Sashe 30
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
" Allah sarki mutum fa indai ance mutumin Dane tufa saidai hakuri " ni dince tada ficewarta tayi man Dinning ta hada tea yaji madara tana sha tanacin dankalin turawa" mummy dan Allah wa ya soya dankalin nan wlh wani kauri yake baride na daure naci banza ta mata,
" ke nabeela keceko ke nusaibah zona dan uwarki me ya kawoki gidan my da fara safiyarnan " anty gun mummy nazo daku anjima zan koma part dinmu" dalla can uwar iyayi an koya miki kinibibi " ke nusaibah zo zauna kibar biyata
Dariya tayi " to mummy ganifa nayi yarinyanar kunrigada kun bad at a to menene kuma zaa rika mana bin zana ba wanda ya mata magana mik'ewa tayi tazo kusan mummy ta tsaya " mummy dan Allah aramin wayarki zan kira Ahmed " tinada ni saar kibace ki matsa kiban gu
" yar kanwata Nabeela zaki aramin wayaki dariya tayi ta bega mata wayar " yauwa nagode insha Allah ke bazan taba miki kunama ba har kiyi aure ki tafi gidanki dariya nusaiba tayi " kekuma dan ubanki nasaki acikin harakata sai son gulma " kema dan uwarki in kin fasamin kunama kinki Allah " uhum ni dai ban ceba shigewarta tayi con n bedroom dinta tana kiran lumber ta cikin sa,a ta shiga
Saida takira har sau uku Kafin a daga amma baayi magana cikin shagwaba tace" my Aljanina kuma shine katafimun da wayata ko " my angel zan kawomiki yau dadare kukan sangarata ta saka masa wanda yasakar masa kasala nan take, lumshe idansa yayi yana sauraranta ahankali yace" my angel yi shiru me kike so yanzu
itama lumshe idanta tayi tana sauraran zazakar muryasa cikin shagwaba tace" ni kai nakeso Allah kuwa yanzu kakawo min wayata sai muci gaba da shan love dinmu ta waya wanan wayar yanzu mai ita zata amsa " ok naji kiyi hakuri zankawo miki yau da dare dakin Dada " to ina jiranka fa kaji my sona yanzu bari na kirawo Ahmed kar yajini shiru tsaki yaja Allah in kin kirasa to baxan zoba koje ku karata kedashi dama basona
kikeba tinda kina iya hadani zuciyata da ta wani ya dage sai masifa yake mata " to yi hakuri nafasa kiran NASA please kazo kaji my Aljanina wlh bana hada soka Dana kowa har yanzu bai yadaba cikin murya dake saurin sakata kasala ya kira sunanta ya shiga watso mata magaganu na so masu zafin gaske tayi lamo idanta alumshe sai safke ajiyar zuciya take cigaba yayi da kashe mata jiki yanayi yana Kissing din wayar cikeda jin tsananin sonsa tamkar zai fasa
kirjinta yafito tace" duk inda kake kayi gagawar baiyana gareni ina Sonka dayawa ka rikitani da salonka zan iya mutuwa idan ba kai please ka fito ka lalasheni fashewa tayi da kuka" my angel kiyi hakuri kibar kuka nima wlh nakamu da mahaukacin sonki " to kazo yanzu cigaba yayi da lalaba da rikita mata lisafi kifin kace me har tayi bacci sabkar numfashinta yaji halamun baccin yayi nisa murmushi yayi
Ya tisnke kiran ya kashe wayar baki daya ya Mike ya nufi bangaran jawa tana kwance tana bacci fitowa yayi yayi zaune aparlour ya kunna Tv shaffah ce tashigo da sallama da kulolin abinvi a hannuta ta karasowa tayi ta gaishesa " kishiga tana ciki bacci take man dinning table ta aje kulolin ta nufi bedroom din jawa ta nufa tana baccinta hankali kwance
Zama tayi tana jiran tashinta sai kusan shabiyu ta tashi tayi wanka tashirya cikin Riga da zani na atamfa " my sister kin jima ko ina my love " tana gida batasan zan zoba ya jikinnaki muje kici abinci parlour suka zo lokacin har yaci nasa yana kwance a saman 3 seater kujera taje ta zauna tayi serving dinta bata wani ci diyawaba shaffah ta gyara gun ta kwashe kayan ta nufi kitchen " jawa zonan cikin jin
kunya tazo kusa dashi ta duka kamota yayi ya zaunar kusansa ya jikin " da sauki bai kuma maganaba shaffah tana fitowa ya Mike ya shiga ya shirya yabar gida sukuma sukaci gaba da hirasu, Ramlat bata tashiba sai kusan karfe daya lokacin har Nabeela ta dauki wayata
Wanka tayi ta canza kaya suma dai rigar da wandon atamfane part yinma ta tafi aparlour ta isko yinma zaune ita da Abdallah kin ko kallon inda yake tayi taje jikun yinma ta Dora kanta akafadarta " dota ina kika shiga " yinma daga bacci na tashi ina shaffah " ai ta tafi gidan jawa ko kina zuwa soja ya kaiki" ba yanzuba zani sai rana tayi sanyi tsaki yaja ya Mike " yinma na tafi mambila yanzu akwai shagun da zansa a horamin yanzu " to sai kadawo
Ficewa yayi ta Mike " yinma na tafi gun dadata " au bazaki zauna muyi hiraba " zan dawo ta ficewarta direct part din dada ta nufa shaffah ko bata dawoba gida sai dare soja ya kawota gida
