Sashe 49
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
ahanyar kawota asibitine muka sami guntun hatsari na bugi babbar mota Allah ya tsagaita wahala amma yarinya nan ta raina mutane ahakafa ta gudo tashigo cikin gida" to ai batasan matsayin da takedashi ayanzuba shiyasa kwancinta ta gyara jikin yinma tana turo baki" yinma ni fa kice masa ya fita aharakata ba ruwana dashi jiya danaje gidansa gun my dear wlh bakiga wulakancin da
yaminba harda kora kare yamin kuma kice yabani wayata dariya yinma tayi " kai dota jiya kuma kenan acan kika kwana kai ta daga " wlh nima bansan acan na kwanaba tsaki yaja yana dafe kansa" yanzu zaabani ciwon kai wlh kallonsa yinma tayi " Ashe kaima ka bugu agoshi " eh Allah ma ya kiyaye " dota dagani na kawo miki abinci ko bakijin yunwa mik'ewa tayi kai ta daga " yinma ni natafi gun mummy rabona da ita tin jiya
Tafiya ta fara ya Daka mata tsawa banza ta masa " yinma ya fa kamata ku mata bayani tabarmin yawo da igiyar aurena akanta yinma tace" my sin kayi hakuri Kafa San wanan magana sai Abbi da Papi zasu mata ai suda basusan meke faruwaba sai sun dawo zuwa yanma ko gobe zaayi maganar dota zonan juyowa tayi ta dawo gun
yinma je ki dauko hijab akayan shaffah karki fita haka " yinma kuma hijab acikin gida haba dan Allah ta fada tana bubbuga Kafafunta kamar zatayi kuka tsareta yayi da mayatattun idansa dan yahango akwai rikici shida ita yinma tace" yi hakuri je ki dauko tafiya tayi,
Kamar zatayi kuka ta nufi room din shaffah ta dauko hijab tasaka ta fito yinma natafi " to ganinan zuwa yanzu bata ga abokin fadanta murguda baki tayi taficewarta dabda zata fita taji anshakota zatayi ihu ya rufe mata baki da hannusa ya dauketa cak yanufi wata kofa
wada zata kaisa part dinsa kai tsaye batare kowa ya gansuba yana shigowa parlon sa bai tsayaba ya haye bene sai dukansa take tana kuka saida ya shiga bedroom dinsa da ita ya direta
Saman bed mik'ewa tayi ta cike da rashin kunya tana hararansa " wai me natsare maka arayuwa kabi yau ka takuramin gadon ya hayo ya kamota ya rungumeta yana sunsunarta dukan girjinsa ta take duk tabi ta rikice sai kuka take" dan girman Allah karabu dani wanan abun da kake bai kamataba ya haramata fa fuskarta ya kamo cikin shaukin sonta yazuba mata lumsasun
idansa yana goga karan hancinsa saman nata yana tura mata hancinsa abakinta kai ta kauda tana kuka yakai bakinsa kunneta " my Ramlat ni ne kike gayawa magana haka dan Allah ya jarabeni da sonki fa kaunarku da Sauri
ta kallesa ido cikin ido ta zabga masa harara ta ingijesa amma ta kasa kwantarta yayi ya mata rumfa da faffadan girjinsa ya shiga mata abinda ke sakata bacci amma ina saima haushinsa da takeji fashewa tayi da kuka tana dukansa " kawa girman Allah ka sakeni nifa ba yar iska bace zaka so kana gama jiki dani wlh ni bazanci amanar jawa ba harshesa yasa yana shanye hawayen fuskarta yana lumshe idansa
Yana shafa kyakyawar fuskarta ya kama hancinta yana tsotsa gani tayi fa idan batayi maganin saba to zai takura rayuwarta itako batason alaka dashi ta tsaneshi tin jiya da yaci mata mutunci agidansa ta tsaneshi murmushi tayi ta Kara shigewa jikinsa tana turo baki tasanya hannuta saman fuskarsa tana shafa saman fuskarsa da yayi mutukar kyau hancinta ta zare abakinsa turo baki
