← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 112 OF 152

Sashe 112

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

"a gaskiya banaso janye Ramlat yayi suka zauna ya bata ice cream d'inta yaba jawa ma ta amsa tanaso ta zauna tanajin tsoron ko akwai kunamar hannuta soja ya janyo ya zaunar da ita ihu ta saki ta Mike da sauri " ikon Allah jawa lfy ki kuwa " wlh lau Nike kawai bana shawar zaman dariya Ramlat tayi ta ciro robar ice cream guda taba soja tace yabata ya bude yana bata ta kwanto jikinsa tanasha tana zuba mishi shagwaba " my jawa wai meyasa kike tsaye dariya tayi nifa bacci nakeji mukwana lfy my love Allah ya kawo sauki " my dear kinki zama ko duk kishin Nusaiba ne batayi maganaba ta nufi dakinta " my Sweetheart Nusaiba tace na gaisheki da sauri tabar jikinsa tana kallonsa gira ya daga mata fashewa tayi da kuka tana dukan k'irjinsa ta zama kamar zarara " wlh bana yadaba daga wasa shine zakatafi wlh wasane nakemuku fah wayyo yayana zan mutu dan Allah karka sota ina kishinka dayawa wasane nake muku bada gaskebane ganin yada ta burkicemasa lokaci daya gashi ba lfy bace da ita rungumeta yayi gam yana shafa bayanta " yi hakuri abar kaunata please karki tashi hankalinki dama bakida lfy babyna na wahalarmun da bugun zuciyata kin yin shiru tayi takara sautin kukan my zumana kiyi hakuri mana ya tallabo kanta ya hade bakinsu yana mata tsotsar minti cikin zafi zafi yana shafar mazaunata lamo tayi jikinsa ta rungumeshi gam idanuta lumshe saida yayi kusan 15mnt yana kissing dinta ya zare bakinsa anata ya kara matseta jikinsa yayi k'asa da murya yace" my zumatyna please kiyi hakuri banason bacin ranki karki saka damuwa aranki daga kubiyu na rufe zuciyata shiru tayi tayi lamo dan kissing din da yama jikinta ya kara mutuwa dama ba kuzari garetaba ice cream dinta yaci gaba da bata tanasha har tasha roba da rabi ya janyeta jikinsa

yaje yama jawa bankwana yau bata nuna fushinta bata cikin wasa da dariya suka rabu yana fita ta rufo kofa ta fara kuka kamar ranta zai fita tana tsinewa Ramlat amma da ta tuna tuvunta na gobe sai tayi murmushi taje tayi wanka tayi kwanciya tana tuna gobe war haka daga ita sai soja indai burinta yacika yana fitowa ya goyata tace sauran drinks dinta kan dining ya koma ya dauko suka Haye sama direct dakinsa yashige ya murza key kai tsaye bathroom ya wuce dasu yasake musu wanka ya d'aura mata towel shima ya daura suka fito ya goge mata jikinta shima ya goge ya shafesu da, maiyuka masu kamshi ya cire kayan baci ya saka itama yasaka mata nashi wasu masu sulbi sai dariya takeyi ya dauketa ya kwantar shima ya Haye gadon ya kashe fitalar dakin lokacin shabiyu " oya babyna hayo k'irjin mijinki kisha barcinki tako Haye tayi daidaya murmushi yayi ya rungumeta gam yana dadana mata jikinta ta tura hannuta gashinsa tana shafawa har bacci ya dauketa yaci gaba da da mata tausa jikinta tafi awa bayan tayi bacci ma tikun ya kara rungumeta ya tufesu da Addu'a yana rungume da abarsa har bacci ya daukeshi Asubah ta gari,

*Washe gari*
tun bayan da sukayi sallah suka koma bacci rumgume da juna wajan karfe takwas da rabi soja ya farka Ramlat na manne jikinsa gashinta ya gyara mata da ya rufo mata fuska yamata kiss saman lips dinta ya shafi cikinta " babyna kamar momy ta zauna lfy yau fita zanyi karka takurata kaji dan baba ko yar baba ya jima yana shafa cikin cikeda son abinda yake cikin Ramlat tamkar ya fito dashi yagansa yakeji ya dago ya janye rigar ya duka ya fito da harshensa yana lasar cibinta da ya turo babu ramin irin na da ya jima yana tsotsar cibinta yana shafa cikinta dayake ashafa tamkar babu halitar mutum a cikinsa ya gangaro k'irjinta ya dora bakinsa saman boobs dinya yana tsotsa dayan dayan yana shafarsa a hankali yanajin wani mugun dadi na ratsashi motsi ta fara tana m'eka tare da gantsarewa alamun dadi ya fara kaimata gani yayi zai sakasu cikin wani yanayi dagashi har ita yasa ya cire bakinsa ya janye hannusa ya dora bakinsa a kunneta " my bugun zuciyata ilove u ki kularmun da kanki da babyna maza yi baccinki sai anjima ki tashi murmushi tayi bata bude idanuba ta daga kai janyeta jakinsa ya sabko ya shiga bathroom bai dadeba ya fito dauré da towel Ramlat ta tashi tana zaune a gagauce ya shirya cikin kakin sojoji yayi masifar yin kyau kwarjininsa da tsantsar kyawunsa ya fito ya tsaya gaban dreseeng mirror ya taje kwantarcciya sumar kanshi ya gyara fuskarshi ya dora hular kayan yasa bakin kilashi ya juyo yaga Ramlat ta tsareshi da idanu ya matso kusanta " my bugun zuciyata muje namiki wanka kiyi breakfast kisha magani sai kizo kiyi baccinki zan dawo darana na duba lafiyarki " yayana wlh sai naga kamar babu namiji mai cikar zata da haibarka aduniya komai naka my sojana yayi tsari atare dakai ta fada tana shafa sajan fuskarshi murmushi yayi " oh my baby kuna rikitamun kwanya dayawa fah ya dauketa cak ya nufi bathroom bai jimaba ya fito da ita nade cikin towel ya goge mata jikinta bai shafa mata maiba ya duba kayanta da suke wardroob dinsa ya fito da wata Riga farace tass anyi mata ado da duwatsu bakake ta wuce guiwa tanada dan

