← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 42 OF 152

Sashe 42

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

Cikeda baccin rai ya fita ya koma dakinsa fadawa gado tayi ta fashe da kuka tana tuna azabar da zatasha amma kuma ta tuna hakkin sane gwara ta daure ko kasheta zaiyi mik'ewa tayi daga ita sai towel ta nufi dakinsa baya parlon sa ta shige bedroom yana kwance saman bed yana juyi gadon ta hayo" yaya kayi hakuri nazi wlh na amince nayi yada kakeso" tashi

kiban gu banaso angaya miki banida zuciya wlh kitashi ko jikinki ya gaya miki kin tashi tayi ta fada jikinsa tana kuka shafarsa ta fara ta hade face dinsu da Sauri ta kamo bakinsa Wanda take so fiyeda komai to dayeke akunne yake kawai sai ya sabko ya biye mata Karin wani lokaci aiki yayi nisa yauma kam taci wuya sosai baiwar Allah amma haka ta daure dan gudun bacin ransa sai kusan goma na dare ya barta tajigata

Wanka yayi mata ya gasata da ruwan zafi da kyau tayi Alwala tayi sallah isha, shima ya wanka yayi sallah isha yanzu ya dawo normal sai tunanin angel yake ko taci abinci misalin shadaya na dare ya kira shaffah yaji ko angel taci abinci tace har tayi bacci murmushi ya kwanta ya rungume jawa yana shafa cikinta" kinajin yunwa kai ta girgiza hawaye na zuba a idanta gumin hawayen yaji ya shafo fuskarta " meya sameki

please bari kuka kinji jawata sharta ya fara yana lalabata ya matseta ajikinsa yana mata magana mai dadi har tayi bacci cikin farin ciki shima ahaka har yayi bacci Asuba ta gari...

************* ******* ************

*BAYAN SATI SHIDA*

zuwa wanan lokacin jawa ta saba da fitinar Soja ta goge a haraka sosai take basa hadinka Wanda hakan ba karamin dadi yake masaba tamurje tayi kiba tayi jajur da ita Family dinsu sai Albarka suke Samasa ya rike amana anty maimunatu ma taji dadi yada Abdallah ya rike diyata da Amana,,, har zuwa wanan lokacin Ramlat tananan gidan jiya iyau shakuwarsu da

soja abin baacewa komai amma yanzu baya yada su keba saboda yada take sashi Kara shiga kogin kaunarta da shawa saboda yada ta iya zuba love tin bata daidai, duk rada yazo da jawa gida in dai ta gansu ta fara fushi tana kumbura tin ba taga suna magana da jawaba to jaraba ta samu sai tayi kwana biyu bata kulashi shiyasa

bayason jawa tazo gidan yinma tafi kaita gidansu ko gidan anty zuwairat,,, ban garan shaffah da Ahmed sun dangana sun kama juna yanzu yana zauwa zance ansaka ranar bikinsu rana daya da na Nabeela,,, safna suyi tikgun sun gaji har yanzu basu sami man jawa ba saidai suna sa ran gaba dan sunga almun nasara,

Zaune take a parlor saboda kwata kwata yau batajin dadin jikinta cikin shiri ya fito da kakin soja ajikinsa sai zuba kamshi yake mik'ewa tayi " my love yanzu idan ka tafi kwana nawa zakuyi tsadada agogonsa ya daura ahannusa yana murmushi yau wani irin kyau ya zuba duk inda kake neman namiji mai kyau da aji da kudi da kamun kai da cikakiyar halita to Abdallah ya kai gun ido ta zuba maza tamkar ta cinyesa saboda so abi daya ke damunta kwana biyu bata son yin sex saidai ta boye hakan dan kar ransa ya baci matso kusanta ya lakaci hancinta" kwana shida zamuyi kinmin Adu'ar dawowa lafiya sai lokacin ta dawo daga tunanin da tashiga

murmushi tayi ta rungumesa bayanta ya bubbuga ya kamo fuskarta yana kallonta " jawata yadai yau duk kin fada duk tunaninane haka fuskarsa ta shafa tana kallonsa " my love yau banajin dadine gashi kuma zakayi tafiya kabarni cikin begenka bakinsu ya hade ya fara bata zazafan kiss mai tsayawa azuciya kusan mintina uku ya saketa yana murmushi

