← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 22 OF 152

Sashe 22

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

din yinma suka nufa cikin sa,a ba kowa sai shaffah " jawa jirani ina zuwa dan parlour ta nufa tana dube dube cikin sa,a ta sami key din part din soja ta zari uku ta mayar inda taga sauran tasaka cikin rigarta ta fito " wai yinma kike nema sunfa tafi unguwa " to ai ban

saniba jawa tashi muje " kuzauna muyi fira mana" ke bazaa zaunaba tashi muje in bazakiba to na tafi mik'ewa tayi tabi bayanta direct part soja ta nufa tasa key ta bude get din suka shigo" wow sister gidan ya hadu ban taba shigowaba amma, mai zamuyi ko gyaran,

gida zamumasa " eh key ta sa ta bude parlour suka shigo komai agyare da kagani kasan akwai masu zauwa su gyara fadawa tayi kan kujerun parlour tana dariya jawa ta zauna tana murmushi ta korawa wani makeken hotonsa ido yayi masifar kyau da kakin soja a jikinsa yana murmushi shi

Kallon jawa tayi taga abinda take kallo ido ta zaro " Kut kujiki kai wanan irin kallon wlh yayi yawa ai sai rage miki imani mik'ewa tayi tana masifa take taja table ta sabko hoton ta jiyar da fuskar soja ta Kali bango " sister maiyasa kika juya pic din baki ta turo" yo jawa ni wlh

haushi yake bani banason ko kallon sa fa " ayya ni kuma wlh ina son kallon fuskar yaya Abdallah dirowa tayi gaban jawa ta tsaya tana hushi" allah zamu raba hanya dake wlh idan kika sake cemin kina son kallon sa sai na baki mamaki " to sorry sister da zan miki wata hira amma tin har baki kaunarsa to abar zancan gun tv ta nufa ta kunna kida Tasha rawata jawa

na mata dariya" wlh kedai allah shiryaki kusan wuni sukayi a part din Soja saida jawa tayi ta mata Karin ta gyara komai yanda yake ta rufe kofar su tafiya su part dinsu

*********************************

Bayan sati biyu da dawowar su ramlat. har yau basu taba fashin zuwa part din soja ba Tasha raye rayanta ko taje bedroom dinsa ta kwanta ta rufa da lalausan bargonsa tana shakar kamshinsa har tayi bacci itako tana parlour tana kallon hotansa haka suka rashin jinsu rashin mutumci ko bata fasaba idan an tabata to sai tayi shi son shaky sosai da

jawa nanan bata komaba dagana take zuwa makaranta Alhmdllh sunkara exam dinsu na karshe an hado kayan lefe soja abun ba,a cewa komai dangi sun sa albarka mamah da safna haukane basuyi ba malaman bi suke amma kamar basa bi babu bukatar su dayama da ta amsu anshirya kayan lefe akwatina seti 24 aka kai kaduna sun sha tarba ta musamma cikin mutumta juna sosai dangin,

amarya suka nuna farin cikinsu gawanan abun arziki da aka musu sosai suka hada musu shatara ta arziki suka dawo cike da farin ciki suna cewa gaskiya soja yayi sa,ar yar babban gida Rumaisa dadi kamar tayi hauka saboda soja ya kashe mata

makudan kudi yau ko aiki bata jeba tana gida " gaskiya anty kinyi saa kirikeshi amana" ai ba sai kin fadaba amma sai nayi maganin kanwarnan Tasa year isaka mai gani har hanji dariya sukayi mom tace" kibi ahankali fa nima wlh akwai wace tayi mugun budge ni acikinsu " nima wlh " to nikam Hutu nake ina cikin murna yanzu haka suka ci gaba da hirasu ta duniya 🤣
---------------------------------------------------
Washe garin kai kaya cikin wanda sukaje daya daya basuyi ciwon cikiba kamar zasu mutu abin ya ba kowa mamaki anty rahama kamar a shafe mata ido GA tsohon ciki ajikinta daket tadawo haiyacinta " ramlat tace kadan ma kuka gani badai naso na muku hanmu mai sandaba kunki sai da ta zazageta ta korata jawa na mata dariya,

Jameela ce ta fito anko masu kyau har kala hudu su ramlat sun saisaya sunkai dinki tare da sauran yan matan gida sai shirye shirye suke kowa ka gani sai zancan auran soja yake tamkar baatab aure agidanba

yanzu kam ta barwa allah komai tayi ta kiran aljaninta bata samunsa soja ko baya daukan kiranta sai tsine masatake da ya rabata da aljaninta zai dawo wlh sai ya nemomata aljaninta ta hakura ta kama Ahmed dinta suna shan soyayya su yana nan yana hada mata lefe nagani na fada,

misalin karfe goma shadaya na dare kwance yake saman wani makeken gado yana waya" my Rs wlh aikin ne dayawa amma Dole zanyi kokari inzo yaufa saura 7days ai Dole zanzo " to mijina allah dakai lfy " amin ki gaishe min da illlham da umma" zasu ji " ok bye ya tisnke kiran ya tashi zaune ya kunna sigari yanasha yana danna laptop

Yajima yana bincike Kafin ya kashe yana ciza baki" Alhmdllh komai yazo karshe awanan Karon kafin nashiga wancan shafin wayar ya k'ira bugo daya aka yi picking " sir dama game da maganar ujuku ne nafa gano komai amma sai an ban wasu kwanikai insha allah bikairi ok sir ya katse kiran ya danna wata

na'ura sai ga soja biyu son shigo wasu takardu ya basu baiyi maganaba suna dubawa suka fice ya kashe laptop din yayi kwanciyasa yana nazarin abubuwan da dama cikin wanan aiki nasa Asuba ta gari

