Sashe 17
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Kusan papi ta zauna" ke ko kunyar yawo da kananan kaya bakyaji Mara kunya " papi allah mummy ta matsamin fa " yi hakuri my daughter yauwa kunsan fa kin cinye lokacinki ko amma Baku kawomin zabi ba acikin su biyu gabanta yayi muguwar faduwa da ta tuno,
aljanint saide ba aure tsakaninsu gadhi zuciyarta na mahaukacin sonsa wani lokaci saboda murya soja na ruwan tasa take zuwa part din yinma dan taji muryasa taji dadi tinda a yanzu sai ya gama kwana biyar,
bai kirata ba shiyasa take kula Ahmed dan tasan aljani ba aure tsakanin su " papi na zabi Ahmed yafi hankali" au kema kinsan mai hankali kenan" papi wlh zanyi barna fa yau yanda,
zuciyata take hawa saboda rash in wani Abu sgareni sai anbini ahankali fa dariya yayi" ago Ramlat mutane akwai Shiga abinda bai shafesu ba " kunyi Gide kin barni dan uwarki,
was ya hanaki kiyi duk abinda kikayi niya " dota jeki naji ki fada masa ya turo iyayansa " to papi mik'ewa tayi tazo dede gun rahama kawai sa ta jefa mata wani Abu cikin Riga ta zuba da gudu tayi bangaran yinma mik'ewa tayi da sauri ta zazaga,
Riga wata dan kareriyar kunamace amma abin mamaki bata cijetaba Ashe baby Karin tacireshi kafin ta jefo mata,
bushewa sukayi da dariya yan parlour " shegiya da tabar karin mana " kedai ai kinji tsoro zata kasheta papi ya hana ki bar mata abunta mik'ewa tayi ta bar parlour, part din, yinma ta nufa, aparlour tazauna tana dariya "yinma wlh tsokanar mummy nayi " ai koda na ganki na dago
tsakin da tajine yasa ta kalli wajan soja ne a zaune yaci ubban kyau da kakin soja ajikinsa hakanan ta tdinci kanta da son masa magana don't taji irin muryar aljaninta " yaya Abdallah ina yini " gaisheka fa tayi nifa banason abinda kakewa dotana amsawa yayi a dagile ya Mike ya fice baki ta turo " dota kirabu dashi yaci bakin halinsa tananan sai bayan sallah magrib ta nufi gidansu
Takira Ahmed ta sanar dashi aikuwa farin ciki kamar ya kashesa nan take ya sanar da iyayan sa suma sunyi murna sosai saboda gidan dattaku yarinya ta fito yabo duk data hanya da zaagano rashin jinta
WASHE GARI. tin safe iyayan sa sukayi shin zuwa nemawa Ahmed auran Ramlat sun sami tarba mai kyau cikeda karamci aka tarbesu Abbi ya bada auranta ga iyayan Ahmad antsayar wata biyar masu zuwa
Murna gun Ahmed ba,acewa komai amma ita kam abun sama sama take jinsa dan bata wani farin ciki saide tana dan son Ahmed din iyayan khaleel sukaba hakuri Akan yarinya bata zabesa ba khaleel da yaji kamar yayi hauka kuka yarikayi wiwi,,
tana zaune a parlour Dada ya kirata itama kukan ta samasa " kayi hakuri Nima narasa Abu mai mahimmanci arayuwata muyi hakuri mudukan mu Ahmed tafi kwanta minne kit ta
kashe wayar ta fada jikn Dada tana kuka " haba keko shalelena amarya da kuka yi shiru kinji jikalleta lalabata tayi tayi har tayi shiru, Ana ta yini har dare kafin ta tafi part dinsu