" to na tafi hawaye ta fara tana daga masa hannu kai ya girgiza" kinsan fa banson kuka kiyi shirunki ai kamar gobe zan dawo gareki hawayen ta goge tayi murmushi " to sai kadawo Allah kiyaye amma my love katuromin shaffah kuma wlh kayi kyau dayawa murmushi yayi " yauwa matar soja " my love

Kar ka manta suzo mu zauna ko ni naje gidan " ah ah kiyi zaman ki zasuzo ya fice zama tayi ta tuna mijinta yana

fitowa batare da bata lokaciba suka bode masa mota ya shige suka tafi ya sun zowa gida ya shiga yamusu sallama part din anty rahama ya shiga tana parlour har Papi ya gaishesu " soja tafiya ta samuba kai ya Sosa" eh Papi wani babban taro

ake a oyo Wanda akeso yan arewa muyi yawa aciki so. zamukai kwana shida acan " to Allah ya bada saa adawo lafiya " amin" shine kaki fadi da wuri na hadama abinda zaka tafi dashi" a Anty babu komai " ya yata tana lafiya ko duk da naganta shekaranjiya da kukazo kai yaya Sosa baiyi maganaba murmushi,

Mik'ewa yayi " Anty na tafi Nabeela da shaffah sutafi can har na dawo dariya tayi " to sai ka dawo papi yace" to Allah ya kaiku lafiya ni da ba antynba ficewa yayi yana murmushi part yinma ya shiga nanma Abbie na parlour gaishesu yayi abbie yace" sai tafiya ba " eh Abbie kusan yinma ya zauna yana kalle kalle yinma tace"ai itama

tayi fushi taci abincinta yau Dr Fahad yazo yatafi da Ramlat ya dubata to yace insha Allah zata dawo daidai dan maganin da takesha yanada kyau kuma yace arika kaita inda abin ya sameta idan anyi saa to ta haka watarana zata tuna abinda ya faru da ita ko a rika Samata film din fada ko wace zaarika gwado hatsari aciki ajiyar zuciya ya sabke " to sai nadawo insha Allah zaayi duk yada yace

Ina shaffah " sunshiga gidan Dada " to sutafi gun jawa su zauna har na dawo " to Kara San matsalar bazata zauna ba shaffah ba kai ya Sosa " to ai su tafi tare amma zan Jan musu kunne kar su kuskura sufita har sai na dawo kuma yinma asamoma jawa masu aiki Kafin na dawo " to zaasamo bari tabawa ta dawo ta fita kasuwa,

Mik'ewa yayi yaje ya rungume abbie ya masa kiss agoshi " Abbie sai na dawo " to Allah kaiku lafiya ya tsareku da sharin makiya yinma ma tayi masa Adu'a ya fita part din Dada ya nufa tindaga kofar parlour yakejin hayaniya shaffah sai dariya take shigowa yayi yaja ya tsaya Ramlat ce ta danne safna sai jibga take har ta fasa mata baki duk ta cijeta da Sauri ya karaso ya dauke daga saman

safna Ramlat sai tirjewa take tana dukan girjin soja matseta yayi dakyau ya kalli shaffah" ke dan uwarki meya hadasu ke shedaniya kike dariya ko jikunta ya fara rawa tace" wlh yaya bani na hadasuba safna ce take janta wait mahaukaciya tana zungurata shinefa ta hasala ta shiga jibgarta kallon safna yayi ransa abace" ke dan uwarki matata ce mahaukaciya har kike zungurata sakin Ramlat yayi yana murmushi maza jeki cimin uwata ai safna na ganin

