Sashe 28
Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read
kuka tin karfinta wanda ta rasa dalilin hakan hannu ta began tana lalobo follow sai taji an damke mata hannu tsayar da kukan tayi" jar uba yadai naji kamar mutum ya rikeni da wata irin murya akace " ba mutum bane jikinta
ya fara karkarwa bakinta na rawa ta kasa magana kokowa da lumfashinta idanta ya fara lumshewa..... ✍🏼
✍🏼✍🏼✍🏼Rahma ummu Fareesa ce😘
♀HATSABIBIYA🤷🏻♀
💖💖RAMLAT💖💖
*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪
Bismillahir Rahamanir Raheem
🅿👉🏻4⃣1⃣&4⃣2⃣
.......cikin Sauri ya Mike zaune " ya rukota yana girgizata" my angel please bude idanki Aljaninki ne amma ina numfashinta ya tsaya cak bata motsi cikeda kaduwa ya sabko daga gadon ya dauko gora ruwa mai sanyi ya zauna ya dagota dukanta ya rungumeta
jikinsa yashiga shafamata ruwan afuskarta ajiyar zuciya ta sabke ta fashe da kuka" wayyo nashiga uku tatausan hannusa ya Dora saman bakinta cikin wata irin murya yakirata" my angel nine Aljaninki ziyara nakawo miki cikin Sauri ta Mike zaune " ni wlh baruwana dakai kaida katafi kabarni cikin
shaukin sonka nasan wanan shegen sojane ya rabamu bige mata baki yayi saida tasaki Kara " ba na hanaki zagin saba rukoshi tayi " my aljanina yi hakuri wlh nadaina amma kafita harakasa shine yakeson rabamu dakai fuskarsa takamo da duka hannuta biyu ta Dora
Goshinta saman nashi ta fashe da kuka " please my sona kayi wani Abu wlh ina Sonka dama rashin kane kwana biyu yasa na hakura amma yau mikin Sonka yatashi meyasa kake azabtar dani wlh dama tinda naji hankalina yayi gida nasan akwai Abu mai mahimmanci dake jirana kazo asufar mutum
a aura mun kai wlh zan bika duniyarku ta aljanu ta karasa maganar tana shigewa jikinsa ta rungumasa tamkar zai gudu tana kuka tana shakar kamshinsa mai masifar dadi cikin kukanta na shagwaba take magana " my aljanina in as on kamshinka mai yasa kake aiki da irin turaran mugun soja tinda ta fara magana ya tsinci kansa ciki. Wani yanayi mai kama da mutum ya fada mahaukacin so na kai tsaye kukan da take jiyayi zuciyasa na masa zafi bayanta yashiga bubbugawa " please my angel dan girman Allah kiyi hakuri kibar kukan zuciyata na bugawa
Karki sani a wani hali tsayarda kukan tayi ta Dora hannuta saman girjinsa taji yada zuciyasa ke bugawa da sauri ta janye jikinta ta kamo fuskarsa " my aljani dan allah zuciyaka tabar bugawa wlh nayi shiru sajansa daya kawatu fuskarsa tashiga shafawa tana taba Karen hancinsa my aljani ina Sonka sosai wlh zan iya bada
rayuwata akanka kuma nasan kaima kana sona sosai ko janye hannuta yayi ya matsa gefe " my angel kina so kisani cikin tsaka mai wuya please kibarni haka karki sakamin dafinso azuciyata ban shiyar hakanba matsowa tayi kusansa tafara gujin kuka " my aljanina wlh kana sona kuma ka rantse da allah
Baka sona wlh na maka Alkawali daga yau zan barka koda zan mutu Akan sonka rikeshi tayi tana girgizashi nayi magana kamota yayi ya kora mata ido cikin duhu zuciyasa na bugawa tin karfi " my angel please karkimun kuka yi shirunki zamuyi magana ni bance bana sonki ba ai muslumi dan uwan muslumine ina sonki my angel
Dayake bata gane maganarba sai tacika da far in ciki tana kyakyata dariya ta fada samansa tana Sakar masa kiss akuncinsa janyeta yayi ya sabko daga gadon yatsinci kansa cikin farin cikin da yara tinjiya itama sabkowa tayi zuciyata fari tass
tayi tsaye a gabansa tana dariya " my aljanina bari na kunna haske muga juna ko tanufi gun makunni wuta cikin Sauri ya bita ya riko hannuta rigima ta kafa masa ta fara kukan sangarta ta bubbga Kafa ita sai ta gansa gani yayi idan ya biye mata tofa Dada zata iya zauwa asirinsa ya tunu cak ya dauketa kamar baby ya shimfideta a gado ya zauna zara zaran yatisn hannunta ya
kamo yana murxawa ahankali cikeda nutsuwa yake gayamata magangannu soyayya mask rikitarwa gaba daya jikunta ya Saki bacci ya kamata a take ta fara lumshe idanta tana hamma hannusa tarike gam cikin nata cikeda shagwaba tace " my Aljani bacci murmushi yayi ya rankwafo yana mata rada " my Ramla,na oya yi baccinki dama banaso Latin banza ya fita dake
gwara ki batawa jawa rai da kufita tare lumshe idamta tayi sama sama takejin magaganu masu sanyaya rai na fita dafda kunneta har bacci ya dauketa sai yaga baccin yayi nisa ya janye hannusa Anata da ta rike ya dauko ya haske mata fuska yana kallonta fuskata ya shafa yayi murmushi yaja karan hancinta yayi mata kiss agoshi ya rufeta da lalausan bargo fitinaniya kawai ina ni ina soyayya dake Allah kiyaye wlh
