Sashe 94
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Taga sojane dauka tayi tayi picking ta kara akunne" my love yau ina ka shigene " my Jawa ykk ina hidima ne lokacin da na dawo na isko kanwarki ba lafiya tana fama da zazzabi ina little Ramlat " gata ayya my love ban saniba zi wlh har naji babu dadi " my jawana ai taji sauki ba tana wajan kiba " eh tananan alamun natane kamar batayi ciwoba dariya yayi " ke de kika sani tayi mana Allah ne ya kawo sauki ki kawo mun babyna zaa ganta kifa rufe jikinki " to ganinan yanzu ta katse Kiran tana murmushi ta muke ta dauko babban mayafi ta yafa ta amshi baby ta fice Ramlat tana gun su mummy a zaune taga Jawa ta fito ta nufi dakin soja baki ta tabe kanta ta dora kafadar mummy tana turo baki "mummy " kanta ta shafa " ya kayi " wlh kasala ke damuna " tinda fa kina zazzabi ai Dole ya jikin
" da sauki mummy ina Nusaiba " tana makaranta zasuzo idan ta tashi " to ki bani Rufaida mana na riketa " ke nifa banason shirme diyar shekara daya zan dauka na baki dariya bara'atu mmn Aminu tayi " rigimaman yau Rahma akewa ko " ki barni da ita ki tashi su Nabeela duk suna harabar gida tare da jama'a kinzo kin sarkafumin " mummy yayana ba ya hanani fita Nusaiba tashigo parlon da sallama Ramlat tace " kawata zo gani karasowa tayi ta gaisheda su mummy ta zauna kusanta " wlh yau da baki zo sunan yata ba to da mun raba gari dariya tayi wace ni masha Allah naga agana jajera kujero masu kyau duk an kawata gurin da kwalliya murmushi Ramlat tayi " sunan takwara ai ba wasaba zauna nan dai gabaki dayan mutanan parlon kallonta suke da Wanda suka Santa da Wanda basu santaba saboda kyaune Ramlat tayi mutika gashi yau anutse take magana anutse takeyi saboda yanayin kasalar da take fama da ita tun lokacin da taji tijara da Jawa mafi soyuwa azuciyarta ta mata. da sallama Jawa tashiga parlon soja
Yana zaune yana chat ta karaso ta bashi little Ramlat yana murmushi ya amsheta yana mata kiss" wow my jawa babyna saukin wayo zatayi kusansa ta zauna ta kwanto jikinsa ta zuba masa idanu tana kallonsa yana wa baby wasa fuskarsa ta shafa " yayana ina sonka sosai akullum sonka karuwa yake yau sai naji nafi sonka fiyeda kullum inama babu jego yau najiyar da kai dadi kuma nima naji wlh marmarin kasani kukan dadi nake saide babu hali kamun nisa sai bayan wasu lokuta amma babu komai duk abinda zakama my love tamkar nice zakawa wlh ina sonta fiyeda kowa da komai idan na gwada sonku kai da ita sai na rasa wa nafi so cikin kai da Ramlat takai karshen maganar ta fashe da kuka yayana ilove u wani irin dadi ya kama Abdallah ya janyeta ya Mike little Ramlat ya kaita bedroom ya shimfideta ya dawo gun Jawa ya dauketa cak kamar baby ya nufi bedroom da ita yana jin sonta sosai cikin ransa saboda kyan halinta saman bed ya shimfideta yamata rumfa da faffadan kirjinsa ya cire mata mayafi ya zage Zip din rigarta yana shafarta
ahankali ya fara magana" wlh jawa nima yau naso ace zan iya kusantarki da sai na saka ki kukan dadi harda majina saboda dadin kalamanki samun mace irinki wace tahada halinki yanada wuya aduniya wlh jawa sonki ya nunku araina ina mungun sonki kici gaba da kyakyawar halayarki wlh kin gama samun Abdallah face dinsu ya hada ya kamo bakinta yana bata wata irin sumba zata tayashi ya girgiza mata kai alamar tabarshi wata irin tsotsa. yake ma Jawa wada tasa kasala sai lumshe idanuta take tana shafa kwantacciyar sumar kanshi tanajin mugun dadin tsotsar hannusa ya tura cikin rigarta yana shafa boobs dinta ahankali yasaki bakinta ya dawo wuyanta yana tsotsa yana murza nonota ahankali da kasan cibinta " wayyo my love kana jiyar dani dadin duniya Ashhhh wai soja taya zan iya barinka wlh sai idan karfina ya kare rayuwa bakai mutuwace shikansa yanayinsa ya fara sauyawa irin yada take zugasa sosai ya dâge yana jiyar da jawa dadi sai zuba sambatu take tana hawaye jikinsa ya janye yana murmushi " my jawana bakida dama
