Sashe 59
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
dauketa daga cikin bil'adama mutafi da ita can kasar Chine da sauri ya koma cikin bedroom ya shinfideta saman bed birgima ta fara tana saini mijin hassana idan anason na rabu da ita karka kuskura kace zaka mata wani abun da ita dan ba itabace a yanzu kana tare da gululuwa da ni mijinta agwarsalele kuyi mana Adu'a yanzu mu sami bacci tayi wani,
far da ido gadon ya hayo ya rungumeta yana tofa mata Adu'a hankalinsa atashe ganin yada idanuta suka juye wani irin gurnani ta fara tana ririke soja tana ihu kabari haka ya isa kara matseta yayi ajikinsa yana tofa mata Adu'a da duk ayar datazo bakinsa atishawa ta fara "zamu tafi amma kana mata wani Abu muna kallanku dan da ido daya muke bacci hamma ta fara tashige jikinsa tayi lamo ta rika sabke numfashi,
alamun tayi bacci tana jikinsa ya kwanta ya dorata saman girjinsa yana shafa bayanta " Allah sarki my sweet babyna Ashe da gaske batada lafiya aljanu ke damunta nayi ta daukar Alhakinki ina gana maki azaba my Ramlat ki yafeni matata itako dai daya tayi saman girjinsa tana
baccin karya hannuta ta cusa agirjinsa tana shafawa kamar mai gigin bacci kwanciyata ya gyara mata ajikinsa ya janye hannuta yaja blanket ya rufesu yana cigaba da tofa mata Adu'a yana shafa kitson kanta " my angel aljani baimun adalciba yau amma Allah ya fishi zamuyi
nasara akansa ahankali take goga lips d'inta saman nashi hucin numfashinsu na gwaraye guri daya kanta ya tallabo yana kallonta sai yaga bacci take murmushi yayi ya Kamo karan hancinta yana tsotsa wani iri taji kasa hakura tayi cikin dubara itama ta kamo hancinsa
ta fara tsotsa ahankali wani irin masifar dadi soja keji amma da ya tuna kashedin aljani na karya kuskura ya tabata zasu dauketa su kaita chaîne da sauri ya saki yacire nashi abakinta cikin shagwaba tace" my sojana rungumeta yayi yana bubbuga bayanta " my angel kin tashi sai yaga ashe mafarkine shimfideta
Yayi ya rufeta da blanket ya sabka yafito parlour naman kazar da tasaka a firjin ya dauko ya zauna yaci da sanyin KO dumamawa baiba saida yaji yayi dam yasha yogourt saboda bai fiya shan drink ba Ramlat soja na fita ta tashi tana rawa saman gadon sai tayi tsalle ta fada saman gadon tana dariya " hhhh soja dani kake magana haka kawai ina ai sai na rama
duk azabatunar da kamun wlh yo Ko ina sonka ai banayi Saurin baka abunaba bare auran hadi nida ban taba jin sonkaba sai haushinka, yana gamwa ya Mike ya nufo bedroom din tanajin motsi tayi wuff ta shige cikin blanket tana baccin karya bathroom yaje,
ya wanko hannusa da bakinsa ya fito hayowa yiyi ya kwanta ya janyota jikinsa ya rungumeta luff tayi ajikinsa tana shakar dadadan kamshinsa tana lumshe idanuta blanket yaja ya rufesu saboda hankalinsa tashi yake idan yana kallon santala santalan cinyoyinta yana shafa
bayan da wuyanta ahankali har bacci ya daukesu baki daya batare da sun saniba asuba ta gari,, jawa tanacen tana rusgar kuka kamar ranta zai fita Alwala ta dauro tayi ta sallah ba ita ta sami bacci ba sai kusan asuba barawon bacci ya saceta sallaya sallah,,
bangaransu
