Sashe 70
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Bayansa part d'in yinma sunka shiga da sallama suka shigo Parlour yinma na zaune jikinta yaje ya jingina " yinmata i.miss u jawa ta karaso ta gaisheta ta zauna gefe janyota tayi ta hadasu ta rumgumesu suna fuskantar juna ita da soja face ya hade ya kauda kansa gefe kanta tasada " ina kuka baromun dotana " tana gida batajin dadi " asha har yanzu bata warkeba soja ya juyo" taji sauki gobe zan kawota yay rigima takeji mik'ewa yayi yinma na tagi gidan antyna " sai ka dawo ficewa yayi jawa ke bazaki ki gaishe da mummy kuba tashi tayi batayi magaba
tabi bayansa amma kin zuwa tayi ta nufi part din Dada ta gaishesu atsaye ta dawo part din yinma tayi zamanta soja na part din anty Rahma suna hira " my son ya fama da rigima murmushi yayi" anty Allah babu wani rigima " kaide ka boye ina diyata jawa ka gaishemun da ita " mummy ina Papi nafa yi kwana biyu bamu haduba tin shekaran jiya" uhum yanana sun fita shida Abbie mikewa yayi" affan yaushe zan kaika gun Ramlat " yanzu " ah ba yanzuba sai gobe ka shirya antyna mukwana lafiya ya fice ya biya ya gaishe da su Dada yaje yana su
yinma sallama ya fito jawa ta Mike ta biyu bayansa har ya Shiga mota yana jiranta budewa tayi ta Shiga yaja suka tafi babu Wanda yayiwa wani magana acikinsu Dan shi ko sharan da take bai kallaba yana mamakin taurin ranta saide batasan ya tsani mace mail irin halin naba tsaki yaja yaci gaba da tukinsa ransa abace har sukazo gida lokacin karfe Tara tayi na dare Ramlat tana parlo a zaune taci kwalliya da wata Riga hadada ita guiwa kalar pink tana kallon Tv suka shigo da sallama mikewa tayi da gudu tana musu oyoyo ta rumgume jawa " my dear wlh nayi missing dinki sosai murmushi tayi ta janye jikinta " Nima haka my love ya gida juyowar da Ramlat zatayi ta
rumgume soja taga wayam babu kowa Ashe ya hayewarsa sama zama sukayi a parlo " my love kinsha gida me daya" wlh no daya ai da masu aiki musha hira ina yayamu nagafa tare kuka shigo amma kuma bansa ina yayi ba" maybe yashiga yayi wanka Nima banyi sallah isha, ba bari naje nayi ta tashi" to abincin fa yaufa dani akayi kirki " to bara na fito ta shige da kinta tashi tayi ta haye sama bedroom dinsa ta shigo ya fito daga wanka Kenan dagashi sai towel yana goge jikinsa da gudu ta Karaso gurinsa ta rumgumeshi ta baya ta fashe da kuka " wayyo yayana I miss u wallahi kewarka takusa kasheni Dan Allah karka sake tafiya kabarni ka Dade haka juyo da ita yayi ya Rumgumeta akirjinsa yana shafa bayanta rawun jiknsa na digo ajikinta" yi hakuri my Zumatyna nima nayi missing dinki dayawa kirjinshi ta shafo le gashin dake kwance luff akirjinsa ta shafa" yayana to meyasa kaki mun magana a pralo kayi banza dani ka tafiyaka na juya nama oyoyo naga bakanan my sojana inason gashin kirjinka yana mutikar burgeni murmushi ya lakaci hancinta " komai nawa nakine yi yada kikeso dashi my zumatyna kina burgeni wlh
kallonsa tayi "my sojana muje kaci abinci wlh dani akayi kirkin abinci dadage ta fara ta turo baki nufinta ya dauketa daukarta yayi ta koramishi idanuta tana shafa fuskarshi my sojana meya sameka naga duk ka canza idanuka sonyi ja KO bakada lafiya ne marerecewa tayi please yayana meyasa meka ganin kamar hankalinta ya tashi murmushi yayi ya direta kasa" kaina yake ciwo my Rabin raina "ayya sorry my mijina bari na ba ka magani duk ta rikice ta rasa idan zataga magani tunawa tayi dazu Tasha magani aparlo akwai har na
ciwon kai da gudu tayi waje yana kiranta " my zumana zo wasa nake miki amma ina hankalinta agaba bata jiba bukatarta ta kawoma soja magani yasha da gudu gudu take taka matatakalar bene duk da kasanta na mata zafi kafarta sulbe ya kwasheta aikuwa ta fara gangarawa ihuu ta Saki da karfi cikeda tsananin tsoro tana kiran soja" yayana ka temakeni zan mutu karaf a kunnasa da gudu ya fito amutikar tsorace yana kiranta " my Ramla...dagashi sai towel ajikinsa... ✍🏻
Rahma ce ummu Fareesa😘
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
😭😭😭my dotana ummy ontop Allah ya baki lafiya yasa zakkah jikine mom dinki na sonki sosai da sosai wlh na damu da rashin lafiya ki😭
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻9⃣3⃣&9⃣4⃣
...dede likacin inna talatu da Ancim suka kado da gudu sunagani abinda me faru da gudu sukayo kanta suka tare bangon da zata bugu idan ta karaso kasa tana idanuta arufe tari gada ta gama bada ranta tasan kanta na haduwa da bango da yake hade da parlor to
