← Book details Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt Local reading mode
READING PART 11 OF 152

Sashe 11

Hatsabibiya Ramlat Part 1 Complete Hausa Novel.txt · about 8 min read

yagunsa da cizo " soja tsaya nacire maka ai kai ka shafa ma budurwar taka wlh suna tare dakai gashin kansa ta kamo,

taja gashinsa da karfin gaske ta cusa hannayenta cikin sumar kansa soja yau ya tsorata da alamari Ramlat gashi shiyasan maganinta nan take amma an samasa ta kunkumi rumaisa,

tana ganin abin ba na wasabane yakine guda ga yada idanun ta suka zama ta bude motar tafito da gudun tsiya" wayyo allah jama'a ku taimaka haukanta ya,

tashi zatayi kisan kai aikuwa ramlat na ganin haka tace dawa allah ya hadata sakin soja tayi tabiyo rumaisa aguje security,

na ganin haka suka firfito daga mota rumaisa bayan sojawan ta, labe jikinta na karma,

Tsare Ramlat sukayi amma akwai daya da yasanta acikinsu kin magana yayi " ke wlh zamu tatakaki yanzunan bushewa tayi da dariya" ni daku, shege kan fasa nufu gun rumaisa tayi daya daga cikinsu,

ya yareta ya kifa mata Mari " ke mufa iskanci karatunsa mukayi dan ubanki " au haba to niko dashi aka haifeni bari ku gani na nuna muku yanzu kallon mutin uku tayi acikinsu nan take,

idanunsu suka rinka ganin dishi dishi ga masifar zafin da sukeji me zasuyi in ba Kiran Allah ba rumaisa na ganin haka ta fara gudu " wlh soja na barka har abada mezaayi da zuriyaku

Wata na'ura tayi Kara sauran security suka nufi gun Abdallah wanda tin lokacin da ta kamo gashinsa ta saka masa manyan 🦂🦂arnan guda biyu, wanda nantake suka masa harbi har,

biyu amma saboda taurin rai saida ya kashesu Kafin su karasu zufa ce ke keto masa ta ko ina 😹😹 cizon dayama ya bare biyu suna zuwa suka shigo motar suna tambayarsa " kuyi fa maza kar yarinya nan ta gudu, dayan ya shigo yaja motar suka nufo gun, da suke

Wayam ba halamun Ramlat sai rumaisa suka hango aduke nesa dasu tana Rusa kuka kallon security uku nan yayi tsaye suna murza ido suna kiran sunan Allah " ya salam ni Abadullahi nashiga uku yinma kinja an Shiga hakkin jama'a

Kusasu a mota sasu a sauran motocin sukayi gun rumaisa suka karaso dakansa ya fito duk kokarine yake azabar da yakeji ko masu ciwon idon sai haka hannunta ya kamo ya

sakata moto akajasu suka tafi sai kuka take direct gida suka dawo suna Shiga gidan cikin hospital suka nufa dashi lokacin ko ganin kirki bayayi,

hankalin rumaisa atashe yake yada taga Abdallah sai taga kashin da tabata kadan ne, dr haneef suka isko cikin gagawa ya duba cikeda mamaki ya kallesa zaiyi magana amma da yaga ba fuska sai yayi shiru ya hada Allurai akalla wajan kala uku yayi masa yace yaje ya kwanta yaki yana jiri suka rikesa

Suka nufi part dinsa sukuma wa in can nayin allah ya saka aduba musu idonsu da gagawa har parlon as suka shigo dashi rumaisa na biye dasu suna fita tazo kusa dashi tana kuka " soja wai duk dukane ya maida kai haka, wani kallo da ya watso mata kanta ta sada ta matsa nesa dashi amma bata bar abinda tayi niya fadiba kuna zaune da

gingimemiyar mahaukaciya tana neman kisankai kaga irin dukan, da ta tareni tamin wlh kamar zata kasheni harda cizo kalli hannuna tana cikin hakan allah ya kawo wani muta yafito yana ganinta ashe ya santa ya,