shaffah komai ya kammala taskaninta da Ahmed tasha yabo fadi yake dama itace yaso tin farko da Nabeela ma da shareef hakance ta kasance sun raya daransu cin n so da kaunar junansu,,,
*********** ******* ***********
ana dab da zaa fara sallah asuba soja ya farka Ramlat tayi dai daya saman faffadan girjinsa tana sharara baccinta hankalinta kwance ahankali ya shimfideta ya sakar mata kiss saman lips dinta ya sabko ya shiga bathroom yayi wanka ya
fito fuskarta ya shafa sanyin ruwa yasa ta bude ido tana ganin soja ta zabura" wayyo nashiga uku soja menene kamin Kenan saida ka Balla kofar facce ya hade" dalla malama tashi kiyi sallah ganin yada yayi kicin kicin yasa tayi Saurin mikewa ta nufi bathroom
tana turo baki bangaransa ya tafi yacire kayan bacci yasaka jallabiya ya tafi masallaci wanka tayi ta dauro Alwala ta fito ta shimfida sallaya ta tayar da sallah, tana gamawa taje ta rufo kofarta " wlh ka gama kinibibinka nafika wayo dariya tayi da ta tuna yadan ya rikice jiya yana tofa mata Adu'a kwanciyata tayi bata jimaba bacci yayi awon gaba da ita,
soja na dawowo daga masallaci yashiga bangaran jawa tana kwance saman sallaya tunaninsa tayi sallah asubane bacci ya dauketa daukarta yayi cak ya dorata saman bed ya lulubeta da blanket ya fito ya Haye benen amarsu saida yabiya dakinsa ya cire jallabiya yasaka wasu kayan baccin yana zuwa yaji kofar gam arufe baki ya ciza
" wlh yarinyana nasan maganiki dakinsa ya koma yayi kwanciyasa,, Ramlat bata tashiba sai kusan 11:am taje tayi wanka ta shirya cikin mini skirt da guntuwar Riga iya cibi fara tass gaban. yanada adon duwatsu jajaye tasaki kitson kanta taxi kwalliya ta fesa turare tasaka wani takalmi mai madauri kalar skirt din tayi kyau, iya kyau fitowa tayi
parlonta ta dau kazarta ta isko sai guntaye ancinye kwakwab'e fuska tayi ta dauko sauran ta nufo kasa bibiyu take hada matatakalar benen tana dabda saukowa takejin dariya jawa tana cewa" Allah my love abin dariya gareka no dakaina da baiyi niyar maganaba kamshin
turaran Ramlat yabugi hancinsa yasan da tana dab da shigowa parlon " to jawata ai gaskiya na fadi kedince sai ahankali kinsan darajata rumtse ido Ramlat tayi saura kadan ta gangaro da Saudi ta rike karfen ta ida sabkowa ta fadhe da kuka tayi kan soja ido jawa ta zaro ta matsa gefe bayan soja ta labe,
Abdallah yace" ikon Allah sunzo gaisuwar safe kenan tsaye yayi yaga iya gudunta inna talatu da take that are kayan breakfast da gudu tayi kitchen ita da Ancim suka rufo kofar kitchen din, Ramlat na isowa ta fada girjin soja ta rungumesa gam tana kuka" wlh ban yadaba sai ka biyani kazata
Akan me zaka cinyemun abuna shiko yayi mutuwar tsaye saboda shigar jikinta ta tafi dashi tazama tamkar yar baby rungumeta yayi yana bubbuga bayanta " yi shiru my sweet babyna ban cinyeba hannuta yaja suka nufi kan dinning are ya dorata saman cinyasa ya bude kula suyayyun kajine aciki
tea ya hada mata mai kauri ya tallabo kanta yabata kurbar farko ta saka masa kuka ya konata jawa najin haka ta Mike, " my love karfa ka konamin kanwa ta fada na tashigewa dakinta, " ayya sannu mugani baking ta daga ya hura mata iskar bakina yasa bakunsa ya kamo harshanta yana tsotsa lamo tayi jikinsa tana lumshe idanta said a yayi minti daya yasaki " amshi ya huce ba zafi