kanta biyu zai rabe amma cikin ikon Allah taji antarota har mutum biyu bude idanunta tayi jikinta duk ya Saki batayi magana ba sai kallonsu take suna mata sannu soja ne ya karaso arikice yana kiran sunata yana ganinta tsaye da kafarta ya sabke ajiyar zuciya inna talatu nagani sa haka sukayi saurin juyawa sukabar gurin Rumgumota yayi
Jikinsa yana tatabata my zumana bakiji ciwoba saida na kiraki wasa nake miki amma kika taho daukarta yayi suka koma sama tayi lamo jikinsa har yanzu da karfi zuciyarta ke bugawa ha cikin bedroom ya Shiga da ita ya kwantat da ita saman bed ya zauna yana dadana mata jikinta " my babyna yi magana akwai inda yake miki ciwo tasji tayi ta rumgumeshi ta fashe
Da kuka rikicewa yayi yana bubbuga bayanta yi sjiru bara NASA kaya mutafi hospital kinjimu ko kai ta girgiza ta Kara rikeshi " wlh kukan farin cikin nake da mutuwa bata rabamuba a yau my soja ina sonka dayawa ta fada tana Kara Dakar mada kiss ta ko ina ta rumgumeshi gam gam tana kuka " my zumana yi shiru kinji kibar tadamun da hankali insha Allah muna tare sai mum hayayafa mu aura da y'ay'anmu rada ya Shiga mata akunne yana shashafa yana mata cakulkulo dariya
Ta fara " wayyo my sojana kabari Dan Allah babu dadi katasji muje kaci abinci tashi tayi daga jikinsa taje ta ciro masa kaya cikin wardrobe dinsa gajeran wando da Riga singilet tasaka masa rigar ta bashi wondo ya saka" Dan me da bazaki sakamun wondon ba
shahwabewa tayi " nide tashi mutafi yayana kafa yima su inna godiya ko ta fada tana langwabar dakai murmushi yayi ya dauketa cak suka fito" my zumatyna kinyi gagawa ai abinda zan musu wlh yafi karfin godiya kwanciya tayi saman kirjinsa tana shafa fuskarshi " my mijina Dan kalleni ma " naki na kalleki idan ke kin manta ni ban mantaba yanzu saura kadan kisani ciyon zuciya kukan sangarta ta fara " Allah sai ka kalleni naji dafi ai yanzu ina tare dakai babu abinda zai sameni tsayar da tafiyar yayi ya kalleta
"oya yi abunda zakiyi my karasa kiss ta masa man hanci da haba da goshinsa da kumcinsa tana dariya bakinsa ya Dora saman karan hancinta ya ciza Kara ta Saki " wayyo my soja kaciremin hancina dariya yayi yaci gaba da tafiya har suka sabko ya direta jawa bata parlo kan dining suka tafi taja masa kujera ya zauna " yayana bara nakira my dear " to yi maza tafiya tayi dakin jawa bata parlonta bedroom dinta ta shiga da sallama tana kwance tana kallon Tv da take cikin bedroom din baking gadon ta zauna
" my dear tadji muje kuci abinci wlh dani aka girkashi my dear yanzu fa saura kadan na sheka masu aiku suka temakeni da taimakon Allah " kai me yasameki? " wlh gangarowa nayi yanzu haka jikina ko ina ciwo yakemin " ayya sannu Allah ya kiyaye gaba " amin tashi muje yanafa jiranki kuci abinci yace kiyi Sauri yunwa kikeji " ayya wasa yake miki wlh
nagoshi banajin yunwa my dear kije kuci " to kinci abincine agidan momy " naci Danwake acan " to kitashi muje muyi hira " OK kije ganina tashi tayi ta fito soja na zaune yana jiransu plate ta dauka ta zuba masa " babyna ina jawa " my sojana Dan kirata taci wani Abu tace ta koshi ransan ya Kara baci aransa yace kenan yarinyanan da gaske gaba zatayi dani " OK zuma mana bari na kirawota mikewa yayi ya nufi dakin jawa tana kwance ya shigo yana kallonta ransa abace tana ganinsa ta sada kanta kala bata ceba
bakin gadon ya zauna " jawa gaba kike dani Akan na fada miki gaskiya kinfa sanni banason raini itama face ta hade " to raini me nayi maka nifa banajin yunwane ai mutum bazai ci abinda baya soba da Sauri ya kalleta amma sai yayi shiru ya tashi yana murmushi" lalle zaki dawo saiti ni baa haka dani na baki minti daya ki fito kuma idan kinzo ki nunawa yar uwaki kina fushi da mijinki ya fice yabar dakin tsaki taja ta tashi ta fito har ya fara cin abincinsa kusan soja ta zauna " my love ko Adan jirani dariya Ramlat tayi tayi serving dinta " my dear Ki rabu dashi ci naki murmushi yayi " ai jawa nasan halinki zaki iya kice Ancim kawomun Dan wake dukan wasa ta kai masa " haba my love
kawai Dan nice gwanar con Dan wake my dear kifa masa magana " yayana kabarta taci kirkin kanwarta " uhum nayi shiru my Ramlat Ashe kin ita kirki haka dariya tayi" ba wani Nan fadi gaskiya " wlh my love yayi dadi dadi sosai har suka gama soja bai sake maganaba suns gamawa ya Mike ya dawo parlo saida jawa ta gama suka dawo parlo sukaci gaba da hira har kusam shabiyu soja aikinsa yake cikin Laptop jawa ta meke " ni kam natagi na kwanta saida safenku " Allah nima natafi baci nakeji