hannu ya samata ya feshesu da turaransa mai masifar kamshi ya gyara mata gashinta ya dauresa ya goyata ya dauko magugunata suka fito " yayana yaushe zaka dawo Allah idan ka dade kuka zanyi ta fada tana tostsar saman kunnesa " babyna bazan jimaba zan dawo na dubaki da babyna ai nasan bakida lafiya Ashhhh my zumana bari irin wanan tsotsar saki tayi tana dariya" nabari sojana parlon ba kowa dan haka har kan dining ya wuce da ita ya zauner da ita saman kujera agaguce sukayi breakfast ya bata magani tasha taje ta dauko ice cream d'inta da drinks guda yana mata fada ta rage shan drinks haka kukan sangarta ta saka masa ita bata ai tanaso laifin baby sane Dole ya lallabata tana shaya yana shafa cikin yanajin son abin jikinta sosai janyeta yayi jikinsa yaje dakin jawa sugaisa ya iske sai sharara bacci take little Ramlat ma bacci take kusan jawa ya tsaya ya rankwafa yamata kiss asaman lips

dinta ya gyara mata kwanciyrata ya lullubeta yaje ya dauki little Ramlat yayi mata kiss ya maidata gadonta ya fito yaja musu kofa Ramlat na zaune yazo ya tasheta tsaye ya rumgumeta yana shafar cikinta " my babyna maza jeki kwanta sai nadawo ganinki murmushi tayi ya jata saida ya kai ta har matatakalar bene " yayana dan Allah zo kaji karasuwa gunta yayi yana murmushi kanta ta kwantar saman Faffadan k'irjinshi tana shakar daddan kamshinsa matseta yayi ya shafa bayanta yamata rada akunne " my zumana kamshin yayanki kikeso ko kai ta daga tana kara shigewa jikinsa " OK kiyi hakuri a'jima zan dawo na ganki ko da 5mnt ne zanyi na koma kinji Mrs Abdallah kai ta daga ta janye jikinta tana man matsa idanu kai ya girgiza, mata murmushi tayi ta daga masa hannu shima ya daga mata yana murmushi ta fara

tafiya ya juyo ya fice daga gidan, Ramlat tana hayewa ta shige dakin soja tayi kwanciyata dama bacci fall idanuta bata jimaba tayi bacci kusan awa da rabi tana bacci mai dadi can baccin yayi nisa taji wani azababban ciwon ciki da mara na murdata jitake kamar mafarkine amma kafin wani lokaci sai gata ta tashi zaune tana dafe da cikinta tana ciza baki saboda bakaramun azaba yakemata ba sai zufa ke ketomata har wani jiri take gani da taji azabar tayi yawa ta rarafo bakin gadon ta sabko a duduge tanaji lema na binta kamar fitsari daket ta iya sabkowa ta kwanta tsakiyar dakin tana juyi lemar da taji na zuba yasa ta lakato duk da ba ganin kirki takeba azabar ciwo na cinta ai tana ganin jinene ta rikice ta kwala ihu tana kuka gashi ta kasa tashi marata da cikin abun ba'a cewa komai ga jini nafita sosai rigarta farace Tass amma idan kamata kallo daya daga wajan cinyoyinta sai Ramlat ta baka tausayi saboda tana zubar da jini sosai muryata da bata fita adishe tace" nashiga ukku ni Ramlat yayana kazo gareni kar na mutu ni daya asama Yayana Abdallah kazo gareni ina bukatar temakonka da gagawa ta fada idanuta na lumshe...✍🏻

Rahma ce ummu Faeesah😘

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻2⃣9⃣&3⃣0⃣

...ak'asa k'asa take K'iran sunan Allah dishi dishi take gani tana so ta tashi takira Soja A waya amma takasa dan bata ganin sosai "yayana kazo kar na mutu please tun tana iya magana har har ta bar yi idanuta yayi bakikirin bata gani sai Numfashi take fitarwa daket har yakai ya tsaya cak bata motsi, bangaran Abdallah ko suna fita mambila suka tafi aka fito da Garba tanko suka kaishi kotu ka yi shari'a aka yanke masa hukunci dede da abunda ya aikata anxireshi kwata kwata daga aikin soja da daurin shekara biyar gidan yari tare da horo mai tsanani Abdallah yaji
Chapter 112 · 0% Book details