← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 9 OF 152

Sashe 9

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
Yar mutan Niger🇳🇪

Gaskiya ba abin da zancewa masoyan book din Hatsabibiya Ramlat saide godiya🙏🏻 irin dayawa dinan😘 irin wanan. Kira haka 😂😂ai sai kusa wayar bugon zuciyarta❤ ya tsaya cak😅 kuyi hakuri sallah ce tasa kukajini shiru ina ma daukacin musliman duniya baki daya barka da sallah allah maimaita mana masoya ina muku fatan Alheri aduk inda kuke Allah ya bar kauna😘😘😘. Muje zuwa🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀🏃🏻‍♀ yanzu ne wasan zai fara Akfta🤸🏻‍♀

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻1⃣7⃣&1⃣8⃣

......"Ba karamin dan iska ba ne ga shan giya da sigari ga bin mata gashi azalumi daukan rai agunsa ba komi ba ne tinda Ramlat ta fara magana jikin Rumaisa yake rawa hawaye ya wanke mata fuska, Ramlat naganin alamun nasara farin ciki ya kamata tafara kukan munafirci" wlh Nima jiya Allah,

Ne ya ceceni sauran kadan ya kasheni gidan horo ya kaini wasu sojawa marasa imani suka azabtar dani kuma shima ya dakeni yanzu haka nemana yake bakiji yace bai manta sauran hukuncin da zaiminba to karshanta idan ya kamani sai idan inada rabon ganin kwai,na zan rayu, please karki Kara cemasa my soja, kuka Rumaisa ta fasa tin karfinta ta rungume Ramlat " sister na gode sosai wlh bansan haka yake da bakin haliba wlh tsoransa ya kamani kar wata rana na masa laifi ya kasheni,

kuma ni wlh na tsani mashayin giya da neman mata yanzu nan zan bar garina ai nan take ramlat farin ciki ya kamata Mara adadi batasan lokacin da ta kufce daga jikintaba ta nufi toilet,

Tana Shiga ta kama rawa da juyi " wlh sai kin tafi uwar jaraba yaushe banda zubar da mutumci kitashi tinda ga kaduna kizo gun namiji auran danginsa wai ke uwar jaraba sai na rabaku gabanta ne yayi muguwar faduwa da ta Tina soja mutikar Rumaisa ta koma yau bada sanin,sa ba to fa ita zaiyi zargi saboda tare ya hadosu cikin taji ya kada cikin Sauri ta fito parlour ta isko illham kanwar Rumaisa na lalabata dukawa tayi a

gaban Rumaisa ta rike hannuta " please antyna karki tafi idan ya gane ni na hada to fa kashina ya bushe kiyi hakuri karki Nuna masa kinsan halinsa kibisa ku rabu lfy amma kina zuwa gida to bake bashi abin mamaki sai taga Rumaisa tayi murmushi

" ai shawara da muka gama kenan, " yauwa to yanzu ki lalabashi akwai wayata a gunsa ki amsomun please ido ta zaro " wlh ba ruwana Tab banza ta mata ta tashi tafice daga cikin parlour,

Rumaisa ta kalli illham sukayi murmushi " kinga yarinya da kilibibi ita ajinta zan iya rabuwa da soja kai tsaye nifa ban yada da maganarta ba sai nayi bincike wlh soja baiyi ruwan mai bin mataba da shaye shaye duk bansan halinta ba wanan igidansu zakka ce wlh kiduba kiga uban surutu

" to waima mene nata da zata raba yayanta dake kuma ya akayi tasan duk abunda yake wlh anty ban yadaba saidai idan basa sonkine kawai murmushi tayi "

ai kidai bari muga zuwa gobe kafin mu tafi idan halinsane zamuji ai dariya sukayi sukaci gaba da hirasu,

part su sulaiman ta nufa suna tare da abikaninsu sulaiman ya Daka mata tsawa " ke mi kike ana " yaya sulaiman dan Allah Aron waya zakabani dariya naseer yayi" ai mu nan kam munsan komai ba mai making wayasa wani abokin naseer zai bata wayarsa dan ta tafi da imaninsa nuradeen ya hana" kuka ta fashe da " to dan allah,

ku kirasa naji muryasa khaleel Dina da kawata Nusaiba tausayi ta basu Abdullateef ya bata wayar sa ta saka lumber takira khaleel amma akashe fashewa tayi da kuka ta yar da wayar akasa ta ficewarta " allah ya ya tsinewa soja albarka

bazuwa neman, wanda zai amso mata wayarta gun Abdallah amma bata samuba gashi abbi na cikin jama'a zasu daurin aure, tarasa ya. zatayi da ranta gashi ba hanyar fita waje bare taje neman khaleel part din Dada ta nufa,

cikin sa,a suna zaune da yan gaiyata ta fada kanta " dadata kice soja yaban wayata ya am she min ya ha nani sai cin zalina yake ga duka ba dare ba rana ya saka an hanani fita ko ina ran Dada a mutikar bace,

Ta kira lumber mustapha bugo daya yayi picking ta fara masifa" wlh ka kira Abdallah ya kawowa Hassana wayarta kuma ba ruwansa da fitar ta dan me zai takurata yarinya duk ta rame Ashe azaba ake bata acikin gida " to Dada kuyi hakuri

yanzu ina tare da jama'a bayan daurin aure zan kirashi insha allah zai kawo wayar kates kiran tayi tashiga lalabata " yi hakuri sha lelena zai kawo miki kuma zansa abarki kije gun shagalin kema kamar yada sauran yan matan gidan zasu rungumeta tayi cikin farin ciki

tana dariya " yauwa dadata ina sanki dariya sauran mutanan sukayi dariya mikewa tayi ta ficewarta part din yinma su saudat suna parlour jikin maimunatu ta fada " umma kinga gidanan Ana can zalina dayawa zuwaira tace" dota wa ya tabaki baki ta turo" su naseer ne mamah tazo ta rikota " gaba dota kin fiye rigima duk yan uwanki sun tafi sabgar gabansu amma ke kina gida saudat tace" itafa fitace ba abarta ko dotana