cikeda shagwaba tace yaya Abdallah ina my dear jawa cike da mamaki dakuma jin dadi ya Kara matseta yana kallon kyakyawar fuskarta itama shi take kallo lumshe idanta tayi ta cusa kanta a faffadan girjinsa mai fitar da ni'imataccen kamshi, murmushi yayi yana shafa wuyanta
" jawa tana gida ko zaki jene mutafi yanzu dagowa tayi da kananun idanta tana murmushi cikeda sangarta tace" eh zanje nasan tamin fushi jiya ban mata sallama ba na tafi wai me ya sameni a hanyar zauwa gida
har na kwana hospital kiss ya sakar mata saman lips dinta ya daga mata gira " ai wanan kaddara itace tayi sanadin hada auren da bazai taba mutuwaba baki ta turo shagwab'e tace" Ya Abdallah kabari ni. bana son kiss fa kwaikwayon maganarta yayi yana murmushi " yaune bakiso ko zunburo baki tayi zata fara kuka har idanta ya fara kawo kwalla " ya Abdallah ni ni banaso ta fada tana dukan girjinsa ta idea fashewa da
kuka " Ya Salam to meye na kukan karkimin asara hawayen ki mai zaki yi shirunki my angel naji bakya so kallonsa tayi ta tsayar da kukan" Ya Abdallah ina my aljanina ina sonsa banza ya mata tamkar baijiba yana bubbuga bayanta
kamo hannusa tayi tana murza tsakiyar tafin hannusa wani irin shock sukaji atare da Sauri ya kalleta gira ta daga masa tana murmushi kawai sai yaji Abu na masa yawo ahannu gashi ta rikesa gam Kafin ya kai dubansa har ta harbesa atsakiyar tafin hannusa kafin yayi yinkorin zare hannusa anata tamasa harbi uku Wanda
jikinsa har ya fara rawa saboda azabar daya keji amma ya dake tana ganin haka ta janye jikinta ta sabko daga kan gadon tasa hannuta ta dauki
kunamarta ta kallesa shekeke " wallahi Ashe da gaske maza bakuda ta ido yanzu soja ni ka kalli kwayar idona kace kana sona Nifa karuwace inji kai
tantiriya mai yawo club kasha fada ka tsaneni badan gudun hakkin raiba da ka kasheni bushewa tayi da dariya tana tsalle tana rawa tamasa gwalo ta bude kofa tajuyo ina son daga yau Kada ka Kara kuskuran fadin wanan kalmar ko gun wata bare
ni kai na jawa ne wlh ko labarin budurwarka naji to kasani sai na ilatata saboda ina taya my dear Dina kishi kuma wlh ni natsaneka bana Sonka bazan taba sonka ba kuma sai na hadaka da my Ahmed tinda bakada ta ido ka kalli kwayar idona kace kana sona yo mai zan dakai ni zuciyata ta Ahmed ce zaburowa yayi zai tashi ta tofa masa yawu
daga nesa tana masa gwalo kuma idan ka isa kazo ka dakeni mugu yakaji allura gargajiya agaba ma idan kasake shiga harakata sai na maka wankin ido jawa tazama ta dan makaho takara masa gwalo ta fice da gudu tana dariya, soja ko zufa ta
gama wanke masa fuska hannusa har yafara kumbura daket ya iya mik'ewa ya sabko daga gadon hajijiya na daukarsa yana bin bango ya sabko parlo
wayarsa yaciro daga aljihun gabar rigarsa yayi dealing lumber nura bugo daya ya daga,
" Dr please kazo yanzu kabiyo da Allura dafin kunama bai jira ya basa amsaba ya kashe wayar ya kwanta saman kujera ya lumshe idansa ko ina na jikinsa zafi yakeji " my Ramlat