Yau tinda Ramlat ta tashi takejin farin ciki gidan yau ba laifi da jama'a da suka zo taya murna sa auran nabeela part dinsu cike yake da kawayan nabeela sunzo tayata murna saka auranta dakin nabeela ta shigo " su nabeela amarya ta shareef ko menene na Tara kawaye gaskiya yaran zamani sai hakuri yo ke me ya hana asa rana daya dani kawai a yi a huta dariya kawayan nabeela sukayi " kai anty mudai yi nakin tukun

kafin ni kaji mutanen da " jawa taso mutafi wani gu muzo " to indai gun zuwan mune to jeki ga ninan wata magana Muke fa nabeela " to kifa zo ina jiranki " wlh zanzo ganinan ficewa tayi tashiga bedroom dinsu tashi uban kwalliya tasaka wata guntuwar Riga bakinta ita guiwa

kalar blue tashi ad on tsakiya ta gara gashinta ta dauresa gefe daya da Ribbon ta saka wani Abu mai kamar dan kunne acikin hancinta " bari muyi maganin yan sa ido kar baki ya cinyeni hijab tasakka kato kamar gaske ta dauki wayarta ta fita a duk inda ta bi cewa suke yau fa mutuniyar malinta ta motsa daide gete din soja taga masu tsaron gidan suna kallonta gabansu tazo " yayadai

masu gadi ko kuna cikine irin wanan kallo haka casu zani idan da akwai dan yarinya acikinku to ya zo muje ko kallon arziki basu mata ta Kari rash in kunyata ta tafi suna kallonta ta bude ta shiga dayan yace " zakiyi bayani wlh bata San yana da labarin komaiba,

tana shiga bata rufe kofarba saboda jawa zata zo kuma tasan ba mai zuwa ta cire hijabin ta zauna ta kira Ahmed suna hira" babyka tayi wanka amma kwalelan ka baxan gwada makaba " haba amaryata taimaka kitt ta kashe wayar tana dariya " wlh nidin na iya mugunta tashi tayi ta kunna Tv ta kure sauti ta nufi bedroom din soja ta feso turarukansa ta dan kwanta kadan wayarta ta dauka ta kira lumber soja yau cikin sa,a ya dauka idaonta a lumshe " ke wai mayyar inace wlh kika sake kirana sai naci kaniyar wani irin dadi taji yau da taji muryasa sai taji kamar aljaninta cikin shagwaba tace" soja ai kai ka rabani da aljanina wlh ka kuji ranar da zan kamaka sai naci mutum cinka kit ya tisnke kiran dariya tayi " dan rainin hankali ya ka iya dani tinda baka gari, da wani kwala kwalan idonka

Tajima, kafin ta sabko parlour ta, isko Ana wakar Victoria kimani, ai kuwa ta fara har kwancin da takeyi haka takeyi tayi nisa sosai cikin rawar daide tana ta kwance taji wani fitunanan kamshi akusan bata kawo akaba ta ci gaba da rawar, ta tsawar da taji yanawa wasu,

sojawa ne ya dawo da ita" ku aje kayan ku fice akidime ta dago suka hada ido ya harde hannu agirji kallo daya zaka masa kasan bacin rai yayi masa yawa har wuce yake ido ta zaro tashiga karkarwa kawai sai ta fadi " wayyo aljannai na,

suntashi burine nake nan wace kasace suka kawoni kai wanan mai ruwan dan larabawan mai kakin sojoji kafita ko mu kasheta mu aljananta bama son Jan mutum kawai sai ta fara birgima saman carpet.... ✍🏼

✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻3⃣5⃣&3⃣6⃣

.....tsaye, yake ya harde, hannuwansa, saman girji yana kallon ikon Allah yau shi kam bai ma San irin hukuncin da zai mataba, saboda Bacin rai, zama yayi a kujera dake kallonta ya zuba mata ido yaga iya gudunta

Itako ta dage tsakaninta da allah take borin karya data lumber ya kira bugo daya aka daga, " please ina so ka fadamin idan yar iska ta gagari kowa kuma duka baya mata me yakamata ai mata yanzu haka aljananta na karya sun tashi,

A haba ok thanks bye kit ya kashe wayar itako tananin haka tasan ba alheri aka gaya masaba dubara ta dado mata" wlh yau sai munkasheki tinda bakijin, abuda Muke fadimaki ba munce kibar shigar kananun

kayaba kuma ki bar shiga harakar dan larabawa tinda. Baya, shiga harakarki kai soja, karka tabata zata fita daga harakarka, bakai ba ita kar taba mana mata yanzu zamu tafi dutsin kudus karka tabata yanzu zamu tafi yi bacinki ki more, daide lokacin taji ya zuba

mata santir sai labtarta yake ta ko ina dukanta yake ihuu ta kurma " wayyo kudawo zai kasheni wlh na warke sun tafiyasu nasaku tin tana ihuu muryata na fita har ta dishe saida yayi mata lilis ya rabuda,

ita ya nufi cikin toilet sai da ya cika bawon wanka da ruwa mai zafi ya fito tsawa ya Dana mata" tashi dan uwarki year iska Mara kunya, mik'ewa tayi jikinta na karkarwa ya tisa keyata gaba har toilet din sun shiga ya damki wuyanta ya danna matashi cikin ruwan tin tana
Chapter 22 · 0% Book details