Ramlat tana tune Aljaninta zai kawo mata wayata tin da wuri tashige kuryar dada tana jiransa ta kashe wutar daki dan tasan baya zuwa a haske aikuwa bata jimaba ya zo ahankali yace" my angel gani mik'ewa tayi cikeda farin ciki ta sabko daga gadon ta zo rugumesa tana dariya
"Wlh har naji dadi my sona kacika alkawali sakinsa tayi tajanyo hannusa suka zauna bakin gado " my angel amshi wayaki zan koma kuka ta saka masa tarike hannusa " please karka barni " to naji amma ai Dole zan koma inda nafito barinki bazan barki ba barkiba daket ya samu ya lalabata da alkawali kullum zai rinka zuwa suna zance tukun ta yada ya tafi itako tayi kwancita cikin farin ciki
*********************************
Yau har kwana biyar da tarewar. Jawa agidan soja kuma a yau ne ta fara sallah amma har basu taba kwana a daki daya ba kowa ya nasa bangaran mummy yau kwanata biyu da haihuwa ta Haifi yarta mace mai kama da ramlat sak aikuwa sai farin ciki take tace har party zatayi ranar sunah
Ramlat da aljaninta yanzu bataji bata gani Sonsa yamata mugun kamu amma tin ranar bai dawoba sai sai suyi waya wace ta zame musu jiki mowa baya iya awa bai kira wani acikinsu ba wanda azahiri shima hakane yana mugun sonta saidai yakasa gane hakan
yanzu kam banda rashin kunya ba abinda takewa Ahmed shiko sai lalabata yake atunanin sa ko tagwai takartace ta motsa tsamako ita da soja sai abinda yaci gaba dan Sam yanzu bata shiga sabgarsa kuma har yau taki komawa gidansa jawa tayi tayi har ta gaji
Yau garin antashi da hadiri tin safe har yanzu da yanma tayi garin ya daure yayi bakikirin yasa duhu zaune take adakin mummy tana waya baby ce ahannuta ta ajeta ta Mike " ke hassana karfa ki fita cikin wanan hadirin da gari yayi baki " dan allah mummy ki barni yanzu zan dawo ba jimawa zanyiba ' to ke kika sani kicema jawa kanwarta ta mata fushi " mummy ai zatazo keda kinsa mugun da
ta aura yanada tsanani bata jira amsaba ta ficewata bedroom dinta tashiga ta saka abaya fa gyalanta dubawa tayi bataga key din motar taba tafito sai yau ta tuna yana wanan soja tsaki taja ta fito aparlour ta duba taga key fin mota har biyu ta Papi daya ta dauka ta ficewata rumfar motocin ta saka key taji
ta bude murmushi tayi ta shigewarta taja tana zuwa aka bude mata get ta bata wuta lokacin har an fara yayafi gudu tayi sosai kafin yan mintina ta iso kofar katon get din gidan soja a kawai sojawa akofar gidan dake sun Santa bude mata get sukayi tashige tana parking ta fito tarufe motar tanufo kofar babban parlour knocking tayi
Sai ga jawa tazo ta bude rungumeta tayi tana murna" nagode yar uwa mushiga " hankalinki ya kwanta kin fito dani cikin ruwa janta tayi suka zauna aparlour " wlh jinayi inason ganinki tinda ke baki son ganina ya mummy da baby" tace tamiki fushi fa " ai na gawa yayana zai kaini gobe yace gaban Ramlat ya fadi amma sai bata kulaba " to amma mun kwana gobe sai mutafi tare ko
" ke rufamin asiri mummy yanzu daket ta barni ai babymu bana nisa da ita wlh kamarmu daya da ita yanda kiga soja haka take sak" ai gobe ina zuwa naga mai kama da mijina dede lokacin yayi sallama cikin parlour da gudu jawa ta Mike ta nufesa yana ganin wace take zaune kawai sai ya bude mata hannu tazo ta fada kirjinsa ya rungumeta yana juyi da ita
yafara bata kissing mai zafi wanda Allah ne kadai ya gyara Ramlat zuciyata bata bugaba wani irin daci tarika ji azuciyata amma sai ta dake ta kawar da kanta tashiga kallin tv gabanta na bugawa tin karfi bushewa tayi da dariya " my dear kalli wlh wakar nan tayi dadi kwace jijinta tayi tana murmushi " my love kina son waka sosai
hannuta ya kamo suka zauna " yaya ina yini banza ya mata" yayana my love na gaisheka fa " banjiba lfy ya gida " lfy lau wlh taci gaba da kallonta tanaji yake tsokanar jawa dan tayi Kara abin ya fara damunta sosai wayata ta dauka ta fara hira karya ta nufi kofar parlour har tazo harabar gida wuff tashiga motarta ta mata key ta fice daga gidan
Tana fita ta fashe da kuka tin karfinta take kuka wanda ko zaa kasheta batasan na minene ba GA kanta daya dauki ciwo sosai har jiri jiri take gani amma ta kasa tsayar da tukin tashigo babban titin maitama abin yayi tsanani dan ko ganin kirki batayi babbar mota abayanta
nayi mata honr amma ina bataji dan bata gani zuwa yanzu GA babbar motar burki yakasa tsayawa gashi motar Ramlat bata gudu kuma duk inda babbar motar ta kauce nan Ramlat keyi jama'a sai kiran