tashinta yayi zaune ya rumgumeta kiyi hakuri wlh nima ina kewarki ai kamar gobene zakuyi arba'in fuskarta ya goge mata ya gyara mata rigarta oya tashi muje kifa shirya da wuri sabkota yayi shima ya sabko ya dauki little Ramlat suka fito parlo tana rike da gyalenta ta yafa " my jawa jeki abunki can zamu da ita gun su Habeeb kinzo kin rike ni kije sai anjima idan kun fito dariya tayi ta fice su Ramlat na zaune ta fito dauke da murmushi Ramlat wace hankalinta yake wajan batayi mamakin dadewar Jawa amma ta watsar tashiga harakarta tayi kamar bataga fitowataba gunsu Ramlat tazo ta gaishe da mummy sai kace da safe basu gaisaba ta zauna gun Ramlat ta rugumota Ramlat taji kamshin soja butik jikin jawa " my love tashi mukoma cikin murmushi " to muje wayoyinsa ya dauko ya fito rumgume da baby yaga jawa ta Ramgume Ramlat tana lallabata murmushi yayi " Allah sarki jawa wlh ina sonki my babyna Allah ba zazzabin bane bari na kirata naji ficewa yayi jawa ta kama Ramlat suka tashi Nusaiba na musu dariya yau jawa sai wani daurewa Nusaiba fuska take tafiya sukayi dakin jawa suka zauna
Suna hira Ramlat binsu kawai take amma sama sama take jinta sam batajin dadin jikinta tarasa meke damunta kwanciya tayi ta lumshe idanuta jawa ta dora kan Ramlat cinyata tacire mata dankwali tana shafa gashinta " my love bakya jin dadine kanta ta daga jawa ta kara janyota jikinta sannu Allah baki lafiya aranta tace yarinya idanma bakin cikine kike kinji kamshin soja ajikina to yanzu kika fara bakin cikin dan sai na gasamiki bakin ciki na hanaki sak da soja tinda Nagano logarsa kaunarki da kaunarsa itace, zatasa soja ya, makance aduniyar kaunata kamar yada nagani yau wlh tinda kinason soja sai na azabtar da, rayuwarki cikin ruwan sanyi tinda, naga kinada, rauni Dole zaki baramun soja kamshin soja ya isheta jikin jawa gashi bataso ta tashi karta sa wani Abu aranta daurewa tayi kawai ta kwanta jikin jawa jitake kamar ta rumgumi wuta Nusaiba mikewa tayi "Ramlat natafi waje naba idanuna kallo kai ta daga mata
Soja da ya fito kawatata rumfar su ya shiga abokanisa na masa tsiya captain sadeeq yace " haba Abokina daga kawo mana baby sai ka bige da soyewa murmushi yayi yabawa habeeb baby ya zauna" captain banda sheri mana " masha Allah baby tamuce mu tabiyu ba laifi Allah ya barmana motar kawo kayace aka budewa get tashigo soja
ya dauki wayarsa ya kira Ramlat lokacin bacci ya fara fusgata waya tana kusan jawa da ta lura ba mai ganinta ta danne ta kashe Kiran ta fitar da sautin kidan ta sata a muet ta aje kira hudu yayi bata daukaba tsaki yaja" inafa ganinta a parlo amma taki daukan kirana kashe wayar yayi baki daya yasaka aljuhu ya nufi gun motar aka shiga sauke kayan ciye ciye ana ta jerawa da atamfofin mai hotona baby da mamata Ramlat ko bacci ya dauketa saida su shaffah suka shigo sukayi wanka suna saka anko lokacin jawa ta tasheta mikewa tayi " kije kisa ankonki inji Nabeela su anty Jameela har sun sa anko suna harabar gida ana rabawa baki anti Jawa kiyi sauri ki shirya ko bakece zaki raba atamfofiba murmushi tayi " wlh Nice my live ya fadamun tin fazu da yakirani dakin sa ta nufi bathroom murmushi Ramlat tayi " to bara na shiryo wayarta ta dauka ta ja hannu Nusaiba suka fito suna zuwa ta shiga wanka agagauce ta fito ta goge jikinta ta cacada kwalliya tasa anko tayi kyau ba na wasaba " kai kawata
Allah yayimiki kyau amma shine saboda rashin mutumci ko ki turomun anko nayi " kiyi hakuri bara nakirayi yayana ko ya barni na fita harabar gida Ashe hada rabon kaya zaayi " to masamu rabonmu duba tayi taga ya kirata har sau hudu idanu ta zaro" nashiga uku dailing numbersa tayi akashe suka uku takira akashe nashiga uku wlh fushi yayi bacci nake banji kiranba Nusaiba tashi muje ke zan tura kiransa kinsa ai bazan fitaba tace bai yafemun ba idan na fita " OK muje amma muje muci abinci kai ta daga hankalinta sam ba akwanceba suka sabko sai zuba uban kamshi take parlo ana tacin abinci yo abincine gashinan yawa banza raguna biyar aka yanka da shanu biyu abincin da akakai bariki ma da
naman da yake cikin yakusa saniya daya na suka zauna aka kawo musu suna ci mummy tace" wai me ke damunki murmushi tayi"wlh mummy babu komai abin zazzabin ne bai sakeniba dakin jikinta tayi taci abinci sosai susna wasa da dariya da mutane har suka ci sosai sukaje ita da nusaiba suka wanko hannusu " to je ki ce ya kunna wayarsa karki jima ina dakin jawa kalli duk jama'a na harabar gida mu munanan itama mai jegon fita zatayi " to natafi ficewa tayi neman Abdallah itako ta tafi dakin jawa taci uwara kwalliya tana cin abinci babu kowa daga ita sai Dada Ramlat da sallama ta shigo suka amsa Dada tace" tsarki ya tabbata ga ubangijin da yayi wanan halitta shalele dariya Ramlat tayi ta tako cikin nutsuwa ta Iso garesu sai lokacn Jawa ta dago ta kalli Ramlat zabura tayi ta Mike tsaye jikinta na rawa bakin cikin karara kan fuskarta amma sai tayi kokarin