janyeta daga jikina tana ganisa tasaki ihuu tana cewa wayyo my khaleel dan allah muje, zan ma bayani suka shige mota suka tafi a firgice ya tashi zaune saboda Allura ta fara aiki akansa cikin rawar jiki ya mike tsaya jikinsa na kerma shifa sai,

yanzu ya tuna da kashan mahaifiyarsa kansa ya dafe" ya Allah, " tashi ki he gun anty rahama har na dawo mikewa tayi ta fice shikuwa ya nufi wani bedroom ana kasa mai jimaba ya fito ya nufo harabar gidan, da mota daya suka fita da security biyu

Ban garan Ramlat ko direct gun dinner suka nufa Ashe yasan da zaman dinner din dama ya shirya tafiya ko zaiga Ramlat dinsa labarin wuya da Abdallah yasa aka basa kaf ya gaya mata, da shawara da aka yanke,

nanda wata uku zaamusu aure shida ita aikuwa yau soja yasha zagi gun ramlat amma ga mamakinsa batayi fushiba kan bayan bikin gidansu za, ayi maganar auransu saboda bata dau zancen da mahimmaciba

Suna zuwa tin daga harabar hotel din suka ha gun ya cika taf da jama,a fitowa sukayi yau afarin ciki take cikin hall din suka shigo wanda ke cike da yan mata da samari sai ihu ake,

" my khaleel muje gun amare gunsu suka nufa ko me khaleel ya tuna ua labe " my ramlat jeki dawo ina nan so kike soja ya ganmu tare dariya tayi hada rike ciki " wlh baya nan kuma bazai zoba allah kuwa binta yayi suka so har gun amare kowane ango na zaune da amaryasa, gun,

Naseer suka nufa nuratu cikin faraa tace" gaskiya kanwar nayi fushi ko gida kika ki zuwa ko " haba kefai bari fa kinsan yakin da nayi nazo ai da kin jinjina fuska ta shagwabe" my brother shine ko magana shikuma,

haushine ta basa, " to mi zan ce da khaleel suka gaisa ya masa allah Sanya alheri baki ta turo ta nufi gun su sulaiman ai wata uwar harara ya zuba mata amma saida ta iso " any khairat ina neman afuwa kinsan,

fitarmu saida yaki karfinmu yake fidomu murmushi khairat tayi " ai munada fada dake bari sai gobe " yaya sulaiman barka ko allah bada zaman lafiya

sanin idan yace yayi magana abin kunya zaayi ga guri cike da jama'a kuma yasan ba dan Allah ta gaishesa ba murmushi yayi" tnz my sister da khaleel suka gaisa shima yamasa allah Sanya alheri gefansu kaf tan Mayan gidansu ne kowace taxi kwaliya gunsu suka nufo kowa yana tambayarta ya akayi sai yanzu tazo " kunga nifa,

banasun iyayi to ni sa,arkuce ko bakuga da babban mutum Nike taraba babu gaisuwa sai ku kewayemu kuna tambata to wazan ba amsa acikinko mace,

kusan goma harda yan degiya idanu suka zaro shaffah zatayi magana aka Saki gida wanda ya gwaraye. Hall din ai kafin anemi amare da angwaye tini ta ruga finin aguje cikin farin ciki

Ta fara taka rawa cikin kwarewa da iyawa aikuwa Kafin kace me maza matasa masuji da kansu sun mata ca Ana zuba mata ruwan nera wani hadadan gayene ya taso daga kusan ango wanda tin zauwarta yaji wani bakon yanayi da bai taba jiba ga wata diya mace sai ita Ahmed umar waziri kenan yaro mai tashe,

Yana zuwa ya bude bakin aljihu yashiga zuba mata nera jama'a sai ihu suke dagowa tayi dan taga wanene mai mata asara kudi haka karfa idanunsu ya sark'e da juna wanda atake,

zuciyoyinsu suka buga a,tare tsinta kanta tayi da jin kunya sa ga gabanta na faduwa aranta tace wow gayan ya hadu ba garya ai khaleel na ganin haka cikin Bacin rai ya nufo gun kafin ya iso garesu abinda ya ganine yasaka shi tsayawa cak gabansa na faduwa abinda zai faru.....✍🏼