Haka rayuwa tafi gaba har tsawon wata biyu wanda yanzu bai fi wata daya da yan kwana kiba auran soja da rumaisa sosai sun Kara shakuwa shida ita haka bangaran Ramlat da aljani ta Kara shakuwa dashi duk da sai yafi sati bai kirata kofiye da hakan again zai barta tunda ya sami rumaisa sa
har zuwa yanzu ramlat batada nutsuwa Aljaninta baya kiranta ya janye mata itako ta mugun sonsa amma tana sauraran Ahmed tinda tasan shine mutum dan uwanta iskanci ko iri iri take zubawa agida idan taji mugunta ta ciyota tarasa was zatama sai ta nufi babbar get gidan tana tsokanar sojawa wai kartin banxa bakuda aiki sai tsaron mutane ba mai kulata tinda Abdallah ya taba ritsata agun ranar tafi gidansu daker aka amsheta yace idan baki canza haliba to kin gamu dani wlh to tin ranar yanzu anfi wata batazo ba saide in tasami safari ta dan fita yawo
Misalin karfe goma na dare suka fito daga manbila suka nufo maitama motoci uku ne tashi atsaka wayace yake har suka iso gida part dinsa ya nufa
zama yayi cikin hadadan parlour sa yana waya" nifa kinsan banason yawan tambaya ina ruwanki da horan da na mata badai kin sami abinda kike soba ai laifinta dayawa ne aguna nakusa gama mata horanta ai murmushi tayi"
my hubbi ka barta haka horo hucin wata daya lips dinsa ya ciza ai yau kin Tina mini ma yaushe rabon da ta amshi horo,
Son dan jima suna hira kafin ya mata slm Tv ya kashe ya nufi bedroom dinsa ya rage kayan jikinsa ya nufi toilet wanka yayi ya shirya cikin kayan bacci yayi kwanciyarsa
Zaune suke aparlour Dada ta Mike"shalele tashi kije ki kwanta tinda yau raayin kwana nan kike bari naje na hadawa mijinki shayi kinsan baya bacci sai ya sha shayi mik'ewa tayi ta shige uwar daka ta kwanta tana tunanin aljaninta da ya juya mata baya tana kwanci wayarta ta tau ringing kallon screen din wayar tayi da Sauri tayi picking
" my aljanina meyasa kamin haka cikin murya kuka take magana " sorry my angel bana samun zamane ya amarci Ashe aure zakiyi fashewa tayi da kuka" to my aljanina ya zanyi tinda bana sameka ba banaso,
ciwo ya kamani shiyasa na yada zan auresa tinda tsakanin mu ba aure amma kullum kana zuciyata " my angel baki damu daniba de shiyasa zakiyi aure ki barni " to ai muna tare yanzu sai bayan auran zamubar juna ko narkar da murya yayi " my angel
Ina sonki da mutum na auran aljani da na aureki lumshe idanta tayi saboda jin dadin muryasa
"my sona yau muryaka ta Kara dadi wlh please kazo na ganka kar zuciyata ta buga" hmm to ko nazo ki ganni cikin Sauri tace "eh please zo cikin wahalalar murya yace" no my angel kukan shagwaba ta saka masa harda ihuu "please kazo kar na mutu ban gankaba cikin,
Sauri ya Mike zaune " my angel me yakawo zance mutuwa daga wasa yi hakuri zanzo miki a baccin ki ai yayi ko " to wlh idan baka zoba kafin safe mutuwa zanyi idansa ya rumtse da karfi cikin sigar lalaba yace" ok to jeki gidan Dada ki kwana zan zo miki a baccinki.amma karki bude idanki idan na tasheki " to ya akayi kasanta " ai
mu munsan komai gameda bilAdama lumshe idanta tayi" my bugun zuciyata ka gagauta zauwa ko muryarka naji kusa dani zanji dadi ina gidan Dada yanzu haka" nafa san kina can naganki akwance lumshe idanta tayi cikin shagwaba tace " my sona yi sauri kazo "ki kashe wutar dakin bamu son haske ga ninan" to yi Sauri tsinke kiran yayi,