yanzu komai zakiyi saidai kiyi amma nasan hukuncin da zan miki nima, Dr nura ya shigo yayi masa allura kallonsa Dr nura yayi yace" yallabai ina kasami kunama hararasa yayi wanan ba aikin ka bane ka gama aikin
ka dan haka zaka iya tafiya mik'ewa yayi yana murmushi " to Allah kawo afuwa sai anjima
Ramlat tana fita direct part d'insu ta nufa dabda zata shiga sukaci Karo da safna ta kalli Ramlat " ah Zararra daga ina mata kenan yanzu kinsan gidanku cikeda mamaki ta kalli safna " safna wacece zararra ido safna ta zaro " my sister ba haka nake nufiba daga ina kike fa nake nufi murmushi tayi
" daga gidan yinma nake hannu safna ta kama kamar abin arziki ta saka mata kunama kuma taki sakinta saida safna ta saki
Kara ta saketa tana dariya " kinga aikin zararu aje aji da radadin allura gargajiya safna ko ina jikinta tsuma yake ta fashe da kuka ta nufi part
dinsu,,, Ramlat shigewa part d'insu tayi tana dariya parlour tashigo tana turo baki yinma na zaune anty rahma ta kalleta cikieda farin ciki gunta ta nufo amma sai me ganin jaririya tayi wayo yarinyar takusa wata hudu zaro
ido tayi tana zama kusan mummy " kai iyata me nake gani ko nayi gamone kalli fa jaririyar da baayi sunaba take zama kut rungumeta mummy tayi tana hawaye farin ciki" Allah na gode maka kallonta Ramlat tayi " nifa gaskiya ku fitar dani daga duhu bana gane wasu abubuwan haka yanzuma safna tacemin zararra yinma tace" babu fa komai ina kika tsaya wai" to yinma banazo
fitabane wanan mugun ya... sai tayi shiru ta tashi ta shige dakinta sai taga duk ya canza mata wanka tayi ta cakare da kwalliya tasaka wata Riga amma bata kai kasaba black mai ratsin fari tayi mata
kyau sosai kadan tasaki gashinta har gadon baya ta fesa turare Ahmed ya fado mata arai "Allah sarki my Ahmed Dina bari naje na dauki wayar Dadata, na kiraka wlh yau jina nake banida mutunci duk Wanda yashiga harakata to sai
na tsira masa allura ta fada tana bushewa da dariya tana tsalle su malam mugu azalumi anacan anashan azabatuna gobema kashiga harakata wlh sai namaka allura gargajiya wai harda cewa yana sona saboda zabar ya rainani zakaci kaniyarka wlh kunamarta biyu a hannuta ta dora daya agaban Rigarta daya ahannuta ta fitowa,
ta tabi kofar kitchen ta ficewarta saboda taga Matan gidan suna shigowa part din Dada ta nufa tafiyata take cikeda gadara tana wakar larabawa tana taba hannu tazo dabda kofar Dada taga wasu sojawa guda biyu sun zuba mata idanu murmushi tayi ta nufi gunsu tana Kada jikinta
Sunaga gunsu tana nufi dayan ya fece shikuma dayan yayi nida bayajin kira saura maaikatan gida sun zuba musu idanu suga ikon Allah dan asaninsu matar oga ce to ya tafito ahaka ko halin larurane har ta iso gunsu dab dashi ta tsaya ta hura masa iska a ido ya kalleta gira ta daga masa tana murmushi " yadai yaron mugu ko
na burgeka please aramin wayaka mana wlh idan ka hanani zan maka allura gargajiya kallonta yake ko kiftawa babu dan shi ba saninta yayiba bakon zuwane hannuta ta meka da niyar kamo hannusa tana dariya bari na baka tukuicin kallonan ta Dora hannuta saman nashi kamar
daga sama sukaji karan Harbin bindiga dakarfi gaba daya gidan ya harde da Karan bindiga afirgice Ramlat tayi kan sojanan.... ✍🏼 R ummu fareesa ce😘
Bon Vendredi a tous