Mik'ewa yayi har zai fice yaga wayarta na ringing dawowa yayi yana Jan tsaki ya dauki wayar ya kashe baki dayanta" in ba jarababa ai inaji tace sai karfe biyara amma har yakira tin bata idasa to bazataba bacci take ficewa yayi da wayarta a hannusa, yana Jan tsaki,
Yanufo parlour Dada na zaune ya karaso ya zauna ya Dora kansa saman kafadarata " au har baccin ya isheka " eh lokaci na gabatowa dama banyi sosai tsoho yadai kake kallona " kai ja,irin ango tashi maza kaje lokacin dauko matar ka yayi fa " a Kodai na barma jawa ne nagafa kamar kanaso to kwalelanka saidai mubaka wace Mara kunya tantiriya gidan turoshi Dada tayi " to dagani karma kuma zagarmin
Shalelena murmushi yayi ya Mike " to natafi nabada motoci daukar amaryata dariya sukayi in a gunde tace " soja wai yaushe zaka sami dama kazo niger kaga dangi kansa ya shafa " wlh zanzo ai ina zuwa Kafin natafi karatu " to muna jiranka sai kazo allah yabaku zaman lafi ficewa yayi yana shafa kai yanufi part dinsa,
Tin bayan sallah la'asar Jawa take sa ran zuwan Ramlat har ta dangana anshiryata tsaf an mata make-up tayi kayu har ta gaji su shaffah na mata tsiya " wlh antymu kinyi kyau sosai murmushi tayi " wlh banajin dadi my love bata zoba kuma na kirata awayarta akashe safna tace" ai dama nafada " kin fadi me ai ba,asan maiya
tsayar da itaba ko naty saudat ce ta shigo " to maza ko tashi lokacin yayi munfiso tayi sallah magrib agidanta hannuta ta kamo suka fito parlour dadyta na zaune agabansu ta duka suka mata nasiya tama mijinta biyayya sauda Kafa sosai suka mata nasiya mai ratsa jiki har ta fara kuka salamatu kanwar mahaifinta ta kama hannuta suka fito tana kuka motocine kusan guda goma ajere sukazo daukar amarya ata farkon aka sata anty salamatu ta shiga,
Sauran mutanan suka shiga sauran motocin suka tafi, bash zame ko inaba sai unguwar Wusa2 kofar wani hamshakin gida wanda yagaji da haduwa honr sukayi akabude musu get suka danno hancin motocin parking sukayi aka fito da amarya Ana rike da ita har cikin parlour da bismillah tashigo wani hadadan parlour ya hadu iya haduwa basu tasa a parlour ba suka zarce har dakin wanda ya hadu sosai suka zaunar da
ita suna Kara mata nasiya dayada zata sami mijinta ahannu tafiyaso manyan sukayi sai yan matan kadai suka tare da ita Ana kiran magrib suka tashi sukayi sallah,, bangaran
Ramlat tinda Aljaninta yasa bacci mai cikeda shaukin Sonsa bata tashiba sai bayan sallah isha, sosai tayi bacci maicike da nutsuwa da mafarki suna tare da soja cikin shokin so mai wuyar faduwa mik'ewa tayi tana tsaki " wlh sharin shedane mai had in a da mugun banza ai ni wlh bani bashi
sabkowa tayi ta kuna wutar dakin tana neman wayarta amma babu ita babu dalilinta my aljanina ya zaka tafimin da wayata yanzu ya zanyi dan allah in kana kusa kakawomin wayata kar akai amarya bani
Parlour ta fito tana turo baki" Dadata " shalelena yaushe kika shigo baki ta turo cikin, shagwaba " dada nafa jima har nayi bacci bara nashirya natafi " kije ina ai amarya agidanta tayi sallah magrib ido tazaro 🙆🏻wayyo ni Ramlat nashiga uku amma Aljani baka kyauta minba
Kasa nabatawa yar uwata Rai yanzu ya zanyi bedroom ta komai toilet tashiga tayi wanka ta Rama salloli tayi istigifar ta tashi taje part dinsu
ta shirya cikin less kalar ruwan zuma Riga da skirt batayi kwaliya ba har yanzu kamshin aljaninta takeji ajikinta sai murmushi take " my sona I love duk kabatamin rai na yafemaka yar karamar jaka ta dauka tafito parlour "my daughter ina zuwa warhaka " Papi ban fa je kai amaryaba zuwa zanyi naga yar
uwata na dawo " to karki Dade kije driver ya kaiki " to papi a hajiyata ba magane sannu ya akaji da jiki " Kafama yarinya nan magana banason raini" au daga gaisuwar to allah yabaki hakuri kema kisan ciwon kanki bushewa tayi da dariya" uhum tu allah hakuri mummy sai nadawo kin gaishemin da kwanwarmu ko kaninmu ta ficewarta. Tana dariya
Tazuwa harabar gida taga iliyasu " yauwa iliyasu zo ka kaini gidan amarya yanzu mudawo" to hajiya amotarki ko wace " oh naji ikon allah mu ai agidanan motar kowa intamaka zaka shiga amma banda ta yancan Layin ai ka gane ko tana daga masa gira baice komaiba
saboda sanin halinta yaje ya fido mota mai shegen kyau ya faka gabanta ta shige yaja suka tafi suna zauwa ta fito " Kafa jirani yanzu zan fito da gudu ta nufi cikin gidan lokacin bakowa duk sun tafi sai jawa kadai tana cicira ido parlour ta shigo da sallama amma ba kowa ganin dakuna burjik tama rasa wanne zata dusa taji ance akasa take
mai hasken wutar ta nufa ta murda kofar parlour nanma shiru ba kowa kawai sai tanufi bedroom saman gado ta ganta kwance tana kuka kasa kasa da gudu ta karaso " my dear me yasameki kike kuka tanajin muryar Ramlat ta task da gudu suka rungume juna " my love nidayace wlh tsoro nakeji " ayya