukeyi kofar aka tura aka shigo su yinma ne da harda su Abbie yinma tayi dikira ta salamce" saboda Abdallah yaushe kazama Mara's tawakali haka yarinyar da ta farko jiya abun ka daure ka bata kulawa da lallashi kuma sai kugamu ku lalace da kuka shiru sukayi suna manne da juna babu Wanda ya dago saima Kara rungume juna da sukayi ya hade face dinsu yana goga tsinin hancinsa Anata shi yana bubbuga bayanta itama tana bubbuga bayansa suna kukansu k'asa k'asa Soja yayi k'asa da muryasa tana rawa yacema Ramlat" babyna me suke muce musu ko basuga lallashin juna mukeba ne " yayana barsu dan basu bane akawa mutuwar shiyasa sautin kukan suka dan Kara suna Kara rungume juna Abbie da Papi sun basu mugun tausayi mummy kuka ya kufce mata itama Aunty maimunatu fashewa tayi da kuka
Dada tace" innahlillahi wa'inna ilaihin rajiun don girman Allah kubar baiwar Allah nan tayi kwanciyarta cikin salama akabarinta Abubakar yana mamakin Soja sosai Akan wannan Al'amarin dan yasan yayana mai juriyane amma Sam ya kasa jurewa gun su Soja Dada ta nufa ita da mai ran karfe Abubakar ma binsu yayi yana goge kwallar idanunsa Abbie gunsu ya Iso dan yaga abun nasu sai da lallashi yayi gyaran murya zaiyi magana Dada ta dakatar dashi tayi magana cikin nutsuwa tace Abdalllah...✍🏻
Rahma ce ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*بسم الله الرحمن الرحيم*
___________________________________
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
___________________________________
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
Yar mutan Niger🇳🇪
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚
*ALHAMDULILLAHI* *ALHAMDULILLAHI*🙏🏻
*Laifin dadi karewa komai yayi farko to yanada karshe😢😢😢*
*Bismillahir Rahmanir* *Raheem*
*END*
*Book 2* 🅿👉🏻5⃣3⃣&5⃣4⃣