Ramlat ta nufota ta Mike zata zuba da gudu amma akfin ta kawo Kofa Ramlat tayi caraf da ita ta shaketa taci gaba da jibgarta saida ta fasa mata baki da hanci sai jini yake ko ina yago take tana cizonta sai ihu take Dada ce ta shigo " kai mai zangani yau ke hassana kisan kai zakiyi kai Abdallah kaci kaniyarka kana tsaye zatayi kisan kai karasowa yayi yana murmushi ya dauke Ramlat kamar baby daga kan safna

Wace ta jigata daket take gida numfashi kwanar parlour yayi da ita ya ajeta sai turo baki take riketa yayi yana dariya " my angel Ashe har yanzu kin yi mugunta kukan shagwaba ta saka masa tana bubbuga Kafa rungumeta yayi yana dariya " to yi hakuri fuskarta ya kamo yasa harshensa yana shanye hawayenta kallonsa take ta tsayar da hawayen tana murmushi, tana tatabasa alamar yayi mata kyau yaganota murmushi yayi" Mrs Abdallah ya akayi

hannuta sa ta kamo fuskarsa tana dadage yagane sai ya dauketa cak dariya tayi ta kamo fuskarsa ta masa kiss a kumcinsa ta kamo Karen hancinsa tana tsotsa tana shafa lallausan gashin kansa janyewa yayi ya kora mata ido itama shi take kallo lumshe idanta tayi tace" Abbie I love you murmushi yayi ya direta

Ya kamo fuskarta ya hade bakinsu ya shiga kissing dinta narke masa tayi tana zuge miyansa tana hadiyewa cike da shaukin so sun Jima sosai ya zare bakinsa anata dan tana tafiyar dashi sosai tayi kiss dariya tayi ta rungumesa tana shafa bayansa " my angel ina sonki ina kaunarki bana fatan abinda zai rabani dake zanyi tafiya har tsawon kwana shida

Wanda rashin ganinki akwanakin Allah kadai yasan halin da zan shiga Kara rungumeta yayi yana shafa bayanta yasaka bakinsa akunneta yana tsotsa lamo tayi ajikinsa tana ririkeshi sun jima rungume da juna ya janyeta ya kamo hannuta rigima ta Kafa masa sai ya goyata daga

karshe ta fashe masa da kuka dole ya goyata ya dan zagaya da ita tana ta dariya ta Kafin ya mata dubara ya sabketa suka fito bakowa sai dada " wlh Soja bakada kunya nan gun soyayya ne shine bayan kasa ta lahanta yar mutane ko murmushi yayi

" Dada Allah baki hakuri kuma Ramlat janta nayi ina mata nasiya tayi hakurin zama da kowa lafiya to kinsan yanzu ba ganewa takeba sai hakuri ni natafi sai nadawo " to Allah kaiku lafiya " Amin yaja Ramlat suka tafi part din yinma suka koma lokacin shaffah ta shirts da Nabeela " yauwa to maza ko dauko kayan na kaiku da kaina

Ki biyo da maganinta zuwa tayi ta dauko kayan har na Ramlat da magungun nanta yinma tana musu kashan karfa su shigemata dayawa dan taga kwananan asama take sai hakuri dariya soja yayi ya musu sallama suka tafi ta zauna a motar dasu shaffah suke bur takiya sai tasa kuka ta kafa masa tana tsale ganin Ana kallemasa mata na zuba tijara Dole ya hakura

Yashiga ya zauna ya kamo hannuta ta zauna kusa dashi ta Dora kanta saman kafadarsa ta sakalo hannuta wuyansa tana dariya ta masa kiss saman goshinsa murmushi yayi ya Dora hannuta saman tattausan gashin kanta yana shafawa
Chapter 42 · 0% Book details