Sashe 79
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
jawama dataci ta koshi tayi wanka tayi kwanciyata bata jimaba bacci ya kwasheta Asuba ta gari,, *washe gari* tinda safe sukayi shirin tafiya gida sunan gama breakfast sukawa su inna talatu sallama suka fito sojojin da ke tsaron gidan daya ya bude musu mota suka shiga baya driver yaja suka kama hanyar maitama..✍🏻
Rahma ce ummu Fareesa😘
✍🏻✍🏻✍🏻
*🤷🏻♀HATSABIBIYA🤷🏻♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*
*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪
*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*
*Bismillahir Rahamanir Raheem*
🅿👉🏻1⃣0⃣1⃣&1⃣0⃣2⃣
...suna zuwa gida direct part din yinma suka shiga suna kan dining jawa ta zauna Ramlat ta nufi gunsu kusan Abbie taje tana. dariya " Abbi ina kwana abbi shikenan kun daina sons ko dariya yana ta zauna saman kujera " hassanata ina ni ina manceki ya gida da fatan kina lafiya "Abbie lafiya lau yinma ina kwana " au sai yanzu kika ganni jawa ta task ta gaishesu " Ashe tare kuke " Abbie
" ya karfin jiki kanta ta sada Ramlat ta kama hannuta " yinma muje mugaishe da Dadata " jiya ta idar da cigiyarki kwana biyu kun boye tafiya part din Dada suna zaune da mail ran karfe suka shigo da sallama " wai wai yau munada manyan baki shalele yau kece dariya tayi taje jikin Dada ta zauna " dadata nayi kewarki sosai mail ran karfe yayi dariya jaira karya kike sami gidan soja shine kika jawa ta zauna kusansa " ranka
yada mai ran karfe " ke Jawahir kikayi kamar baki saniba " Allah baki hakuri ina kwana " ai ke zan gaida ya karfin jiki ashe haka kika tsofa Allah ya raba lafiya Ramlat tace Amin Dada tsoho yace" ya labarin mijin naku jibi yake zauwa ko da sauri Ramlat ta kalleshi tayi dariya" da kyau mai ran karfe ashe zamba cikin amincin soja yaso yamana dariya jawa tayi " my love karki fa biya tsoho akwai zolaya " ke jawa ki kiyayene ni mijin naku karya zamu mushi " kinga Dada ni takaina niki bana rigima my love tashi mutafiyar mu dariya tsoho yayi
Ramlat ta miki tana dariya " Dada nadawo anjima munanan har dare kama jawa tayi suka nufi part din anty Rahma suna parlour har papi da gudu Ramlat ta nufi Papi ta fada jikinsa" Allah sarki Papina i miss u wlh nayi kewarku sosai " Ramlat rigima haryanzu ana fama jawa ta zauna ta gaishesu mummy tace" dota ya jiki da hakuri da zama da Ramlat dariya tayi " mummy lafiya lau fa muke zaune kamar ta goyani Papi yayi murmushi " jawa ai bazaki biya Rahma ba " yauwa Papina ashe kana ganewa tashi tayi ta zauna kusan mummy Rufaida na tafiyata " mummy wlh yarinyanan tayi saukin tafiya " kike gani ai ke baki kaitaba kike tafiya Papi mikewa
" to ni nafita sai nadawo " Allah ya dawo dakai lafiya " papina kafawo da wuri. " to hassana zanzo ya fice " Jawahir ya karfin jiki babu inda yake miki ciwo dai ko " eh mummy babu komai " to masha Allah kurika hakuri da junaku dan Allah ku dora daga idan kuka tsaya karku kuskura wata shedaniya tashigo cikinku ta rabaku da junaku ku ba aure daya zata iya zama gidan daya ke Ramlat ki rike karamtarki nasan halin jawahir dan ita duniya ta zaunan lafiya " jawa kema ki kara kama girmanki karki biyema ta duk ranar da ta kuskura ta taboki to
kirani har gida zanzo namiki maganinta dariya jawa tayi" wallahi mummy bata taba batamun ba kuma insha Allah hakan bazata faruba " naji dadi sosai Allah yamuku Albarka kureke mijinku dakyau " insha Allah mummy " kirika kusosai kwana nawa suka baki a hospital? " sati biyu sukace yau kwana uku " kenan kuma zauwa hospital gidan me Baku shigowa " ayi mana Fuwa mummy " amuku Allah ya sabkeki lafiya sun jima gidan mummy saida akayi sallah azuhur suka koma part din yinma sukaci gaba da hirasu Ramlat ta Mike " my dear natafi naga safna" bari muje tashi tayi suka tafi part din mamah suna parlo Nusaiba kanwar Ramlat tana tausawa safna kafafunta dasuka kumbura zama sukayi suka gaishe da mamah da hajara cikin fara'a mamah ta amsa Ramlat ta zaro idanu
