← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 109 OF 152

Sashe 109

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

gaba daya surar jikinta mai cike da tsari da diri irin Wanda bakowace mace Allah yakebawa irintaba duk sun fito girjinta yacika yayi dam dama ita batasaka breziya tasakawa hancinta abun hanci Wanda ya fito da ita sosai ya karawa dogon hancinta mai tsari kyau da gudunta ta karaso ta rumgume jawa tasaki kuka cikin sanyin murya tamkar batason magana tace" my dear wlh nashiga tashin hankali yar uwata na asibita wani irin haushinta jawa taji ko kallonta ta kasa ta kalli soja ya zubawa Ramlat idanu alamar tunani yakeyi rugumeta tayi itama tana kukan munafirci" yi shiru sahibata naji sauki bari kukan ta kalli barin Soja taga ya zuba musu idanu yana murmushi cikin dubara yada ko Ramlat ta fadi ta jimu bazai ga laifintaba sai tayi kamar tanajin hajijiya ta ingiza Ramlat da ganga ta dafe kanta Ramlat ko ta tsaya Kim da kafarta tayi murmushi ta shafi gefen fuskar jawa " tayi mata rada acikin kunneta fuskar soja dauke da murmushi rayuwar matansa na burgeshi kome tace mata oho naga jawa ta kwarara ihu tana dafe da kanta tayi luuu tanasno ta fadi kamar tana haujijiya soja ya nufo gunta da Sauri Ramlat ta fada jikinsa rumgumeta yayi tsam tsam " babyna menene keke ihu bakijin dadin jikinki sannu makalkaleshi tayi ta tura hannuta k'irjinsa tana shafawa tana murza masa kan nippel d'insa baisan lokacin da ya fara tafiya da itaba yana lumshe idanusa shagwabe masa tayi sai lallabata yake ya nufi

sama da ita" babyna jikinki zafi muje na baki magani goshinsu ta hade tana goga hancinsu tana masa huci dan dauriya ce take tanajin zazzabi dakinsa ya kaita ya kwantar da ita ya dauko maguguna zazzabi ya jiga a cup ya hauro saman gadon ya janyota jikinsa ya kafa mata cup din ta shanye maganin ya rungumeta yana sunsunata " babyna zaki zautar dani idan kina wanan shigar wlh yanzu haka shawarki nake sosai gashi bakida lafiya jikinsa ta shige tana kukan sangarta yi shirunki babu abinda zan miki bari kuka menene my angel me, kike so matata fadamun yana magana yana murza breast d'inta Wanda Suke tsaye Kyam yana lailaya mata kan lumshe idanuta tayi tanajin dadi sosai sai m'ika take ashagwabe tace" my Heart kabari sun fara kaikayi " babyna bari na murzasu da kyau please kuka ta saka masa na sangarta kumafa tanaso sai bankaro masa takeyi tana Kara shigewa jikinsa " OK yi shiru my kanwata bari kukan nabari hannusa ya janye yana lumshe idanu adon gashinki yamun kyau kici gaba dayin sa inason ado ya fada yana tsotsar wuyanta idanu ta lumshe " my sojana muje parlo " bakida lafiya ki kwanta ki Hutu my babyna kafada ta makale " ni muje naga babyna tana gun Ancim fah

Murmushi yayi "to yanzu ai mom dinta ta amsheta kuka shagwaba ta saka masa lallabata yayi ya tashi ya shiga bathroom bai jimaba ya fito daure da towel yana goge jikinsa gashin k'irjinsa take kallo har yawu take hadawa yana kallonta murmushi yayi " babyna zo nan mikewa tayi ta sabko daga gadon ta nufi gunsa cikeda sangarta hannuwansa ya ware mata ta rungumeshi ta cusa Kanta a k'irjinsa tana goga fuskarta ta Dora hannuta tana murza masa kan nipple d'insa" yayana ka hadu dayawa komi naka dabanne idanusa ya lumshe ya rungumeta gam yana shashafata saboda komai nata duk abayyane soke k'asa k'asa da murya yace" my zumana kibari karki rikitana wlh tausayinki nakeji bazaki ita daukana ba yau gashi kina ta ta kaloni dariya tayi ta sakeshi taje ta bude wardrobe d'insa ta zabo masa shart Mara hannu da 3quoert ta aje saman gado ta shafa masa mai mash kamshi ta saka masa kayan ta fesa msa turare idanu yake binta yana son Ramlat sosai yanaso yayi Romance dinta ko zai rage zafi ayanzu to yanayin jikinta yake dubawa yasan dauriyace take batajin dadin jikinta dan karta nuna masane ta daure rungumeshi tayi tana dariya " my heart na gama murmushi yayi ya sunkuya ta d'are bayansa ya goyata suka fito kwanciya tayi gadon bayansa ta beka hannuta tana shafa fuskarsa tana masa rada a kunne murmushi yayi baice mata ko kalaba har suka sabko sai ajiyeta inda ya saba ta saka masa kuka sai ya kaita har man kujerun parlo " to naji bari kukan my sweetheart yi shiru shiru tayi tayi lamo a bayansa har ya kawota tsakiya parlom kan kujerun ya direta tana dariya zama yayi ta zauna saman cinyasa " yayana kaci abinci kowa " wlh banciba dagani na kirawo jawa muci dagasa tayi ta zauna kusansa abin mamki yana kallon kofar shigowa yaga jawa atsaye agurin yawa gumki " ya salam jawa me kike atsaye Ana ko jikine da Sauri Ramlat ta Kara hawa samansa " haba my sojana wace jawar kuma idanu kane dai jawar mahaukata ce zatayi tsaye akofar parlo sama da awa daya duk tana me idanukane yakema gizo kasan idan son mutum yama yawa to gizo yakema ai jawa tin kafin mu hau sama ta rigamu shiga daki ai jawa tana cikin dakinta bari na kirata abin mamaki dubawar da soja yake yaga wayam murmushi yayi " wlh har naji dadi nayi tunanin tun zuwamu take gun atsaye ya fada yana rungume Ramlat kiss ta sakar masa saman lips d'insa "bari na kirata kuci abinci