yana bata abaki tanasha tana zuba masa sangarta iriri tana shanye tea din yabata naman kazar abakinta tanaci har ta koshi ta kauda kanta tana turo baki murmushi yayi ya sauketa yaja hannuta suka nufi kitchen amma sai yaga kofar arufe bugawa yayi " kai kubude ya ake rude kofar kitchen da Sauri,
inna talatu ta bude" yallabai ayi hakuri shigowa sukayi ya wanke hannusa yajata suka dawo parlour ya zaunar da ita ya zauna kusanta matsawa tayi nesa dashi" my babyna meyasa kikesa irin wanan kayan bayan kinsan bamu kadai bane agidan kallifa cibiyaki awaje cinyoyinki
awaje.? Bakinta ta murguda " eh nasadin kowama idan yaga dama yasa ai gidan mijinane in kuma turowa zakayi amun fade sai mugani karma manta jiya kace yau zanyi gida ko tashi tayi tana tafiya ta Kada mazaunata ta shiga dakin jawa bata parlo ta nufi bedroom
my dear good morning jawa fitowarta kenan daga bathroom tayi murmushi tazo ta rungumeta " morning my love kintashi lafiya yaya rigima kin gama ko dariya tayi hannuta jawa ta kamo suka fito parlour soja na zaune yana waya da gangan Dan ta tsukaneshi yace" soja Dan Allah Dan can sami
Aron waya zanyi k'ira? kai ya daga mata alamar eh kusansa ta zauna har sunajin hucin junansu da sauri ta matsa gefe tunawa akwai jawa " murmushi jawa tayi " my love akwai rigima zo ki amshi tawa mikewa tayi ta koma kusan jawa ta, zauna ta bata wayar lumber Papi tasaka
ta k'ira tana ta ringing ba,a dagaba ta abbi ma haka da ta k'ira kusan soja ta dawo my soja kaga ina Kiran su Abbie basa dagawa kira ataka? " suna cikin aikine bari ajima samansa ta fada ta fashe masa da kuka "ni dai wlh sai kakirawo mun yan gidanmu janyeta yayi daga jikinsa ya Mike ya nufi sama dan yasan biyosa zatayi
gun jawa ta dawo " my dear kinga yaki kiramin su Abbie Ko? " yi shirunki kawo wayar je ki iskesa idan kin matsa masa zai kiramiki su ta fada tanz dariya ai kinga sunki dauka atawa wayar jawa ce tayi ringing tana dubawa taga sunan shaffah da sauri tayi picking " amarya kinsha kamshi " ke jawa bakya fadamin sai an leka lahira an dawo wlh naci azaba yanzu muka dawo daga hospital.?
" ayyah yar kanwata ai kowa haka yayi hakuri ki dauré " to nagode ina my sister na dubawa tayi tabata wayar taga wayam bata nan dariya jawa tayi " wlh kinga muna magana dake bansan ta tafiba " to ki gaisheta tana kashe Kiran na nabeela ya shigo itama jajan tayi mata tasha azaba hakuri tabata sukayi sallama taje ta kwanta ta huta,,,
Ramlat lokacin da ta hayo bene ta fara dube duben dakunan na farkon ta dawo tanabin sautin TV kofar ta morda ahankali taji ta bude wani ni'imataccen kamshi ya bugi hancinta ta lumshe idanta tashigo "wow tace saboda haduwar parlon zaune yake da Laptop yana dannawa yaji shigo amma
yayi kamar baijiba takowa tayi har kusan lumtsumemiyar kujera, dayake sama ta tsaya kusan kansa ashagwab'e tayi magana tana son yin kuka " soja ni katashi ka maidani gidanmu shiru yayi mata yaci gaba da aikinsa kuka ta saka masa ta kewayo gunsa ta fada jikinsa tana dukan girjinsa,,