Sashe 78
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
Mik'ewa tayi ta fara tafiya my dear good night " my love please ki dawo muyi firamana " wlh bazan dawoba bacci zanyi ta hayewarta sama tana zuwa ta kashe wutocin dakin ta haye saman bed dinta ta kwanta ta shige blanket tana danna wayarta aparlo tin bayan Ramlat da ta tashi soja hankalinsa ya tafi gunta dan bayaso taje ta Kafa kuka har kanta yayi ciwo sama sama suke hira da jawa har goma tayi mikewa yayi " my jawa tashi muje mu kwanta bacci nakeji na tafi nawa kanwarki sallama " to sai kadawo tafiya yayi yana zuwa yaga ko ina duhu takashe duk fitulun dakunan dariya ta kamashi amma ya gintse yashige bedroom din ya kunna wuta tana cikin blanket bakin gadon ya isa ya zauna ya janye blanket din ya daukota ya rumgumeta yana shafa mazaunata " my zumatyna fushinne ni kinji har zazzabi rashinki ya kamani kuka ta saka masa ta rikeshi gam yi hakuri kijin my sona banda gobe muna tare " my sojana " na'am my bugon zuciyata fuskarta ya kamo ya shanye hawayen ya hade bakinsu yana bata wata irin sumba duk yabi ya rikirkitata da zafafan wasanni kafin kace me jikinta ya Saki bacci yazo mata tayi lamo jikinsa idanunta lumshe tana hamma saboda tsotsar dayakewa kirjinta yau na musammane jinta take asama har kaikaiyi suke mata kafin mitina biyar tayi bacci hannuta rike da danyan hannusa game yatsarsa abakinta tana tsotsa murmushi yayi ya zare yatsarsa abakinta ya kwantar da ita ya lulubeta da blanket yaja karan hancinta irin nashi sak yabata kiss " yau banason kiyi kuka Allah yasa baccinan da kikayi karki tashi sai Asuba sabka yayi daga gadon
ya kashe wutar dakin ya feshe mata daki da turare ya Kara gudun Ac yajanyo mata kofa ya fice saida ya biya dakinsa yasaka kayan bacci ya tafi dakin jawa har ta kwanta " yan mata kinyi bacci ne shiru tayi kamar tayi baccin wutar dakin ya kashe ya haye gadon yayi kwanciyasa ya janyota jikinsa yana mata rada " hajiyata nafa San idonki biyu kode yau babyna baya son dadynsa " ni ban ceba " to meyasa kika mun shiru my jawana ko namiki laifine jikinsa ta shige ta girgiza kai tana shafa kirjinsa matseta yayi ya kamo fuskata ya hade face d'insu " OK meyeke damunki bansanki da kyale mutumba my jawata ko babyna ne ya tabo mun ke nanma shiru tayi hade bakinsu yayi ta biye masa suka Lula duniyar love,, Asuba tagari,, Ramlat tinda soja yasata bacci bata motsaba ta rumgume pillow da soja ya rumgumamata tana sharara baccinta
***********************************
*Please Agurguje Bayan wata hudu*
Abubuwa da Dama sun faru arayuwar gidan soja da ma can gidansu zaman lafiya suke da nunawa juna so da kulawa tsakanin jawa da Ramlat har karasa wayafi son wani saide ayanzu Ramlat bata iya boye kishin soja agabansu saide har yau jawa bata gano hakan ga el uwartaba Ramlat tagoge wajan iya kwanciyar aure abun baacewa komai sosai take bashi hadin kai fiyeda tunaninsa ga iya kwanciya iri iri babu wace bata iyaba salo iri iri suna saduwa babu irin kukan dadin da basawa junansu bata da niima sosai ko kadan baya gajiya da ita saide ya tausaya mata so da kaunarso ko sai abinda ya karu tana kokarin tags bata sakashi Bacin raiba jawama da soja hakance me faruwa yana kokarin yaga bai dannewa kowace hakkinta ba jawa cikinta sosai yayi girma tana samun kulawa sosai agun soja saboda Allah yasa masa son cikin aransa sosai har yau Ramlat ta kasa sabawa idan ba bakinta bane kwana take tana sallah bata iya bacci ko yayi dabara yasata baccin cikin dare ta tashi tayi ta sallah har asuba yau kusan sati hudu soja baya gari duk tabi ta rame tunaninsa yasha mata kai kullum sai tayi kuka danma yana lallabata ta waya ta dan sake ga jawa tanaji da ita bata bari tashiga damuwa,,
safna cikinta ya tsofa itama antsayar da magana tana haihuwa zaa daura musu aure Aminu ya tubure shi akwai yarinyar da yakeso budurwace Dadata taxi kaniyarsa laada waje tace zawara zai aura wa yamayar da ita hakan idan bashiba kawo jafar shide bayace uhum ba soja najin labari ai kuwa yaci ubansa gun soja har bariki ya kaisa aka sakashi dakin horo ya kwana ya wuni mamah an dan saduda tinda taga amarya daga zuwa har ta kwashi ciki takoma wajan bokonta abata maganin da ciki zai zube ko asaketa baki daya Abun da ta iskene ya tsoratata bukarsa naci da wuta yana ihu amma duk yawan jama'ar babu Wanda ya temakeshi har yacinye kurmus ana take wata mata ta haukace tana fadin irin abubuwan da tayi arayuwa ai mamah da kuka ta Iso gida tana neman gafara mijinta da duk Wanda yake cikin gidan da abokiyar zamanta anty Rahma da yinma sunji dadi sosai bangaran su shaffah da Nabeela suna zaman lafiya da mazajansu kowace tanada shigar sabon ciki ajikinta Family kowa dadi yakeji da farin ciki ga jawa da tsohon ciki ga su shaffah da sabo Adu'ar sabka lafiya kowa ke musu