Ganin mutane suna kallonsu ya sa jameela tazo ta jata suka nufi wani sashe maimunatu tabisu " ai kunsan ba taba mata ramlat da kallo mamah tabisu tana tabe baki lalabata sukayi domain sunada labarin komai akanta da yawon da take fita har ta sabko ta tashi ta ficewar ta,

*********** ****** ***********

Da misalin karfe 2:am na rana danda zon Al'umma suka sheda daurin auren Naseer mustapha usman bagaiyyah tareda amryasa nuratu tanimu adamu da sulaiman hamza usman bagaiyyah tare da amaryasa khairat tanimu adamu auran yassmu halarta jama'a sosai

Abdallah yasha kyau sosai ya hade cikin getzner blue wace tayi mutikar amsar sa haka angwaye ma irintace sukayi kala daya ansha kudi, ba laifi

cike yake da jama'a bayan da wowarsu daga daurin aure suna tare da abokansu, tin bayan daurin aure Abbi ke kiran lumber Abdallah amma akashe ga dada ta matsa masa da kira saida ya baro jama'ar sa yazo bata hakuri dazaran Abdallah ya dawo zai kirasa yabata wayarta daket ya shawo kanta

ta hushe, tin bayan daurin aure anty rahama take nan nan da su Rumaisa tamkar zata sasu cikinta komai kawomusu take suna tare da su nabeela soja ya kirata su shirya da yanma zasu gun dinner wanda angwaye da amare suka shirya kifa mutinta jikinta da kyau lokacin Ramlat tashigo taji Rumaisa nacewa " ok my hubbi zanyi yada kace zuwa gun dinner da tauraron taurari ai Dole rumaisa ta yi yada zatayi domain ta burge,

hubbinta gaba daya jikin Ramlat rawa yake saboda kalaman da taji Rumaisa tana fadawa soja idanta har baya ganin kirki ta shige cikin bedroom suko basu lura da itaba saboda hankalinsu na gun Rumaisa yada ta zage tana fadawa soja kalamai,

Shikansa yaji mugun dadin kalamanta dukda bai cika murmushi ba sai da yayi yana shafa sumar kansa da tayi luf,luf sai sheki take Tasha gyara ya katse kiran kenan kiran Abbi ya shigo yana dauka ya balbalesa da fada Akan me zai am she wayar hassana Dada,

tana ta kiransa to maza yaba ta wayarta " Abbi tin zancan da mukayi dakune wayar take guna " eh kabata tin da ta fadawa Dada ba sauraran mu zatayi ba tinda an hanata fita ai babu ta inda zasu hadu" to zan bata yanzu, " yauwa soja kai mata ya tsinke kiran ranshi amutikar bace ya Mike, daga gun angwayan ya fita,

Ramlat ko tin tashiga ta fada saman bed ta Saki kuka tin karfinta " wlh bazaku jeba shegu yan iska yada ka takuramin ka hanani farin ciki to nima na tsaneka tamkar yada na tsani mutuwata daga kai har wanan nunar ranar sai na hanaku zuwa yan iska, saide ni

in tafi nida khaleel Dina wlh ko mu duka ayi mutuwar kasko kuji shegiya harda cewa tauraron taurari tauraron azalumai de ai yau zanyi ma ganinku wlh bazaku haduba gwara na kumsa muku bakin ciki hegu masu kama da nunar rana,

Toilet ta shige tayi wanka tana cikin. Tsatsara kwaliya suka shigo " wow kanwar kinfayi kyau murmushi tasakar mata " ngd antyna wani dakeken,

material ta saka kalar pink dinkin doguwar Riga yayi mutikar mata kyau saide hannusa kana nane hips dinta yafito girjinta cake cike sunyi dam dam dinki yayi mutikar yi mata kyau sosai Rumaisa tana takamar kyau yau saida ta raina kanta kallon su tayi " taurari

yade " zamuyi wanka ne mu shirya murmushi tayi" aikuwa gara ku garzaya kar guri ya kure Rumaisa ta fara yi sanan illham sai nabeela lokacin itako har ta fice ta nufi part din dadata, tana so tayi tigun da zata hanasu tafiya gun Dinner din cikeda farin ciki take tafiya har batasan ta zo dad da parlour ba

Gam taji tayi Karo da mutum Kafin ta tan tance tini ya zuba mata maruka har biyu Kafin ta dawo haiyacinta ya jata kwanar da zai fitar dasu daga part din Dada hanya mifi sauki yabi da zata sada sa da part dinsa yabi" ihuu ta korma tin karfi bige mata baki yayi" imun shiru yar iska munafuka,

Cikin mintina hudu ya isu part d'insa sojawa suna tsaye a harabar gidan yana shake da ita har parlour ya wurgata ta fadi " bakine kuka,hada da Dada ta gamani da Abbi na baki waya ke yar iska wanan shigar da kikayi salon kibata mana sauran kanne ko dan kwalin kanta ya fizge ido ya,zaro bance ki tsefe kintso nan irin na magajiyar karuwai ba, jikinta sai bari yake,
Chapter 9 · 0% Book details