Cikin lalausan bargo tashige cikeda farin ciki tana jiran aljaninta kamar mitina goma taji takun tafiya cikin nutsuwa ya iso bakin gadon akwai duhu " my angel gani cikin kidima da farin ciki ta tashi zaune" my
aljanina bana ganinka duhu jikin gadon yazo da lalamo ya kamo fuskarta ya fara magana ahankali" my angel munyi dake bazakiga fuskataba saboda zaki tsorata kukan shagwaba ta fara masa " my son a yi hakuri naga fuskarka ko so dayane
dan allah zama yayi bakin gadon yana lalashinta " yi hakuri yanzu da kikaga muryata bakiji dadiba hannuta ta Dora saman fuskarsa tana shafawa ta zubawa fuskarsa idanuta cikin duhu bata ganin komai sai hasken
kwayar idansa" my sona iluv u ina sonka sosai ya zaayi ina ganinka na auri mutum wlh bazan iyaba fashewa tayi da kuka ta fada saman fafadan girjinsa ta ririkeshi gam ta sakala hannuta awuyanshi tana rusa kuka abin ya bashi tsoro janyeta yayi daga jikinsa zai tashi ta kuma rike hannuwansa" please my aljanina kar ka barni zan mutu wlh " innah lillahi,wa,inna'ilaihir raji'un bakin abun da ya iya fadi kenan....✍🏼
✍🏼 ummu fareesa ce😘
R luv dinku ce😍
✍🏼✍🏼✍?
?♀HATSABIBIYA🤷🏻♀💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
Wanan Shafi kyautace gareku masoyan wanan book da wanda nasaka sunansa da wanda ban,saba to kusani R luv ta baku wanan page kyauta
ANTY FAUZAH YAR AMANA😘
MMN TEEMA😘 JIKAR HAJIYA😘
MUM SAYYEED😘 UMMAN SUDEES😘, UMMU HUSNAH😘
HILAREETY😘, JIDDA ALIYU😘
AISHA ALIYU😘 NUSAIBA Y GIDADO😘 FADEELA BABY😘
UMMA HAFSY😘AMEENAT,MY DOTA😘 NAJIDA ALIYU B😘HADEEDA KAWA😍 HAJIYAYE😘 UMMUL AYYAN😘 BINTA TUKUR😘 ANTYNA NUSAIBA❤ KHADIJA DAN DUMI😘
MY TEEMAH💖 AISHA M ZAZZAU😘 MMN KHAIRIYYA😘 HAFSAT NASIDI😘 YAR LOKUTA JUMMAI🤣
Dukan ku na sadaukar muku da wanan LITTAFIN TINDAGA YAU HAR ZUWA KARSHANSA KUJUYASA YADA KUKESO😘💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻2⃣9⃣&3⃣0⃣
.....cike, da isa ta shigo har, tsakiyar parlour tana bubude hanci, wani irin ni'imatacan kashi tashaga, ga sanyi mai ratsa zuciya kallon sharan daya tayi zaune yake, da Laptop gabansa yana dan,nawa,
karasowa tayi kusansa taga dagaske baya ganinta face ta hade " kai soja kashe Laptop d'inan yanzu ka karbi hukunci gani tayi yana murmushi yana Danna laptop,
" kai badakai nakeba dariya tayi, waye ya gayama barno gabas take kai yau Ashe, akwai sha,ani zakaci, gidanku my Aljani I love u aikin ka na kyau wlh baya ganina baya jina gun wayarta,
Ta nufa taganta a aje ta dauka ta aje masa tasa agun my aljani gatanan na aje , gaban Tv tazo ta canza Tashar FM gun wakoki wata wakace suka saka ta yemi alade gashinta tasaki har gadon bayanta ta fara rawa tana,
kwaso shoki 🤣 ido yazaro yana mamakin inda ta koyo rawa haka bai gama mamaki, ba akasa wakar Nancy Ajrma, inda takewa masoyinta waka aikuwa ta fara bin wakar tana nufo soja " ta'al habibi Qalbi abin yayi mugun bashi tsoro amma saboda yaga iya gudunta