----------- ----------- ------------ ---------
da yanma suna zaune a parlo Ramlat tana jingine akafarda jawa tana shafa kanta " my love ko bakida lafiyane kai ta girgiza to menene rashin sojanki ko kai ta daga murmushi jawa tayi" to kiyi hakuri insha Allah zai dawo cikin satinan my love samomun abunda zanci wlh yunwa nakeji da Sauri Ramlat ta dago ta kalleta jawa ta daga mata gira tana dariya " wlh laifin dankine hannu Ramlat ta Dora akan katon ciki tana shafawa ta duka " my babyna wlh karage cifa ko so kake idan ka fito nakasa goyanka tinda kaga Ni ba girma ba tana shafawa tana surutu jawa na dariya " dan Allah my love kibar sani dariya baki ta turo " to ai badake nakeba da babyna nake ko so kike mareci yamasa yawa Abbansa bayana kuma ni yabarma amana yace narika shafawa babymu zaiji kamar abbansane kuma dama ai nice mamasa ko kai jawa ta daga tana shafa kan Ramlat "wanan haka yake har lahira to tashi ki kawomun wani Abu
tashi tayi taje ta dafo mata indomi su ancim suna tsokanarta dariya tayi "ai kunsan babymu dan rigimane suna hira har ta dahu ta kawo mata da wuta wutar takeci " my love wlh tayi dadi sosai " ni bawani nan kidai ci tanaci suna hirasu har aka kira sallah magrib jawa ta Mike " my love sallah harara wasa ta mata " my dear kinfa San bana sallah jiyanan kamar zan mutu ciwo" sorry wlh na manta Ashe Hutu kike tafiya tayi itako tayi kwancinta tana kallon Tv phone dinta tadau ringing screen
din wayar ta kalla da Sauri tayi picking ta Kara akunne ta shagwabe murya " my sojana " na'am zumatyna ykk ya jikinki cikin yabar ciwo yau kinjini shiru ko " my sojana yau nayi missing din zazzakar muryaka mai fitar da amon mai dadi lumsadun idanusa ya lumshe ya cusa hannusa cikin sumar kanshi yana shafawa yana murmushi " my zumatyna ni abubuwan sunada yawa bazasu faduba nayi rashinki fiyeda tunaninki da fatan yau kina cikin koshin lafiya " e Alhmdllh sai cutar rashin ganin jinin jikina abokin kamanina kiran sunansa tayi araunane yayana Abdallah" my angel karki tsomani mana nima na matsu na dawo kuka tasaka masa " Ya Salam my babyna please kibar kuka nakusa zauwa wlh duk yada kika kai da damuwa rashina nafiki jin hakan ina babyna kina kula dashi bakya barinsa da yunwa ko " e yanzu na dafawa my dear indomi ta bashi yaci dariya yayi ya tambayeta da jawar " tashiga tayi sallah " my zumatyna ke kina Hutu kukan sangarta ta saka masa daket yasamu ya lallabata tayi shiru yana bata labarin wani bayarabe yau da suka damkoshi awani boyayan gida da irin abubuwan da
yarikayi saboda rikicewa da soja ya kwada masa bakin bindiga yasaki fitsari kafin ya suma ai kuwa ta fara dariya harda rike ciki " wayyo yayana wlh ka iya mugunta yanaso ya fada mata harin da aka kawo masa Allah ya kiyaye basu samesaba yade yi shiru karta kafa masa kuka sunjima suna hira saida yaga ta sake sosai yamata sallama ya tsinke k'ira ranta fari tass taci gaba da kallonta sai bayan anyi sallah isha, jawa ta fito da waya akunneta tana dariya ta zauna kusan Ramlat " my love ai kasan ba laifi na bane " my jawana laifin waye kifa rika kula da kanki sosai banaso kina zama da yunwa " yanzu fa my love ta dafamun indomi naci " e ta fadamun kirika ci sosai ki haifomun tiwis manya manya my jawa zan kiraki anjima ina aikine kiss yamata ta waya ya katse kiran dariya tayi ta ajiye wayar Ramlat ta shafi cikinta " my dear kinajin yunwa " saide zuwa jimawa amma ke muje kici yanzu ma my love yace kar nabarki da yunwa
dariya Ramlat tayi " my Auntyna baisan kekin tsufafa nice nake baki abinciba zai wani ce kibani abinci " e naji kekika sani tashi muje kici hannu taba Ramlat ta rike suka tafi kan dining Ramlat ta danci kadan suka dawo parlor suna hirasu " my dear gobe muje gida mu wuni sai dare mu dawo" Allah ya kaimu kin fada soja kai ta girgiza kiransa jawa tayi bago daya ya daga" my jawa yade? " my love babynka keson magana dakai Ramlat taba wayar ta amsa " my zumatyna ya akayi. " yayamu dan Allah gobe mutafi gida my yini tinda katafi wata daya fa har yanzu bamu tafiba shiru yayi can yace" OK my babyna karku kai dare " to mun gode bazamu kaiba wayar taba jawa " godiya Muke mazan fama murmushi yayi ya tsinke kiran sukaci gaba da hirasu har lokacin bacci yayi Ramlat ta hadowa jawa duk abunda zata bukata naci takai mata daki tayi mata sallama ta haye sama tana zuwa tayi wanka tashirya jikinta tasaka kayan bacci tayi kwanciyata tana juyi da kinran yayata har bacci ya kwasheta