Daga Al'Kalamin
Rahma ummu fareesa😘

R luv d'inku ce🥰

✍🏼✍🏼✍🏼
?‍♀HATSABIBIYA🤷🏻‍♀
💖💖RAMLAT💖💖

*_?KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Story & Written by
✍🏼
Ladin'go ikon Allah
yar mutam Niger🇳🇪

Juma'at kareem inama dukacin musulman duniya barka da sallah jumma'a

Bismillahir Rahamanir Raheem

🅿👉🏻2⃣1⃣&2⃣2⃣

......Abdallah ne ya hango su tare da dakarun sa su sun nufi bangaran daya shikuma ya nufo filin radar cike da izza yake tafiya irin ta isasun maza saide,

fuskar, tasa ba annuri ko kadan amma hakan bai hana kyansa fitowaba gaba daya yanmata dake gun saida ya tafi da imaninsu sai sukaga Ashe Ahmed waziri ba kyakyawa bane Akan Abdallah, ai khaleel,

Naganin suna nufo dede ban, garansa amma basu ganshiba ai yayi Sauri ya labe bayan wani dan loko ya kira Ramlat saboda, ya dauki lumber wayar, dake gunta, ta soja lokacin suna,

tsaka da kallon juna ita da Ahmed har lokacin barin kudi, yake mata jama'a sai ihuu suke, wayar na cikin rigarta bata San bama yana ta kiranta safna ya hango, da hannu ya kirata,

jikinta yana rawa ta iso, " ke ina tantiriya bakinta na rawa tace " gatanan tana rawa, bakinsa ya ciza ya kutso cikin taron, ransa

abace ya nufo gun yana isowa garesu ya ga ikon Allah kamar ance ta dago kanta karaf, suka hada, ido da soja kanta ta sada atake jikinta ya dauki rawa Ahmed yana ganin haka ya rikice yana shirin riketa " baby,

da Sauri Abdallah ya karaso ya kamo hannayeta duka biyu " my sister me yasameki hannunsa ya Dora saman tilar hancinta yana taba abin hancin " kanwata we ya tabaki kika rikice ai Kara rikicewa tayi ta fashe da kuka " soja wlh banida lafiya cikina ciwo kaina ciwo kunena ciwo ga zazzabi mai zafi ko ina na ciwo yake gaba daya,

jama'ar gun kallon su suka yada take zubawa yayanta shagwaba da uwar karya saboda kamar su ta bace, da ka gani kasan kanwarsa ce amma yarinya da tana cikin rawa yanzu yanzu Ahmed ma a tunanin sa uwa daya uba daya , arikice,

yace" babban yaya muyi Sauri muje hospital kar wani Abu ya sami babyna please kallon da Abdallah ya masa ne ya sashi saurin yin shiru, janta yayi suka,

fara tafiya tana ihuu aceceta batada lfy zai je ya kasheta ganin kanwarsace kamarsu daya yasa kowa ya ci gaba da harakokinsa wanda ko suka San tsakanunsu basuda yada zasuyi,

Yana rikeda hannuta har harabar hotel din motar aka bude masa ya sata a baya shima ya Shiga security biyu agaba daya najan motar daya na kusansa suka tafi, " babban yaya kayi hakuri wlh banida lafiya jinake kamar zan mutu,

baiyi mata magana sanin har yanzu akwai bakin mahaifiyasa akansa mutikar ya za lumceta a yau, kallonta yayi ya girgiza kansa dan shi kadai yasan kalar,

azabar da zai mata nan gaba dan ya sani sarai lfy ta lau hannuta ya kamo yana murzawa a hankali cikin Sauri ta kallesa taga baya kallonta idanta ta lumshe ta Dora kanta saman hannunsa ta tsayar da kukan tana sabke,
Chapter 11 · 0% Book details