cikin mamaki jawa tace "safna ya karfin jiki " Alhmdllh ya naki " an godema Allah " Jawahir ya karfin jikin naki " mamah da sauki Ramlat ta matso tana dannawa safna kafafunta cike da tausayinta sosai taji dadin tausar sunjima azaune har munnir yaxo " ah yarana kune gaishesa sukayi " hassana iyayan rigima angirma ko dariya tayi" kawuna yanzu babu rigima gaisawa sukayi ya kira hajara ta tashi suka kebe Nuradeen ya shigo yana harara safna Jawa na gaisheshi ko ji baiba Ramlat Ashe tana lure D'allah can malam lafiya kake hararata kaddara tana wuyan kowa wasu wayasan barnar dasuke awaje aikin banza kawai safna dariya tabata " ke ni saankine zaki min rashin kunya " ai ni naga saarkace ko kamanta ni matar wacece agidanan to dakeni ka daki balai kaga rundunar sojoji kuma fa ban canzaba ko ba ina matar yayakaba to zan ramawa kaina jawa kwashewa tayi da dariya idanta har ruwa
yake safna ma haka " Mara kunya zan kira mijinki yaraba ni dake " a to da yafima sauki ta turo dauri gaban goshinta mamah ta kalleta" Ramlat manya " wayyo mamah sorry fa dariya tayi tayi mata dakowa " ja'ira dariya sukayi tsaki yayi yabar parlon " my sister kinmun maganinsa kullum sai ya tsangwameni " kiyi hakuri komai mai wucewane sai ki kiyaye gaba kinga dan uwankine najini Wanda kikafi so amma ya yaudareki amma gashi yakeso ya gujeki saida soja ya tsaya shiyada akace watarana baagane magari afuska duk gidamu kinfi kowa hankali da nutsuwa duk nayi shedarki wanan dan banzan Aminu ya bata miki rayuwa da wallahi rayuwarki ba haka takeba hawaye Ramlat ta share daga fuskarta
amma ba komai mudauki kaddara haka Allah ya kaddaro rumgumeta jawa tayi " my love to meye na kuka kiyi hakuri ko kai ta daga ta share hawayenta taci gaba da danawa safna kafafunta mamah kukan tayi iya son ranta ta rike Ramlat ta yafemata " mamah ni mekika mun ko kin munma na yafemiki wlh sujima kafin su tafi part din Naseer da sulaiman sun jima suna hira suma cikinsu duk ya tsufa Ramlat tace " lallai akwai haife haife bagaiyyah Family house sai kusan karfe takwas suka koma part din yinma " yaranan inane kuke zuwane " yinma ziyara gidan babamun mukashiga mai amarya " wace amarya wajan wata biyar wayar Ramlat ta dau ringing wakar da ta dorane ya bata tabbacin sojantane picking tayi ta Mike ta shiga dakin shaffah tayi kwance " my sojana I miss u " my zumatyna ykk har yanzu Baku koma gidaba? " bamu komaba " sai yaushe
" ko yanzu kace hakan zaayi my sojana murmushi yayi " my angel tunaninki yamun yawa wlh shagwabe tayi " yayana " na"am Mrs Abdallah me yafaru dariya tayi " I love u my sojana " I love u too my bugon zuciyata ki shiryamun kanki dakyau " yayana gumun jikinka nakeso naji na ganin a faffafan kirji mai yalwar gashi maabucin girma da kamshi nayi missing dinka bakina bayamun dadi dariya yayi " my habibtyna ina tafe nan bada jimawaba ina nan dear dinki zata haihu insha Allah " Allah ya kawomana kai lafiya my sojana ina sonka dayawa " Amin matata nima ina kaunarki har cikin jini da tsokata murmushi tayi ta aika masa kiss shima ya maida mata dariya sukayi subiyun atare " my babyna bye sai dare zan kira mu more ko " yes my soja bye " OK kifa kulamun da babyna " yayana inafa kula dashi yanzuma muna parlon yinma " zan kirata yanzu bye ya Kate's k'iran tashi tayi ta fito
bakowa sai jawa tana zama wayar jawa ta dauki Kara ta dauka tana murmushi " my mazan fama ykk" oh su jajiyata jawa ina lafiya ykk ya babyna murmushi tayi " gashi yana lafiya mom dinsa tana kula dashi harma dani " gud babbar babyna ta kyauta ya jikinki bakyajin komai? " banaji garau nake" iye masha Allah haka nakeson ji my jawana Allah ya karamiki lafiya " amin my love " my jawa kufayi haramar gida magrib tayi yanzu zanwa direba magana yamar daku" toh ranka shidade" yauwa my jawa kiss ya bata ta wayar bye " bye Kate's kiran yayi ta kalli Ramlat tana murmushi " my love tashi mu tafi gida marerecewa tayi" bari
zuwa daremana " ah baruwana soja yace mutafi bakyau gobe yabarmu idan
munce munasin zuwa guri yabarmu baki ta zunburo tana bubbuga kafafunta ta mike " ai sai ki tashi tashi tayi tana dariya sukawa yinma sallama ta musu fada sosai na su rike junansu da gaskiya part din anty Rahma sukaje suka mata sallama Tamara musu nasiya subiya part din Dada tsoho mai rankarfe ya Kara musu da su zauna lafiya ko ba komai su yan uwane masu kusanci da juna dadama nasiyar tayi musu suka fito direba najiransu ya bude musu mota suka shiga yaja suka tafi " wlh bacci nakeji " zakiyi amma sai dare ya danyi dariya tayi " naji