← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 27 OF 152

Sashe 27

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

ganshiba " to my baby ni zan tafi kinga dare yayi rakiya tayi masa har gun motarsa " my Ahmed gobema kazo ka karasa, mum labarin please " to my babyna good night " night tana daga masa hannu har ya fita daga harabar gidan tafiyata tayi

Part din yinma ta shiga saboda yunwa takeji tana shigowa parlour taga soja azaune yana shan coffee kauda kanta tayi tazo jikin yinma ta Dora kanta saman kafadar yinma cikin shagwaba tace" yinma yunwa nakeji wlh ayau banci komaiba " asha dota Baki zauna bane to tasani na dubo miki abinda zakici janye jikinta tayi ta gyara zamanta yinma ta nufi kicin,

yada bata kallesaba haka shima bai kalletaba wayata ce tayi ringing screen din ta kalla tsaki taja tayi picking " my dear ya kk ya Amarci Ashe sai gobe zaki gidanki " eh wlh my love kizo mana mu kwana please inason ganinki kusa dani ta fada tana share hawaye " ayya kingafa dare yayi kiyi hakuri naxo dasafe sai na tsaya har kai Amarya ko kuka ta saka mata " nidai kizo please " toyi hakuri bari yanzu zanzo tinda ta fara magana yake kallonta yada

yau komai take yinsa cikin nutsuwa tsaki yaja ya Mike zai fita sai ga yinma rike da plate a hannuta " my son tafiya zakayi " yinma nagaji bacci nakeji plate ta ba Ramlat ta. Amsa " yinma Asokoro zantafi yanzu kinga jawa takafa rigima sai nazo yanzu abincinma idan naje naci " soja kaita dare yayi kar tayi tuki da kanta com n Saudi ta Mike " ah ah yinma bari zan iya kafin tace wani Abu ta fice da gudu " umarni na baka kaje ka kaita dare yayi kartayi tuki da kanta kuma ai gun matarka zata bacin ransa ya danne " to yinma na tafi " yauwa sai

kadawo. Ficewa yayi ransa abace ya nufi harabar gidan ganinta yayi tana shiran tayar da motar da Sauri ya karasa bai mata maganaba ya janyo hannuta ya mayar da ita sharan daya ya zauna zaman driver yawa motar key yaja taji haushin hakan saide ba yanda ta iya dan tasan umarnin yinma yabi ko kallon sharan dayake batayiba ta kame kanta tuki yake cikeda mugunta yake sharara gudu kan titi sosai tsoro ya shigeta amma ta dake

gabanta na faduwa har sukazo kofar gidan su Jawa da karfi ya taka burki amma ta dake taki nuna tsoron yana parking ta bude mota zata fita " ke turimin

matata naganta gabanta yayi mahaukacin bugawa tin karfi amma ta dake tinda bata San mai yasa hakanba ta dauki plate din abincinta ta fuce tsaki yaja " wlh natsaneki yar iska kawai tana shiga kai tsaye ta nufi parlour momy na zaune itada mijinta " hassana kece acikin darana gaishesu tayi " wlh mimy jawa ce tace sai nazo mun kwana wai ita dayace" lah karya take shaffah na ciki "

kenan wayo tamun bara na iskesu wucewa sashan jawa tayi suna kwance suna hira, plate din ta aje

" makaryaciya kuka sa nabiyo dare ko bushewa tayi da dariya tana daga mata gira " my love yi hakuri wlh nayi missing dinki shiyasa baki ta turo cikin shagwaba tace" wlh my dear kin fiye iskanci tasowa tayi ta rungumeta ta bata kiss agoshi " I am sorry my love dariya sukayi

baki dayansu tajanyota suka zauna " my sister ni baki ma ko bi ta kaina ko " ni na isa y kk ya gaji tashi tayi ta dauko abincinta ta faraci " my love ba tayi batayi maganaba tazo tarika bata abaki tanaci tana mata surutu saida ta koshi ita

taci sauran " Ashe da yunwa ta kasheki baki saniba " wlh kuwa shaffah kalli irin cin da tayi tashi tayi ta wanko hannuta take tayi wanka tashirya cikin kayak baccin jawa ta hayo gado sai yanzu ta tuna soja na kiran jawa amma sai taji bazata iya fadiba

hira suke har bacci ya kwashesu baki dayansu, Yajima sosai yana jira ko jawa ta fito amma shiru yaja motar yanufi gida hankalinsa kwance dan yasan ba motar sabace bare yayi tunanin tan adawa akai masa hari har ya karaso gida cikin ikon allah parking yayi ya kulle motar ya tafi da key din

Yana zuwa part dinsa yaga su wanka yayi yasaka kayan bacci yayi kwancinsa da tunanin da bai San ko na wayeba ya adabi zuciyasa adu'ar bacci yayi yana juyi har bacci ya daukesa,

*********************************

Tinda yayi sallah asuba yakira haruna mai kula masa da gidan ya shiga hada masa duk wani Abu maimahimmaci gu daya har gari yawaye suna cikin hada kaya mota guda suka cika aka kai gidansa na wusa2 lokacin da akakai kayan har an kwashe kayan rumaisa an tafi kaduna kai kayan dan yace kar akuskura abar masa ko ashanata agidansa masu saka

kayan jawa sunzo sun fara aikinsu bacci ya koma bai tashiba sai karfe 11:am yayi wanka ya shirya cikin dakekiyar shadda ruwan kwai sai zuba kamshi yake ya nufo part din yinma lokacin akwai fan gidan duk sunanan har yanzu jimami abin jiya suke da sallama ya shigo ya gaishesu ya nufi dinning yayi breakfast yana jinsu sai hira suke tsaki yaja ya Mike tafi ta

kofar kitchen ya nufi part din antysa aparlour ya iskota zaune ita da affan " soja ne sannu yanzu nake cewa na leka gun yinma to kafafu ke ciwo murmushi yayi yana zama" anty ai kina kokarima ya gajiya jiya allah ya Baku zaman lafiya jawa akwai hankali baiwar allah allah ya tsareta sun so su cutar da ita