Mikewa tayi ta nufi dakin tana wata irin tafiya idanu soja kamar su fado kasa babyna tasa yay duk ta kunnasa hajiya babba sai mutsi take awando ya riketa gam tana shiga dakin jawa tana sunturi a parlo sai dirkawa Ramlat zagi take Ramlat ta ritsata tana zaginta kusanta ta karasu tana murmushi ta damki wuyanta Shaka ba ta wasaba sai idanu Jawa suka firfito " wlh ki kiyaye harshanki da zakin uwayena idan ba haka Hamm kuma ya kikaji wansan kinga tun ban faraba kin fadi idan ba hakba meyasa kika zama kamar gumki akofar parlo sama da awa daya duk maganar da Ramlat take murmushi dauke kan fuskarta saboda bataso ta fito da Bacin ranta idanuta suyi ja kallo daya soja zai mata yagano ranta ya baci itako bata fatan hakan tafiso suyi sugama bashida labari saboda sanin halinsa wlh su dukansu babu Wanda zai ragawa ta gada mata gira jawa ai haukan banza kikeyi kuma kinsa akanki abubuwan da na lisafo miki sai na yi su daya bayan daya ni bana kiyayar bayan idanu ta ido da ido zan miki dakikiya kawai wace batasan metakeba ni dake shege kan fasa ta ingizata saida ta fadi kasa wanwar kuma mijinki na jiranki kuci abinci damarki ki fito damarki ki zauna ta fada tana tafiya cikin isa da takama da wata shegiyar tafiya har ta fice daga dakin murmushi jawa tayi ta Mike duk da taji zafin faduwar " Ramlat nifa ce gaba dake zan nuna miki banbbancin babba da yaro ta fada tana dariya ta shige bathroom ta watso ruwa ta fito tana canza kaya Soja ya shigo da little Ramlat hannusa tana kuka " my Jawa babyna nason mama.... ✍🏻

Rahma ce ummu Fareesa😘

✍🏻✍🏻✍🏻

*🤷🏻‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀*
*💖💖RAMLAT💖💖*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏻
Real Ladingo😉
yar mutan Niger🇳🇪

*👏🏻👏🏻👏🏻DON GIRMAN ALLAH KARKUMANTA DA GIRMAN ALKAWARI DA AMANA KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE KUKARANTA KYAUTA RUWAN ALLAH AMMA ARIKE AMANA👏🏻👏🏻👏🏻*

*Bismillahir Rahamanir Raheem*

*Book 2* 🅿👉🏻2⃣7⃣&2⃣8⃣

...murmushi dauke kan fuskarta ta zauna ta amsheta zama yayi kusanta " kibata Tasha mana tayi kokari tin da rana kicin kicin ta fara da riga yaga zata bata lokaci kafin ta tantance ya zura hannusa rigarta ya fito da mamar ya saita baby ya samata abaki ta ko cafe ta fara tsotsa kallon soja tayi cikeda begensa tana murmushi gira ya daga mata " my love kahadu ta ko ina " kudai yita zugani ya fada yana jan karan hancinta dariya tayi" wlh gaskiya na fada ai babu na biyun kan mai gida mijin mace biyu " my jawa lallai kin warke ". Alhmdllh my love suna hira saida Ramlat tasha sosai ta cireta suka fito tare jawa

Sai kyakyata dariya take kamar sunyi wani zancen sirri Ramlat wani mugun kishine ya tokare mata makoshi har sojan kansa haushinsa takeji jimawar da yayi lokacin da taji motsin fitowarsu tayi saurin ta goge hawayen fuskarta ta tataro nutsuwa da jarumta ta saka a fuskarta tashiga wayar karya tana dariya har suka karasu cikin parlon wanda ba haka jawa tasoba sutayi ta bata haushi dan tanajin dariyar Ramlat saman dining gunta suka karaso jawa ta zauna kusanta ta dora mata little Ramlat jikinta ta rungumeta tana me ci gaba da waya tana kwasar dariya Wanda hakan ba karamun batawa jawa rai yayiba Soja kallonta yake cikeda begenta " wlh baki isaba Nusaiba tab kede fadamun gaskiya OK to

bari zamu karasa maganar gashi akusana ko na baki OK mikewa tayi da little Ramlat ajikinta tazo jikin soja ta kwantar da kanta kafadasa ta Kara masa wayar akunnesa cikin k'asa da murya race" Oya my sojana kuyi magana da Nusaiba tanason magana dakai tunda ta kwanto jikinsa ta Kara masa wutar shawarta ga wani irin fleeing yakeji sosai kallonta yayi " baby ba'a magana fah wayar ta janye daga kunnesa ta duba " lah my Heart ta kashe kunyarka takeji matsawa tayi tana shilla baby ta wlh nusaiba sonka take nikuma zan iya mata komai arayuwa" my Ramat nine zakiba kawarki da gaske dan sun bata da Sadeeq saita ce ni takeso kekuma kika amince dariya Ramlat tayi tana shilla little Ramlat " eh da gaske nake inason duk mai sonka please kasota
Chapter 109 · 0% Book details