" anty ni banason tada zancan ma da safe police station din da NASA akakai su masu sato mutanan sun kirani anyi bincike babu hannu mahaifinsu aciki nace su kaisu kotu amusu hukuncin dede da abinda suka aikata itako tana nan tana hauwaka jajir kafin tacika kinsan irin wanan ko baa kashesu bama mutuwa zasuyi

" to allah ya kyauta yasa mucika da imani lallai baagane mugu ta fuska yarinya nasota " ai anty kawai mubar maganar nan ina Papi " suna tare da Abbi mik'ewa yayi " ni zan tafi gun sauran bakina anjima zasu tafi " to sai ka dawo ficewa yayi ya nufo harabar gida rasan jiyake duk ba dadi yarasa mai ke damunsa tamkar ya fasa ihu yakeji bukatarsa yasami gun kebewa shikadai yana zuwa suka bude masa mota yashiga driver yaja suka tafi hotol din bakinsa suka sauka
---------------------------------------------------
Su Ramlat ko Ana gun Amarya su sheke ayarsu zaune suke a uwar daka su biyar ta kalli jawa da tayi matashi da cinyata " my dear gida zan tafi amma zanyi kokari nadawo kafin kai amarya tinda kinga sai marece ko face ta hade" please kibari idan munje dagacan say kitafi kinji my love murmushi tayi" to ai zan dawo daga an jima fa haka kawai naji zuciyata Jason taje gida please kibarni wlh idan ban tafiba bazaki taba ganin yada kikeso ki ganiba my jawa wlh bansan mai nakejiba maybe banida lfy ne dagata tayi " to ina jiranki karki kuma kisha magani tinda bakijin dadi kunji my love kai ta daga mata " to my dear "to jeki karfa kiki dawowa kalli garin akwai hadiri sosai " zan dawo na miki

alkawali duk ruwan da zaayi dani za,akaiki gidanki insha allah dariya su safna sukayi" allah yasa ba wayo take mikiba hararasu tayi " nifa banasun gulma my dear sai nadawo bye, " to ina jira mik'ewa shaffah tayi" wlh mutafi tare amma ni kam bazan dawoba " dan allah kubari sai da yanma kuduka kin watse ku barni" gaskiya sister zauna har nadawo sai ki tafi zama tayi itako ta fice lokacin

da tafito parlour ba kowa tafiyata tayi ta duduba bataga driver ba kiran Ahmed tayi ya kaita amma wayarsa akashe tsaki taje tana turo baki gashi garin yayi bakikirin tasan idan momy ta ganta bazata bari tafita wuff tafito tana tafiya akafa " ai gwara na hau Adedeta wlh tinda naji zuciyata

tanason gida gwara naje tayi nisa sosai kafin ta sami dan adedeta ta tsayar dashi ta fada masa unguwarsu haka kawai ta fashe da kuka bat an daliliba mai manshin na tambayata " yarinya lafiya me yasameki " wlh baba Nima ban saniba hakana zuciyata batamin dadi " hakuri zakiyi kirika adu'a itace makamin munmunai " to baba

nagode yanata lalabata da nasiya har suka iso kofar gidan tazaro kudin da batasan ko nawa bane tabadhi yana Samata albarka tashige gida, part dinsu ta wuce tayi wanka ta canza kaya lokacin da tafito parlour Papi na zaune jikinsa tazo ta zauna " papina nayi missing dinka dayawa" to keda kuke biki ai sai kun gama ya kika dawo Baku kai amarya ba,

" kawai jinayi inason ganinku shiyasa nazo anjima zan koma ai dariya yayi " papi ina mummy " tana gidan Abbin ki mik'ewa, tayi to bari naje naga Dadata kiss tamasa agoshi bye papi sai nadawo zuwa dare" Ramlata allah tsare min ke" amin my Papina ta ficewarta garin ya Kara bakikirin hadari har anfara yayafi sai Mita take " yanzu dan Allah haka zan fita in anjima part din Dada tashiga har parlour shirk ba kowa kai Dada yanzu haka suna part din,

yinma tare da baqinta bari na kwanta kadan bedroom ta nufa tana shiga nefa ta dauke wuta kuma dama wutar kurya akashe tsaki tana tafiya kafin tazaro wayarta daga Riga taji har tayi Karo da gado fadawa tayi tana kyakyata dariya " wlh gadonan anyi dan iskane Ashe ina kusanka wayarta ce tayi ringing cirota tayi daga riga tayi picking, cikeda shagwaba tace " my Ahmad nayi fushi tindazu nake kiranka kakawoni gida wayarka, akashe komai yace mata oho tayi dariya " to kaga nama my jawa alkawalin komawa anjima

banaso tayi fushi yanzu zanyi dan bacci kadan kafer biyar kazo ka kaini ok bye dariya tayi ta tisnke kiran ta mirgina saboda wani kamshi mai dadi dayake ratsa Ruhinta cikeda shagwaba tace" my Dadata ko ina tasami turaran nan mai dadi mirginawa tayi tana lumshe idanta kuma kawai sai tafashe da
Chapter 27 · 0% Book details